← Book details Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 56 OF 109

Sashe 56

Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Dame kuma?" Shiru yay alamar tunani sai kuma yace "With ice cream and Chocolate sai shortbread" Murmushi kawai Arjun yay yace "Zance zaka ne?" Banza yay masa yana dry yace "Something is fishing" ya fa蓷a yana yin cikin mall 蓷in, lubb yay a jikin kujerar yana maida numfashin wahala yay 蓷aya ya azabton da rashin ganinta anya zcyarsa zata jure rashinta? Zai iya hqr da ita kamar yadda ya tsara? A bai yane yace "Ni bazan iya ba, Airah is mine Always be mine forever and ever, ta zama jinin jikina rashinta a gareni babban illa ne,dole ya sauke wannan fushin da yake yaje ya ganta" ya fa蓷a yana jan 茩wantaccen beared 蓷insa. Arjun na shiga ya nufi side 蓷in manyan wayoyi na zamani tashin farko ya za蓳ar masa wata white 蓷in Iphone 12 max pro, bayan ya 蓷auka ya nufi wajan tarkacan chocolate ya lodar masa manya colours daban daban sai da ya cika basket Sannan ya nufi wajan biyan ku蓷i, A.t.m ya baiyar suka sanya jikin pos suka 蓷auki a dadin ku蓷in su kana suka bashi receipt, kayan ya 蓷auka zuwa mota yana zuwa Sheikh ya kallesa yace "Hauka dai? Wannan kayan fa?" Ajiye su yay a back seat kana ya nufi wajan zamansa yana yiwa mota key yana fa蓷in "kaita sha har sai ka gaji,kaga zasu 蓷auke maka kewa tunda ka za蓳arwa kana ajjiye damuwa" jinjina kai kawai Sheikh yay kafin ya numfasa yace "me kake bu茩atar ji SIRRIN ZUCIYATA? Ida hkne ka nemawa kanka sau茩i wajan hqr daji" Arjun cikin 蓳acin rai yace "Daman nasan baka 蓷auke ni a bakin komai ba,tunda haka ka za蓳a kowa yaje yay sabgar gabansa" ganin yadda Arjun duk ya sauya yasa Sheikh yay 茩asa da Murya yace "Idan abinda ke damun Sheikh za kaji to tabbatas kana gab dayimin kallon mahaukaci ko kuma zautacce,munin abin yasa na za蓳i barinsa a zcyta dan haka kaima ka hqr daji badan baka isa na fa蓷a maka ba" yana fa蓷in haka yay baya ya kwanta jikin kujerar yana sauke numfashi, a hankali kuma yasa hannu ya dafe 茩irjinsa dake bugawa da 茩arfi cikin dauriya ya fara fa蓷in "Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un" sai kuma ya fara tari, cikin ki蓷ima Arjun yasa hannu ya ri茩esa yana fa蓷in "Lfyarka kowa? Sheikh are you ok?" Cak tari ya tsaya ya shiga maida numfashin wahala tayaya zai zama lfy? Tayaya zcyarsa taza samu nutsuwa idan har bai samu abinda yake so ba, zcyarsa yasan gab take da bugawa sbd abubuwan cikinta yawa gare su, a haka yana sauke numfashi Arjun yay parking a harabar gidan ba tare daya sani ba, "Buddy! Sheikh! Imam!" Haka Arjun ya jeru masa sunayensa amma babu 蓷ayan da yaji yana can ya lulaaa duniyar tunani, cikin damuwa Arjun yasa hannu ya shiga jijjiga Sheikh yana 茩ara kiran sunansa, firgigit ya bu蓷e jajayen idanunsa akan Arjun, ganin sun zo gida yasa ya fidda wani emotional sound a hankali ya sakko da fararan 茩afarsa ya zauna saman wheelchair, cikin sauri Arjun ya shige cikin babban parlon sbd yayyafin da aka fara, a zaune suka samu Uncle Sham shida Barrister, yana ajjiye Sheikh ya juya ya nufi waje not too long ya dawo hanunsa ri茩e da siyayyar da sukai, Uncle Sham ne yace "Imam lfy kowa?" Shiru yay sai numfashin dake fitarwa da sauri虏, ganin yay masa shiru yasa ya kalli Arjun yace "Mohd mene ya faru?" Kallon Sheikh yay suka ha蓷a ido ya janye nasa idon yace "Kawai gajiya ce sai yunwar dake damunsa" cike da gamsuwa Uncle Sham yace "ayyyaa! Ga Granny 蓷in taka ba lfy" Idanunsa a 茩asa yace "Arjun let's go" turasa yay har ciki Uncle Sham kam yana lura da kallon da Fannah kewa Sheikh sai bayan sun shige ta sauke ajjiyar zuciya mai 茩arfin tana share hawayen da yazo mata, cikin 茩asa da Murya kuma tace "An shirya dinner 蓷in" Murmushi Barrister yay yana mi茩ewa tsaye yace "thank you dear" tuni tabar wajan ta nufi wajan dinning 蓷in inda Fareeq da Bahaiyya suke zaune sai Mami wacce take sauri ta gama domin yau ranar ta ce tana son jin 蓷umin jikin sweet Imam 蓷inta, gashi tana sa Enough time ta zama dashi tunda Granny ba fitowa zatai ba, Barrister yace "Uncle bisimillah" mi茩ewa Uncle Sham yay yace "Allahamdulillah bari naga Imam" yana fa蓷in haka ya nufi flat 蓷in Sheikh a hanya suka ha蓷u da Arjun yay masa sai da safe, a zaune ya samu Sheikh a saman bed yana 茩arasa shan malt 蓷in hanunsa yana sanye da kayan bacci farare 茩al, da alama har yayi wanka, zama Uncle Sham yay tare da tattaro nutsuwarsa zuwa ga Sheikh yace "meke damunka Imam?" Kwallon Uncle Sham yay yana maida numfashi tare da 蓷auke kansa baice komai ba, Uncle Sham yace "Don't worry everything will be fine ok! Kaci abinci ko?" Sai a lokacin ya kalli Uncle Sham yace "Am full" cike da tausayawa Uncle Sham yace "sure?" Ya 蓷aga masa kai ba tare da yace komai "Imam ka kula da Lfyarka nasan har yanzu baka da wasu shekaru a duniya amma yanayin rayuwa zai sanya ka zama babba kasan mene kake, ada kace Mami bata kula da kai right? Yanzu ga matar mahaifinka nan Fatima" saurin runtsa ido yay yana jin gudun zcyarsa na 茩aruwa wai matar Mahaifinsa wannan kalmar ka蓷ai bata sanya ya rasa ransa ba Uncle Sham ne yaci gaba da fa蓷in "Ita yarinya ce ba kamar Saudat ba, dole kasan mu'amalar da zakai da ita,idan ita macace kai namiji ne,matar mahaifinka ce matar mahaifinka kuma mahaifiyarka ce fatan ka gane?" Shiru kawai Sheikh yay a zahiri kallon Uncle yake amma hankalinsa sam baya ga abinda yake cewa, tunanin makomar zcyarsa yake, sam jaririyar zcyarsa bata kyauta masa ba ta sanya ya shiga son abinda bazai ta蓳a samunsa ba a rayuwa,tabbas idan yaci gaba da zama yana Kallonta a gidan nan sai dai a wayi gari a 蓷auki gawarsa dole ne yabar 茩asar cikin satin nan ma kowa, mi茩ewa Uncle Sham yay yace "Bari naje zuwa gobe zan kawo Anut Amina da Huda" kasa yi masa mgn yay, ya rufe idanunsa ruf, ganin haka yasa Uncle Sham tunanin ko bacci yay, gyara masa kwanciya yay tare daja masa duvet,ganin yadda yake ta ha蓷a gumine yasa ya 茩aro masa gudun a.c kana yaja masa 茩ofar ya fita. Fannah kasa daurewa tayi da Idanunta ya kawo ruwa zatai kuka sai tayi saurin goge Idanunta ta hana kanta kuka sai ajjiyar zuciya da take faman saukewa akai虏, tana zaune sanye da kayan bacci Lingerie Suit Pajamas - White, ta 蓷ura baby hijab a saman kanta taji an turo 茩ofar an shigo, 茩amshin turarensa kawai ya sanar mata cewa shine zcyarta na bugawa tayi saurin sunkuyar da kanta 茩asa, murmushi Barrister ya saki yace "My dear" ya fa蓷a yana 茩arasa zama kusa da ita saurin jaa baya tayi tace "A..a'a ni bacci zanyi" kallon fararen fuskarta yayi yace "The what?" Tace "Shkknan" yace "Kin tabbatar?" Tayi saurin cewa "Eh" haurawa yay saman bed 蓷in yana fa蓷in "To zo mu kwanta am your husband ai" girgiza masa kanta tayi jikinta na rawa ta shiga jaaa baya cikin damuwa yace "Dear na kin san yadda nake ji kowa? Kisan azabar da nake kwana nake tashi da ita akan ki? Ina son jin 蓷umin jikinki, Baby look" ya fa蓷a yana sanya hannunsa da niyar nuna mata Hjyarsa zare ido yay jin abu lagwaf aya mutse gaba 蓷aya ko tsayin 茩aramin hanunsa bata kai ba,cikin tashin hankali yace "What wlh 茩arya ne abata tafi haka wlh hjyta babbace kuma lfy yayiyya" da sauri ya diro daga kan gadon ya nufi wajan mirror tashin hankali ya 茩ara bai yana a saman fuskarsa a cikin mirror lfya lou take amma a zahiri a shafe mararsa take,bai tsaya bin takan Fannah ba yay waje cike da tashin hankali. Tsoran dake zcyar Fannah yasa sam ta茩i yarda ta zauna a 蓷akin ba tare data duba kayan dake jikinta ba ta nufi flat 蓷in Sheikh lokacin ruwa ake sosai kamar da bakin 茩warya, turawa tayi a hankali tare da maida 茩ofar ta rufe rufe idanunta tayi sbd wani 茩amshin mai da蓷i daya daki hancinta ji tayi gaba 蓷aya 茩afafuwanta sun fara rawa da 茩yar yaja 茩afarta zuwa inda yake kwance ya rungome pillow a 茩irjin sa, dur茩oshe tayi a gabansa bakinta ya shiga fa蓷in "Why mene yasa? Meyesa zaka idanuwa na zubda 茩walla bayan sune sukafi dacewa dani? Mene yasa zaka 蓷auki abinda nake so ka bawa wata? Tana da komai Ni kuma kaine komai 蓷ina dan Allah Malamina ka taimakeni ka taimaki jaririyar zcyta wlh idan kace zaka so wata kabarni mutuwa zanyi" ganin ko mutsi bai ba yasa ta tabbatar bacci yake cikin jan numfashi tace "Minty karuye (sweetheart)" shiru tayi tana kallon 茩yakkyawar fuskar sa tace "Nyi gyiya dinan kam rak3na ba nyibaa karuye rassi dainba Martine wande wadunnde nammimi" ( Ba wanda nakeso sama dakai aduniyar nan, dan ALLAH karka karya al'茩awari) wlh Malamina kai nakeso ba babanka dan Allah karka bari wani abu ya rabamu zcyta ba zata 蓷auka ba, kukan data da蓷e ba tayi bane ya kwance mata cikin kuka tace "Kuru jiriman wande kwallim andea yanssayi" (Iya wuya karka bari arabamu). Kuka ne ya kwace mata ta shiga jijjiga hannunsa tana fa蓷in "Please Malamina you're my everything my favorite dan ALLAH ka rabu da waccen yarinyar, mutsi yay da hannunsa da sauri ta 蓷aga kai Idanunta cike da hawaye suka ha蓷a ido kafin tai mgn yasa dukkan 茩arfinsa ya fisgota jikinsa, ta samu gurbi a faffa蓷an 茩irjinsa Idanunta ta shiga zarewa domin ba tayi tunanin idanunsa biyu ba, tana 茩o茩arin yin mgn yay saurin 蓷ura mata yatsarsa a baki......
Chapter 56 · 0% Book details