← Book details Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 108 OF 109

Sashe 108

Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 8 min read

NIMCYLUV�
: THE END
95-96

馃幓馃幐I don't know when am coming back
I'll be gone for a little while
But I will keep myself for me and you馃幓馃幓

馃幐馃幐I'll be back for you
I don't know what the future brings
But I want you to be with me馃幐

馃幓I go dey hope and pray say make you wait for me
'Cause I'll come back for you馃幐馃幐

馃幓Darling, you hold my love
You are my price
And I'll run to the finish line
My love I no go leave you run馃幐馃幐

馃幓馃幓I no go bounce your call
You'll be always on my mind
Yeah yeah馃幐馃幐

I'll be so far away
Promise you'll wait for me
I go think of you everyday my love
Yeah yeah
馃幐馃幐I may not come today
But I'll be with you again
I go dey pray for you everyday my love
Yeah yeah
As I'm leaving you behind
Am gonna miss your smile馃幓馃幓
And the joy you bring to my wretched soul
Your loving makes me whole
This our love will never die
Darling promise you will be mine
See I dey do this thing for you and me

馃幓馃幓I'll come back for you
Darling, you hold my love
You are my price
And I'll run to the finish line
My love I no go leave you run
I no go bounce your call
You'll be always on my mind
Yeah yeah
I'll be so far away
Promise you'll wait for me
I go think of you everyday my love
Yeah yeah馃幓馃幓

馃幐馃幐I may not come today
But I'll be with you again
I go dey pray for you everyday my love
Yeah yeah
I'll be so far away
Promise you'll wait for me
I go think of you everyday my love
Yeah yeah
I may not come today
But I'll be with you again
I go dey pray for you everyday my love
Yeah yeah
My love, I think of you tonight
'Cause I no dey by your side
Just wait a little while yeah yeah
Know that am alright
I go see you soon
Make you wait for me, my dear馃幐馃幐馃幓馃幓

Tana ri茩e a hannunsa ya kwantar da ita akan bed 蓷in asibitin, gaba 蓷aya Sheikh ya ru蓷e musamman yadda yaga Zahraaansa tana juyi tana ri茩e cikinta tana cije bakin, hakan yasa ya tabbatar da cewa wahalar take sha, Likitoci suka zagaye Fannah da wani labule, sannan sukace ya fita ya basu waje.
Kallonsu kawai yay idanunsa duk ya janye sbd damuwa yace "Kuyi aikinku" yana fa蓷in hakan yaja kujera ya zauna, hannunsa cikin nata yana shafa mata kai yana tofa mata addu'a, ganin take 茩o茩arin yin tsitsarar yay saurin tashi ya fice daga cikin room 蓷in yana jan tsaki shiyasa a koda yaushe yara mata suna karatun wannan 蓳angaren.
Yana fita Granny tace "Yaya? Me aka samu" shiru yay mata ba tare da yace komai ba, ganin yadda yake huci yana sakin ajjiyar zcy yasa Ammi kama hannunsa taja can wani waje ta zauna kana tabar wajan ba jimawa ta dawo hannunta ri茩e da gorar ruwa mai sanyi, Kallonta yay ya kalli ruwan hannunta yaga irin ruwan da yake sha ne, tana zuwa ta 蓳alle murfin gorar ta zauna dab dashi, ta 蓷ura masa ruwan a baki sai daya sha sosai, ta janye rubar ruwan tana shafa kansa tare da jawosa jikinsa tace "Just pray for her ok" kai ya 蓷aga mata yaci gaba dayin addu'a, can Ammi tace "So tell me something about your Airah" da sauri ya juyar da kansa akan cinyarta suka ha蓷a ido ta 蓷aga masa gira, tace "Uhm all ears" kwa蓳e fuska yay yace "Ammi wane ya fa蓷a maki?" Kafin yay mgn Granny tace "haka kurum ba zan fa蓷a mata wanda suka taimake ba, na sani ko zataiwa ita Ihrahn gdy" Kallonta Sheikh yay bai ce komai wato Aljanar za'aiwa gdy lallai.
Maida idanunsa yay ya rufe ya shiga baya Ammi labari dab da kunanta sbd a hankali yake motsa la蓳蓳ansa ita kawai ta kejin me yake fa蓷a.
Jinjina kai tayi tace "Allah sarki, ace Aljanu sufi mutane tausayi da kuma imani"
Shiru kawai yay hankalinsu ya koma kan Fannah, wajan 1hr kafin Anut Amina ta 茩arasu wajan tana Murmushi tace
"Congratulations Sheikh Imam Deedat Balarabe" da sauri ya mi茩e tsaye idanunsa har wani ruwa yake bai tsaya jiran mene za tace ba ya 茩arasa bakin room 蓷in, yana zuwa yaga baby 蓷aya wajan Granny 蓷aya kuma wajan Aslam.
Yasubuhanallah basu ankara ba su kaga ya zube a 茩asa yana sujudul shukri, yana Gsky ga Allah idanunsa cike da hawaye 茩asa mgn yana juyawa yaga Papi da sassarfa ya nufi wajan Deedat yana zuwa ya rungome mahaifinsa yana sakin kuka wanda ya kasa 蓳oye shi a yanzu, yau kukansa ya bayyana akan idanun kowa. Murmushi Deedat yay yana fa蓷in "Lallai yau maza ana farin ciki, Abokina yau hadda kuka ma sha Allah, Allah abin gdy Allah ya 茩ara karemin kai da kariyar sa my best friend" mutanan wajan suka amsa da Ameen Sheikh dai na ma茩ale jikin Deedat sai yanzu yaji kunyar kukan da yay, juyawa yay Papi ya 茩ara sakin dry yace "Haka yaran zasu gana da Mahaifin nasu yana kuka" da sauri Sheikh ya 蓳oye fuskarsa a jikin Papi yana 蓷an sakin murmushi mai sauti, Arjun da Aliyah suka 茩arasu wajan farin cikin da Arjun yake ciki 蓳ata lokaci ne, yana zuwa ya amshi babyn hannun Aslm yaga macace, fara tass da ita hannunta a baka gashin nan har gaban goshi tana da tawadar Allah a 茩asan lip 蓷inta, idanunta a rufe sai numfashi take saukewa a hankali..
Rungometa Arjun yana jin soyayyar Yarinyar a ransa, Kallonta yay yace "Matar Little Imam" Anut Amina tayi dace to ga 蓷aya bada ta hannunsa yay ya amshi 蓷aya, bu蓷e ido yay sosai itama macace gashinta har yafi na waccen yawa, ita kuma tawadar Allah 蓷inta a saman le蓳anta, itama hannu a baki a fili yace *"TAGWAYEN ASALI"* (IDAN MUNA DA RAI DA LFY, yana cikin jerin littafai na). Sukai dry Aliyah ta 蓷auke su tana yabawa da kawon yaran baka ta蓳a bambanci da wanda suke kama a cikin iyayensu to kyau ne ya ha蓷u waje guda, dole ne ya bada kalar mai kyau, Sheikh fuskarsa cike da farin ciki ya amshi yaran ya rungome a jikinsa, kai tsaye ya huce 蓷akin da aka kwantar da Fannah.
Tana kwance an sauya mata kaya an tufke gashin sai Numfashin wahala take saukewa, suna jikinsa ya 茩arasa da sauri inda take ya ajjiye yaran can gadon su, ya haye nata gadon gaba 蓷aya ya tattaro ta zuwa jikinsa, ya rungome ta sosai, 茩arfin matsar da taji yasa ta Turo baki gaba tana kwa蓳e fuska, saurin kifa fuskarsa yay a tata hawayen farin ciki na fita daga idanunsa yace "Thank you so much Zahraaah, kibani abokan rayuwa, Allah yay maki albarka da dukkan albarkarsa, idan nine ma茩ulin shigarki Aljana ina mai tabbatar maki cewa na baki wannan damar tun tuni"
Ya fa蓷i hakan yana kissing bakinta tare da fa蓷in"丕賱賱賴賲 乇亘 賰賲丕 丕賳毓賲鬲 賮夭丿賳丕"
(Ya uban giji kamar yadda kayimin wannan ni imar kaqaramana) "bani da bakin gdy gareka bisa ni'imar da kayi min, ina ro茩an ka 茩ara min sonka da tausayin na 茩asa dani ina Alfahari da Kasancewa ta musulmi, Allah Ubangiji ka dauwamar da farin ciki tsakanina da matata, Allah ka raya min iyali ga sare min su daga ru蓷in duniya"
Ya faè“·a idanunsa cike da hawaye yadda yake surutai da hawaye yasa a wahalarce ta buè“·e idanunta tana ganinsa ta saki kuka tana turesa bai ce mata komai ba sai rungome ta yay tass a jikinsa ko fuskarta ba'a gani.
Kwana 蓷aya tsakani aka sallame su domin ta kanta ta haihu, Mami kam abu yay gaba aka 蓷auke ta zuwa Asibitin mahaukata, abu yazo mata da sau茩i 蓷an data haifa ya mutum, kwanan ta 蓷aya a asibitin aka nemeta aka rasa, sosai Buhaiyya tai kuka babu uwa babu uba, ana saura kwana biyu suna aka rataye su Barrister Fareeq jikin Sheikh ya fa蓷a yana kuka a haka suka dawo gida kowa ba farin ciki a ransa da fuskarsa, Arjun kam kusan tarewa yay a Gidan shifa yaywa 蓷an sa mata, Umma kam har mmkin so da 茩aunar dake tsakanin Sheikh da Arjun take, saura kwana 蓷aya suna iyayen Aliyah suka zo barka tare da kayan barka masu yawan gaske.
Gidan t.v da redio da jaridu suka dinga yaè“·a haihuwar da akaiwa babban Malami Sheikh Imam Deedat Balarabe.
Ranar suna yara sukaci sunan Ammi da Granny Ayushert da fatima ana ce masu *Luna & Lilah* irin kayan arzi茩in da Fannah ta samu wajan 拼an uwa 蓳ata baki ne, washe garin suna suka sauya gida zuwa babban gidan da Sheikh ya gida mai parts da yawa.

After 5mnt
Aslm ya auri Buhaiyya, Fareeq kuma ya auri wata 拼ar uwar Aliyah mai suna Maryam, Anut Amina ta samu wata mutum wanda matarsa ta rasu yana da yara biyu ta ha蓷a da Huda suka koma su hu蓷u.
Suna zaune a babban parlo yana ri茩e da Luna ita kuma tana ri茩e da Lilah sai kuka take domin ita rigima ce da ita, tsaki taja tace
"wlh na gaji ko a wajanwa ta samu wannan kukan ohhhu" Kallonta Sheikh yay yace "Uhm kagi nan kusan ai gado kika bar mata Madam"
Mi茩ewa Fannah tayi tace "Ok haka kace to gashi nan kasan yadda zakai da ita ta fa蓷in hakan tana ajjiye masa ita a cinya zata gudu yay saurin ri茩eta ya zaunar da ita kusa dashi, kana ya bata ro茩an Luna, wacce tai bacci tana tsotsar hannunta.
Lilah ya è“·ura a kafaè“·a ya shiga jijjiga ta yana shafa bayanta, tsitt tayi, yana jin tana tsotsar fatar wuyansa, a haka har yaji tai shiru sai yawon da take wasa dashi ya shiga gangaro masa.
Sauketa yay ya ajjiye ta saman cinyarsa, ya juya ya kalli Fannah yaga tai bacci a jikinsa Luna na cinyarta, kallonsu yay gaba 蓷aya yana jin so da 茩aunar iyalin nasa na 茩ara shiga ransa a yanzu kam bashi da sama dasu domin sune a kusa dashi.
Haè“·asu yay gaba è“·aya ya rungome yana yiwa Annabi salati.
Chapter 108 · 0% Book details