← Book details Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 76 OF 109

Sashe 76

Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 4 min read

da yara kowa burinsa bai huce yaga SHEIKH IMAM HAMDAN BALARABE ba, gidan Redio banda Sanarwa ba abinda suke t.v tuni sun fara haska cikin Masallacin. Aslam ya kalli Ammi yace "Wlh yau ina cikin farin ciki wlh jiya har mafarki bawan Allan nan nayi" Tattausan Murmushi tayi tana kallon Mijin ta Deedat dake suba wasu files tace "Same to me, Ina son ganinsa a zahirance ba'a t.v, ko wacece ta haifesa babarsa ta iya haihuwa Ma sha Allah" kallonta Deedat yay yace "Da gaske kina son ganinsa?" Kai ta 蓷aga tana 茩ara kallon cikin t.v yace "Zan nemi Appointment dashi in sha Allah, badai zaije Oumara ba" Aslam yace "Papi nace ba zani Oumara ba amma dalilin Sheikh naji ina son zuwa" Anuska tace "Yaaaah Sheikh" Aslam yace "Kaga 拼ar iya har ya zama yaya". Sheikh yana gaban mirror sanye da wata 蓷an yar shadda Gezner 蓷in kin wando da Jamper sai babbar riga, ya 蓷ura wata farar riga mai kamar Al茩yabba a saman shaddar, kana ya 蓷ura farin hirami saman hular kansa, sai 茩amshi ke tashi a jikinsa idan kaga Sheikh a lokacin zaka 蓷auka wani babban mutum ne mai bala'in shekaru sbd tsarin halitta da kuma kamewarsa ha蓷i da cikar kamala, kallon kansa Sheikh a madubi cikin zazza茩ar muryarsa yace _"Ohh! Ya rabbi You look Good Sheikh Imam hamdan Balarabe"_ ya fa蓷a yana shafa fuskarsa, jim yay tare da kallon wayarsa yaga Arjun ke kiransa yasan Tabbas jiransa yake, katse kiran yayi kana ya fa蓷a saman kujera yana 蓷an lumshe idanunsa a karon farko ya fara danna wayarsa cikin nutsuwa ya sanya lambobin ta wanda ya haddasa ce a kansa, dailing ta fara ringing, tsaki Fannah taja sbd 茩uncin dake ranta tana jin wayarta na ringing tai banza da ita, wayarsa yabi da kallo yana mmkin rashin 蓷aga wayarta kuma yana da tabbacin tana da numbersa, 茩ara kira a karo na biyu ware Idanunta ta kalli wayarta taga sunan _SHEIKH_ na yawo tsaki yaja kana tai answering call 蓷in cikin 蓷aga murya tace _"Pls who I'm i speaking with?"_ fiddo idanunsa waje yay sbd yanayin muryarta da yaji ta sauya kamar ba Zahraaansa ba, cikin 茩asa da murya kamar mai lallashi yace "Assalamu alaiki" ya fa蓷a a tattaushe ji tayi kamar an caka mata mashi a zcy a zuciye tace "Nace waye ne kamar ba'a fahimtar hausa" Dam!! Dam!! Zcyar Sheikh ta buga da mugun 茩arfi 蓷auke tunanin komai yay yace "I'm Sheikh Imam hamdan Balarabe" Shiru tayi kafin tace "Mtwsss to meye ha蓷i na da kuma wani Imam, dan Allah malam Allow me to enjoy ka gane" mi茩ewa Sheikh yay ya fara zagaye Bedroom idanunsa yay jajirrr cikin damuwa yace _"Wake Up Zahraaah!!"_ mi茩ewa tayi tsaye tace "Uban Uban wake up 蓷in, kai dallacan kai ka san wata Zahraaah ni Fannah nake, kuma kada ka sake kira na idan kuma ka kira wlh..." Sai kuma tai shiru wani Murmushi takaici yay dan baya tunanin wannan Zahraaah ce sai dai mutanan ta suka kawo mata ziyara yace "Or else?" Kai tsaye tace "wlh za kaga rashin mutuncin da tunda uwarka ta haifeka ba'a...," Bai tsaya yaji 茩asashen zan can ba yay saurin cire wayar a kunansa kai tsaye kashe wayar yay gaba 蓷aya ya cilla cikin wardrobe, tsaki Fannah taja tace "Mai gemun banza kawai" kansa a 茩asa zcyarsa na mugun bugawa yay waje a Parlo ya samu Fareeq da Arjun suna ganinsa suka mi茩e tsaye Mami kam da wani 茩ayataccen kallo ta bishi har suka fita. Kai tsaye babban masallacin juma'a suka nufa securities sun fara binsu Sheikh yace baya bu茩ata, lokacin da suka isa kowa tuni masallacin ya 蓷inke da al'ummar Musulmi, a tsaye ya tsaya saman digadigansa speakers babu adadi a saitin bakinsa, gyaran murya yay ka蓷an hakan yasa gaba 蓷aya hankalin jama'a na masallacin dana gida sukayo kansa, Ya Falta tace "Yasubuhanallah, tsarki ya tabbata ga wannan halittar, amma kamar na ta蓳a ganin sa, but where? And when?" Yana tace "茩aryar banza ina za kuga wannan Balaraban?" Kai tsaye Ya Falta tace "Wlh a gidan Fannah na ganshi time 蓷in yana Parlo ko inda nake ban kalla ba yabar waje amma kamar a Wheelchair na ganshi". Ammi tunda ta 蓷ura idanunta akan Sheikh ta kasa 蓷aukewa, Fannah kam tashi daga Parlon ta koma cikin bedroom tana jin gidan yay mata zafi ko bu蓷e ido bata son tayi taga Sheikh ko taji an ambaci sunansa. Gyara tsaiwar sa yayi idanunsa a lumshe kana ya 茩ara covering jikinsa da rigar daya 蓷ura 茩ara saita lafiyayyar Muryarsa yay yace.
Chapter 76 · 0% Book details