Sashe 90
Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da raguwar 茩arfinsa ya yi saurin zame jikinsa yana aikata mata da wani kallon tsana tare warning akan abinda tai masa, Su Granny suna zuwa suka tsaya cak domin abinda suka ganin yafi 茩arfin tunanin mai tunani duk wani mai cikakken hankali ba zai ta蓳a aminta da wannan Sabon yanayin ba, Musamman Anut da Granny domin Anut Amina juyawa tayi tana mmkin hali irin na Mami domin tun ba yau ba ta riga ta gama fahimtar matar da tsoran Allah sam, 茩aramin tunani da 茩wa茩walwa gare ta,banda haka tayaya take 茩o茩arin tuzarta wanda duk duniya idan sun taro za'a samu fiye da rabi wanda zasu shaida halin Sheikh ba haka ba ne, Tayaya take 茩o茩arin cin zarafin wanda ya yarda da 茩addara mai kyau ko akasinta? Shin ko dai akwai wata manufa ne wanda ya sanya tai masa? Ko kuma kawai kalar nata rashin 蓷a'ar kenan, tsaki taja domin sai yanzu ne idanunta suke 茩ara harshashu mata abinda ta gani. Har蓷e hannu Barrister yay yana kallon ikon Allah wanda rabin kallonsa akan Sheikh ne yana son zcyarsa ta gasgata abinda idanuwansa suka gane masa a yanzu, domin bai damu da Mami ba he's knew exactly how is, Musamman 蓳oyayyyun halayanta wanda suka bai yana ada ta hanyar binciken sirri da yayi. Granny ha蓳a ta ri茩e tace "Na shiga uku Ni Fa蓷imatu meye wannan nake? Wacce kalar rashin daraja da 蓷aya ce wannan? Saudala anya kina da hankali?" Kuka Mami tasa sakamakon jin Muryar Granny da tayi da sauri ta kalli Barrister suka ha蓷a ido tana ganin haka tai wajansa da sauri tana fa蓷in "Allahamdulillah! Allah Nagode maka, wlh Barrister Imam bashi da hankali, mai yasa tsoran Allan sa ya tsaya iya baki ba zcy ba, na shiga uku wai wacce kalar rana ce wannan nake gani,ace 茒an mijina yana 茩o茩arin aikata zina dani, da naga wannan ranar gwamma naga ta mutuwa ta, Barrister dan Allah kayi hqr domin wannan ba shi ne karo na farko ba, ya cimma burinsa da bu茩atarsa a baya, amma yanzu nayi 茩o茩arin kare kai na, daman Imam ya da蓷e yana 茩wa蓷ayin jikina wlh 蓷an iska..," ba 茩arasa fa蓷ar haka ba Granny ta sauke mata wasu kyawawan maruka guda biyu a kuncinta tace "Ashe gantalewar taki harta huce tunanin duk wani gantalalle irinki? Tsabar giyar hauka na 蓷ibanki ki rasa wanda zaki la茩a bawa zam can banza da iska sai Imamu? Bin mata ki kaga yanayi ko menene? Wlh sai na kira maki police yanzun nan" Mami ko kallon Granny ba tayi ba ta ri茩e Barrister tace "Believe me Barrister wlh yaronka bashi da gsky, ko ba'a kai na ba, Imam yana da good relationship between he and matarka Fannah, And cikin dake cikinta ma ina da tabbacin na Imam ne ba naka ba" wani jiri ne ya 蓷ebi Fannah zata fa蓷i Granny tai saurin ri茩eta tana fa蓷in "Mugun nufinki da sharrin ki ya koma maki ka, Yarinyar dako kallo bata ishi Imamu shine kike jefansa da wannan gantalallan bakin naki" sai kuma ta fashe da kuka tana ri茩e bakin zaninta, tare da face majina wayarta ta 蓷auko ta fita waje tana fa蓷in "Wlh sai Allah ya saka mini, kaf zuri'a ta babu 蓷an tasha dan haka kwanan siteshan ya wajaba a gareki shashasha, da 蓷uwawo kamar dutse" Fannah kasa koda mutsi tayi idanunta akan Sheikh tana jin kanta na mugun sara mata, abin duniya yay mata zafi, shin da gske wannan cikin na Sheikh ne? Wata zyar tace mata "nasa ne mana, idan bashi ba waye ya ta蓳a kusantarki" jiri ne ya 蓷ebeta tayi baya zata fa蓷i Sheikh dake tsaye yana bin kowa da ido yay saurin ri茩eta, Barrister kam ganin abun yake kamar a mafarki ya da蓷e yana tunanin wasu abubuwa da yawa amma ya kasa fahimta, shin da gske 蓷an cikinsa shike neman matansa? Ko Wannan dalilin ya sanya ya茩i yin Aure ne? Innalillahi wa'inna ilaihir, kallon Sheikh yay da yake ri茩e da Fannah wacce gaba 蓷aya tama rasa Meke faruwa da ita sbd ko 茩o茩arin zame jikinta ba tayi bata da wani kuzari sbd wani shork daya sameta, cikin jarumta da nutsuwa ha蓷i da kamewa Sheikh yaja Fannah zuwa saman bed ta zauna, lokacin ko iya bu蓷e idanunta ba ta son yi, bata 茩aunar Sheikh a yanzu bata sonsa gaba 蓷aya, amma mene yasa wannan tunuwar Sirrin ya girgiza tunaninta ne? Meyasa taji sam bata 茩aunar Sheikh ya tuzarta idan mgnar ciki ne zata zubar dashi kowa ya huta, amma mgnar da ake cikin wajan watansa uku zuwa hu蓷u. Barrister ya 茩arasa inda Sheikh yake tsaye yana 蓷an lumshe idanunsa, yana zuwa yace "Imam da gaske ne abinda na keji? Ko kuma sharri ne?" Gajiyayyun idanunsa Sheikh ya bu蓷e ba tare da tsoron fargabar komai ba yace "Gata can ai saita 茩arasa maka bayani with her evedance" yana fa蓷in haka ya shige bathroom 蓷in dake ma茩ale a jikin bedroom 蓷insa, Juyawa Mami tayi ta 蓷auki wayarta ta shiga gallery ta shiga nunawa Barrister photons da video, rufe idanunsa yay Yana jin yadda zuciyarsa ke bugawa da 茩arfi, da sauri kuma ya saki wayar ya nufi inda Fannah take zaune. Tana ganinsa ta mi茩e tsaye da raguwar kuzarinta Ta fara ja baya sbd wutar masifar data gano cikin 茩wayar idanunsa. Yana zuwa ya cafki hannunta tare fisgarta zuwa waje, gaba 蓷aya binsa take kawai sbd tasan ita 蓷in me laifin ce ta kuma cancanci Duk wani hukunci da Za'ai mata. Suna fita Mami ta saki wani shu'umin murmushi cikin zcyarta take fa蓷in "You're the best Saudat, u did a great job Wow! Finally Duk yadda za'ai Sheikh sai ya amshi cikina matsayin nasa, daga nan kuma zan san duk yadda nayi na raba Fannah da nata cikin, at the end all his property will become mine, Wow Saudat you're lucky" ta fa蓷a tana girgiza kanta tana jin komai ya kusa zuwar mata 茩arshe all her dreaming is going to be true. SHEIKH na shiga bathroom ya kifa kansa a tsakiyar shower ruwa ya fara dukansa, ganin abin yake kamar a mafarki but komai dake faruwa is in real life, _"Ya rabb!"_ ya fa蓷a a taushashe yana furzar da wani zazzafan huci daga cikin bakinsa, ganin ruwan shower bazai masa sbd sosai yake jin zafin zcyarsa na dawowa saman fatarsa, zame kayan jikinsa yay ya 蓷ura saman hanger kana ya cika jacuzzi da ruwa mai sanyi ya shiga ciki. A hankali ya janye idanunsa tare da Numfashinsa, ya fara shigewa cikin tafkeken jacuzzi wanda ya cika da ruwa, yadda baya fidda numfashi hakan yasa ruwan ya samu damar shigewa cikin hancinsa da kunansa. Granny na fita ta samu Anut Amina tai jigum tace "Maza kira min 拼an sanda yanzun nan wannan munafukar sai ta kwana a gidan 拼an sanda" Anut Amina tace "Granny abin bakai nan ba, nasan Sheikh he'll never do that, amma mubi komai a sannu har a gane Gsky, a bar abun a sirrince sbd bayyanar Sheikh Matsayin babban Malami wanda ake ganin girma da kuma darajar sa, kinga idan aka fitar da mgnar waje everyone zai kalli Sheikh Matsayin bad man and hakan kamar anyi cin zarafin sa ne, an tuzarta tashi a idanun jama'a" Granny tace "Kefa ba ruwana babu abinda zai samu Imamu kamar yadda nake matsa addu'a amma dole 拼an sanda suzo yan zun nan, idan ba zaki kiramin su ba ki fa蓷a nai waje na nemu taimako wajan jama'a bokan nan babu wanda bai iyata ba" Girgiza kai kawai Anut Amina tayi domin tasan abune mai wahala Granny ta fahimci matsayin Sheikh a idanun jama'a Wayar ta amsa ta kira mata number as she said! Barrister na zuwa part 蓷insa ya cilla Fannah saman kujerar yana mata kallon tsaf kafin cikin 蓷aga murya yace "Wannan cikin na waye, nawa ne or Imam?" Shiru Fannah tayi sai Idanunta daya cika da hawaye ta fara shasshe茩ar kuka jikinta ya 蓷auki rawa, hannu yasa ya mi茩ar da ita tsaye cikin tsawa yace "Am not talking to you? Cikin waye Fatima da gaske wannan cikin na Imam ne? How long Kika 蓷auka kina cin amanata? Ace ciki a jikinki kuma cikin 蓷a wanne kalar jakanta ne wannan,wlh idan baki gayan cikin waye wannan ba sai na yanka ki 蓷akin nan" Zubewa tayi a 茩asan wajan 茩afafuwansa ta saki kuka mai tsuma zcy tace "Na sani i made a very big mistake, amma wlh is not my fault, na gaya maka bana sonka i don't love you anymore amma u don't understand all my feelings, meyasa yanzu zaka tsare ni akan abinda bana da ikon hanashi faruwa? Meyasa tun farko baka janye qudirinka na Aure na ba ka barni da wanda zcyta take so kuma take 茩auna, dan Allah kada ka matsa akan abinda kai zai iya sawa a 蓷aure ka" Kallon tsaf yay mata yana wani jinjina kai kafin yace "Wa me? Ni za'a 蓷aure bama a 蓷aure ki da wanda yay maki cikin ba? Ke Ni ba wannan ba ina magana akan wannan cikin na jikin ki na waye? Wane Ubansa ni Hamdan ko kuma 蓷an cikina za ki haifawa 蓷a? Wannan cikin 蓷a na ne ko kuma jikana tell me Fatima". Kuka tasa sosai ta kasa mgna 茩asan zcyarta kuma tsoro da tsanar abinda tayi ha蓷i da tsanare Sheikh suka 茩ara dirar mata, amma bata 茩aunar Sheikh ya tuzarta bata fatan hakan, belet 蓷in jikinsa ya zare yace "zaki gayan ko sai na farfasa maki jiki yanzun nan" kasa mgna tayi sai kuka da take tana jin gaba 蓷aya duniyar tayi mata zafi duk kukan da take tana jin abin cikinta na mutsawa kamar yasan akansa ake wannan masifar. Zarara mata belet 蓷in yay wanda tsabar gigitar da tayi yasa ta fa蓷i ta fasa wani uban ihu tare da birgima domin sosai belet 蓷in ya sauka a fatar jikinta sbd 茩ananan kaya dake jikinta. "Wlh idan baki fa蓷a min cikin waye ba you'll regret for what you did" Ya fa蓷a yana 茩ara sakar mata wani dukan zafin daya 茩ara shigarta yasa numfashinta ya fara sama sbd rabon da wani ya daketa a rayuwa harta manta, azaba tai mata yawa tana jine yana fa蓷in "Ok, wannan dalilin yasa kike gujemin ko? Bari nai yadda nasu a nan daga nan kuma sai na zubar da cikin kowa ya huta" jin