Sashe 28
Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 6 min read
a titi babu tsaro ba komai wannan lokaci na 拼an kidnama da 拼an dama,yaro ko furar da yake sha ta yamma bai shafa ba ina nan nai tsoru kamar dai wata nunafa,alhalin babu wanda naiwa munafurci,rabuna dashi tun ina yarinya". Shiru Arjun yay yama rasa ta ina zai fara yiwa Granny bayani jin yay shiru yasa ta fara matsar 茩walla tana share hanci tace "Nidai ka gayamin gsky kada kaji komai ai tsautsayi ne ko ba hk ba?". Sauke numfashi Arjun yay kafin ya share zufar dake karyo masa yace "No! Granny baki fahimta ba" cikin fusata tace "wlh kuma bazan fahimta ba, rabona da ganewa tun a makarantar allo, nidai kawai ka dawo min da jikana idan ba haka yasin polis zan kai ka". Daga can 蓳angaren Arjun ya kalli wajan da yake yace "Look! Granny he's fine fa, muna tare da shi wajan Ummi but yanzu zamu dawo gida ai". Tace "Ah to! Haka dai yafi daman na san ba inda zaka kai shi ai, to yaya Sadia?" Yana shafa kansa yace "tana lfy,tana ma gaisheki" yana fa蓷in hakan ya kashe wayar bai tsaya yaji mene za tace masa ba. Abun kamar wasa zazza蓳i mai zafi ya rufe AIRAH jikinta sai rawa yake Sheikh kam bai ta蓳a ganin ciwon aljanu ba sai yay ta Mmki daman Aljanu na cuta,gaba 蓷aya ya manta shi malami ne bare ya samu amsar tambayarsa a cikin karatun da yake na yau da gobe, suna nan zaune saman ciyayi ta 茩an茩ame sa shima gaba 蓷aya yay covering 蓷inta da 茩irjinsa bai san ta ina zai fara ba, bai san tayaya zai taimake ta, idanunsa da yake a lumshe ya bu蓷e yana 茩arewa 茩yakkyawar fuskarta kallo a hankali kuma ya sanya hannunsa ya shafi fuskarta idanunta ta bu蓷e da 茩yar ta kallesa cikin dauriya kuma ta sakar masa Murmushi, fuska ya kwa蓳e bakinsa dai-dai kunanta yace "how do you feel now?" Shiru tai masa sbd ita ka蓷ai tasan zafi da ciwo da kuma ra蓷a蓷in da zuciyarta take mata, hannunta na rawa ta kama hannunsa tare da 蓷urawa a saitin zuciyarta wacce take bugawa da 茩arfi, runtsa idanunsa yay sbd tudun brest 蓷inta da yaji,a hankali kuma ya ha蓷e hannayensa ba tare da tunanin wani abun ba, 拼ar 茩ara ka蓷an ta saki sai lokacin ya lura ashe brest 蓷in nata ya matse, kamar mai shirin ta蓳a wuta haka yake 茩o茩arin zame hannunsa ita kuma tana 茩ara matse hannayensa, muryarta na rawa tace "please just for your love" kasa ce mata komai yay sai cikin idanunta daya ke kallo wanda ya 蓷an sauya launi kana kallo kasan eyes ball 蓷in ta ba nrml yake irin na mutane ba,sai a lokacin ya shiga 茩are mata kallo ya shiga haddace surar jikinta, wannan surar a zahirance haka take? Ko kuma kawai ta samawa kanta surar mutane ne bawai ai hana yin ta ta bace? AIRAH jin ya tsaya yasa ta yun 茩ura a hankali, tare da fakar idanunsa tasa dukkan hannayenta ta hanka蓷a sa baya tabi bayansa ta kwanta saman fresh skin 蓷insa wacce take a bai ya ne daga shi sai boxers domin hatta farar singlet 蓷in dake jikinsa ta cireta,kasa mutsawa Sheikh yay sbd sassanyar isakar dake ka蓷awa a wajan ga wani hadari daya ha蓷u lokaci guda duk sai ya firgici, domin babu abinda yake tsoro sama da ruwan sama musamman idan yaji ana tsayawa, yanzu ma da yaga anyi wata wal茩iya yay saurin tura kansa tsakanin wuyanta yana sauke numfashi... Yana ce ta kalli Fannah tace "tunda muka dawo ki tarar da Mutumin nan yana jiranki amma kike zaune ko?" Kamar Fannah zatai kuka cikin sangarta irin tasu da Auta 茩arshen haihuwa tace "Nifa Tafsir na keji kuma kina kallon ruwan za'ai,ni tsoran ruwan sama nake" Mama kolo dake zaune tana turara kayan baccinta tace "Auta kada ki sake na 茩ara yi maki mgna, kije ko gaisawa kuyi saiki dawo tunda naga garin kamar ruwa za'ai" mi茩ewa Fannah tayi tana turo baki gaba dan dai kawai bata ta蓳a yiwa mahaifiyarta musu ba ne da wlh babu inda zata, babban hijab ta 蓷auka ta zura ya sauka har 茩asa, zaune ta samesa a cikin motarsa da waya a hannu yana operating nata, tun kafin ta iso wajan jikinsa ya sanar masa da zuwanta, wata 苼oyayyiyar ajjiyar zuciya ya sauke fuskarsa 蓷auke da Murmushi yace "Wlcm Beauty" 蓳ata fuska tayi a hankali tace "Ina wuni" fa蓷a蓷a fuskarsa yay yace "Allahamdulillah kin wuni lfy?" Shiru tayi bata bashi amsa ba sbd haushin da yake bata yace "gobe za'a kawo kayan na gani ina so" gabanta ne ya fa蓷i har sai da ta runtse ido, idanunta data rufe ya bashi damar kallon innocent face 蓷inta, kansa ya 蓷auke yace "So the you love me?" Cikin sanyin murya Fannah tace. "Nyiro dolero lorosande kadanine gulg3n ba, amma awodone gyiye rama asu wallahi soro fandumba saide chuntun rumin, knum adu karu`u jiliyi Allahyi nyiroci nong3yi. Amma nonedea lurusande de namgam kaddaru yelan kara wa nyande soro, Tawadu fannummo gakin su kamummen amma wllh k3jiram lurusa adeya fanumba" da Hausa kuma shine; (Bazan maka dole akan cewa ka hqr da aure ne ba,amma abinda kake so kuma kake muradi wallahi Allah sai dai ka gani daga nesa,ban san wacce irin Zuciya Allah ya baka ba, Amma ka 蓷auka Auren na da zakai dani dakai duka zai zama 茩addarar mu,gidanka zan shiga tabbas matsayin matarka amma wlh baza ka ta蓳a jin da蓷in Wannan Auren ba"). Tana fa蓷in hakan ta shige cikin gida idanunta cike da hawaye, ka fa蓷a Barrister ya 蓷aga irin i don't care 蓷in nan kafin ya shige motarsa ya koma hotel dan ya 蓷auki niyyar bazai bar garin ba sai an kai kayan na gani ina so yana komawa kuma zai je wajan Uncle 蓷in Sheikh su kai masa kayan sa rana. Granny ce ta fito daga kitchen hannunta 蓷auke da yankakkun fruits, Mami dake parlo ta 蓷ura 茩afa 蓷aya kan 蓷aya tace "Wai son lfy kuwa?" Sarai Granny ta gane da ita take ta 蓷auke kai da Mami tace "Mama!" Tsayawa tayi tace "Magana kike?" Danne zuciyarta ta tayi tana sakin murmushi tace "Daman Sheikh naji shiru tunda na dawo ban gansa ba" Granny na ta蓳e baki tace "to wacce uwar zaki basa Saudala? Fisabilillahi nifa wannan abun son zuciya ne wlh babu ruwana da neman mgna irin taki, Yaushe kika damu da Imamu har kike tambayarsa?" Shiru Mami tayi bata 茩ara magana ba ta maida kallonta zuwa ga film da take kallo a zee world mai suna This is fate. Granny na tafe tana sababin Fa蓷a ita 蓷aya a haka harta isa flat 蓷in Sheikh, a fridge 蓷insa ta sanya masa tana fa蓷in "ko zuwa dare koka dawo ka sha nidai bacci na keji, shima Ranjun Bana da labarin sanda ya zama gantalalle ta ban bari ya tafi min da jika ba,kuma zan nemi Sadia naji yaushe ta sallama Ranjun bana da labari?" Bayan ta ajjiye plate 蓷in fruits 蓷in a cikin fridge harta yi waje sai ta dawo baya tana fa蓷in "bari dai na duba cikin 蓷akin idan da inda za'a kakka蓳e to" tana bu蓷e 茩ofar bedroom 蓷in tai saurin sakin labulan jikinta ya 蓷auki rawa kafin wani lokaci sai ga fitsari yana bin 茩afar Granny...