← Book details Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 38 OF 109

Sashe 38

Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 4 min read

colour, idanunsa farare tass har wani fitta ruwa suke sbd fari, ga faffa蓷an 茩irjinsa daya 茩ara bu蓷ewa sbd yanayin zaman da yay a saman bed 蓷in, sumar kansa sai Shinny take sbd gyaran da Arjun ke mata, Arjun ne ya shigo tare da Aliyah wacce take biye a bayansa ta haske sosai sbd gyaran amarci da aka farayi mata sbd gaba 蓷aya bikin bai huce 1week ba, kallo guda Sheikh yay mata ya janye idanunsa ya rufe sbd shi bai 茩aunar ganin mace ma wlh, duk da sauyin da yake jin a jikinsa amma hakan bai hana yaji sha'awar mace ba, kujera Arjun yaja mata ta zauna shi kuma ya koma kusa da Sheikh ya zauna a bakin bed 蓷in, kallonsa yay yana Murmushi yace "Allahamdulillah! Nafi kowa jin da蓷in samun sau茩in ka" shiru yay masa Arjun yace "kaga stop all this nazo mgnar biki ne tunda kace babu wani event shiyasa nazo ka tsara mana abinda kakeso ayi" ware idanunsa yay sosai akan Arjun kafin ya sauke numfashi ya shiga murza zoben hanunsa, Aliyah ce tace "Ina wuni buddy?" Shiru yay mata sanin halinsa yasa sam bata damu ba ta 茩ara fa蓷in "Yaya jikin?" Kai tsaye tace mata "Allahamdulillah" yana fa蓷in hakan ya juya idanunsa ya kalli Arjun yace "mayan mace mai data gida saika dawo anjima" dry Arjun yay yace "Rai dai wlh zan rama duk abinda kai min" cije ba kinsa yay domin bai hango ranar da Arjun yake mgna akanta ba, rungomesa Arjun yay yace "I'll be back, Allah ya 茩ara maka lfy Buddy na" da ido kawai ya bisu yana mmkin yadda Arjun yake rawar jiki akan mace. A ranar aka sallami Sheikh da daddare an gyara masa komai na 蓷akin domin nan da 5days zasu koma sabun gidan da aka gama gyarawa. 苼angaren su Fannah Barrister yakai ku蓷in turaren huta da kayan gyaran jiki suka fara biki sam bata farin ciki da bikin amma ko a fuskarta baza kaga alama ba, Barrister ya ha蓷a lefe na amarya da iyayen amarya da 茩anwar uwa,da 茩anan uban amarya da uwar 蓷akin amarya ko wanne sai da aka sanya gold a ciki, kaya na gani na fa蓷a iya Amarya wajan set uku akai mata,Sannan Uncle Sham ya 茩ara da key 蓷in mota. Yau ta kama ranar (WUSHE WUSHE) Amarya Fannah tasa kwailliya anyi mata kitso na gaba, wanda ya sauka har wuyanta sbd tsayin da gashinta yake dashi, anyi mata jan lalle tana sanye da Ghana kauwa da gyalen mindil na kanuri, 茩awayen Amarya sunsha ado kusan rabin 拼an uwa ne sbd bata da wasu 茩awaye na kuzo mu gani, bayan nan washe gari sukai KUNO wankin kan Amarya wanda 茩anin ango dana amarya suke mata, kasancewar Barrister yanzu bashi da wani 茩ani sai kawai ya tura Arjun yin Duniya Arjun yay su tafi da Sheikh yace Allah ya sauwa茩e a bari ya zama 蓷an daudo saiya fara zuwa biki tukun, dry kawai Uncle Sham yay domin ya basa dry wai 蓷an daudo kenan duk mazan da suke zuwa biki 拼an daudo ne bana da labari, shidai shiru kawai yay yana spending tea 蓷in dake gabansa, yana kallon Arjun ya tafi, domin shi Arjun ba wani event daya ha蓷a sai an 蓷aura auren tukun za'ai walimar da Sheikh ya ha蓷a masu shida Barrister, haka dangin Fannah sukai bikinsu Ranar asabar aka fara 蓷aura Auren Arjun suka 蓷auki Hanyar zuwa Barno wajan 蓷aurin auren Barrister Hamdan Balarabe da Fatima Baa'na. Gyara zamansa yay a cikin motar yana lumshe idanunsa yana sanye cikin wata dakakkiyar shadda white colour mai 蓷inkin riga jamfer da wando sai babbar riga, ya sanya hula mai zanna bukar, hannunsa sanye bada Rolex Balancpain, yana kishin gi蓷e a bayan motar Arjun na gama yana driving ya gama mitar driver da Sheikh ya mai dasa shidai yana jinsa yay masa banza sbd lugudan da zuciyarsa ke masa, saurin bu蓷e ido yay tare da dafe 茩irjinsa a kuma dai-dai lokacin Arjun ya karya kwana tun daga bakin kwanar suka fara ganin taron jama'a wanda suka halarci 蓷aurin auren Barrister, Sheikh ji yay kamar zuciyarsa zata fito sbd harbawar da take masa, runtsa idanunsa yay da 茩arfi ya runtsa idanunsa 茩ara bu蓷e idannunsu yay kai tsaye idonsa ya sauka akan wasu 拼an da suke ri茩e da wata 茩aramar yarinya an lullu蓳e ta lafaya yarinya zai ce dan gaba 蓷aya bata huce age 蓷in Bahaiyya ba, da sauri ya cewa Arjun "Reverse the car" kallonsa Arjun yay ta cikin motar yace "why?" Da 茩arfi yace "ka juya motar Arjun....
Chapter 38 · 0% Book details