Sashe 104
Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 7 min read
Kiran sallar farko na Subhi Sheikh ya bu蓷e gajiyayyun idanunsa wanda suke da bacci, domin bai samu ya runtsa a jiya ba sai wajan 茩arfe biyu.
Idanunsa ya sauke a kanta tana ma茩ale da jikinsa ta tura fuskarta tsakiyar 茩irjinsa tana sauke numfashi a hankali.
Bacci take cike da nutsuwa gaba è“·aya ta cukukuye shi ko nauyin cikin jikinta bata ji, koda yake ba kowa yasan darajar cikin fari ba.
Bakinsa ya è“·ura saman goshinta ya bata sumbata kafin yace "Thank you once again Zahraaah na" yana faè“·in hakan ya fara 茩o茩arin zame ta daga cikinsa, ta kwa蓳e fuska zata saki kuka yay saurin shafa sumar kanta yana hura mata iskar bakinsa lubb ta 茩arayi a jikinsa tana surutai 茩asaè™, kunansa ya è“·ura a bakinta yaji tana faè“·in "I love You Sheikh! You're the best Nurul hayat, you make me happy, I love you too Malamina, I love rayuwata"
Kallonta kawai yake sai yanzu ya 茩ara tabbatar ya gama gina soyayyarsa a zcyar Fannah, ko wanne irin hali ta shiga ba zata ta蓳a iya mantawa dashi ba.
Lumshe idanunsa yay yana faè“·in "Allahamdulillah! Thank you God, Thank you for everything"
A hankali kuma ya zame jikinsa tare da mayar mata da pillow ma dadinsa, kana ya mi茩e yana 蓷an kuna dumn light 蓷in bedroom 蓷in ya nufi bathroom ya sakarwa kansa shower, Sharp-Sharp ya shirya cikin blue black 蓷in jallabiya mai taushi da laushi, kana ya fesa perfume ya 蓷auki casbawa tare da hirami ya sanya saman sumar kansa, yana tafe yana azkar harya isa Parlo, a nan ya samu Fareeq shima sanye da Jallabiya yana jiransa, yana ganin Sheikh ya mi茩e tsaye tare da bin bayansa har zuwa Mosque..
Ganin lokaci bai idda 茩arasawa ya gabatar da sallar Raka'a tul fajjir, bayan nan ya mi茩e yaja sallah yana gamawa ya fara yiwa mutane karatu 6 dai-dai gama musu ya 蓷ura da azkar sai da rana ta fito sannan ya fito daga Mosque 蓷in suna tafe jere shida Fareeq, yana sauraran abinda yake cewa
"ba haka ba Ya Sheikh kawai ina son na 茩aro karatu ne, wannan dalilin yasa nake son tafiya Singapore"
Kallonsa Sheikh yay kafin ya è“·auke yana tafiya cikin gidan yace
"Ka nemi duk makarantar da kakeso zan nema baka banda barin 茩asa" Jinjina kai Fareeq yay yace
"Shikenan Duk yadda kace zanyi biyayya"
Suna 茩o茩arin shiga babban Parlo Mami na 茩o茩arin fitowa, kallon juna sukai ita da Sheikh tunda wannan abun ya faru basu 茩ara karo da juna Irin yau ba.
Da Murmushi a fuskarta tace
"Mrng Sheikh"
Sheikh na tafiya yace "Mrng"
daga haka bai 茩ara cewa komai ba ya huce, ta bu蓷e baki za taiwa Fareeq mgn yay saurin barin wajan.
Waje tayi tare da hawa motar ta, ta nufi gidan Lubna.
A Parlo Sheikh ya samu Granny tana ganinsa tace
"marhaban lale" idanunsa a lumshe yana azkar è“·in safiya yace "Sabahul khair Granny"
Ta washe baki tace "Bikhair Allahamdulillah!" Buè“·e ido yay sai kawai ya saki Murmushi tashi yay zuwa wajan fridge ya è“·auki fresh milk mai è“·umi domin ba'a kunna fridge è“·in ba.
A mug ya tsiyaya kana yay gaba zuwa part è“·insa, tsayawa yana dubawa yaga bata ciki juyawa yay zuwa nata part è“·in, haè“·a ido sukai da Granny tace "A'a wlh basa ido nake ba, to matarka ko tawa"
Tafiya yaci gaba dayi yana dryar Granny a ransa tsofa labari, cike da nutsuwa da kamewa yake 蓷aga 茩afafuwansa yake saukewa harya isa part 蓷in nata, tun daga Parlo yaji wani 茩amshin mai da蓷i ya daki hancinsa sha茩ar 茩amshin, nutsuwa yaji tana saukar masa a haka harya isa bedroom 蓷inta, tsaye yana aikata mata da kallo tana zaune saman kujera hannunta ri茩e da lemon juice mai sayi tana sha, a jikinta taji idanunsa na yawo a kanta, sai take cikin wani cotton 蓷in yadi mai laushi ha蓷e da gashi gashi, dark pink 蓷inkin buba, sai kanta data sawa wata huka mai flower kamar bandana, 蓷ago kai tayi suka ha蓷a ido, mug 蓷in hannunsa ya ajjiye kafin ya ware mata hannayensa Mi茩ewa tayi kanta a 茩asa ta nufi inda yake tana zuwa taja ta tsaya cije baki yay yace
"See u, Madam come closer"
ya fa蓷a yana jawota jikinsa tare da juyar da ita suka fuskanci juna yana 茩ara kallon 茩yakkyawar fuskarta yace "Uhm haka ake gaisar da miji?"
Turo baki tayi tace
"Ina kwana?"
Ba tare daya kalleta ba yana zame hular kanta yace
"Yana kwano"
tura hannunsa yay cikin sumar kanta yana sha茩ar 茩amshin turarenta yace "Uhm, bari na kowa maki gaisuwar naga 拼ar 茩auye na aura"
Ya faè“·a yana sanya bakinsa a goshinta ya bata light kiss kana ya dawo idanunta zuwa kuncinta, kafin ya tallafo
Ha蓳arta yace
"Lemme give you a special kiss My Kurratul aini"
ya fa蓷a yana sanya bakinsa cikin nata ya bata wani special and hot kiss wanda yasa tai saurin ma茩alesa tana fa蓷in
"Uhm" sai da yaji jikinta na rawa alamar sa茩onsa yana kai mata Kafin ya zame kansa ya dur茩osa dai-dai cikinta ganin zai 蓷aga rigar yasa tai saurin shafa kansa Kallonta bisa dole ta 蓷auke idanunta ya 蓷aga rigar a hankali ya manna bakinsa dai-dai cibiyar ta ya hura ka蓷an kafin fara karato addu'ar daya saba, ya shafa a cikin sannan ya fara mata wasa da cibiya da sauri ta zame ta fa蓷a jikinsa ya rungome ta yana fa蓷in "Sabahul khair Zahraaah na" idanunta a rufe tace "how was your night?"
Kallonta yay yace
"Kike tambaya the night was good sbd ke na daè“·e banyi bacci mai daè“·i irin na jiya ba"
Pls Kurratul aini Kada ki rabu dani kinji ya fara yana 蓷ura kansa a shoulder 蓷inta kamar 茩aramin yaro dry tai masa tace
"Da Zahraaah da abinda yake cikinta duk Mallakin ka ne"
ta 茩are tana dry sarai yasan tsokanarsa take kawai ya share tare da mi茩ar da ita ya nufi bed tace
"Bari na bawa Unborn child 蓷ina abinci" zamewa ta farayi tace "Haba dan Allah" Wayarsa ta 蓷auki 茩ara ganin sunan Arjun yasa yay picking a hankali tare da sata a handsfree cikin murna Arjun yace
"Buddy My Aliyah ta haifa min 茩yak茩yawan yaro mai kama dakai and kasan menene nama bashi sunan his name is Imam Mohd"
farin ciki ya faè“·aè“·a a fuskar Sheikh yace
"Ma sha Allah, congratulations Buddy, thank you Sai nazo ganin little Imam"
ya fa蓷a yana 茩ara sakin Murmushi kafin ya mi茩e ya fasa abinda yay niyya yace
"Ki shirya muje"
sosai tai farin ciki daman ta daè“·e rabonta da fita sai zuwa asibiti. daman a shirye take perfume ta fesa ta sanya hijab è“·inta a Parlo ta samesa sanye da wata haè“·aè“·è“·iyar shadda wagambari da huma jaddara, yay kyau sai walwali yake kamar ango.
Yana ganinta yace
"Sai mun dawo" Granny tace
"Allah dai ya tsine idon ma茩iya"
Anut Amina tace "Ya tsone dai ko Granny" Granny tace "To meye ne bambancin? Ba gwamma ya tsine ba daya tsone ida ya tsone idan ya tashi daga aiki ba, ai kinga addu'a ta tazo da sau茩i ko dan Allah?"
Anut Amina tace "haka ne kam"
Tashin hankali ya bayyana a fuskar Mami idanunta akan Lubna wacce take halin mutuwa babu bakin magana, tace "Na shiga uku dan Allah Lubna tashi ki faè“·a masu inda dukiyata take, kada ki mutu ki barni babu ko sisi"
Wacce take 蓷akin tace "Ai sai dai kiyi hqr domin ko sisi Babu a nan duk ku蓷in da suke hannunta mun 茩arar wajan yi mata magani"
Mami ta è“·ura hannu akai ta fasa ihu tana faè“·in "Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un wai Meke damunta haka ne na shiga uku ni Saudat dan Allah ki rufamin asiri, ko rabi daga cikin dukiyata ne ki ban"
Matar mai suna Sailuba tace "Ta kamo da ciwon 蓳arin jiki, bayan dawowarta daga wani gari Nima ban san shi ba, mgnar ku蓷i kuma ko biyar wannan ba zaki samu ba da zaki taimaka mana ma so muke"
Mami bata tsaya jin wani abu ta fita tana faè“·in "kin cuceni Lubna, Allah ya isa ban yafe ba, da nabi shawarar Fariha da babu abinda ya sameni, babu miji babu sweet Imam babu dukiyata innalillahi wa'inna ilaihir raji'un"
Tana tafe tana fa蓷a bata san Lokacin da tazo titi ba sai 茩arar mota da taji kafin tai wani yun茩uri motar tai gaba da ita.