Sashe 15
Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 4 min read
Abu kamar wasa soyayya mai 茩arfin gaske ta shiga tsakanin Sheikh da Airah takai ta kawo koda rana sai ta zama siffar Arjun ta shigo gidan, Sheikh ya samu nutsuwa da farin ciki,komai sai yace Airah aka rasa wacece Airah, baya ta蓳a iya bacci idan bai ji sa a jikinta ba,komai nasa ya zama ita take masa, 蓳angaren Airah kam sannu a hankali ciwonta ya fara tashi kullum cikin ciwo take bata iya bacci sbd zafin da zuciyarta ke mata, tun tana yarinya Ubangiji ya 蓷ura mata ciwon zuciya, ciwon ya 茩ara zafi lokacin data fara son Sheikh, ko da wasa bata ta蓳a gaya masa ba domin wani lokacin haka za tazo wajansa very weak babu fara'a a fuskarta, hankalin Sheikh idan yayi dubu ya tashi baya samun nutsuwa sai ta sake ta dawo normal , cikin dare zata tashi tai ta kallon jikinsa wani lokacin tana jin kamar ta aiwatar da burinta a kansa amma dole ta jira kamar yadda Tijama tasha fa蓷a mata.
MAIDUGURI/BARNO
Garin Maiduguri dai ita ce babban birnin jihar Borno dake arewa maso gabacin Nijeriya. Maiduguri ita ce birnin da tafi kowane birni wajen girma da yawan jama'a a arewa maso gabas din Nijeriya. A'kalla birnin tana da jama'a fiye da miliyan daya. Birnin Maiduguri da sabon birni ne kuma an kafa ta ne a shekara ta alif da dari tara da bakwai (wato 1907). Maiduguri ta 'kunshi unguwar Yerwa (Yerwa yana nufin alheri a harshen kanuri) ta yamma da kuma tsohuwar Maiduguri da take ta bangaren gabas.
Kowa yasan Barno gari ne na kanuri The Kanuri people (Kanouri, Kanowri, also Yerwa, Bare Bari and several subgroup names) are an African ethnic group living largely in the lands of the former Kanem and Borno Empires in Niger, Nigeria, Sudan, Libya and Cameroon.. KANURI ako ina suna girmama al'adunsu basu yadda da wula茩anci ba sam-sam, kowa ya sansu da tsayawa akan ra'ayinsu musamman akan abinda suke so, bari mu le茩a Unguwar *Shehuri North area*.
Wata yarinya ce wacce a 茩alla ba zata haura 17yrs ba amma girman jikinta shi zai sanya ka 蓷auka wata babbar macace, tana sanye da wata black 蓷in Lafaya wuyanta yasha murjani ga wata sa茩ar azurfa data sanya a 茩afarta ta sosai ta sanya bangles wanda a yaran kanuri ana Kiransa da (Mukarram) hannunta yasha red henna na salatif kasancewar 茩afar da hannun farare yasa suka 茩ara fito da zanan lallan, duk yadda ta yane a bayar hakan bai hana sumar kanta wacce take kwance luff bayyana ba, cikin nutsuwa take tafiya ga faffa蓷an waist 蓷inta dake juya ta cikin lafayar shafaffan cikinta shine ya 茩ara taimakawa wajan bayyanar tsayayyun brest 蓷in da kuma manyan bombom 蓷inta, she's sexy girl ko a kallonta sai ta firgita mutum sam magana baya daga cikin tsarin halittar ta, kunanta ma茩ale da airpies wanda ya zame mata jiki ba komai take saurara ba sai amso shin tambayar da tayiwa Sheik Imam hamdan, lumshe idanunta tayi a hankali ta rasa mai yasa Baba Baa'na baya son ajjiye masu t.v a gida, da ko babu komai sau 蓷aya dai ta kalli wannan shararran malamin bayan baiwar ilimin da Ubangiji ya ba shi, kuma taga baiwar kyansa bata ta蓳a ganinsa ba sai dai ta ji muryarsa tai messages sau nawa babu reply amma yau ta samu an bata amsar tambayarta.
Horn taji daga bayanta hakan yasa ta 蓷an tsaya ka蓷an tana son ta ga waye domin ta kusa kaiwa gida, wani magidancin mutumi ta gani zaune cikin mota wanda a 茩alla zai haifeta sau biyu sbd yawan shekarunsa, juyawa tayi taci gaba da tafiya a hankali shima fitowa daga cikin motar tare da biyo bayanta, jerawa yayi da ita da sauri ta tsaya tana 蓷an ha蓷e rai ganin ya tsaya yasa taci gaba da tafiya shima yabi bayanta cikin zafin nama tace "Are you mad? And who are you?" Calmly Mutumin yayi yana 茩ara bin surar jikinta da kallo Tabbas ya samu auranta zai mure da 茩uruciyarta bai damu da shakarunta ba indai za'a 蓷aura masa aure da ita tabbas zai ji da蓷i wannan shi ake kira da uban wasu yayi wuff da wata murmushi yay yace "Am Barrister Hamdan Balarabe......
An kusa kammala free pages Habibaties馃æ§é¦ƒî˜º
Kuyi share è“·insa please fisabilillahi whatsapp è“·ina yay min left daga cikin grps è“·in da nake.
10/17/21, 10:22 PM - Mrym: *SIRRIN MU*
*BY*
_é‰å¶ç…†ï¿½ NIMCYLUV_
Dan Allah kuyi SUBSCRIBE na youtube channel è“·ina mai suna *Nimcyluv T.V*
https://youtube.com/channel/UClywbagpRx5qlVyOy0ZPPDA
Last 馃啌P
EPISODE 1锔忊儯9锔忊儯-2锔忊儯0锔忊儯