Sashe 25
Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 4 min read
wannan mutumin ace mutum sa'an ubanta tsabar rashin tsoran Allah da kuma budurwar zuciyar da yake da ita yace zai auri 拼ar cikinsa which can of selfish, bata iya 蓷aga kai ta kalli mahaifin nata ba sbd zafi da ra蓷a蓷in da zuciyarta take mata, runtsa idanunta tayi da 茩arfi ta shiga jan ajjiyar zuciya, sai da Mama kolo tace "kin bar Mutum a waje" gently ta mi茩e tsaye tare dayin waje, a zaune ta samesa saman kujerar da aka kai masa, tsayawa tayi tare da 蓷auke kai gefe guda, mi茩ewa tsaye yay yace "Haba Fatymerh babu ko gaisuwa??" Ta蓳e baki tayi tace "baka cancanci gaisuwar ba ai,kai fisabilillahi ko kunya bakajin ace ka auri 拼ar cikinka" ta 茩are mgnar tana Jinjina kanta, kafin yay mgna wayarsa ya fara ringing, answering call 蓷in yay,daga can 蓳angaren Arjun yace "Abba ka dawo gida yanzu" da mmki Barrister yace "akan wane dalili mene ya faru Arjun" cikin damuwa Arjun yace "Abba! Sheikh missed bamu gansa ba" da 茩arfi Barrister yace "Sheikh!!" Calmly yay yace "kaga Arjun i knew you can handle it, ina abu very important so bazan iya dawowa ba" kasa mgn Arjun yay kawai ya kashe wayar, Fannah samun kanta tayi da kallon Barrister sbd sunan Sheikh da taji a ambata.. Arjun kasa komawa gida yay ga Granny harta fara kiransa a waya akan ina suka tsaya,ya gama zagaye amma ko alamar Sheikh bai gani ba,tashin hankalinsa guda Sheikh ba 茩afa ce dashi ba bare yace gida zai koma, rashin samun mafita yasa ya kira Abba, amma gashi yay burus da lamarin kamar bashi ne ya haifi 蓷an a cikinsa ba, cikin 蓳acin rai yaci gaba da driving motar... Sheikh na fita daga cikin ward 蓷in kai tsaye can bayan Asibitin ya fara tafiya duk da cewa ba sanin kan Asibitin yay ba amma haka yaci gaba da tafiya sai da yace wajan mutuware inda yake da duhun jeji sosai sannan ya tsaya, lumshe idanunsa yay tare da fesar da wata zazzafar iska daga cikin bakinsa, a hankali kuma ya 蓷ura kansa saman cinyarsa,sosai zuciyarsa take masa zafi,mai Arjun ya 蓷auke sa? Bashi da hankali ko kuma bai son ciwon kansa ba ne? Abinda yay masa kyautatawa ne ko kuma cin zarafi? Da lafiyarsa da komai zai kawo shi ai masa wani medical check-up,ko dan yaga bashi da 茩afar da zai taka yabar masa Asibitin shiyasa ya za蓳i kawosa ba tare da yay shawara dashi ba? Yasan Arjun mai son sa da kuma kaunar sa ne,amma mene yasa yay masa haka? Ko da gaske gajiya yay dashi shine yasa yay masa wannan wula茩ancin,ji yay wani zazzafan zazza蓳i ya fara rufesa a hankali jikinsa ya 蓷auki rawa tare da 蓳ari ya shiga ha蓷e fararan ha茩oransa, iska mai sanyin yaji ta fara ka蓷awa hakan yasa ya 茩ara lumshe idanunsa yana jin zuciyarsa duk babu da蓷i, dafa shoulders akai yanayin zafin hannunta yasa ya fahimci itace,kasa 蓷agowa yay sbd jin kansa yake kamar zai rabe gida biyu, zagayawa tayi cikin nutsuwa kana ta dur茩oshe dai-dai wajan 茩afafuwansa hannunta tasa ta 蓷ago kansa, wata sassanyar ajjiyar zuciya ya sauke da jajayen idanunsa ya shiga Kallonta idanunta ta janye sbd yanayin da tagansa ya 茩ara tabbatar mata da cewa zuciyarsa sam babu da蓷i,can 茩asa dai-dai kunnansa tace "Arjun..?" Kasa bata amsa yay sai jawota da yay kusa dashi ya 蓷ura kansa a saman wuyanta,shafa sumar kansa tayi tace "me yasa to?shi dole sai ya san abinda bashi da iko akai? Why Arjun yake maka haka?ina 蓷aga masa 茩afa dalilinka amma baya fahimta, wlh idan akan ka ne zan iya yiwa kowa rashin kirki,babu wanda ya damu dakai sai dai kai ka damu da wani, what is this? Idan yana ta茩amar yana taimaka ne ,sai ya basshi zan iya maka dukkan abinda yake maka" Girgiza mata kai yay tare da fashewa da kuka bakinsa har rawa yake ya shiga fa蓷in "No! Kada ki masa komai, Arjun he's my Best friend,Kada kiyi masa wani abu just let him go" ya 茩arasa mgnar yana rungome ta sosai a jikinsa ya shiga fesar da numfashi,abinda bai ta蓳a yi ba kenan a hankali ya 蓷aga kansa tare da tallafo ha蓳arta slowly ya 蓷ura soft lips 蓷insa saman nata Muryarsa can 茩asa yace "Sorry!" Yana fa蓷in hakan ya datse bakinsa a cikin nata, lokacin da yay trying na kissing nata sai yaji kansa ya tsara da sauri ya zare bakinsa ya shiga fa蓷in dukkan addu'ar da yazo bakinsa, idanunsa na zubar da hawayen ba茩in ciki yace "ki 蓷auke ni, ki tafi dani Please Ai..rahh,go with me Airah hhh..