Sashe 19
Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 7 min read
A cikin 蓷aki ta samu Yana da Yaya Falta suna turara kayansu da wani tureren ice mai 茩amshi AL'AJABU, 茩arasa shiga ciki tayi da sauri Yana tace "kin da蓷e da yawa" murmushi kawai tayi masu tace "Kunyi kyau" tashi Ya Falta tayi tace "duk 茩yan mu ai bamu kama 茩afar 茩aramar 茩anwar mu Fannah ba" kwa蓳e fuska tayi tace "ni duk isa ta kuke da wani kyau? 茦yan da bashi da wani amfani" dafa shoulder ta Ya Falta tayi tace "babu wanda bai san cewa kaf family kinfi kowa kyau ba ke dai kawai wani dalili naki ya hana bawa wanda suke sonki da Aure damar masu dama ba" Yana ce tace "Abinda kike so is complicated Fannah, kowa nada tasa 茩addarar amma ha茩uri da juriyar mutum ke sawa, 茩addarar ta zama mai sau茩i, look dani da Ya Falta mun isa good example to you, we're your sisters Ya Falta babba then me sai ke duk muna gida zaune Allah bai kawo mana mijin Aure ba, dukkan sa'aninmu suna 蓷akin mazajansu, do u think we're happy?? No! Muna fatan wata rana ace muma muna 蓷akin mazajan mu, amma ai bamu nuna wata alama ta damuwa ba, takura damuwa bata ta蓳a sawa Ubangiji ya bamu Mijin Aure" Ya Falta tace "Muna farin ciki kin samu masu sonki zamu ragu a gaban iyayen mu amma kina wasa da damar ki? Wallahi kina cutar kanki zuciyarki na yaudarar ki, how wannan mutum zai san da zamanki? Uhm ki 蓷auka ya sanki amma bazai ta蓳a ko love dake ba bare Aure abeg my friend do what is right is not is easy" kuka Fanna tasa tace "Wallahi zuciyata ba zata ta蓳a Yaudara ta a kansa ba, kuma insha Allah zai na samu farin ciki na da kuma muradin zuciya ta just watch and see" da kallo kawai suke bin ta domin da alama 茩anwar tasu tayi nisa bata jin kira..
A can waje kuwa Barrister ne da mahaifin Fannah mai suna Baa'na, Murmushi Baba Baa'na yayi yace "To Barrister bazan hanaka auren Fannah domin basan kalan nata 茩addarar ba, a wannan karan kuma bazan nemi shawararta ba, domin na gaji da banzar 蓷abi'arta" 茩asa Barrister yayi sa kansa yace "Ayya! Abba kasan yaran yanzu sai addu'a ai mata a hankali", "wake bin yara yanzu? Ba damar da ake basu yasa suke iskancin dasu ka ga dama ba?" Barrister yace "haka ne Abba nagode sosai da fahimtar da kayi har ka yarda ka bani Auren Fannah, zaka iya yin bincike a kaina domin ka samu full information 蓷in da kake bu茩ata a kaina", Murmushi Baba Baa'na yayi yace "Kada ka damu wannan abinda ya zama dole ne, ka je zuwa gobe, in Allah yadda zaka ji mu" Barrister ya shafa kansa yace "Abba zan iya magana da ita?" Kallonsa Baba Baa'na yay yace "No ka je goben sai ka dawo, Autar tawa rigimarta yayi mata yawa" Sallama sukai Barrister ya 蓷auki ku蓷i masu yawa ya bawa Baba Baa'na yace "A'a sam-sam kada ka fara ka bari muga kamun ludayin", "to shikenan Abba na gode da karamci"
Sheikh ne kwance saman makaken gadonsa yana juyi tare da rungume pillow, yana 蓷an sakin murmushi, idanunsa ya 蓷aga zuwa Jamus jikin bango Ya kalli zanan Airah da yayi she looks so beautiful, musamman daya zanata tana murmushi, zuwa yanzu 茩aunarta ta kama ratsa dukkan jikinsa, murmushi yayi yana 茩an茩ame pillow shi 蓷aya cikin 茩asa da murya very slowly yace " I only want you, is only you i want to spent my life with" ajjiyar zuciya ya sauke kafin yasa soft hands 蓷insa ya shafi fuskarsa zuwa gemunsa yace "the you know what Aljanata? Don't ever try to leave me, i cant spend my life without you, you make Sheikh Imam hamdan, happy Yeah you make me happy, just like you says, but why is my heart telling me one day you pass away from me?? No i can't leave you, please Airah my Aljana promise you always be by my side, you're mine Airah.." ya 茩arasa maganar yana jan wani wahalallan numfashi tun bayan dawowarsa daga wajan aiki babu wanda yazo ya dubasa bare a ji yana bu茩atar wani abu, he missed his Airah bai san mene yasa gaba 蓷aya yau bata neme sa ba, lumshe idanunsa yayi sbd fitsarin daya cika masa mara, a hankali kuma idanunsa ya fara sauya kala sbd zafin da zuciyarsa ta farayi masa, 茩ofar da aka turo yasa ya ware idanunsa a hankali ya kai kallonsa zuwa ga 茩ofar ha蓷a ido sukai da Mami tana sanye cikin wata Orange 蓷in atamfa 蓷inkin fitted gown, ta 蓷aura head har gaban goshi sai 茩amshi take kayan sun zauna a jikinta dukkan shape 蓷inta sun bai yana, murmushi tai masa Sheikh kam tuni ya janye idanunsa daga Kallonta, "So sorry sweet, Granny bata jin da蓷i ni kuma nai ba茩uwa shiyasa ka ji shiru, na kira Arjun he's on his way", ta 茩arasa maganar tana zama kusa da shi tare 茩are masa kallo can tace "the you need something?" Muryarsa a can ma茩oshinsa yace "Yeah! I do" idanunta ta sauke saman 茩irjinsa da sauri kuma ta lumshe idanunta tace "what?" Kai tsaye yace "I want to ease myself" mi茩ewa tai tana kama hannunsa tace "Ohh sorry my darling" Wheelchair ta 蓷auka zuwa inda yake kafin ta fara 茩o茩arin taimaka masa wajan hawa Wheelchair hannunta ya sauka saman mararsa gaba 蓷aya jikinta ya 蓷auki rawa musamman da taji tudun mararsa, kasa 蓷auke hannunta tayi sai ma 茩ara kwantar dashi da tayi, Sheikh kam ko a jikinsa hanunsa kawai yasa ya zare nata hannun, bayan ya hau Wheelchair ya fara murzata zuwa bathroom sosai ya ke jin fitsari kamar zai fasa mararsa ya fito, Mami ficewa tai daga bedroom 蓷in idanunta na sauya kala, yana shiga daga zaunan ya zare Manhood zuwa cikin toilet kana yay tsarki, ki fa kansa yayi saman sink yana fesar da numfashi zuciyarsa fal da tausayin kansa gefe guda kuma ga rashin Aljanarsa, ji yayi an shafa sumar kansa wata sassanyar ajjiyar zuciya ya sauke kafin ya 茩ara rufe idanunsa rufe, Murmushi Airah tayi kafin ta murza Wheelchair 蓷in zuwa cikin bedroom, gyara masa komai tayi sannan ta zauna kusa dashi tana danna masa 茩afarsa tace "Kayi ha茩uri kaji, ban 茩arawa nayi 茩o茩arin zuwa gare ka amma na kasa am so sorry Rayuwata" 茩in kallonta yayi sai ma 茩asa daya 茩arayi da kansa yana sauke tagwayen ajjiyar zuciya, le茩a fuskarsa tayi a karo na farko taga hawaye masu zafi suna sauka daga cikin idanunsa zuwa tafin hannunsa, jikinta har rawa yake ta shiga fa蓷in "What..What.. are you cry? Ka yafe min please" kasa magana yayi sai jawota jikinsa da yayi tare da fashewa da kuka.
Da yamma Arjun ya shigo gidan fuskarsa babu yabo babu fallasa Granny ce tace "Ya haka kuma? Kamar dai wanda aka cewa Sadiya ta mutu? To Allah dai ya kyauta, ko ita Aliliyan tace bata sonka??" Kallonta kawai yake kafin yace "a'a Granny ba ko 蓷aya daga ciki, hasali ma yau Papa ya je gidansu shida Abba Barrister" ha蓳a Granny ta ri茩e tace "shi Barrister dama yana nan ne? Yace min zai tafiya zuwa Barno sai jibi zai dawo Abuja _( a farkon labari na ambaci Maiduguri wannan duk cikin mafarki ne,amma garin dasu Imam suke shine Abuja)._
Arjun yace "Ni dai na ganshi" tace "to Allah ya kyauta yayi mana maganin abinda ya dame mu, na ji ance gata su Hayya zasu dawo" Arjun na zama yace "haka na. ji Mami ta ce" bata 茩ara magana ba ta cigaba da damawa Sheikh fura wacce ta ji Zuma ga wata dakakkiyar fura da aka zuba akai, kindirmon yay sanyi sosai, ba shi tayi tace "sai ka sakamar min mara nai fitsari" kyak茩yawan murmushinsa ya saki wanda yake 茩ara masa kyau yace "da ri茩e maki nai ko?" Granny tace "Allah dai ya kawo mai maka abinda nake maka", cikin ransa yace "already i have it" "magana kake?" Shiru yayi tare da yin bisimillah ya fara shan furar, da蓷i da kuma gar蓷inta yasa yayi baya ka蓷an yana Lumshe idanunsa, girgiza kai Arjun yay yace "Am Engaged " Sheikh na Murmushi yace "congratulations hankali ya kwanta,what ever, am happy too saboda farin cikin ka is my happiness" da sauri Arjun yace "Ohh really??" bai kulasa ba ya cigaba da shan furarsa, domin yasan maganar da take damun Arjun, mi茩ewa Arjun yace "akwai sabon contract na makaranta zaka zana ana bu茩ata nan da kwana biyu sun bada ku蓷in da komai na zuba ku蓷in cikin account 蓷inka" Idanunsa a lumshe yace "why me? Ka 蓷auka duk kayi hidimar biki" kallon baka da hankali Arjun yayi masa ku蓷i masu shegen yawa zai ce ya 蓷auka "Next two months bikin", "Allah ya nuna mana, babu wata bidi'a da Za'ai kama shirya" daga nan sallama su kai Arjun yabar gidan ya nufi gida