← Book details Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 57 OF 109

Sashe 57

Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 4 min read

Littafina na ku蓷i ne kada ka karta ba tare daka biya ba kaji tsoron Allah...... If you read for free馃し馃従鈥嶁檧锔忦煠佛煆锯€嶁檧锔�

It's 500 via 0116886426 sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616

NIMCYLUV
10/17/21, 10:23 PM - Mrym: *SM馃挒*

```Kuci gaba dayi min gantali dashi馃槖 maci amana kawai, a to! wanda yaci amana, amana taci shi fisabilillahi sbd an maidani gantalalliya aita fidda book 蓷ina waje what have i done to ```you``` ??```.

Unexpected abun yazo min domin seriously ban san cewa idanunsa biyu ba, shi kowa Sheikh daban ba bacci yake ba yaywa Uncle Sham pretending like he's sleeping, amma yana kwance luff yana fama da zcyarsa dake masa matsanancin ciwo,da 茩yar yake iya fidda numfashi sbd yadda Numfashinsa ke sarkewa ga tarin daya fara damunsa, kallon cikin idanunta yay yaga yadda ta rufesu ruff ga yadda 茩irjinta ke wani Irin 蓷agawa, gwauron numfashi ya sauke wanda fita da wani zazzafan huci, slowly ya janye idanunsa daga kanta yana fidda numfashi wahala kafin ya mirgina ta can gefe ya juya mata baya, Tashin hankalin tsantsa ya bai yana saman fuskarta she never expected why zai juya mata baya? What exactly did to him? Kallonsa kawai take ko 茩iftawa babu, kafin a hankali taji wani abu mai zafi da kuma 蓷umi na bin saman innocent face 蓷inta wanda ta tabbatar hawaye ne,kamar yadda ya bu茩ata haka tai masa al'茩awarin ta daina kuka, amma she's can't hide it, sun mata zuwan ba zata komanta yana neman lalacewa, Idanunta ta rufe fuskarsa take gani, cikin wayarta Sheikh take gani hatta plate 蓷in abincin ta Sheikh take gani,wanne wacce Irin jarrabawa ce? Fatan ta 蓷aya ace baiji abinda take fa蓷a game dashi ba,but tasan abune mai wahalar gaske ya kasa ji, koda baiji ba Idanunta ba zasu ta蓳a 蓳oye shekararriyar soyayyarsa a ranta ba. Ko mgn wani yay mata zazza茩ar muryarsa ita take dukan kunansa seriousness. Duk yadda taso hana kanta kuka kasawa tayi bata san lokacin da kukan yay fitar gurmi ya fasallasa kansa ba. Narkakkun idanunsa ya bu蓷e da 茩yar wanda suka gamayin jaa sbd condition 蓷in da yake ciki, yaga kuma Tabbas idan bai magance wannan matsalar a yanzu ba za'a iya wayar gari aga gawarsa, gently yaja jikinsa ya jingina da frame 蓷in gadon yana sauraren heart breathing 蓷insa, Wheel yana jin yadda kukanta ke 茩ara dagula masa lissafi, cikin da茩ushashiyar Muryarsa yaja numfashi da 茩yar yana dafe 茩irjinsa yace "Zahraaah!!" Ina Muryarsa ka蓷ai na narkar da zcyrta balle a tafi wani abun daban, Sheikh wani Irin mutum ne mai cikar zati, ga wani 茩wantaccen kyau wanda kai tsaye ba zaka iya dangantasa da wata 茩abilar ba, yana da hankali da kamewa sam babu alamun wasu Exceptional qualities a tattare dashi, inama yake zuwa banda Mosque sai umara da hajji idan lokaci yayi, sai yanzu da tsiri fita company na designer, mai suna *I.M.H designers shoes and galleries* sai kuma wani wanda ake iya zallar zanan necklaces da ring sai zanan gida makarantu masallatai da sauransu. Shiru tayi ta kasa amsa kiran da yay mata domin har tsakiyar kanta taji sautin lafiyayyiyar muryarsa mai tsananin taushi. Cike da son samawa kansa nutsuwa da abinda ya keji ya 蓷ura softness hands 蓷insa akan nata wata ajjiyar zuciya ta sauke cikin jarumtar daya samawa kansa ya 蓷ura hannunta a saman 茩irjinsa dai-dai inda zcyarsa ke bugawa, cije baki yayi yana fesar da iska mai zafi cikin serious talking yace "Zahraaah zaki kashe Imam da ransa, dan Allah ki barni naji da soyayyar budurwata please, I'm going to die Zahraaah!" Zare ido tayi tana mai janye hannunta sbd sam ba zata iya jure jin yadda zcyarsa ke beating it hurts her heart, Idanunta tane ya 茩an茩ance taji zcyarta ta bushe ya 蓷auki niyyar dukkan abinda zai faru ya da蓷e bai faru,daban tace bata son Auren akace sai anyi to Finally ga abinda Auren dole yaja nan,kuma tasan harga bata wani laifi zcyrta yaja komai ita tai forcing 蓷inta zuga Internal love (Haramtacciyar soyayya) . Hannunsa ta ri茩e gam cikin nasa tace "Malamina.." sai kuma tai shiru tana jan wani wahalallan numfashi kafin cikin wata raunatacciyar Murya tace "Malamina i love You since before! I can't imagine tun yau shine hakan, but i love You with all my heart!
_You are the only thing that gets me going nuts. My heart and my mind can鈥檛 think of anything else aside from you. I鈥檓_ _addicted to you because I can鈥檛 stop myself from daydreaming about you. I am your baby forever._
_It鈥檚 self-evident that I鈥檝e got to be with you_ _because I can鈥檛 let you go. You should know that my heart beats for you, and all I hear in my head all day round is your_ _name. How am I going survive this torment of being so into you?_
_I can tell that my heart belongs to you. Even if it_ _beats inside of me, it still beats on your_ _command. You are my everything, and I can鈥檛 live without you. I can鈥檛 stop myself from loving you._ _It鈥檚 as if I鈥檓 under your spell._
_I love you, baby, and I can鈥檛 exist without you! Love so...so..much Malamina"_
Chapter 57 · 0% Book details