← Book details Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 69 OF 109

Sashe 69

Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 4 min read

sauka wuyansa, Cikin raguwar sautin lafiyayyiyar muryarsa yace _"Uhm stop looking"_ Murmushi fal fuskar Fareeq yace "Yahhya! When? How gsky I'm so much happy" Sheikh bai kalli Fareeq sbd rawar da naman jikinsa yake masa, waje yay bakinsa 蓷auke da addu'a yana dafe 茩irjinsa da kansa, a compound sukaci karo da Barrister yay parking da motarsa da alama ba'a gidan ya kwana ba, 茩irjin Barrister ne ya buga da 茩arfi kasa koda mutsi yay yabi Sheikh da kallo wanda yake tafiya kamar wani ZAKI a wannan karan sai yaga gaba 蓷aya Sheikh ya riki 蓷e masa, da sauri ya janye idanunsa tashin hankali tsantsa ya bai yana saman fuskar Barrister, Sheikh kam sarai yaga Barrister amma ganin time na tafiya yasa kai tsaye ya nufi Mosque, Jama'a sai taya Sheikh murnar samun 茩afarsa suke suna 茩ara yi masa addu'ar samun lfy, Bayan yay Azakar yay Mutane karatu, Zama yay yana nazarin rayuwarsa da kuma yadda zai 蓳ullowa al'amarin. Sai wajan 8 yabar cikin Mosque 蓷in a compound ya samu motar Arjun 蓷auke kai yay yaci gaba da tafiya get keeper yace "茦aramin Alhaji Allah ya 茩ara maka lfy, ya kare gabanka da bayanka sharrin mutum da aljan ya kare, SHEIKH Allah ya 茩ara ilimi da wata" kan Sheikh a 茩asa yana tafe yana bada fa蓷i cikin da jarumta, ta gefen ta ido Sheikh ya kalli mai gadin jinjina kai kawai yay harya shige cikin gidan, A babban parlo Ya samu Arjun da Granny sai Fareeq Arjun na ganin Sheikh da wani farin ciki mara misaltuwa idanunsa har 茩walla ce ta taro yana zuwa ya rungome Sheikh yana fa蓷in _"Allahamdulillah! Allahamdulillah! Allahamdulillah!_ Allah abin gdy yau buddy kai ne da 茩afafuwanka kake tafiya? Kaine ka samu lafiyarka?" Sai kuma ya sanya kuka idanunsa a lumshe ya 蓷an rungome Arjun kana kuma ya zare jikinsa tare da bu蓷e idanunsa yana son yaga ta inda zata 蓳ullo yaga yanayin jikinta amma ko mai kama da ita bai gani ba, cikin nutsuwa ya shige part 蓷insa sbd zazzafan zazza蓳i daya kawo masa ziyara a lokacin, yana shigewa Granny ta fashe da kuka tace "Idan dai duniya da gsky ai Imamu ba zai 茩i kulani ba, to! Wa yake da shi sama dani amma ko inuwata bai kalla ba fisabilillahi! To wani laifi nayi masa ne?" Girgiza kai Arjun yay domin shima ya girgiza da ganin sauyin na Sheikh yace "A'a Granny rashin sabo ne shiyasa". Mami ta sauke ajjiyar zuciya tace "Wlh sai yanzu na samu nutsuwa da muka 茩arasu lfy, lokaci yana neman 茩uremin" Kubra tace "Yanzu tataya zaki fara samun Sheikh harki biya bu茩atar ki?" Wani kallon da sauran ki Mami taiwa Kubra tace "Hala kin manta Saudat ko? Zan fara aikina akan Yarinyar idan na gama sannan zan nufi wajan Sheikh, maganin da nai amfani dashi kwanaki yanzu ma shi zanyi amfani dashi,nasan dole ya biye min Musamman idan yaga asalin jikina And abinda ba 茩afa ne dashi babu da zatar yay arba da jikina komai ya 茩are" A bakin gate Mami ta sauka sukai sallama da Kubra kana ta shige cikin gidan ranta fal farin ciki. *A 2week lrt* Abubuwa sun faru da yawa hankalin Barrister ya tashi hakan yasa ya kasa neman Fannah domin baya cikin hayyacinsa, Mami kam ko Fannah bata gani sbd yanzu bata fiya fitowa ba, Sheikh kullum da zazza蓳i yake kwana yake tashi ya rame sosai ya 茩ara fari, Arjun yin duniya yay da Sheikh ya fa蓷a masa damuwarsa ya茩i, dan haka ya hqr ya zuba masa ido, tsahun sati biyun Sheikh da Fannah basu 茩ara ha蓷uwa da juna ba kowa yana can yana fama da ciwon da zcyarsa take masa. Yau sun kai Azumi na goma a cikin watan Ramadan a kuma cikin satin nan Sheikh zai tafi Makkah kamar yadda ya saba, yana gama fidda zakkah. Tunda aka sha ruwa ya dawo daga sallar Ashan har wajan 10 na dare bai 茩ara fitowa ba, yau ko coffee da yake sha bai sha ba, Granny ce ta bu蓷e 茩ofar tana fa蓷in "Wlh da dai-dai ka mutu gwamma ni na mutu wlh yau ko ka fa蓷an damuwarka kona bar maka gidan, daman....," Maganarta ce ta tsaya sbd ganin Sheikh yashe a 茩asa jini na fita da hanci da bakinsa....
Chapter 69 · 0% Book details