← Book details Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 109

Sashe 3

Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 11 min read

With much surprise wanda aka kira da Sheikh Imam hamdan 蓷in yake kallon fuskar Airah, har kawo lokacin kuma ya kasa cewa komai he is just watching at her face like he is try to remember something fast, but he can't, dukkan abinda Airah take he couldn't understand her, shi dai yana nan a yadda ta 蓷auko sa kuma ta ajjiye sa, murmushi tai masa kafin cikin nutsuwa tace "i knew baka san wacece ni ba, so don't mind me, kawai ka saurari me zance maka ya shugabana" fararen idanunsa wanda suke 蓷aukan hankali mata harda maza ya juya mata irin kallon am with you 蓷in, nan ya baza all ears 蓷insa kawai yana jiran ya ji menene za tace masa, dariya Airah tayi tace "You know what? Sheikh Imam Hamdan! " kamar soko haka ya girgiza mata kansa, hannunsa ta kama a hankali ta shiga murza soft fresh skin 蓷in tafin hannunsa, kamar mai shafa masa mai, wani wahalallan numfashi ya sauke mai 茩arfin gaske, lokaci guda kuma yaji kansa ya sara masa, da sauri ya runtsa idanunsa wanda one time jijiyoyin kansa suka fito a saman forehead 蓷insa sukai ra蓷a-ra蓷a kamar an zana su, da sauri da sauri ya shiga sauke ajjiyar zuciya yana jin wani sanyi na ratsa cikin farar fatarsa zuwa cikin nama jikinsa ha蓷i da 蓳argon dake sarrafa cikin 茩ashinsa, wanda hakan ya haddasa masa afkuwar wani zazzafan zazza蓳i mai 茩onar da jinin Mutum, duk abinda yake tana kallonsa, kuma tana fahimtar komai dake faruwa dashi, abu 蓷aya da ta gagara yi shi ne ta ha蓷a ido da shi, she can't, yana da wasu sexy and killer eye balls, wanda anytime suke a lumshe kamar mai jin bacci ko wanda yake shaye-shaye, wanda bai san shi ba idan ya kalle sa zai 蓷auka he's always sleeping ne, but ba haha bane, kawai dai he's strong Man, cikin 茩asa da murya tace "Kai mutum ne, ni kuma Aljanna ce, amma mene yasa nake jin ina da relation da kai?, Ina jin kamar na sanka tun da kamar na ta蓳a rayuwa da kai, tambayar shi ne where? mene yasa nake jin feelings a kanka?, my grandma told me bil'adam suna da son kansu da yawa, basu da tausayi ko imani, basu tausayawa na 茩asa dasu, kowa hope and wish 蓷insa a kansa yake 茩arewa, sometimes nake 蓳adda kama zuwa Bil'adam just to watch the people, but seriously they're all many different types of people in your society, kamar dai kai you have a good heart, baka da damuwar kowa burinka kowa ya amfana daga baiwar ka, amma idanun jama'a na kanka mai yasa mutane duniyarku ke son cutar da rayuwarka ne SHEIKH IMAM HAMDAN?", duk maganar da take idanunsa a lumshe suke yana jin yadda take ta zuba ita ka蓷ai kamar parrot, wato a Aljanu ma akwai masu shegen surutu kenan?? Ware idanunsa yayi a kanta sosai a hankali kuma ya fara 茩o茩ari Motsa jajayen la蓳蓳ansa, runtsa idanunsa yayi a hankali kuma yayi taking deep breath, cikin harshen larabci yace "Wacece ke?" 茦asa Airah tayi da kanta, saboda yadda zazza茩ar muryarsa ta daki dodon kunanta, ba abin mamaki bane dan ta ji muryar so sweet and cool saboda tasan muryarsa cikin baccinta, amma Wannan ya sha banbam da wacce, wannan is real not dream shi ne a gabanta yake magana da harshen da kowa yake fata da muradin ace ya samesa,domin yazo turanci ya zama ruwan dare, kasa bashi amsa tayi sai 茩asa da tayi da kanta, ganin tai masa shiru yasa Sheik Imam Hamdan saka tafin hannunsa zuwa saman fuskarta ya tallafo ha蓳arta su kai facing juna sosai kamar mai kunyar magana yace "Answer my question who are you?" Hannunta ta 蓷ura saman bakinsa tace "shiiiiiit!!" sai kuma ta janye hannunta tace "You asked me at the right time ya shugabana" ganin yadda ta茩i yarda su ha蓷a ido kamar dai wata mara gaskiya yasa Sheikh gyara zamansa a hankali kuma ya kai dubansa zuwa 茩afafuwan ta wanda basu gama komawa na mutum domin ga jelar mesa nan yana gani, 蓷auke idanunsa yay yace "Look at me, look into my eyes, akwai wani tarayya daman tsakin mutum da Aljan bani da labari?" girgiza masa kai tayi idanunta na kawo ruwa domin sosai ta ji ta fara shakkar Sheikh saboda jarumtarsa da kuma 茩arfin addininsa, kamar zatai kuka tace "sunana Airah is long story please just keep it on your mind one day I'll tell you everything" kafa蓷a ya ware irin "I don't care"蓷in nan, numfashi ya sauke yace "first tell me miyasa kika kawo ni nan?" wani 茩awataccen murmushi tayi sai kuma tace "Yanzu Allah ya nufa ka ganni but every time, every second, every minute you're in my heart,kullum da kai nake kwana" "Uhm" yace kawai yana 茩ara ware rikitattun idanunsa a kanta sannan tace "what i mean kullum tare muke kwana a bed 蓷inka, bana samun cikakken bacci mai nutsuwa da kwanciyar hankali indai ba'a jikinka nai bacci ba, duk sanda kayi nisa dani ina jin kamar 茩arshen rayuwata yazo ne, 蓷omin jikinka kawai ke sawa na samu nutsuwa da kwanciyar hankali, na so fa蓷awa Tijama sai kuma na fasa saboda wannan SIRRIN MU ne, ni da kai, i thought it was a play ashe ya wuce haka, I'm in love with you Sheikh Imam Hamdan ,i love You too much dear, i love You till the rest of my life Imam ,na 蓷auka bani da hankali ko kuma shirme, why Aljana za ta so jinsin mutane, mutum kamar Imam, to muma ai Ubangiji ya halicce mu kuma ya sanya mana zuciya kamar yadda kuke da ita, kaga ba abin mamaki bane dan zuciyata ta kamu da sonka Imam, please accept me as your wife Imam, zan zame maka komai babu wanda zan bari yasan cewa ni Aljana ce, zan ta baiyana gareka da kuma danginka a matsayin mutum just like you're, bawai haka ne ka蓷ai burina ba, ina son baka kariya akan kariyar da Ubangiji yake baka, ba lallai kasan abubuwan da suke 蓳oye ba amma ni nasan komai naka, dan Allah accept, kada ka juyan baya, kamar yadda Mamana da Abbana sukai min,Tijama da Ju蓳e sune ka蓷ai suke supporting nawa" ta 茩are maganar tana saka masa kuka tamkar ba Aljanna ba, sosai zuciyarta da kuma hurinta ha蓷i da gangar jikinta suke 茩aunar Sheik Imam,tun tana zanin goyo wata rana ta ji Iyayen ta na magana akan ha茩urinsa da kuma jarumtar sa da taimakon da ya kewa talakawa , tun a sannan ta kamu da soyayyarsa mai wahalar gaske, bata da magana sai ta Sheik, wata rana tayi suffa irinta Bil'adam ta shiga cikin gari, tashin farko gidansa ta nufa tai rashin sa'a lokacin ya je sauke farali a 茩asa mai tsarki, bata tsaya 蓳ata lokaci ta nufi makkah a nan tai arba da shi a cikin harami gaban ka'aba yana sanye da fararen kaya masu 蓷aukar ido, surar jikinsa a bayyana ga six packs 蓷insa abin birgewa, fari ne jajirr kamar ka ta蓳a shi jini yay tsartuwa haka yake, ko ina na jikinsa gargasa ce kwance sai she茩i take gwanin sha'awa, is too young domin bazai wuce 23 zuwa 25 ba,t a 蓷auka babba ne sosai, amma yanayin hutu da kuma cima mai kyau yasa ya zama cikakken Namiji mai jini a jika da kuma lafiya, yana da fa蓷in 茩irji wanda duk rabin 茩irjin sa gashi ne kwance lub-lub, kana ganinsa kasan yana gyming yana da wasu kalar fresh pich lips wanda suke very soft and shinny he's behaving like king of Saudi Arabia, eye lashes sunyi zara-zara har saman girarsa, babu abinda ya bawa Airah mamaki sai ganin sa da tayi saman wheelchair da alama yana da nakasa bashi da 茩afa, tun a lokacin taji tausayinsa ya kamata sosai, gashi dai babban mutum yana da komai na rayuwa ku蓷i, ilimi both boko da Arabic yama fi 茩arfi ga Arabic domin a nan Saudi'a yay karatunsa, maganar ku蓷i kam ba'a magana, bai rasa komai na rayuwarsa ba, babu abinda ya nema ya rasa, amma ya rasa farin cikin sa uwa uba babu 茩afar taka wa, a nan ta gama kallonsa ta koma cikin dajin da suke da zama, tun daga ranar ta 蓷aura lalurar duniya a kansa sonsa take sosai, ta蓳a ta da yayi yasa ta sauke ajjiyar zuciya mai 茩arfin gaske, kafin ta 蓷aga jajayen idanunta ta kalle shi, saurin 蓷auke kanta tayi saboda ba zata jure kallon cikin idanunsa ba, maganarsa ta dawo da ita hayyacinta inda yake fa蓷in "Ashe baki da tausayi ke mai son kanki ce ban sani ba? tayaya zan iya soyayya da Aljana what kind of rubbish ?" Cikin hasala itama tace "You can Sheikh Imam Hamdan ,sau nawa kana tarayya dani a Matsayin mata" da sauri ya kalleta Murmushi tayi tace "Yeah! I'm pregnant with your unborn child Sheikh, bana da niyyar cutar da kai ko kuma cin zarafin ka, bana son na haifa maka 蓷an Haram domin dani da kai duk Halartattun 拼a 拼a ne, sai da aka yi Aure aka haife mu, mai yasa ni kuma zan za蓳i haifar 蓷an zina? Ko kayi accepted 蓷ina as your wife ko kar kayi kasan ina da 茩arfin ikon da zan zauna da kai na saka kayi tarayya dani, ask me why banyi haka ba? kasan dalili shi ne ina sonka Imam, so mai 茩arfi da kuma girman gaske, tunda na bar iyaye na ai ya kamata ka kar蓳e ni, ka zame min gurbin dana rasa, nima na baka farin cikin daka rasa na shekara da shekaru, ina sonka saboda Allah! Burina bai huce na kula da lafiyarka ba, zuwa yanzu kasan baka da kowa sama dani saboda nice matarka!" Ta 茩are maganar cikin 蓷aga murya, murmushi kawai ya saki kafin yace "Na ji mai dani gida" kuka ta saka masa tare da zubewa 茩asa ta ri茩e 茩afafuwansa tace "dan Allah dan girma ALLAH! Ka so ni kwatankwacin yadda nake sonka, wallahi zan iya mutuwa idan baka amince dani ba, kuma 蓷anka dake ciki na ba" wani bala'in tausayinta ne ya kama shi, ace wai Aljana ita take sonsa har tayi tarayya dashi ya sanya mata 茩wansa a cikin ta, yaya zai yi da rayuwarsa yanzu shi?ta yaya zai iya rayuwa da ita a cikin gidan su? Yadda take masa kuka sosai da kuma yadda take begen nasa akan ya so ta yasa bai san lokacin da yace "Okey! Imam hamdan accepted you as his wife" cikin farin ciki da Murna Airah ta 茩wala wani uban ihu tace "Didn't i told you Tijama, bana gaya maki cewa my Imam has a good heart ba" kallan yadda take tsalle da murna ha蓷i da ihun yasa cikin 茩asa da Murya yace "Don't scared your Husband" tsayawa tayi da rawar tana jin wani farin ciki na ratsa jikinta, cikin tsananin farin ciki tace "Thank you so much Sheik, thanks once again i can't stop loving you you're my everything" lumshe idanunsa yana jin abinda ya aikata kamar ba dai-dai ba ne,amma yaya zai yi da ita? Ba zata ta蓳a barinsa ba indai ba amincewa yayi ba, shi yasan bazai ta蓳a yin tarayya da ita ba, shiru yay kawai yana sauraren bugun zuciyarsa, ganin tai masa shiru yasa ya bu蓷e idanunsa da sauri ta 蓷auke idanunta wanda tun 蓷azo ta 蓷aura su a kansa, kamar zai kuka yace "gida Please" wajansa ta 茩arasa tare da dur茩usawa a dai-dai 茩afafuwansa ,kana ta saka hannunta ta 蓷ura saman laps 蓷insa tace "Why are you so worried ?" Shiru Imam yayi mata yana tsareta da fararen idanunsa, Murmushi tayi tace "don't worry, yanzu za'ai mana bikin" ware idanunsa yay sai kuma yay calming yace "Owk" mi茩ewa tayi kana ta ha蓷e hannayenta waje guda ta shiga tafa hannayenta, cikin 茩aramin lokaci Tijama da Tu蓳e suka bai yana, dariya Tijama tayi tace "Congratulations Airah, congratulations Sheikh Imam Hamdan " bai ce komai ba sai hannunsa daya mi茩awa Airah kamar yadda ta bu茩ata,wani 茩aramin ring wanda yayi dai-dai da yatsansa, kana ganin zoben kasan cewa an kashe ku蓷i wajan yin sa, banda haske da 茩yalli babu abinda yake, a saman Ring 蓷in a rubuta I&A, fuskarta cike da farin ciki ta sanya masa zoben, kallonsa tayi tace "Now is your turn" jikinsa ya shiga lalubawa yaji babu komai sai wani sirin sar茩ar gold, cirota yay a jikinsa kana ya nuna mata sirin sar茩ar,wajan sa ta 茩arasa tare da dur茩osawa dai-dai 茩afafuwansa tai masa nuni da wuyanta, A hankali ya sanya mata sar茩ar, tafi Tijama da Tu蓳e su kai tare da fa蓷in "Congratulations Airah and Imam Masha Allah!" Haka nan dai yaji ya samu kansa cikin farin ciki shima, kallon Airah yayi suka ha蓷a ido ganin yadda idanunta ya cika da hawaye yasa a hankali ya ware mata hannayensa da sauri ta zo wajansa tare da fa蓷awa jikinsa , a tare suka sauke ajjiyar zuciya, shiru Sheikh yayi yana duban agogon hannunsa yasan yanzu Subhi ya kusa yana bu茩atar komawa gida, 茩asa yayi da murya dai-dai fuskarta yace "Can i go?" Fuska ta marairaice tace "babu wani gift?am your wife Sheikh" ta蓳e baki yay yace "me zan maki?" Dariya tai tace "ok lemme give you a special kiss Rayuwata" zaro ido waje yayu tace "Yes! Sabon sunanka ke nan a gareni RAYUWATA" lumshe idanunsa yayi kafin ya saki jishi tare da fa蓷in "Uhm" Sumar kansa Airah ta shafa a hankali kuma ta sanya bakinta cikin nasa da niyyar bashi hot kiss.....
10/17/21, 10:22 PM - Mrym: *SIRRIN MU*
Chapter 3 · 0% Book details