← Book details Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 109

Sashe 11

Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 8 min read

Washe gari da safe ya kama Monday, Sheikh na zaune saman duguwar sofa daga shi sai 3gauther idanunsa na saman plasma yana kallon Sunna t.v, wa'azin da yay na Ramadan a shekarar data huce suke 茩ara maimai tashi sbd Sheikh ya fa蓷akar da al'umma a wannan lokacin mutane da yawa sai da sukai kuka,hatta shi da yake wa'azin sai da idanunsa suka fidda hawaye.
Granny ce ta 茩arasu wajansa ta zauna tana fa蓷in "Imamu kai ka amince da auren 拼ar gidan Gumma na 蓷in?Nidai nasan babu abinda uban 拼ar zai nunawa Barrister na ku蓷i,sai dai kawai ya nuna masa 蓷aukaka,Ni mana son a dinga yi maka kallon mai son zuciya da kuma 茩wa蓷ayi, mutane da yawa suna kawo yaransu ka aura amma ka茩i, hatta sarkin kano ya baka Auren 拼arsa ka茩i,sai kuma rana tsaka aji an 蓷aura maka Aure da 拼ar gidan Gumna? A'a wlh Wannan abun kunyar ba dani ba,bazan zama sallamammiya kamar Ubanka ba" duk maganar da take yana jinta amma yay mata shiru sbd bai san abin da zai ce mata ba, shi kansa yasan tsofa ya gama cin Granny 蓷in sa, 茩o茩ari kawai take wajan ganin ta bashi farin ciki.
"Meye haka? Mutum ana magana amma yana jinka a iska ko dai kaima ka zama gantalalle bana da labari? a'a wlh wannan ba halin zama cikin Mutane ba ne" ware fararan idanunsa yay yace "Uhm, Granny I'm not interested Aure soyayya friendship duk bana da ra'ayi, i only want my mother babu wanda kemin mgnarta i missed her a lot,idan farin ciki kuke son nayi kuyi mgnar Ammi na where is she?".
Barrister dake shigowa cikin parlour'n sbd yau Friday daga shi har Mami basu da蓷ewa wajan aiki yace "Uhm Your Mother? You'll find everything soon or later" yana fa蓷in hakan ya shige flat 蓷insa, da kallo Sheikh ya bisa wai wannan shine mahaifinsa? Baya damuwa dashi damuwarsa 蓷aya shine aikinsa,tayaya kuma yake tunanin wata rana zaizo da bu茩ata a matsayinsa na mahaifinsa ya biya masa? Ajiyar zuciya Sheikh ya sauke yana 茩ara nutsewa cikin kujerar, mi茩ewa Granny tayi tace "A'a kadai kai bacci a nan,kamar dai wani mara gata?" Girgiza mata kai yay yace "No! Granny am not sleeping ina jiran Arjun lokacin Mosque ya kusa".
"Ohh to Allah ya kasuwa lafiya Ranjun yaron kirki wlh".
Misalin 12:30 Mami ta shigo cikin parlour'n hannunta ri茩e da hand bag 蓷inta 蓷ayan kuma wayarta ce, jingina jikinta tayi da jikin door maganganun da sukai da 茩awarta suna dawo mata cikin kunanta,gaba 蓷aya kanta ya 蓷aure tayaya zata iya Wannan abun,gwamma kawai ta samu wata hanyar ba wannan ba, har蓷e hannayen ta tayi tana 茩ara ware idanunta saman fuskarsa zuwa jajayen la蓳蓳ansa da suka 茩arayin jaa sunyi fresh sai Shinny suke, numfashi ta sauke tana taune bakinta, for the frist time taji ta amince da shawarar Aminiyar ta ta..
A gefen 茩afafuwansa ta zauna tana 茩ara 茩arewa babban yatsarsa kallo, imagine tayi idan har babban yatsarsa zai kasance haka,to yaya abinda take tunani girmansa zai kasance? Hannunta ta mi茩a kamar zata gyara masa 茩afafuwansa sai kuma ta nufi wajan waist 蓷insa,da sauri ya ri茩e hannunta idanunta ya sauke cikin nasa tana wani lumshewa idanunta, cikin 茩arfin hali yace "Mamii" zame hannunta tayi a nasa tana sakar masa Murmushi tare da shafa beard 蓷insa tace "My dear how are you?" Ba tare daya kalleta ba ya ce "Allahamdulillah!" Gira ta 蓷aga masa tace "Why kake kallo na haka? Am your mother kona sauya maka kama ne" Girgiza mata kai yay tace "how long kake kai 蓷aya a nan? Ya kamata yau muje shopping dakai my dear bana son ganinka cikin damuwa" da sauri ya ce "Oh really?" "Of cos my dear" tashi zaune yay yana na蓷e 茩afafuwan sa wanda bai ta蓳a tan茩washe su ba sai yau da mmki Mami tace "Oh Wow! Sweet at lest wani ci gaba ya samu yau" 蓷an taune bakinsa yay da sauri Mami tace "stop hurting your self dear why kake punishing lips 蓷insa haka?" Ta 茩arasa fa蓷in maganar tana 蓷ura hannunta saman le蓳ansa tare da murzawa, bakinta takai ta shiga hura masa masa isa sbd kula da jan da wajan yay "Kana abu like a baby? Ni zaka hukunta tunda ni na tafi na barka kai 蓷aya nasa haushin hakan yasa kake yiwa kanta hukunci,am so sorry I never ever leave you again sorry sweet".
Kasa magana yay sbd ganin yadda Mami take basa hqr with all her heart, shi kansa yasan yana jin haushinta sbd barinsa da suke a gida,hawaye ne ya kawo idanunsa muryarsa na rawa yace "Why? Me yasa Mami?".
Kansa ta shafa tace "sorry bari na duba maka bakin ba kaji ciwo ba ko?" Girgiza kai yay yace "No! at all kawai i wanted to you to come back" yana fa蓷in hakan ya shige jikinta yana sauke ajjiyar zuciya idanunsa cike da hawaye, tamkar uwa mahaifiya haka ya 蓷auki step mother 蓷in tasa, da蓷i ne ya cika zuciyar Mami, sannu a hankali zata sanya Sheikh ya sake da ita, yadda duk abinda tai masa bazai zargi wani abu a tare da ita ba, 茩ara matse sa tayi a jikinta tana jin yadda jikinsa ya fara rawa.

Misalin 1:30 Sheikh ya gama shiryawa cikin bayan kayansa mai babbar riga da Jamper sai wando,ya sanya black half covert shoe mai kyau, shaddarsa fara 茩al sai 蓷aukan ido takeyi ya sanya hirami a sama ya 蓷ura wata half 蓷in hula hula mai kyau,sai tashin 茩amshi yake,but kana kallonsa kasan babu farin ciki saman fuskarsa he look worried a sanyaye yake bin Granny da duk abinda tace,babu abin da yaja hakan sai rashin ganin Aljanarsa da bai ba, rabonsa da ita tunda ya kwanta bacci cikin dare,yana dubawa ya ga babu ita.
Har cikin mota Granny ta rakasa zai zabga masa addu'a take, hannunta ya kama tare da sumbata yace "Jazakillah bilkhair Granny Allah ya bani abinda zan saka maki dashi" hararar wasa ta cilla masa tace "è“·an nema" Arjun kam cewa yay "just pray Buddy" Sheikh yace "In sha Allah" Granny ta kalli Arjun ta ce "Ranjun ka tafi dashi a hankali" dry Arjun yay yace "Granny ai ya ce shi zai driving da kansa fa" Harara Sheikh ya watsa masa tare dayi masa wani kallo wanda yake nuni da "Munafiki" bai jira me Granny za ta ce ba yayi saurin rufe motar bakinsa è“·auke da addu'a yaywa motar reverse kana ya jata da gudu suka nufi Mosque sbd shine liman è“·in da zai ja dubban jama'a sallar Juma'a, suna tafiya Sheikh ya lumshe idanunsa yana jin me Arjun yake cewa da "Uhm" kawai yake binsa "I love her so much Buddy ina son Aliyah sosai, can't stop loving her wlh Please ka rakani wajanta yau nai missed nata sosai" Sheikh a cikin ransa ya ce "i also missed my Airah too i missed my wife" da sauri Arjun ya kalli Sheikh ya ce "What! Your wife? Uhm who is Airah?...
10/17/21, 10:22 PM - Mrym: *SIRRIN MU*

*BY*

_鉁嶐煆� NIMCYLUV_

_it's #500 via 0116886423_
_Sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616 ga 拼an Niger suyi mgn ta nan 84506476_

馃啌 P
EPISODE1锔忊儯3锔忊儯-1锔忊儯4锔忊儯

"Haaa ur wife?" Yaushe ka samu mata ba na da labari? Wait when ka fara soyayya ma?" Ha蓷e fuska Sheikh yay ba tare kuma daya tanka Arjun da yake masa magana ba, cikin damuwa Arjun ya ce "I kon Allah! Ashe nine sakarai da nake fa蓷a maka sirri na, banda haka tayaya zaka samu matar aure bana da labari" Murmushi kawai Sheikh yake yana jin yadda Arjun ke ruwan masifa kamar zai ari baki, ajjiyar zuciya ya sauke kafin ya ce "Ohh Shut up my friend" da sauri Arjun ya ce "Why should i?" Ta蓳e baki Sheikh yay yana karya kwanar da zai kai shi Mosque 蓷in,kamar ba zai magana sai kuma yaja gemunsa ya ce "You don't have any reason to talk about it, And wacce macan kake tunanin zata zauna da disabled like me Arjun, wallahi isn't necessary bedside ba na da wani feelings akan mace,ko dai kuje Allah ya taimaka" Sosai Arjun yay dry kafin ya ce "Eh babu komai zamu bauta wa mace,za kace na gaya maka wata rana sai kayi kuka dalilin mace, Uhm soyayya akwai da蓷i akwai wahala, kuma duk cikakken Namiji mai jini a jika da lafiya zai so kasancewa da mace, nasan wata rana da kanka zaka gaya min yadda kake son wacce tai nasarar samunka matsayin miji" da sauri Sheikh ya ce "God forbid! Ni na so mace har na aureta?" Murmushi Arjun yay yana jin yadda zuciyarsa ke bugawa saboda soyayyar Aliyah ya ce "Of cos, 蓷an sunna ai mazai 茩i sunna ba, rashin san auren ne yasa Granny ta ce taje tashinka da asuba taji kana ta nishi tare gurnani?" Shiru Sheikh yay bai 茩ara kulasa ba har suka 茩arasa harabar masallacin, wasu manyan securities ne suka zagaye motar Sheikh Imam hamdan kafin Arjun ya fito da sauri tare da 蓷aukan Wheelchair 蓷in Sheikh, bayan Sheikh ya zauna Arjun ya fara tura Wheelchair har zuwa cikin masallacin securities na biye dasu.
Bayan an idar da sallar Sheikh ya juya tare da fuskantar Mutanan da ke cikin masallacin,cikin nutsuwa ya gyara zaman babbar rigar sa tare gyara zaman farin glass 蓷insa, Muryarsa ya saita ka蓷an Sannan ya fara Bisimillah cikin nutsuwa da kamala ya fara hu蓷u bar Juma'a,gaba 蓷aya 拼an jarida suka saita speaker nasu aka fara 蓷aukar recording gidan t.v kuma suka fara 蓷aukan vedio'n direct wanda ya kasance live

Bayan ya kammala Mutane suka shiga yi masa tambayoyi nan ya fara ba su amsa cike da 茩warewa, Wane ne ya kalli Sheikh ka na ya matsa kusa dashi da alama dai shima babban Malami ne, cikin 茩asa da Murya yace "Sheikh wata ta turo tambaya ta cikin lambobin da muke badawa, na ga kuma tambayar na da muhimmanci ya kamata a amsa mata duk da cewa lokaci ya tafi" shiru yay Sheikh yay kamar mai nazartar wani abu can kuma ya numfasa ya ce "Fa蓷i tambayar, Allah ya bani ikon fa蓷in dai-dai" mutumin ya ce "Ameen" wayarsa ya fara dubawa can kuma ya 蓷aga kai ya kalli jama'ar dake cikin masallacin, bakinsa ya saita a speaker ya fara fa蓷in;
Chapter 11 · 0% Book details