Sashe 67
Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 1 min read
*Duk da ta kasance goyon kaka hakan bai gurb'ata tarbiyyar ta ba, sai dai ta wayi gari da rashin makusantan da sune adon duniyarta, a lokacin da ta samu shiga aljannar duniya sakamakon had'uwa da shi, a yayin ne wata guguwar k'addara ta kawo sauyi*
Shin wane sauyi ne...?
*Sihirin bai sauka kansa ba sai kan uwar da ta kawo shi duniya, wanda ya sababba tarwatsewar rayuwarsa a kan furucinta na cewar...*
Wane furuci ne...?
*Ta zab'i rabuwa da d'an da ta haifa ta shiga duniya, dalilin fuskar jaririn tana fama mata wani tabo da ya mamaye zuciyar da ke k'irjinta...*
Wane tabo ne...?
*A lokacin da ta yanke k'auna ga rayuwa, sai tayi gamo da Halacci na biyu...*
Shin wane halacci ne? Kuma wanne ne halaccin farko?
Na san kuma kuna yi wa kanku wad'annan tambayoyin, kuma za ku samu amsarsu kad'ai ne cikin gawurtaccen labarinnan mai suna *HALACCIN MAZA BIYU* wanda marubuciya *REAL LADINGO* ta rubuta. Babbar tambayar ma shin ya HALLACIN MAZA biyu yake ga mace? marubuciyar ce kad'ai ke da wannan amsar, kuma za ku same ta ta hanyar sayan labarin a kan 300 kacal馃憣Kar ku sake a yi babu ku domin wannan tafiyar ta daban ce馃グ Za ku iya tuntub'arta a kan wannan number +22796515805 domin sayan labarin.
10/17/21, 10:24 PM - Mrym: 5锔忊儯9锔忊儯-6锔忊儯0锔忊儯