← Book details Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 78 OF 109

Sashe 78

Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 4 min read

Cikar Nisè°©bi:
Annabi sallallahu alaihi wa sallam ya riga ya qayyade adadin da wannan Zakka take wajaba a cikinsa; qasa gare shi kuma wal谩. Ga abin da yake cewa: 鈥淏abu Zakka a cikin qasa da buhu biyar na dabino.鈥� [Buhari:1447/Muslim:979].

Wannan miqidari na kilo ne. Sai dai alkama daa shinkafa ana kimanta nauyinsa da kilo giram 580-600. To, duk abin bai kai haka ba, babu Zakka a cikinsa.

Tsirrai Xin su Zama Daga Cikin Abubuwan da Zakka ke Wajaba a Cikinsu:
Zakka bat a wajaba sai a cikin amfanin gona wanda ake iya ajewa da taskancewa na tsawon lokaci, ba tare da ya lalace ba. Wannan, kamar alkama, da sha鈥檌ri, da zab铆b铆, da dabino, da shinkafa, da dawa. Amma abin da ya shafi ababen marmari, waxanda ba ta yiwuwa a ajiye sun a tsawon lokaci, kamar kankana, da Rumman, tumarur, da matara kama da su, Zakka ba ta wajaba a cikinsu.

Kammala Nomewa:
Zakka tana wajaba ne kawai a cikin kayan amfanin gona idan an nome an kuma girbe su gaba xaya.Sa鈥檃nnan kuma zagayowar shekara a kansu, ba sharaxi ba ne. Idan akwai wani amfanin gonad a ake girba sau biyu a shekara. To, ya zama wajibi a fitar masa da Zakka duk lokacin da aka yi girbinsa.

Garukkan Dabbobo:
Abin ake nufin da Garukkan Dabbobi xin nan, shi ne kevantattun dabbobin da mutum yake amfani da su, da suka haxa da: Raqumma, da Shanu, da Bisashe.

Ta tabbata cewa, Allah Maxaukakin Sarki ya halicci waxannan dabbobi ne a matsayin wata ni鈥檌ma ga mutane, domin su ci namansu, su sha nononsu, su sarrafa fatunsu su yi tufafi, su kuma riqa xora musu kaya idan za su yi wasu tafiye-tafiye ko qaurace-qaurace. Ga abin da Allah Maxaukakin Sarki yake cewa a kan haka: 鈥淒a dabbobin ni鈥檌ma, ya halicce su dominku. A cikinsu akwai abin yin ximi da waxansu amfanoni, kuma daga gare su kuke ci. Kuma kuna da kyau a cikinsu a lokacin da suke komawa daga kiwo da marece da lokacin da suke sakuwa. Suna kuma xaukar kayanku masu nauyi zuwa wani gari, ba ku kasance masu isa gare shi ba, face da tsananin wahalar rayuka. Lalle ne Ubangijinka ne, haqiqa, mai tausayi, mai jinqayi鈥� [Nahki:5-7].

Manyan Sharuxxan Zakkar dabbobi:

Nis谩bi: Wajibi ne adadin dabbobin nan ya kai nisabi karvavve a idon shari鈥檃h, saboda Zakkar bat a wajaba sai a kan mawadata. A haka kenan wanda ya mallaki wani xan adadi na dabbobi, wanada biyan wasu bukatum rayuwarsa ya dogara a kansu, ba zai fitar musu da Zakka ba. Nisabin raqumma shi ne raqumi biyar 鈥�5鈥欌€�, na bisashe kuma, tunkiya arba鈥檌n 鈥�40鈥欌€�, na shanu kuma, shanuwa talatin. Duk adadin da bai kai wannan ba, babu Zakka a cikinsa.
Cikar Shekara: Ba za a tava garken dabbobi da nufin fitar masa da Zakka ba, sai bayan cikar shekara xaya ta kalamdar Musulunci, da mallakarsu.
Kiyo: Dabbobin da suke tafiya yawon kiwo, suna ci daga taskar Allah, su ake fitar wa Zakka. Amma, waxanda mai su yake saya wa abin ci a mafi yawan kwanakin shekara, babu Zakka a cikinsu.
Hç…¤xè°©: Dabbobin da mai su yake huxa, da hawa, da xaukar kaya da su, ba a fitar musu da Zakka

Hannu yasa ya dafe 茩irjinsa da zafi虏 yace "a nan ni Sheikh nake cewa Ma'assalam Allah ya amshi ibadunmu" yana fa蓷in hakan ya juya da sauri Fareeq da Arjun suka mara masa baya, Ammi kuka tasa wanda bata san menene dalilin yin hakan ba, mutane da yawa suka dinga sanyawa Sheikh albarka yayinda ya tafi da zuciyoyin 拼an mata da yawan gske. Washe gari asabar jirgin su Sheikh zai 蓷aga da misalin karfe 10 na safe, abun Duniya yay masa zafi Fannah yanzu ko waje bata fitowa idan ma ta fito sai bayan baya gidan ya gama shirin sa tsaf amma zcyarsa ba da蓷i fuskarsa ba walwala, yana tsaye gaban Granny tace "Mugun ji da mugun gani ya kare Allah ya tsare ya kiyaye ka wuni a ka'aba ka gayawa Allah dukkan bu茩ata tunka ah! To baya gyan gya蓷i bare bacci shi mai yafiya ne da kuma kyautatawa" Rungome ta yay sosai yace "Granny ko akwai abinda kikeson fa蓷a min ne?" Kansa ta shafa tace "Ka siyo zam zam da dabino da yawa, da takwarata ta haihu shi za'a na bawa 蓷an" gabansa ya fa蓷i yace "Wace zata Haihu?" Tace "Matar ubanka baka san ciki gareta ba? An to daman meye naka da zaka sani? Ai shirgin mata ne wannan" zare jikinsa yay yace "Ok mun tafi Granny ki kula" yana fa蓷in hakan yabar 蓷akin daman Fareeq da Bahaiyya da Arjun na waje Mami kam tuni tabar gidan dana ha蓷a wani plan, Barrister ma baya gidan, fitowa SHEIKH yay kamar ance ya 蓷aga kansa ya ganta tana 茩o茩arin shiga kitchen da sauri ta juya ta shige kitchen cikin zafin nama shima ya shiga kitchen 蓷in tare da rufe 茩ofar kai tsaye ya fara takawa zuwa inda take jikinsa har rawa idanunsa yay jajirrr...

SIRRIN MU isn't free contact to me to subscribe 08119237616

NIMCYLUV鉁嶐煆�
10/17/21, 10:24 PM - Mrym: Heart broke ######
67-68
Chapter 78 · 0% Book details