← Book details Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 109 OF 109

Sashe 109

Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 6 min read

Shekaru goma da suka shige, arzi茩in Sheikh ya 茩ara nunkuwa fiye dana baya, a lokacin shike jan Babban Masallacin dake Abuja, ya zama babban mutum gidan harda securities, a wannan lokacin kuma Allah yaywa Granny rasuwa sosai yaji mutuwar Granny domin har jinya yayi.
Parking driver yay a parking space, fararan 茩afafuwansa ya fara sakkowa dasu, sai kuma hannayensa dake ri茩e da wani Babban Alqur'ani, a hankali ya fito baki, ma sha Allah! Farar fuskarsa mai 蓷auke da 茩asumba da yawa wacce gaba 蓷aya ta kewaye fuskarsa, sai jajayen la蓳蓳ansa ake gani, idanunsa ma茩ale cikin farin glass, yana sanye da wata farar Gezner, 蓷inkin jumper da babbar riga, ya 蓷ura zanna bukar a kansa sai hiramin dake saman hular, da 蓷an sassarfa ya shiga 茩ofar da zata dashi da babban Parlo yana shiga ya samu Luna zaune tana duba Umdatul ahhkam, tana saye da duguwar riga milk ta rufe kanta da siririn mayafi, idanunsa ya mayar kan Lilah wacce take bacci tayi 蓷ai虏 saman duguwar sofa, 茩amshin turarensa da taji ta 蓷ago kanta da sauri ta mi茩e fuskarta cike da farin tana zuwa ta Rungome sa tace "Mas'ul khair Abbi (Barka da yamma)" shafa kanta yay ya sumbaci goshinta yace "Yawwa friend, where is your Mom?" Da hannu ta nuna masa upstairs yace "Tashi wannan lazy girl 蓷in nan, bacci da yamma"
"Abbi masifa za tai min"
Yana haurawa upstairs yace "Hope tayi Sallah?" Luna tace "She did Friend" sama ya haurawa yana motsa bakinsa alamar azkar yake.
Da daddare suna zaune saman dinning yana cin abinci a hankali cike da nutsuwa, Fannah na gefensa ta zama babbar mace sai 茩yalli take Lilah tace "Mamy ina Nuha?" Kallonta Fannah tace "ta manta da bacci" Luna kuma tace "Mamy Nasreen da Nusrah fa?" Kallonsu tayi tace "to duk tambayar ta mecece?" Sheikh na goge bakinsa yana fa蓷in "Ku rabu da ita TAGWAYEN ASALI, ku shirya gobe jirginmu zai tashi zuwa Oumara" farin ciki ya kamasu a tare suka washe baki, suka kalli juna a tare kana suka kalli Sheikh a tare, Fannah tace "Wannan yaran zasu hukatar da mutum komai zai kunyi a tare nikam kuna sani"
Dry Sheikh yay yace "My friends let's go" gaba 蓷aya suka tashi suka nufi inda yake rungomesu yay ya sumbaci ko wannan su, kana ya 蓷auki chocolate ya basu a tare suka ha蓷a baki wajan fa蓷in "Jazakallah bilkhair Abbi" shafa kansu yay yace "Sleep well my friends don't forget to pray" sukace in sha Allah, kallon Fannah yaga tana lumshe idanunta ba tare data sani ba ya 蓷auke ta cak, da sauri ta bu蓷e baki tace "Yaya haka Nurul?" Kiss yay mata yace "Idan kika fara saurin baccin nan nasan akwai ajjiyata a cikin ki" turo baki tayi tace "tab kuma sai nai ta haihuwa" yace "Haka Sheikh Imam Deedat Balarabe yake so, ki ramin zuri'a masu albarka" ya fa蓷a yana shafa cikinta da sauri ma茩alesa tana sakin murmushi.
Tijama da Tu蓳e suma suka rungome juna suna fa蓷in Allahamdulillah! Badan ka nemi tsuntsuwar da aka saka asirin Deedat a jikinta ba ka warware layar daga jikinta da bansan yaya zamuyi ba" Tu蓳e yace "Bana fa蓷a maki ba, daman zan dauwamar da farin ciki a tsakaninsu sai sanda Ubangiji ya rabasu" Tijama tace "Allahamdulillah Allah abin gdy"
Sheikh yana kwantar da Fannah ta mi茩e zata gudu yay saurin ri茩eta ya zame rigar jikinta, da yadda 茩irjinta ya cika ka蓷ai ya isa yaganar dashi cewa ciki gareta.
Jin bakinsa a jikinta yana tsotsar cibiyar ta tai saurin ri茩eta tana fa蓷in "Yeah! You got it right, Am pregnant" da sauri ya 蓷auke ta ya shiga juyi da ita kafin ya sauke ta ya rungome ta sosai yace "Allahamdulillah Allah Abin gdy" ya fa蓷a yana zura hannunsa a saman 茩irjinta, murmushi tayi tana rungomesa tace "Da cikin da mai cikin duk mallaki na ne" matse mata 茩irji yay ta saki 茩ara tace Ina sonka Mijina" yace "Banji ba dai" ta 蓷ura bakinta saman kunnansa tace "I love You so much Sheikh" nan ma yace "Me kika ce?" Tace "Anna UHUBBKA Malamina" rungome ta yay sosai yana sakin Murmushi yace "ALLAHAMDULILLAH!!"

NIMA NI'IMA DA NAKE GEFE NACE "ALLAHAMDULILLAH"

*Komai yay farko yana da 茩arshe, Nagode Allah daya bani ikon farawa lafiya na gama lafiya, hakan ma wata Ni'ima ce馃対, Ina ro茩an Allah ya yafe min kuskuren da nayi Sannan Abinda nayi dai-dai ya zama garkuwa ta, ranar lahira, wanda nai masu kuskure su yafe min wanda nai masu dai-dai Nagode Allah, Sorry for the typing errors, Sorry for that*

_Ina godiya garekie masoya domin kun nuna min 茩auna Tabbas, daku nake ta茩ama domine da babu ko da dukkan wata writer da ba tayi rubutu ba, ina fatan za kuci gaba da so na sa son litaffai na, kuma in sha Allah za kuyi alfahari dani nan kusa bada jimawa ba, ana 茩ara tafiya ne 茩wa茩walwa na 茩ara bu蓷ewa ina alfahari daku my lovely fans, Allah yay maku albarka_

```Littafin ABU_MALEEK Alrdy har yayi replacing è“·in SIRRIN MU a zuciyar NIMCYLUV, writing is my dream and hobby, sbd haka ku shirya ako wanne lokaci zaku iya ganin littafin Sarauta wani free wani na kuè“·i ina fatan duk wanda yazo za kuyi Accepte nasa, domin bazai fi karfin ku ba, abu mai muhimmanci shi ne aduk sanda ku kaga littafina sbd soyayyar da kukewa Allah da Manzonsa kuyi min share wannan shine soyayyar da zaku nunawa NIMCYLUV.```

*zuwa ga wanda suka karanta min littafin SIRRIN MU a kyauta, ku sani ha茩茩ina ne, bana Allah ya isa amma a kullum kai niyyar biya na ku蓷i na ina wlcm da kai, kamar bashi ne gareku wasu su biya nan duniya wasu kuma sai Alahira, wanda kowa zaije ya tarar da abinda ya shuka a can, masu fitar min da book thank you so much hakan ma 茩auna ce馃寶馃憤馃従 sai a jira zuwan ABU MALEEK, idan Kunyi niyyar biya na zanyi dropping number acct 蓷ina*

*ABU_MALEEK*
LITTAFIN NE MAI TSAYI ZAI JE BOOK 1 2 3 IN SHA ALLAH, AKWAI VIP JUST LIKE YADDA NAYI A UNCLE NE, BOOK 1 2 3 NA VIP SHINE 1K WANDA KULLUM ZA'AI POSTING WATA RANA SAMA DA 茒AYA! REGULAR GRP KUMA BOOK 1 2 3 馃憠馃従500 NE AMMA SU IDAN NAYI POSTING YAU GOBE BA ZAN BA, I ALRDY MAKE MY DECISION, SBS LITTAFIN ABU_MALEEK DABAN YAKE, AMMA KUNA IYA TATTAUNAWA DAN GANE DA KU茒I KOWA YA FA茒I RA'AYIN SA, DOMIN BAZAN FARA POSTING BA SAI AN GAMA PAYMENT, NA BAKU ISASSHEN LOKACIN DA ZAKU IYA BIYA KAFIN LOKACIN馃槏馃ゲDUK INDA NA SHIGA AKACE KAI NIMCYLUV HAKA KIKA ZAMA? ZANCE SILAR MASOYA DAN HAKA KO GRO KO PRVT INA MARABA DA SHAWARWARINKU.

ZAKU IYA PAYMENT DAGA YAU ZUWA 茦ARSHEN NOVEMBER FOR VIP 1K FOR REGULAR 500,

BOOK 1,2,3,
ACCT NUMBER 0116886423
ACCT NAME SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK
EVEDANCE OF PAYMENT
08119237616 FOR NIGER PEOPLE 84506476

IDAN DA HALI DAN ALLAH TA ACCT 茒INA, AKWAI P.O.S EVERYWHERE.

IDAN BABU YADDA ZAKAI NE SAI KA TURO MIN SA AIRTIME BA BTU BA, JUST COPY THE PIN AND SEND IT TO ME馃寶馃ゲ

THANK you for choosing Sirrin mu And ABU_MALEEK, za kuji ni shiru in sha Allah idan kayi min mgn ta prvt ko ba'a kan lokacin bane zanyi reply, idan nai typing AURAN FANSA zan turawa wata ta Turo kuyi min share馃槀馃か ga mayarsa nan Meeyrah ko ita zata jure share.

Ina jiran sharshi mai ma'ana Habibaties i love You so much most

YADDA DA 茦ADDARAR
YADDA DA JINNU
CIN AMANAR ZUMUNCI
SHARRIN DUKIYA馃憤馃従 SUNE JIGON LABARIN.

AKWAI GANDOKI
SALON TAFIYAR KURA
DUK SUNE A BOOK 茒IN SIRRIN MU

SHEIKH AND ZAHRAAAH LOVE'S YOU

NIMCYLUV 鉁嶐煆�
Chapter 109 · 0% Book details