Sashe 14
Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 10 min read
Murmushi Airah tayi tace "Meyasa kake punishing kanka?" banza yay mata shi a dole yayi fushi da ita why zata tafi ta barsa a lokacin daya saba da ita? Ganin yadda ya marai-raice fuska yasa ta shafi fuskarsa cikin lallashi tace "Am sorry ban 茩arawa ka ji" kai ya 蓷aga mata kafin ya zame a hankali ya 蓷aura kansa saman cinyarta tare da lumshe idanunsa wanda suka sauya launi, yana jin kansa cikin farin ciki a duk sanda ya kasance da ita, amma mai yasa baya jin feelings 蓷in da Arjun ke fa蓷a masa? Ko dai da gaske bashi da lfy ne luff yayi a jikinta kamar 茩aramin yaro, duk da cewa yana da shekaru Amma Imam shagwa蓳a蓳蓳e ne na bugawa a jarida, yana da ha茩uri, juriya, da wahala kaga damuwarsa yana da 蓷aga 茩afa akan laifukan da mutum zai masa, Amma idan ha茩irinsa ya gaza sam bai iya fushi ba, kaifi 蓷aya ne idan yace Yes! babu wanda ya isa ya sauya masa ra'ayin da zai sa shi fa蓷in No!, Kaifi 蓷aya ne yana tsayawa akan Dukkan abinda ya keso baya nuna gazawar sa ko ka蓷an, yana da taurin kai idan yace yana son abu baya ta蓳a ha茩uri dashi sai ya same sa, shi kansa sometimes yana mamakin halinsa ya ci ace yadda yake Malami ba komai zai zama halinsa ba, amma idan ya duba yaga hali ba kai kake samawa kanka Allah ke yo mutum a haka, sai ya ji sau茩i a ransa."yau ka gaji da yawa ko?" Hannunta ya kama ya ri茩e cikin nasa yana 蓷an murzawa yace "Yeah! Na raka Arjun zance" kansa ta shafa tace "I knew, hope da sau茩i jikin naka" juya idanunsa yay yana kallonta yace "Wane yace bana da lafiya ?" "Au sai wani ya gayan bazan iya sani ba? Nasan cewa yau 蓷in ba da蓷inta ka ke ji ba kawai dauriya ce irinta ta jaruman maza kuma sadaukai", mi茩ewa yay zaune yace "tell me something, Arjun yace duk sanda ka kasance da mace kana jin feelings da sha'awarta, har yanayinka ya sauya Manhood 蓷inka ta fara harbawa" shiru tai sai kuma tace "Of course ,hakan na nuna cewa Mutum nada cikakkiyar lafiya ai, ko a mata haka ne bawai iya maza ba" marai-raice fuska yayi yace "kenan bani da lafiya?" Itama tace "who tell you that?" Komawa yayi saman cinyarta ita kuma ta cigaba da massaging kansa yace "na fahimta ne, saboda jikina baya bani abubuwan nan idan na kasance da mace" gemunsa taja tace "au har mata kake kasancewa dasu?" Kai tsaye yace "You're the first person and last dana ta蓳a sani har na amince da ita" Airah ta kallesa tace "Kai cikakken mai lafiya ne fiye da sauran mazan da suke da lfy, you have a beautiful and big dick, kana da lafiya kai lafiyayye ne Rayuwata I don't know how to explain saboda SIRRIN MU ne wannan but wata rana zaka ce na fa蓷a maka" kamar zai mata kuka yace "i don't have any feelings a kanki" dariya tayi tace "it's complicated ka ji fellings akai ne" bu蓷e baki yay zai mgn tai saurin rufe masa baki tace "You need to rest now" mi茩ewa yayi zaune ita ma ta mi茩e tsaye gyara masa bedroom 蓷in tayi in few seconds bama minutes ba abinka da aikin aljanu, bayan ta gama ta ha蓷a masa warm water a cikin jakuzzie, ta taimaka masa tai wajan zuwa bathroom 蓷in, Lokaci da ruwan zafin ya ratsa jikinsa lumshe idanunsa yay yana 茩ara nutsewa cikin jakuzzie, yana ta zaune kamar bazai wankan ba sai kuma ya fara yanayi yana fesar da numfashi, bayan ya kammala ya ha蓷e cinyoyinsa sosai ta yadda babu mai ganin jikinsa kana ya 蓷an fara buga gefen bango, babu jimawa ta shigo tare da mi茩a masa towel kana ta bu蓷e Wheelchair ta taimaka masa ya zauna dariya tayi masa tace "Why are you hidding your naked body for me?" Banza yay mata tare da 蓷aukan brush ya wanke bakinsa kana ya 蓷aura alwala duk akan idanunta, daya 蓷aga kai ya kalli mirror sai ya 蓷auke kansa saboda ganin Airah da yake ta cikin mirror'n rabi Mutum rabi jikin maciji, abu ne mai wahala madubi ya 蓳oye asalin halittar su ko yaya ne sai yayi showing.
Shirin kwanciya yayi bayan ya gyara jikinsa ta shafa masa mai just like Granny use to do, gaba 蓷aya jikinsa 茩amshi yake lungu da sa茩o, Imam yana mutuwar son parfume ko shopping ya je abinda yake 蓷auka kenan, sai glass, boxer ta bashi ya saka kana ya maida komai wajan sa, wasu fararan night wears ta 蓷auko masa "No! am not interested bana sa kaya idan zanyi bacci, am okey a hakan" ya fa蓷a yana karanta addu'ar bacci yana gamawa ya shafa ta ko ina.
Kwanciya yayi ya lumshe idanunsa ya shiga sauke ajjiyar zuciya jikinsa ta shige bai trying na hanata ba cos yana bu茩atar 蓷umin jikin mace na sawa ya 茩ara samun nutsuwa, Murmushi Airah tayi saboda yadda ya shige jikinta a hakan ma wai baya jin komai game da mace duk sanda ya fara jin da蓷in mace sai Allah a haka bacci ya 蓷auke sa yana ma茩ale jikin Airah yana jin yadda take shafa lips 蓷insa.....
Washe gari da safe Mami ce zaune da 茩awarta mai suna Fariha suna hira akan bank nasu, numfashi Mami ta sauke tace "Wlh ina cikin damuwa, i don't know how to explain , bana samun nutsuwa da mijina gaba 蓷aya" Fariha tace "kamar ya kenan?" Mami tace "rabon dana kwanta da Barrister na manta, kamar yadda bana zama shima baya zama, daga Granny sai Sweet Imam, amma end of this month Su Fareeq da Bahaiyya zasu dawo holiday", tsaki Fariha tayi tace "ke fa baki da fahimta wallahi, bari ki ji yanzu kai ya bu蓷e idan zaki fuskanci mijinki ki gaya masa bakya gamsuwa da shi to, wallahi kina kallo zaki cuci kanki, 茩ilan shi garesa zam yake jikinki amma ai ke baza kiso ki zauna haka ba tunda ba dutse ba ce ke, so go and meet your husband ya je Islamic chemist ya amshi magani 茩ilan kuma infection ne yasa haka", wani wawan tsaki Mami ta ja tace "God forbid! Ni na je wajan Barrister nace masa ya nemi magani? Sorry Am classy woman I can't do that", "kenan haka zaki zauna? Ko dai baki da lafiya ne?" Ware ido tai tace "kul ki 茩ara fa蓷a lafiya lau nake wallahi , kullum sai na gyara kaina da sabbin magunguna ina matse kaina yadda babu wanda zai raina ni, ke ni fa ko tsufa nai banga abinda zan sauya ba, domin gyara da蓷i gare sa" jinjina kai Fariha tayi tace "ikon Allah kowa da abinda ya dame sa ni Abban Taufiq kullum cikin 茩orafi yake a kaina, ban san mene yasa ba amma kamar baya gamsuwa da ni" ri茩e baki Mami tayi tace "Allah dai ya kyauta kema kina gyara, baki son gyara kanki, namiji kuma duk tsufansa da kika gani yasan da蓷i, yanzu dai goben za ki zo ko yaya?" Mi茩ewa su kai a tare Fariha tace "By the grace of God" dry Mami tai tace "kizo akwai magana"....
A zaune ta samu Sheikh shida Arjun suna hira 茩asa 茩asa da alama hirar cigaban da Company Sheikh yayi suke, shi dai Sheikh hankalinsa na ga zane da yake a jikin white paper Sheikh na son zane tun yana yaro ya iya zane, domin har zanan gida makaranta, masallatai yana fiddawa, yanzu tunda suka fara magana ya fara zane da pencil ga wasu different colors da yake using dasu "A week 蓷in nan mun samu 茩aruwar ku蓷i more than 5.1m nai mamaki sosai fa, amma ganin manager bana wasa ba ne yasan aikinsa yasa ban tsayawa wani bincike ba" shiru Sheikh yat domin idan ka tambayesa mai Arjun yake cewa shi kansa bai sani ba, kula da hakan yasa Arjun le茩a paper wata budurwa mai matukar kyau da tsari yake zanawa, ga gashi da ido farare tass, ga shape mai tsari, murmushi Arjun yayi yace "Wannan alama ce take nuna Buddy ya fa蓷a soyayya", manyan idanunsa ya 蓷aga bayan ya kammala zana Airah babu abinda ya bambanta tsakanin Airah fairy da zanen, lumshe idanunsa yayi kana ya bu蓷e a kan, taune lips 蓷insa yayi ka蓷an tare da tsotsa "you're very beautiful Airah,i never see a beautiful lady like you, you make me happy, wlh billahi am proud of you Aljanata i love You more than anything, your love and care mean a lot to me, I love you My Aljana" farin ciki ne ya cika zuciyar Arjun da sauri ya kama hannun Sheikh yace "Who is that Airah da kaketa magana a kanta time to time" ha蓷e fuska Sheikh yay yace "kamar ya? Wace wata Airah kuma?" Kallonka rainawa kanka hankali Arjun yay masa yace "kada ka mai dani wani sakarai mana, yanzu ka fara mgn kana Airah waye-waye kace wai wace ce Airah, idan ka fara son mace ni nafi kowa farin ciki saboda ko babu komai zaka samu farin cikin daka da蓷e kana nema wajan mace" ta蓳e baki Sheikh yay yace "Duniya ta lalace tunda su Arjun aka fara wa'azi", "ohh da kai ka蓷ai ka iya wa'azi?" Idanun Sheikh a saman zanensa yace "A'a fa" fushi Arjun yayi yace "ok fine sai anjima" da sauri Sheikh ya ri茩e hannun Arjun yace "Sit" zama yay yace "zagina zakai yanzu kuma?" Ware idanunsa yay yace "Laaa! Bana son ka matsa kanka wajan sanin abinda ba hurumin ka ba ne Buddy, kowa yana da private life 蓷insa, nasan ka cancanci kasan komai nawa amma bana da ikon fa蓷a maka SIRRIN MU but time will tell us everything" mi茩ewa tsaye Arjun yay kafin yay mgn Granny ta 茩arasu tana fa蓷in "Haka fa! ya gaya maka meke damunsa? To dai Ranjun abun kullum lalacewa yake kamar wanda iska ta aura, jiya fa ban fa蓷a maka ba naje tashinsa da asuba na samesa yana ihu da surutai, nidai babu ruwana idan ya jawa kansa masifa ina dalili ina mafari fisabilillahi?" Girgiza kai kawai Arjun yayi yace "something is fishy" yana fa蓷in hakan ya fice abunsa daga cikin gidan... Mami dake tsaye ta saki wani sound da sauri Granny ta juya tana fa蓷in "Mahammadur Rasulullah ashe kema gantalalliya ce? Wannan 蓷aukan zunubi har ina fisabilillahi? Sai kace ana ya茩i kawai zaki fa蓷o kamar dai a sabon gari, daman kwana biyu duk a tsorace nake, gaskiya idan baki nemi yafiya ta ba sai Ubangiji ya kamaki babu ruwana wallahi, kawai dai sbd son jin zance sai ai tsaye akan mutane kamar wata 拼ar dama??" Murmushi Mami tayi tare da 茩arasa shigowa parlourn ta zauna saman kujera idanunta na kan Sheikh tace "Afuwa Granny nai sallama ba ki ji ba kina ta fa蓷a" a fusace Granny tace "yaushe na zama sallamammiya da zanyi fa蓷a, da Imamu zanyi fa蓷a ko da Arjun? Yau naga lukutar masifa" Mami tace "kiyi ha茩uri Granny", Granny tana ke蓳e baki tace "shiya kashe Jaki" zaro ido Sheikh yayi still idanunsa na kan zanen da yay "Yooo an loda masa kaya yau, gobe an loda masa babu ruwa bare abinci duk wahalar daya sha babu mai gani, ba dole ha茩urinsa ya gaza ba dan Allah?" Mami tace "haka ne fa" mi茩ewa Granny tayi tace "bari na dama masa wannan furar ta gado yaro kamar wanda yasha nonon Fulani, towa kake da shi wanda zai kula da kai? , ai sai ni daya dana zame maka dole, wannan yana wajan gilla 茩arya, waccen na wajan sata" haka tai shige cikin flat 蓷inta tana sababi, matsawa Mami tayi wajansa tana le茩a zanan fuskarta ta 蓷an sauya tace "who is she?" Da mamaki yace "ban san ta ba" "kuma ka zauna har ka zana kamarta and you don't know her Bravo!" Baya yayi tare kwanciya saman Sofa yana jan 茩wantaccen beard 蓷insa, lumshe idanunta Mami tai tana jin wani Irin da sauri ta kalli derection 蓷in Manhood 蓷insa, 茩ara runtse ido tayi kafin ta fesar da wani huci mai zafin gaske, ganin ya lumshe idanunsa yasa ta shafi pech soft lips 蓷insa tace "Sweet me kake shafawa lips 蓷inka?" Ba tare daya bu蓷e ido ba yace "Noting " 茩asa 蓷auke hannunta ta shiga 茩o茩arin zura masa yatsarta a baki da sauri ya ware idanunsa mamakin yadda idanunta ya sauya lokaci 蓷aya yay, hannunta ya ri茩e yace "Mami" da sauri ta mi茩e tsaye tare da shige flat 蓷inta tana dafe bango, mamaki kenan meya samu mahaifiyar tasa kuma yau oho...