Sashe 2
Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 5 min read
A gigice yake juya idanunshi yana 茩arewa cikin kogon kallo, shigarsu cikin kogan kuma yasa yay haske sosai, kai tsaye wajan wata ha蓷a蓷iyar kujera mai kyau da kuma tsarin gaske ta zaunar da shi, sai a lokacin ya fahimci ashe a hannunta yake ri茩e, ba tare kuma da tayi masa magana ba ta juya ta shige cikin wata 茩aramar hanyar, har 5mins yana zauna yana 茩arewa wajan kallo, a iya tarihin rayuwarsa zai iya cewa bai ta蓳a ganin waje mai ha蓷arin gaske irin cikin kogon nan ba, ko a Indian series film dake yake kallo anytime bai ta蓳a ganin haka ba, ko da a cikin horo Film ne, sai gashi yanzu a zahirance yake ganin komai a idanunsa, bawai a bashi labari ko ya gani a Film ba, a'a all this yana faruwa dashi ne a karan kansa, tambayar da yakewa kansa why bai ji tsoran ta ko kuma ya shiga firgici da ganin ta ba??, Ko dai yana cikin replaction ko nightmare ne?? Fresh skin 蓷insa ya kalla a hankali kuma ya mi茩a hannunsa tare da mintsinar saman fatar sa, zafin da yaji yasa yay saurin fa蓷in "Auchhhhhi!!" Daga can masan kansa yaji ance "what happened to you Bil'adama??" Fararan idanunsa ya ware cikin ransa yace ashe suna iya English? Ita kam tana barin wajan cikin wani makaken kogo ta shige a nan ta samu dandazon Jinnu 拼an uwanta kala daban-daban, wata tsuhuwa ce wacce ta fito a siffar mutane ta kalli buduwar tace "Duk kin tashi hankalinki! Muma kin tashi namu,wai meke faruwa dake ne Airah??" Wasu hot hawaye ne suka kawo cikin idanun Airah, sai kuma ta zube a 茩asa tace "Kiyi min afuwa Kakata, nasan kaf cikin zuri'arki nice na fara karya dokar ki ta shiga jikin Bil'adam, amma babu yadda na iya dole tasa nai haka, kince zamu iya taimakawa mutum a lokacin da mu kaga yana bu茩atar taimako, kin hanemu da shiga jikin Bil'adam bisa raddin kanmu" shiru tayi sbd tsawar da Tijama tayi mata, wannan shine karan farko da kakarta ta tayi mata tsawa, cikin 蓳acin rai da kuma tashin hankali TIJAMA tace "you're mad Airah,Yajjju da baihakkk Airah ,Bisaka wadayikiii bil Adam Airah?" Cikin kuka Airah tace "Laa! Kaka,but ina son taimaka masa ne,am going to help him Tijama" cikin tsawa Tijama tace "me ne?? Ki rasa wa zaki taimakawa sai shi?? Kin san wanene shi kuwa Airah? Mu kanmu muna bu茩atar taimakonsa bare mu mutaimakesa, you're so selfish Airah" Wani Saurayi ne ya kalli Tijama yace "Amma Tijama yana da kyau mu ji dalilin daya sa take son taimkon Bil'adam kamar wanann mutumin wanda idan yaso a lokaci 蓷aya zai iya kaimu lahira gaba 蓷ayan mu kuma...," Shiru yay saboda hannu da Tijama ta 蓷aga masa tace "stop interrupt Tu蓳e ,babu abinda Airah zata fa蓷a wanda ban san da shi ba,komai ana barwa lokaci ne, domin shi ke sawa a bayyana komai , Airah tayi mana gaggawa ta 蓳ata mana komai, ko da za muyi nasara akan taimakon nasa amma yanzu bamu da damar yi, saboda Airah ta 蓳ata komai tayi abinda sai nan da shekaru wajan biyar ya dace ace munyi shi, babu wanda baya son mutumin nan,hadda mu Jinnu muna 茩aunarsa, mu musulmai ne kuma Turawa ne, haka kuma ALLAH! Yayo mu a cikin halittun da ba kowa yake ganin su ba, sai dai mu kalli abinda mu kai niyya, Airah kina da girman kai sosai, baki jin magana, baki san girman kai yasa Ubangiji ya sakko da Iblis daga Sama ba zuwa duniya ba?? Ko so kike ki zama 拼ar uwarsa Airah ??" Da sauri Airah ta girgiza kanta tace "Auzubillahi! bana fatan hakan Kakata, ni dai alfarma nake nema wajanki Kakata ki daure kiyi min ita dan Allah!", murmushin ba茩in ciki Tijama tayi, domin tasan jikar tata abu ne mai wahalar gaske ta fahimci abinda take son fahimtar da ita, kuma bata son gaya mata muhimman abubuwan da suke tare da wannan bawan Allan,tana son ta bari lokacin komai yazo ya wuce, da zarar lokaci yazo komai zai bayyana kansa ba tare da sun bayyana shi ba, shiru ne ya biyo baya kowa da abinda yake sa茩awa a cikin ransa, ita Airah tana son fa蓷awa Kakar tata wani abu amma tana tsoro, kamar daga sama taji muryar Tijama tana fa蓷in "me kike 蓳oyewa a ranki Airah ! Feel free to ask" girgiza kai Airah tayi tace "No! Tijama idan lokacin yayi zaki sani amma wannan *SIRRIN MU* ne", Murmushi kawai Tijama tayi kafin tace "me kike so yanzu ai masa?" Da sauri Airah tace "Ina son na bashi mu茩ami" kafin Tijama tayi magana Tu蓳e yace "Mu茩ami a cikin Jinnu Airah? How can that be possible?" Kallon Yayan nata Airah tayi kafin tace "Is very simple ai, shi kansa bazai san an bashi mu茩amin ba, but every night zanna dau茩o sa zuwa zaman fada, zan mantar da shi komai", Dariya Tijama tayi tace "Shirme dai sai yaro, Bil'adam zai zama jagoran Jinnu kenan Wow!" kamar Airah zatai kuka tace "please Tijama" jinjina kai Tijama tayi kana tace "je ki bashi Allah ya ba shi ikon Mulkan rundunar Jinnu bisa gaskiya da Amana", tana fa蓷in hakan tai girgiza ta 蓳ace daga wajan, shima Tu蓳e bayan ta yabi ya 蓳ace. Yana zaune yana lumshe idanunsa time to time ya kan bu蓷e su,wani sanyi yaji a saman 茩afa蓷arsa ga wani abu mai tsayin gaske daya fara yawo a saman wuyansa , da sauri ya 蓷aga kansa nan idanunsa ya sauka saman wata 茩atuwar mesar dake bin jikinsa tana na蓷esa, kasa motsi yay, kuma har zuwa lokacin babu wani tsoro daya shige sa, shi ji yake ma ina ma ya dauwama a wajan har 茩arshen rayuwarsa, domin da rayuwar da yake a cikin mutane gwamma wannan sau dubu da waccan, sai da Mesar ta kama na蓷esa tsaf sannan ta 蓷aga fuskarta zuwa dai-dai fuskarsa ta shiga 茩are masa kallo, can kuma tai girgiza sai gashi ta riki蓷e ta dawo Airah ,tai kwance jikin sa, motsi yay ka蓷an da idanunsa ta kalli bakinsa sai kuma ta kalli idanunsa, shi ma kallonta yake ko 茩iftawa babu, a hankali Airah ta mi茩e daga jikinsa kafin cikin 蓷aga murya tace "Congratulations! Now you're the king of Jinnu, yanzu kai sarkin ALJANU ne SHEIKH IMAM HAMDAN!!......
SHARE fisabilillahi dan ALLAH
10/17/21, 10:22 PM - Mrym: *SIRRIN MU*
*BY*
_é‰å¶ç…†ï¿½ NIMCYLUV_
EPISODE3锔忊儯-4锔忊儯
SHARE fisabilillahi dan ALLAH
10/17/21, 10:22 PM - Mrym: *SIRRIN MU*
*BY*
_é‰å¶ç…†ï¿½ NIMCYLUV_
EPISODE3锔忊儯-4锔忊儯