Sashe 95
Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
don't know what should I do, wlh ban sani ba kai na ya toshe Anut Amina dan Allah ki taimaki rayuwar mu nida Malamina kada ki bari a cutar da shi, bashi da kowa wanda zai taimakesa sai ke da Granny da kuma Arjun dan Allah ki taimaki Malamina, wlh zcyta sam ba zata è“·auka ba". Kanta Anut Amina ta shafa tana maida hawayen idanunta tace "Kada ki damu ki dage da addu'a a wannan daren in sha Allah babu abinda zai samesa sai alkairi, amma kuskure Imam yayi tunda bashi da wata shaida ta kare kansa" Girgiza Fannah tayi tace "Akwai shaida Anut Amina nice shaidarsa" Anut Amina kallon anya kina da hankali kowa tai mata tace "Wacce shaida kike da ita?" Mi茩ewa tsaye tayi tana è“·aukan duguwar riga ta sanya saman 茩ananan kayanta tace "Nice Shaidarsa zance nina sanya yay tarayya dani, bada son ransa ba" Mi茩ewa tsaye Anut Amina tace "Ke back to your right sense please, mgn ake wacce Hankali zai è“·auka, kowa yasan Sheikh Nigeria dama gefenta idan kice kikace ya kwanta dake shi kuma saiya kwanta? Bayan yasan illar hakan? Abinda kukai fa Babba ne matsayin matar mahaifinsa kike da ance wanine ma daban shine, daga jiya zuwa yau na fahimci ma茩iyan Sheikh tun yana jariri kawai bani da hujjar kamasu ne, dan haka addu'a zamuyi kawai idan bashi da ha茩茩in akan abin zai fita cikin ruwan sanyi" Kuka Fannah ta 茩ara sawa tana faè“·awa jikin Anut Amina "Ba zan iya ba idan har akace za'a rufesa wlh sai dai a haè“·a dani, domin nima mai laifi ce bawai ta 茩arfi yay min ba, dan Allah ki taimaki zu茩atan mu kada ki bari zuciyoyinmu suyi nisa da juna". Rungometa Anut Amina tayi tace "In sha Allah I'll try my own Best, ki daina kukan idan kikai sanadiyyar cikin ya zube ko ya samu matsala fa? Kin san shi ne Abu mafi muni dazai ruguza zcyarsa shi ne zai iya rusa farin cikin sa, kiyi addu'a, muje kici abinci kiyi wanka zuwa safiya muga abinda hali zaiyi" Hannunta taja sukai waje a Parlo suka samu Mami tana Shirin fita suna haè“·a ido ta watsawa Fannah harara, ita kam ko inda take bata sake kalla ba, da 茩yar ta samu tasha tea è“·in da fatan dankali wanda yaji bushasshen kifi. Mami na fita kai tsaye police station ta nufa bata sha wahalar ganin Sheikh ba, yana zaune ya tan茩washe 茩afafuwansa idanunsa a rufe bakinsa na mutsawa a hankali yana Istigifari! Gabansa kuma wani bushasshen abinci ne da ruwan leda guda è“·aya, domin Barrister yace kada a bashi wani abinci mai kyau.. Hannu ta mi茩a zata ri茩e nasa hannu dake jikin 茩arfan 茩ofar yay saurin zame hannunsa, murmushi tayi tace "Ok! Bazan ta蓳a ka ba idan baka so, nazo maka mafita ne, idan ka yarda ka amshi cikin jikina ni kuma nai al'茩awarin Taimakon ka, domin idan ka bari kaje Court to tabbas za'a rufe ka ne baki è“·aya za'a haè“·a maka da sharrin da baka san dashi ba" Kamar yadda bai motsa ba haka bai buè“·e bakinsa ba, shi sam bai damu ba ko hukuncin rataya za'ai masa abinda ya keso kawai Jewel tai farin ciki, ta haifa masa abinda yake cikinta yana da tabbacin zata kula dashi bayan ita ga Anut Amina ga Granny, duk zasu iya kulawa da jininsa. 茒an sanda take kanta yace "Hajia lokaci ya kusa fa" Mami tace "Look sweet Imam wlh zan fitar dakai domin koshi Barrister a yanzu idan nayi niyyar è“·aure sa zan è“·aure sa, shima yanayin komai a 茩ar茩ashi na ba tare daya sani ba, nasan cewa jikin Fannah naka ne sannan nasan cewa cikin jikina ba naka bane, haka kuma ko nakasar daka samu Mahaifinka shine sila, kuma shine silar rabaka da mahaifiyarka wanda har yanzu ba'a san inda take ba, akwai muhimmin abinda Barrister yake 蓳oyewa a tare dakai wanda har yanzu nima ban sani ba, amma ka yarda ka kar蓳i cikina ka maidani matarka ta kwanciya a è“·aki, ina sonka Imam ina son komai naka, amma ni duk abinda zanyi babu wanda ya isa ya kamani, Mgna ta 茩arshe kuma mutuwar Uncle Sham ba tsautsayi bane ganganci ana tsane aka shirya hatsarin, kuma anyi amfani da motar Companynka, ko iya wannan zan iya amfani dashi wajan ganin an rufe ka amma bana bu茩atar haka" Mi茩ewa tsaye tayi tace "kayi tunanin kafin mu haè“·u a court gobe. Duk inda Arjun da Anut Amina zasu samu evedance na kare Sheikh a Court sun nema sun rasa, time to time kuma suna communicating a waya Shida Moon, itama ta shiga damuwa domin wannan shine karo na farko da Shari'a zata kaita 茩asa, kuma ta è“·auki alwashin fidda Sheikh amma ba wata hujja da zata nuna haka sai tabi duk ta damu kanta, Murmushi kawai Deen ke mata yasan zatai winning na shari'ar kawai ta takura kanta sbd rigima. Da daddare Fannah kasa bacci tayi, a daren kuma ta gayawa su Ya Falta komai dake faruwa hakan yasa sukace suma zaso zo goben. Hankali ya tashi Gashi yanzu har 茩arfe 7 na safe ba hujja ba dalilinta, Barrister kam tunda ya fita cikin daren bai sake dawowa gidan ba, hakan yasa Anut Amina 茩ara gasgata zargin da take masa. Yana dur茩oshe gaban wani ba茩in Mutum wanda ya cika jikinsa da layoyi kala daban-daban yace "Duk yadda za'ai ayi Sheikh ya ziyarci gidan yari bana son ya fito sai na samu cikar muradin rai na" Bokan yay dry yace "Kaga wanda ya yarda da duniya ya manta da lahirarsa, ai tun tuni kayi sake è“·an zaki ya girma kalli nan" Jikin Barrister na rawa yace "Me zan gani waye wannan kamar Deedat? Bayan an tabbatar min ya mutu" Dry bokan yay yace "Wannan shi ne babban kuskuren da kayi, ka manta da baya gabanka kawai kake hange" Dafe kai Barrister yayi yana jin wani gumi na keto masa, kana ya kalli Bokan yace "Mene mafita?" Bokan yace "Kaga ciki mai manta kyautar gobe, kasan abinda muka saba ai idan kana son aikinka yayi". Ba 蓳ata lokaci Barrister ya zame wandonsa ya juyawa bokan baya, just like yadda maza da maza suke abinsu, suna gamawa Barrister yay waje kai tsaye kuma ya nufi Federal Court of Appeal, domin Lokacin tara da wajan Ashirin, yana hanya Alhj Kamal ya kirasa yake shaida masa babbar lawyern da zata tsayawa Sheikh, tashin hankali ya bai yana akan fuskar Barrister sai kawai ya juya kan motar zuwa wani waje daban. Court ta cika sosai da mutane domin harda wanda ba'ai tunani ba, Fannah na ganin Ya Falta da Yakura ta saki kuka tana ri茩e su, rarrashinta sukai kana suka nemi waje suka zauna, Anut Amina na gefe Granny sai share hawaye take, Mami da Bahaiyya na can waje guda, Fareeq kam baka iya gane halin da yake ciki. 11 dai-dai Al'茩ali ya buga guduma Court ta zauna, kai tsaye ya bu茩aci ganin wanda ake 茩ara 拼an sanda suka nunawa Sheikh waje yaje ya tsaya, kana akace ana neman mai 茩arar kamar daga sama a kaga Barrister ya mi茩e tsaye ya nufi wajan shima, Al'茩ali ya karantawa Sheikh laifinsa idanunsa cikin na Fannah ya amsa da "Uhm, da cikin da mai cikin duk nawa ne" Al'茩alin yace "Ke nan kana nufin da gske kai ne kayi mata cikin" kafin yay mgn Fannah ta mi茩e tsaye tace "Ba haka bane, 茩arya yake, nice wacce na tilasta masa kwanciya dani bashi da laifin komai, yana son è“·urawa kansa laifi ne kawai" Guduma Al'茩alin ya buga tare da tsawatarwa Fannah yace "Is an order, Kada wani ya sake mgn ba tare da bashi dama ba" rubuceè™ Al'茩alin yay kana ya bu茩aci ko wanne lawyer ya gabatar da kansa, kai tsaye Alhj Kamal ya gabatar da kansa akan shike kare mai 茩ara, nan fa tunani ya sauya Anut Amina ta fara duba wacce akace itace Lawyer Sheikh, babu ita babu labarin ta, A hankali Deen dake cikin Court è“·in ba tare da kowa ya lura dashi ba, nan Shima ya fara juya idanunsa yana son yaga ta inda matar tasa zata bayyana, jikin Al'茩alin na faè“·in "Malam Sheikh Imam hamdan Balarabe ko dai baka da lawyer ne?" Mi茩ewa Deen yay Yana è“·an covering jikinsa da Al茩yabbar jikinsa, kai tsaye waje yay dan bai son idanun jama'a su dawo kansa, Anut Amina ma mi茩ewa tayi ganin haka yasa Hankalin Fannah tashi zata mi茩e Yakura ta ri茩eta, shi kam Sheikh ko a jikinsa idanunsa a rufe bakinsa na motsa amma rabin tunaninsa yana kanta, da yana da hali babu abinda zai hanashi rungome ta ya rarrashe. Al'茩ali ya hana duk wasu ba yana da aka bashi daga ciki hadda vedio'n hannun Mami wanda Alhj Kamal ya bayar, gyaran murya yay bayan ya 茩ara tambayar Sheikh akan ko yana da hujja dazai kare kansa tunda bashi da lawyer, banza Sheikh yay masa sai buè“·e idanunsa kawai da yay, yana buè“·e idanunsa ya sauke a kanta wani tattausan murmushi ya sakar mata yana nuna mata cikinsa sai kuma yay mata nuni da tayi Shiru tsit tayi ta shiga sauke ajjiyar zuciya idanunsa ya juya kamar ance ya juya ya hangi Muhammad Jalal Kabeer bobo shida Jalilerh zaune suna kallonsa. Guduma Al'茩alin ya buga kana ya mayar da glass è“·in idanunsa ya shirya takardun gabansa yace "Bisa 茩wararan hujjojin da suka mata da kuma amsa aikin da mai laifin yayi wannan Court mai adalci ta yankewa Sheikh Imam hamdan Balarabe hukuncin....," Shiru yay sbd jin murya daga ba茩in 茩ofa bana faè“·in "Adakata!!!" Gaba è“·aya mutanan suka maida hankalinsu Mi茩ewa Barrister yay Sheikh kuma ya è“·an furzar da iska daga cikin bakinsa yana juyawa a hankali Arjun ne a farko, sai Anut Amina hannunta ri茩e ta dairy, sai kuma Mama kolo da Yagana, daga can baya kuma wani farin mutum ne da alama shima prvt investigation ne, gefe guda kuma wata farar mata ce wacce tasha ado da wani farin lace amma gefen kanta a fashe yake yana zubda jini, sai Deen dake ri茩e da hannunta fuskarsa tai jajir, da sauri aka ware mata rigar ta Deen ya amsa ya sanya mata, hakan na nuni da cewa itace Queen Maimunatou Aliyou Eneye Ahuoyza Deen, kuma lawyer mai kare Sheikh Imam hamdan Balarabe...