Sashe 35
Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 7 min read
Jikinsa rawa kawai yake tunda Malamin ya bashi ruwan rubutu yasha kana ya fara yi masa karatu ko 蓷aga kai baiyi bare su sanya ran aljanar dake cikin sa zatai magana kuma ta fadi dalilin daya sanya ta shiga jikinsa, gumi kawai yake ha蓷awa jikinsa sai rawa yake idanunsa a lumshe ya sanya dukkan hannayensa ya rungome 茩irjinsa dasu sbd dukan da zuciyarsa take masa, Arjun na can gefe guda a zaune idanunsa ya ka蓷a yay jaa sbd 蓳acin rai harga Allah abinda Mami tai baiji da蓷insa ba, yasan cewa Sheikh yana da matsala sbd shi kansa yasha kamasa yana wasu abubuwa na almara amma bai ta蓳a kawowa kansa akwai wasu mutanan 蓳oye a jikin Sheikh 蓷in ba, kullum yana masa addu'ar Ubangiji ya yaye masa damuwa da kuma 茩unci dake cikin zuciyarsa,Malamin ne ya sauke numfashi yana mai 茩ara 茩arewa Sheikh kallo da idanunsa, kafin yaja numfashi yace "Sheikh Imam hamdan Balarabe kalleni" banza Sheikh yay masa domin shima ya fara fita daga nutsuwarsa ji yake kamar yana shirin rasa wani abu mai matu茩ar muhimmanci a rayuwarsa, Uncle Sham ya kalli Malamin yace "Ya dai Malam?" Jinjina kai Malamin yay yana 茩ara kallon Sheikh kana ya kalli Mami yace "Hajia kin tabbatar da abinda kika fa蓷a gsky ne?" Kai tsaye Mami tace "haka ne Malam" bai 茩ara mgna ba ya 茩ara bu蓷e shafin Alkur'ani yaci gaba da karatu sai dai yay karatu mai yawa amma ko mutsi Sheikh bai ba, gajiya yay yace "gsky ko ba茩in Aljani ko Aljana ce a jikinsa wannan karatun ya isa yasa ya 茩one bama yay mgna ba" cike da gamsuwa Uncle Sham yace "Malam kenan babu batun mutanan 蓳oyen ko?" Kai ya jinjina yace "gsky babu sai dai akwai abu a jikinsa amma bana da ikon aiki a kansa sbd ba huru mina bane" mi茩ewa Uncle Sham yay yace "Ngd Sosai Malam Allah ya 茩ara girma" Malam yace "Kai haba yiwa kaine fa kuma ai aikin mu ne ai so no need to thanks" rakasa yay har waje yana fita Granny ta fashe da kuka tana fa蓷in "Ni daman nasan sharri ne kawai irin na Saudala,banda haka yaya za'ai Alaramma kamar Imamu ace wai Aljana ta auresa fisabilillahi? Aiko makaho ya sha yasan wani zancan bana 蓷auka bane,hankalinki ya kwanta kinci zarafin Imam to wlh keda Allah ha茩茩ina ka蓷ai bazai barki ba bare na Imam,babu ruwana ai Allah gafurur rahimu ne sai kiga Ubangiji ya yafe maki idan kiga nemi ya fiyar mu,amma wlh ba wasa ba kinci mutuncinsa aljani fa ba wasa ba" daga ba茩in 茩ofa Uncle Sham ya tsaya yace "Yaya haka Mama? Meye abin kuka a nan kuma,ai hamdala zaki tunda dai Allah ya 茩aresa" 茩ara rushewa da kuka tai tana fa蓷in "babu ruwana ka barni nai kukan ko zanji da蓷i kaima Imamu yi abunka za nemu maka ruwan wake fuska" Jinjina kai kawai Uncle Sham yay tare da fa蓷in "Toke Saudat kinji me Malam yace dan haka ki sake jikinki babu komai in sha Allah! Allah zai kiyaye" Anut Amina tace "Ameen" Arjun ma ya amsa, Mami kam kasa samun nutsuwa tayi sbd ta tabbatar da Aljanun Sheikh sbd ga shaidar a fuskarta nan, Tayaya za'a ce yanzu kuma babu su? Gsky akwai wani abu akwai dalilin rashin bai yanar su amma ne shi? Shine abinda bata sani amma dole ta bincika, tashin hankali Sheikh ya shiga hankalinsa ya茩i kwanciya da rashin bai yanar Aljanarsa shi zafi kowa farin ciki ba bayyanar ta domin zai samu 拼an cin rayuwa da ita ba tare dasa ido ko kuma wani abu ba,yasan kuma dukkan aljanu suna bai yana yayinda ake masu ru茩iyya where is my fairy? Tana ina? Ina ta 蓳oye, nan da nan idanunsa ya 茩ara birkicewa lura da hakan kuma yasa Uncle Sham cewa Arjun "kuje gida Allah ya tsare" mi茩ewa Arjun yay tare da tura Wheelchair har zuwa compound na gidan kai tsaye kuma ya taimakawa Sheikh ya shiga cikin motar kana ya na蓷e Wheelchair shi kuma ya zauna seat 蓷in driver yaja motar da gudu zuwa gida, suna fita Granny ta mi茩e itama ta nufi waje driver yaja ta zuwa gida, ajjiyar zuciya Mami ta sauke kafin ta mi茩e tsaye tace "Hjy Amina bari naje nima" da Murmushi a fuskar Anut Amina tace "kai haba dai ga lunch ina shirin shirya maki ai ba za'ai haka ba" Murmushin dole Mami tayi tace "kada kiji komai wlh am full Ngd sosai" Sallama sukai Mami ta shiga motar taja ta gudu kai tsaye gidan Fariha ta nufa.
"Ni kam kamar akwai abinda Saudat take 蓳oyewa naga gaba 蓷aya ta茩i sakin harta" Uncle dake juyawa white rice 蓷in gabansa with vegetables source wacce taji cow meat sai 茩amshi take, yace "Wutar mai zargi daban take ki kiyayi kanki Mmn Huda" spoon 蓷in hanunsa ta amsa ta fara basa abincin yana lumshe ido tace "Allah ba wasa ba Uncle na da蓷e da zargin matar nan akan Sheikh, kana kallo a ranar da Mahaiyarsa ta haifesa a ranar kuma Abban Sheikh ya saketa" spoon 蓷in ya amsa yana fa蓷in "kina samun ladar ci da miji kuma kina zobe ladan ta hanyar gulma ko?" Dry tai masa tace "kai dai kawai kace cikinka bai cika ba sai nafi gane karatun" ka fa蓷a ya 蓷aga mata yace "whatever".
Tunda suka è“·auki hanya ya kifa kansa a a tsakanin cinyoyinsa ya shiga fesar da numfashi da sauriè™ ko Arjun yana iya jiyo yadda Numfashinsa ke fita, kamar wanda zazza蓳in ma sharshara yake shirin kamawa tsoransa è“·aya kada ciwonsa ya mutsa domin yasan Wannan ajjiyar ziyara da yake ba haka kurum ba ne, yasu shigewa dashi hospital amma yadda yake ganin yanayinsa da kuma abinda ya faru last time yasa yaci gaba da driving a zuciyarsa yana nemawa Sheikh è“·in sau茩in abinda yake damunsa.
Bayan yayi parking motar ya shiga 茩o茩arin zaro Wheelchair 蓷in daya santa a back seat, da sauri Sheikh cikin zafin nama ya dur茩osa tare da 蓷ura soft fresh hands 蓷insa a 茩asan tarazon gidan, cikin tashin hankali Arjun yace "Buddy mene haka what are trying to do? Idan rai ya 蓳aci nutsuwa ke samu sa" ko inda yake bai kula ba yaci gaba da tafiya kamar yadda guragu suke cikin 茩aramin lokaci guwwar wandonsa tai ba茩i茩茩ir sosai yake jin zafi da kuma ra蓷a蓷in da hannayensa zuwa 茩afafuwansa suke masa sbd bai ta蓳a gwada irin wannan tafiyar ba tunda ya samu kansa a cikin wannan lalurar, ya gwammace ya azabtar da kansa da wani ya azabtar da shi, he need his wife yana bu茩atar Aljanarsa ita kawai zai samu yaji da蓷i a ransa, 蓷umin jikinta da kuma soft lips 蓷inta sune ka蓷ai za suyi tasiri a cikin zuciyarsa har ya samu nutsuwa, shock 蓷in da Arjun ya shiga yasa ya kasa koda mutsi, tausayi da 茩aunar Sheikh suka 茩ara ratsa zuciyarsa. A haka ya 茩arasa har babban parlon gidan ya samu Sa'a babu kowa kai tsaye ya nufi flat 蓷insa yana jan guwwar sa zuwa lokacin har shaddar dake jikinsa ta fara yagewa, yana shiga ya buga 茩ofar da 茩arfi tare da danna mata key, ya saba yiwa Granny kuka amma bai yarda wani wanda ba Granny ko Airah ba yaga zubar hawayensa, yana da rauni amma rauninsa aka abinda yake so ne, ke nan Airah itace weakness nasa, shiru yana sauraran bugun zcyarsa duk yadda idanunsa kuma suka zo zuba da ruwan hawaye ya tauye masu ha茩茩in su ta hanyar hana faruwar hakan rashin Airah a yanzu shine ka蓷ai zai sanya a zubda hawaye, da fasa yaji an sanyin hannunta ka蓷ai ya tabbatar masa da cewa itace da wani mugun saurin ya 蓷aga kansa,tana tsaye a kansa hannunta dafe da saitin zcyarta sai fitar da numfashin wahala take, bai tsaya jiran komai ba yasa hanunsa ya fisgota zuwa jikinsa tare da manna ta a faffa蓷an 茩irjinsa ya 茩an茩ame ta yace "My Airah my Aljana my Fairy Rayuwar Sheikh Imam hamdan Balarabe where are you hiding? Why are you leaving me? You broke my heart, don't ever trying to leave me i knew you're mine forever and ever and ever always" ya 茩are maganar yana 茩an茩ame ta tare da sakin wani marayan kuka jin, tsaye Arjun yay bakin doorway shida Fareeq suna faman babbuga 茩ofar, Granny ce tazo wajan hannunta ri茩e 茩atuwar gora tana fa蓷in "wlh bazan lamunta Aljanun wanne kala ne bamu gani ba? Nace wacce kalar Aljana ce bamu gani ba yau suma ba gantalallun ba ne?" Kasa mgna Arjun yay abin duniyar yay masa zafi, shigar da ita ya kumayi 茩irjinsa yana shafa bayanta yace "No! Airah nothing will happen to you indai ina raye, I'll stay with you to the rest of my life" jin tai shiru jikinta ya saki yasa slowly ya 蓷aga kan kamar mai tsoran Kallonta, wata gigitacciyyar 茩ara ya sanya sbd jinin da yaga yana fita ta hanci da bakinta ga numfashinta daya saki, hannunsa ya sanya a saman 茩irjinsa for the frist time yaji baya ko harbawa da mugun sauri ya 蓷aga fuskarta tare da covering face 蓷insu rada abinyi yay kawai sai ya ha蓷e bakinsu a kuma dai-dai lokacin ya saki wani kukan....