Sashe 87
Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
__________ Ganin Mami tsaye a kansu ba 茩aramin mmki abin ya bawa Sheikh ba, yama rasa mene zai yi, kansa yaji ya sara da 茩arfi wanda ya sanya yay saurin faè“·in _"Yasubuhanallah!"_ lumshe gajiyayyun idanunsa yay ya shiga fesar da numfashi, ba tare da zare Fannah daga jikinsa ba ya gyara zamansa tare da 茩ara manneta da 茩irjinsa, cije baki Mami tayi tana jin yadda wani abu mai è“·aci yazo ya shige ta cikin bakinta, abinda take so take burin mallaka shine wata banza ta samesa cikin sau茩i, hannu tasa ta ri茩e ququnta tace _"Wow! What a nice couple"_ ta faè“·a tana zagayesu kana ta è“·ura da faè“·in "Da kyau Imam, da kyau how long ka kasance da matar Ubanka? Ashe dalilin daya sanya kenan ka茩i amsar tayin da nai maka kenan ko? Uhm! Finally *TA FARU TA 茦ARE...!* zanyi maganinku gaba è“·aya zaka gane cewa ni Saudat idan naso Mallakar abu baya yimin wahalar samu, enjoy your time Sweet Imam ka huta abinka" ta faè“·a tana kallon tattausan hannunsa dake saman cikin Fannah, cije baki tayi sai kuma hawayen ba茩in cikin ganin Fannah da Sheikh suka shiga zubo mata, wayar ta ajjiye masa tace "Nayi al'茩awarin sai ka zama nawa ni è“·aya kuma zakai mmki" tana faè“·in hakan tai waje tana goge Idanunta, kamar ba ita tai kuka yanzu ba. Wata kamilalliyar ajjiyar zuciya Sheikh ya sauke what's going on? Meke shirin samun sa ne? What is this? Ya rabb, something bad gonna happen Allah ya kawo komai cikin sau茩i amma Tabbas there's something happens menene? Why bai tunanin cewa da Mutane a gidan ba? Bai damu da ganin da Mami tai masu ba, yadda jikinsa yake a mace yake komai bisa jagoranci zyrsa ba tare da tunani ba. Kansa ya kunce komai ya dulmiye masa, gaba è“·aya ya rasa meye hakan meke damunsa, fesar da numfashi yay a hankali ya ware manyan idanunsa wanda sukai dan jaa ba sosai ba, ya sauke ganinsa a kanta tai lamo jikinsa idanunta a rufe har yanzu jikinta rawar sanyi yake sai tsotsar le蓳anta fuskarta har wani yellow take, sosai yake mmkin farin farar ta amma duk da hakan bata kamashi a haske ba, yanayin farin su ba è“·aya bane, haske Sheikh irin na larabawa ne, nata kuma irin na 拼an India ne sbd yanayin jikinta sosai yake è“·aukan hankalinsa, duk wannan abun da yake bai yadda idanunsa sun sauka a 茩irjinta ba, wata wahalalliyar ajjiyar zuciya tare fisgo Numfashinsa, cikin kasalar data gama saukar masa ya nemi rigar ta ya sanya mata, kana ya haè“·e ta ciff a Laffayar, tana manne a jikinsa ya mi茩e da ita tsaye bai yarda ya fita da ita ba ya nufi wajan duguwar sofa a hankali ya kwantar da tare da zareta a jikinsa, da sauri ta buè“·e idanunta wanda suka gama qanqancewa sbd azabar da take sha, ganinsa daf da fuskarsa yasa a hankali tace "You never changed Imam hamdan Balarabe, kullum tsanarka nake" kallon bakinta yay wanda suke mutsawa a hankali take wassafa masa zance dasu, kana ya cilla idanunsa cikin nata, ba tare da yace komai ba, ya gyara mata kwanciya ya è“·ura bakinsa a kunanta ya tofa mata addu'a tare da shafa kanta, lumshe idanunta tayi sai kuma ta fashe da kuka tana ri茩e hannunsa tana faè“·in "Please don't leave me alone kaji" uhm rigima zalla kenan a cilla masa zafafan maganganu amma jibi yadda take marai-raice fuska, zare hannunsa yay dur茩osa dai-dai tsakiyar goshinta cikin dakakkiyar muryarsa mai daè“·i da amo yace _"Don't worry Zahraaah! I'll be with you no matter what happen"_ Yana faè“·in haka ya juya cike da kuzari ya fara taka 茩afafuwan sa tare da fita ya rufe 茩ofar da key kana ya cilla key è“·in a cikin aljihun sa. Mami na fita bata tsaya a Parlo tai shigewarta cikin part è“·inta, Barrister dai da Arjun suna zaune Anut Amina zuwa lokacin ajjiyar zuciya kawai take saukewa, idan ta rasa mijinta ina zata ita da ba'a nan garin take ba? Ina zata kai kanta a wajan wa zata zauna? Gaba è“·aya ta kasa kwantar da hankalinta, Granny sai fatar Majina take tace "Ta badai shkknan? Yaro da ko sauro bai ta蓳a kashewa ba shine za'a nema a rasa fisabilillahi? Duniya zaki damu ni Faè“·imatu wanne kalar gantalallun mutane nake zaune dasu ne? Babu wanda ya damu da halin da muke ciki sai a samu gaba aita zare mana ido dan Allah, ungo number kira min jami'an tsaro yanzun nan" ta faè“·a tana mi茩awa Arjun wayarta tace "Maza Ranjun ni ba'a sallamawa dniya ni ba, idan ba hedikwata ne sai naje yanzun nan, ah to uban me ze saman tunda zcyta tsaf take ko ada sai dai a cucan ba dai na cuci wani ba, zamani ne dai ya sauya ni" kafin Arjun yay wani abu Sheikh ya 茩arasu wajan yana è“·an dai-dai ta fuskarsa, cikin son kawar da damuwar ransa yace "Anut Amina kije ki kwanta" kallonsa tayi da kumburarrun idanunta tace "Haba Sheikh tayaya kake tunanin zan iya runtsawa ban san halin da mijina yake ciki ba?" Gyara tsaiwa yay kana a hankali cikin 茩asa yace "Just pray, in sha bazan dawo gida ba sai dashi" kafin tai mgn wayar Sheikh ta sake ringing, kallo guda yaywa wayar yaji gabansa ya faè“·i koda bai saved number Uncle Sham ba amma yana haddace da ita a qwaqwalwarsa, juyawa yay tare da nufar part è“·insa yana kiran Arjun da hannu ganin haka yasa Arjun mi茩ewa yabi bayan Sheikh, daga can 蓳angaren mai kiran ya sauke numfashi jin an è“·aga wayar yace "Assalamu alaikum fatan muna magana da Deedat Balarabe?" Shiru Sheikh yay yana maimaita sunan kamar yasan sunan kamar kuma mai sunan ya sani, samun kansa yay da faè“·in "Wasalamu alaika Yes! I I'm" ya faè“·a yana tsayawa gaban mirror Arjun kuma ya rufe 茩ofar ya tsaya yana kallon Sheikh, Mutumin yace "Ma sha Allah! Kana magana da hukumar bincike ta fararan kaya na nan garin Barno" Gaban Sheikh ya faè“·i kasa mgn yay sai "Uhm" kawai da yace Mutumin da yace "An samu Accident ne, wanda è“·aya daga cikin mutanan da suka rasa ransu a jikinsa muka samu layin da zamu kiraka fatan zaka halarci asibiti domin bincikar mamatan cikin gaggawa" . Saurin Zama Sheikh yay wani gumi ya fara keto masa duk da sanyin a.c dake cikin è“·akin nasa, fuskarsa ya kifa saman tafin hannunsa ya shiga sauke ajjiyar zuciya da sauriè™, nan take kuma jijiyoyin kansa sukai raè“·a raè“·a saman goshinsa, kasa mutsawa yay sbd rawar da jikinsa yake shikenan sauran jigon nasa ya tafi a fili ya shiga faè“·in _"Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un, La'ilaha illah anta Suhubanaka inni kuntuu minnal zaluminn"_ sai kuma ya saki wayar kasa tare da bin wayar suka zube saman carpet, Da sauri Arjun ya 茩arasu inda yake hankali tashe yace "Buddy Meke faruwa? Wane ya kira ka?" Kasa mgn Sheikh yay sbd abinda ya tsaya masa a ma茩oshinsa ganin hakan yasa Arjun ya ruè“·e tashin hankalinsa ya 茩ara nunkuwa akan na da, "Dan Allah ka gayamin lafiya? Mene ya faru kai da waye? Wane kuma ya kiraka" Mi茩ewa Sheikh yay tare da shiga bathroom bai daè“·e ba ya fito fuskarsa na zubda ruwa, kallon Arjun yay yace "Duba mana online ticket na zuwa Barno a cikin daran nan" da mmki Arjun yace "Amma tafiya cikin daran nan Meke faruwa ne? Ga tashin hankali nan duk ya bai yana a fuskar ka Sheikh" Sheikh na zura Light blue è“·in shaddar sa yace "I don't know how to explain you, Uncle Sham sunyi Accident" da 茩arfi Arjun yace "What Uncle Sham? Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un" da sauri ya kunna net akwai ticket amma sai na biyar è“·in asuba, Sheikh yace "kasai guda Uku" Sheikh yace ukun ne kawai amma shi kansa bai san waye cikon na ukun ba, Arjun waya yaywa Aliyah ya gaya mata basai dawo ba kana ya kira Umma, Sheikh kasa fita yay sbd Bai son haè“·a ido da Anut Amina da Huda tausayinsu ya gama cika masa zcy, yasan shi abin tausayi ne then ba komai zai san cewa yafi shiga tashin hankali ba, har zuwa Asuba bai faè“·awa Arjun Uncle Sham ya rasu ba, haka kuma kwana yay akan ladduma idanunsa har kumbura sukai. Tun 茩arfe huè“·u ya gama shiryawa haka Arjun Anut Amina take 茩yar ta bar Parlon ta nufi Part è“·in Granny, a hankali Sheikh ya tura 茩ofar Library room è“·in bayan ya buè“·e da key, tana kwance saman kujerar daya kwantar da ita, tsayawa yay a kanta yaga yadda take sauke numfashi da 茩yar sai ajjiyar zuciya take saukewa da alama taci kuka ta 茩oshi, slowly ya è“·ago ta gaba è“·aya zuwa jikinsa, ya ri茩e ta sosai, ba kowa a Parlon hakan yasa ya shige da ita zuwa part è“·inta, yana zuwa ya nufi bathroom da ita, ruwa mai zafi ya haè“·a yana jin yadda take 茩ara ma茩ale masa, a haka ya ware Laffayar tass ba tare daya cire sauran kayan ba ya sanyata cikin jucuzzi turo baki tana kwa蓳e masa fuska sai kuma ta buè“·e idanunta tana kallon Sheikh tai saurin è“·auke kanta dan bata ma son ta sake ganin mummunar fuskarsa, shima bai damu daya kalleta ba, da sauri ya juya sbd 茩irjinta guda è“·aya da yay tsalle ya fito yana zuwa bakin 茩ofa yace "Ki shirya zamu Barno yanzu" da zuwa lokacin ya gama samun impormation cewa hadda su Baba Baa'na, jiri har wani di蓳an sa yake, yana fita ya samu Arjun a Parlo sai kuma ga Barrister shima ya fito a shirya ashe shima yasai ticket è“·in tafiyar shida Fannah kowa fuskarsa babu annuri, Sheikh tasbihi kawai yake dan kansa ya kusa kuncewa, part è“·in Granny ya nufa yana zuwa tai saurin faè“·in "Imamu akwai abinda kake 蓳oyewa, nifa ba mutuniyar banza bace da zaku mai dani wata bi ta can" Kallonta kawai Sheikh yay kana ya kalli Anut Amina yace "Zamu Barno yanzu in sha Allah!" Da sauri ta kallesa tace "Me za kuyi a Barno Sheikh kuma at this hour? Dan Allah idan wani abu ya samu mijina ka faè“·a min" Huda dake gefe tace "Ayyya Sheikh Daddy" wani tausayin yarinyar ya kama Sheikh ya sauke numfashi yace "akan Uncle Sham ne" jikin Anut Amina na rawa