← Book details Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 41 OF 109

Sashe 41

Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 8 min read

fara tafiya, Barrister ji yake kamar yasa hannu ya jawota jikinsa ya tsotse bakin kukan haka ya keji ga sihirtaccen 茩amshin ta dake sauya masa lissafi dole ya rabu da ita sbd Uncle Sham da abokinsa Sha'aban dake gaban motar. Ganin Sheikh ya 蓷auki hanyar gidan Uncle Sham yasa Arjun ya kallesa yace "Ya haka?" Bai kulasa ba har sai da suka isa gate 蓷in gidan yay horn mai gadi ya bu蓷e masa, bayan yayi parking a harabar gidan cikin 茩asa da murya yace "Allahamdulillah" kallon Arjun yay yace "Malam 蓷an kawomin 茩afata" wani kallon ka rainawa kanka hankali Arjun yay masa kafin yace "me kake nufi da haka buddy? Bayan kasan abunda yake gabanmu" idanunsa akan 茩ofar da zata kaisu cikin parlon Anut Amina yace "me akai?" Haushin ne ya kama Arjun yace "tambaya kake ko neman sani? Malam kada ka rainawa kanka hankali mana me kake nufi da zuwanmu gidan Uncle bayan kansa shima ta can gida zai sauka sbd walimar" Ba tare da shakka ko wani abu Sheikh yace "Bana jin da蓷i Arjun i need to rest" hannu Arjun ya mi茩a zuwa wuyan Sheikh yaji da gaske fever ke son kama Sheikh yasa yace "Allah ya sauwa茩e" yana fa蓷in hakan ya fita zuwa Boot ya 蓷auki Wheelchair tare da taimakawa Sheikh ya hau har cikin parlon Anut Amina ya shigar dashi Huda suka samu tana shan tea da sauri ta tashi tana fa蓷in "Ayyyyah sheik" Lallausan murmushi ya sakar mata domin yana 茩aunar yarinyar yana son yara a rayuwarsa, "how are you my Cutie?" Tana jan gemunsa tace "Fine" yana dry ka蓷an yace "And where is your Mom?" Da hannu ta nuna masa kitchen bai 茩ara mgna ba sai hannunta daya ri茩e, Anut Amina ce ta fito tana fa蓷in "A'a angwaye ne har suka dawo" sunkuyar da kai Arjun yay Yana fa蓷in "Evening Anut Amina" tace "ya hanya da kuma Amarya?" cike da kunya yace "Allahamdulillah" tace "To Allah yasa albarka Aure dai sai hqr abinda kake so bashi kake samu ba yau fari gobe ba茩i ai ta hqr" ya jinjina kai yace "In sha Allah Ngd Anut Amina bari na huce" tace "A'a bari kuyi lunch mana" yace "Sheikh na nan ni zani na dawo" tace "to Allah ya kiyaye" Sallama yay masu yace "sai anjima Buddy" Sheikh idanunsa a lumshe yace "Take care" yace "I'll" daga nan ya fice zcyarsa cike da tausayin Sheikh dan ya lura dauriya kawai yake amma da gske baya jin da蓷i" kallon Anut Amina tayi tace "Zan kwanta Anut Amina" tace "sallah fa?" Yace "nayi" tace "abinci fa?" Yace "zanwa Arjun mgn yaywa Granny mgna ta dama min fura" tana turasa zuwa wani bedroom mai kyau tace "ai kam sai kaci wani abu kafin ka kwanta" jinta kawai yake har suka isa bedroom 蓷in da ganta ta kwantar dashi tare da zare masa babbar rigar da Jamper zuwa singlet ya rage daga shi sai boxer fresh skin 蓷insa sai Shinny take luff yay akan bed yana sauke numfashi ganinsa a kwance yasa Huda fa蓷in "Ayyyah Sheik zan ancci" ware mata hannayensa yay da sauri ta shige jikinsa kamar yadda Uncle Sham yake mata babu jimawa bacci ya 蓷auke su. Granny na zaune a parlo ita da Buhaiyya sai Mami wacce ta ca蓳a ado tana jiran zuwan Amarya babu wanda zaka gani kace ya nuna zallar farin cikinsa da auran Barrister Fareeq kam yana can cikin flat 蓷insa yana buga game kasancewar sabun gidan da suka koma kowa da part 蓷insa ko iya upstairs akwai flat wajan 4 dan haka wanda kakeso kawai zaka 蓷auka, Amma Amarya Fannah can sama Barrister ya za蓳a mata an zuba mata kaya masu kyau da tsada hatta sutturar sawa wasu daga waje Barrister yazo dasu,hak nan Mami ma ya bata set 蓷in akwati guda biyu Granny 蓷aya. Wayar Granny ce ta fara ringing da sauri ta amsa tana fa蓷in "Aloo Ranjun" yana tsaka da driving yace "Granny anyini lfy?" Washe baki tayi tace "lfy lou tass ma kowa ina Imamun? Yana jiku shiru ne?" Gefensa ya kalla suka ha蓷a da ido da Aliyah da sauri ta 蓷auke kanta yace "Mun da蓷e da dawowa yanzu haka wajan walima zamu huce alrdy su Abba ta can suka sauka" tace "To ma sha Allah! Allah dai ya nuna min na Imamu haka" yace "Ameen daman shine yace na kiraki wai ki dama masa fura kisa zuma sosai idan ya dawo zuwa dare zai sha" mi茩ewa Granny tayi tace "kamar dai ka shiga raina yanzu nake cewa bari na samu ladan sa na dama masa domin nasan dole zai bu茩ata, to Ranjun wa yake dashi wanda zai masa? Ai saini 蓷in dana zame masa dole ko?" Tunda Granny ta ambaci fura Mami ta maida hankalinta tana ganin wannan ka蓷ai itace damar da zatai amfani dashi wajan cimma bu茩atar ta a kamar yadda Barrister yake ta茩amar zai angwance yau itama wlh billahi da namiji zata kwana namijin ma 蓷an cikinsa, hakan yasa ta mi茩e tsaye tare da shigewa falt 蓷in ta wayarta ta 蓷auka ta kira Fariha tana 蓷agawa tace "Uwar gida ran gida ykk?" Tsaki Mami taja tace "kina da matsala yasin how many times zan gaya maki ki daina bana so? Ina ba茩in cikin Auren nan sosai ba zaki gane dalili ba sai nan gaba" Fariha tace "yanzu Meyesa kika kira?" Ajjiyar zuciya Mami ta sauke tace "Maganin dana amsa a islamic kin tabbatar yana sanya mahaukacin feelings in few minutes?" Dry Fariha tayi tace "you're mad Saudat just leave it idan baki yarda ba, amma wlh i trust him he never lied to me ko ubanwa kika sakawa Maganin nan sai sha'awarsa ta mutsa bare sabon shiga irin Sheikh ai sai yadda kikai dashi,kawai dai ki shirya domin naga 蓷an naki Tubarkallah he's hot" Mami tace "Yeah he's! He's" lumshe idanunta tayi tana jin tsigar jikinta na tashi tun bata ha蓷a jikinta da tattausan jikinsa ba da sauri ta kashe kiran sbd 茩arar motocin da suka cika gidan, ta window'n 蓷akinta ta le茩a taga motar Barrister sai ta Uncle Sham da alama har sun gama walimar, dubawa tayi taga babu sweet Imam 蓷inta hakan yasa taji wani iri. Nasiha sosai Uncle Sham yaywa su Mami wacce ta hakimce tana nuna ko a jikinta kishiya ai 拼ar uwa ce balle wannan wacce bata fi 拼ar cikin ta ba, ita dai Fannah zuwa lokacin ta gaji da kuka sai ajjiyar zuciya take saukewa musamman yadda ta samu kanta na fa蓷uwar gaba, flat 蓷inta a sama yake amma sai Granny ta kaita wani daban a donw stairs tace zuwa da safe sai ta koma nata flat 蓷in. Sheikh kam yana gidan Anut Amina shida Huda mai tayasa shira Anut Amina har mmkin yadda yake mgna da yarinyar yake wanda idan babba ne sai yayi niyya zai kulasa, da 茩yar ta samu yasha inibi amma sam ya茩i cin abinci sbd bai saba cin abincin kowa ba sai na Granny 蓷insa, wankaya sauya Anut Amina ta bashi farar Jallabiya mai kyau da santsi ya saka, 10 dai-dai Uncle Sham ya shigo sosai yay mmkin ganin Imam yace "Badai kana nan tun 蓷azo ba" idanunsa akan Huda dake bacci yace "Eh Uncle" yace "sai ka shirya kwana kam dan dai dare yayi" "No! Gida zani ni gsky ka kira min buddy" wani Uncle Sham yay masa "To ina da hankali ni mutum da sabuwar Amarya 茩arfe 10 kace a kirasa idan zuwa gidan ya zama lalle muje na kaika nima dai duk a gajiya nake" wajan 10:30 Uncle Sham yakai Imam har cikin parlo sannan yay masa gud night ya fita babu kowa a parlo shiru kawai yana bin ko ina da kallo, ji yay kamar an sauya turaren da ake sawa a parlon lumshe idanunsa yay sam baya jin bacci sbd da蓷ewa da yay yana bacci amma kuma yana bu茩atar hutawa koya samu yin tunani mai kyau, Granny ta da蓷e dayin bacci yana ta zaune can kuma sai Mami ta fito tana fa蓷in "my sweet kai dawa haka kasa ina ta tunani" ta 茩are maganar tana tura masa Wheelchair zuwa flat 蓷insa, Barrister duban furar yay sosai yaga ta basa sha'awa hakan yasa ya sha fiye da rabi kana ya ajjiye yasan da idanun Granny biyu bai isa ya sha furar ba,yazo yi mata sai da safe ya sameta ta da蓷e dayin bacci mi茩ewa yay ya nufi flat 蓷in Mami domin yana bu茩atar yay mgna da ita kafin ya shige 蓷akin Amaryarsa. Da taimakon Mami ya sanya kayan bacci masu taushi sbd sayin dake busawa a garin ya gama shan furar ya kwanta sai lumshe idanunsa yake Murmushin jin da蓷i Mami tayi kana ta kashe masa light 蓷in 蓷akin tabar masa wani light blue 蓷in haske,kana ta fita luff yay saman bed 蓷in ya cukukuye jikinsa da duvet a zabar data fara samunsa a lokacin yasa idanunsa sauyawa sai matse 茩afa yake jikinsa duk rawa ya shiga kiran sunan Allah, babu abinda yake tayar masa da hankali sai ciwon da mararsa take masa ga yadda Sheikh 蓷insa ke halbawa ita 蓷aya bai ta蓳a jin masifa irinta yau ba, ga Mami ta bar masa 茩ofa a bu蓷e ga yanayin garin da ake ta wal茩iya da alama koda yaushe ruwa na iya sauka, sai tsoro ya 茩ara shigarsa da abin ya ishesa sai kawai ya mi茩e zaune tare da jin gina da frame 蓷in gadon ya shiga fesar da numfashi lokaci 蓷aya kuma jikinsa ya fara 蓷aukan zafi. Can cikin baccinta ta fara jin saukar ruwan sama sbd window'n dake 蓷akin ba'a rufe da sauri ta mi茩e jikinta duk rawa yake daga ita sai wata 拼ar ficikar rigar bacci iya laps 蓷inta gashi kayan sunyi mata masifar kyau, wata tsawa da taji anyi yasa tai waje da gudu sbd ganin 茩ofar a bu蓷e, rasa inda zata shiga tayi hakan yasa ta saki kuka jikinta ya shiga rawa sam bata 茩aunar ruwan sama Allah yaga zcyarta, kamar ance ta 蓷aga kanta ta hangi wani bedroom a bu蓷e a jikin wani flat da sauri tayi hanyar tana addu'a Allah yasa tsuhuwar 蓷azo tana ciki. Yana zaune ya cure waje guda tare da toshe kunansa zuwa lokacin ya fara fita daga hayyacinsa sbd masifar data ha蓷e masa wacce bai san dalilin hakan ba sai abun ya zame
Chapter 41 · 0% Book details