Sashe 9
Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 4 min read
Da daddare Barrister ne zaune shida Mami da Granny wacce take yankawa Sheikh apple a plate, Sheikh na zaune yana farcing mahaifin nasa yana kallon yadda suke cin abincin su hankali kwance,idanunsa ya mayar kan Granny wacce tace "Fisabilillahi ace 拼ar 拼an itatuwa sune abinci? Gsky wannan ba halin zama ba ne Babana" Mami ce ta ajiye spoon 蓷in hannunta ta ce "Granny ai wannan sun fi sanya jiki lafiya" "au haba? To Allah ya taimaka nikam wannan sakalcin ba dani ba" shiru sukai mata harta gama surutun da jan plate 蓷in Sheikh yay tare da sanya fork ya caki apple,amma ya kasa kaiwa cikin bakinsa sai juya Apple 蓷in yake, Barrister ne yace "Yadai son?" Kallon Mahaifin nasa yay ba tare da yay magana ba ya 蓷auke kansa a hankali kuma ya tura Apple 蓷in cikin bakinsa,duk son sa da Apple yau jiyaye batai masa da蓷i ba, he's lost his appetite gefe guda kuma tunanin Airah ne fal a zuciyarsa tun safe rabonsa da ita he's worried, bisa dole ya ci gaba da shan Apple 蓷in dan bai son kwana da yunwa yasha rabi ya ture plate 蓷in gefe yana hamdala, kallonsa kawai Mami take can kuma ta ce "Sorry my soul kana fushi dani ko? Kasan yanayin aikin nawa" bai ce komai ba ya danna wani abu a gefen Wheelchair 蓷in a hankali ta fara tafiya sai da yaje parlour sannan ya tsaya, BBC news yakai ya fara kallon labarai, gaba 蓷aya suma suka dawo parlour'n Barrister yace "My son" ko kallansa Sheikh bai ba idanunsa akan cenema ya ce "Uhm" Barrister ya ce "be ready you getting marry soon" ba Sheikh har Mami sai da ta kalli Barrister kasa daurewa tayi ta ce "what wrong with you Barrister? Yaya kake magana 蓷aya tun safe? Wanne irin Aure wai ana zaune lfya gaba 蓷aya Imam nawa yake ne?" Bai kulata ba yace "kana ji na ai?" Jinjina kai Sheikh yay still idanunsa na kan cenema, Barrister ya ce "Governor da kansa yake neman alfarma gareni akan ha蓷in Auren daya keso muyi,拼arsa Nana tana sonka sosai" nan ma shiru Sheikh yay sai murza zoben hanunsa yake yana jin zuciyarsa nayi masa zafi, mi茩ewa Barrister yay ya ce "ka shirya Nidai na amince" kai tsaye Sheikh ya ce "Ni kuma ban so" da sauri Barrister ya ce "meye baka so 蓷in?" Kwallon Granny Imam yay ya ce "Granny bacci zanyi" mi茩ewa tayi tana fa蓷in "to Babana yau Ubanka ina ga 茩aryarsa zai gwada a kanka" tana fa蓷in haka ta tura Wheelchair 蓷in zuwa flat 蓷in Sheikh,wani Murmushi Mami tayi ta ce "Ina raye Imam yay aure?.over my died body" tana fa蓷in hakan itama ta nufi flat 蓷inta,a tsaye ta samu Barrister ya gama shirin bacci hucesa tayi ta nufi bathroom tai wanka ta shirya cikin kayan bacci, a parlour ta samu Barrister ta ce "Gud night" da mmki ya kalleta ya ce "what the you mean by that? Kisan ke nake jira wai meke damunki ne? Rabuna dake yau wajan sati biyu kenan ko an gaya maki dutse ne ni?" Kallonsa tayi tace "kayi hqr Barrister ban jin zan 茩ara baka jikina babu abinda kake tsinana min ko 30mins da 茩yar kakeyi a jikina no test gaba 蓷aya salam kake i can't waist my time akan wanann" tana fa蓷in hakan ta nufi bedroom 蓷in ta, Juyi kawai Imam yake ya kasa runtsawa shi kasansa bai san dalili ba a karo na farko ya kejin wani a zababban fellings a tare da shi mararsa har wani kumbura tayi tana 蓷agawa, jin bai ta蓳a jin abu makamancin haka ba yasa ya tashi zaune tare da dafe kansa ya shiga fesar da numfashi,ji yay an dafa shi da sauri ya 蓷aga kansa idanunsa ne ya sauka akan Airah wacce take tsaye tana masa Murmushi, fuska ya kwa蓳e mata ganin haka yasa ta zaune kusa dashi tana fa蓷in "Am sorry my life na barka da kewata ko?" Kasa mata magana yay sai hanunsa daya sanya ya jawota jikinsa ya rungome 茩am茩am kamar wani zai kwance masa ita...
10/17/21, 10:22 PM - Mrym: *SIRRIN MU*
*BY*
_é‰å¶ç…†ï¿½ NIMCYLUV_
_It's #500 via 0116886423 sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616 ga 拼an Niger suyi mgn a nan 84506476_
馃啌P
EPISODE1锔忊儯1锔忊儯-1锔忊儯2锔忊儯
10/17/21, 10:22 PM - Mrym: *SIRRIN MU*
*BY*
_é‰å¶ç…†ï¿½ NIMCYLUV_
_It's #500 via 0116886423 sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616 ga 拼an Niger suyi mgn a nan 84506476_
馃啌P
EPISODE1锔忊儯1锔忊儯-1锔忊儯2锔忊儯