← Book details Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 109

Sashe 5

Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 9 min read

Bayan ya kammala addu'ar ya ware manyan idanunsa sannu a hankali kuma komai na mafarkin ya fara dawowa cikin brain 蓷insa,murza hanunsa yay yaji wani sabon ring wanda bai san dashi a hanunsa ba, kallonsa yakai zuwa ga zararan yatsun hannunsa wanda suke dugwaye masu kyau, wani farin zobe ya gani wanda akai masa rubutu da I&A shafa zoben yay ya shiga fesar da iska daga cikin bakinsa, idanunsa yaja ya rufe a hankali sosai yake son tuna sunanta amma ya kasa, Yun 茩ura wa yay daga kwancan da yake ya jingina bayansa da jikin fuskar gadon,a godon da yake manne jikin bangon 茩awataccen bedroom 蓷in nasa ya duba,juya idanunsa yay ya ga lokaci har ya fara jaa domin tuni akai kiran fari, yana ta zaune shiru babu abin da yay kuma babu wanda ya shigo cikin flat 蓷in nasa,ga lokaci yana ta tafiya, hankali yaga iska na ka蓷a labulan dake ma茩ala jikin window, With much surprise ya fara bin window'n da kallo,domin ya tabbatar bai kwanta bacci ba sai da Granny ta gyara masa komai ta rufe ko ina,amma ya ya akai window'n ya bu蓷e shi 蓷aya? Ganin bashi da amsa babu kuma wanda zai tambaya yasa ya ja bakinsa yay shiru ya bi window'n da kallo,ganin iskar tai tawa yasa ya lumshe idanunsa yana jin sanyi da wata nutsuwa na ratsa jikinsa, seriously Imam he's more handsome guy he's innocent and smart,jin ana shafa sumar kansa yasa ya bu蓷e ido ganin Granny tsaye a kansa ya sanya ya sakar mata tattausan Murmushi "Sorry sweetheart I'll keep you waiting am sorry for that,na makara ne" jinjina kai yay ya ce "Uhm" Wheelchair Granny ta jawo tare da bu蓷e ta,sai da tazo daf dashi sannan tace "Get down sweetheart" jan jikinsa yay sosai zuwa gefen gadon da taimakon Granny ya samu ya zauna a saman Wheelchair 蓷in cikin nutsuwa ta turasa zuwa cikin Bathroom 蓷in sa,Wow wow! Very beautiful komai na cikin bedroom 蓷in white color ne, shower, Sink, mirror, Jakuzzie, towels, Bathrobe anything is white color, hatta bathroom slippers 蓷insa fari ne tass, tana kaisa bathroom 蓷in ta taimaka masa ya sauya kujera daga wacce yake kai zuwa wacce take gaban shower wacce always a cikin bathroom 蓷in take sbd wanka, fita Granny tayi tare Wheelchair 蓷in kana taja masa 茩ofa, kasancewar farar Singlet ce jikinsa yasa bai sha wahalar zare ta ba,haka nan three gaiter na jikinsa zuwa pad 蓷insa gaba 蓷aya yay naked, sexcy eyes 蓷insa ya sauke saman laps 蓷insa wacce take fara tass sai Shinny take ga wasu gashi da yay kwance saman cinyoyinsa abin birgewa,ikon Allah! Kenan duk 茩yansa da da iliminsa both sides arabi da boko uwa uba dukiya ta abin mamaki amma hakan bai hana Ubangiji ya tausyesa da wata lalurar ba,sai Allah ya saka yana 蓷aya daga cikin jerin guragun duniya,lallai ku蓷i zasu iya yi maka maganin komai amma banda lalura,abu biyu zuwa uku ne ku蓷i ba zai iya sama baka so ba, na farko Lafiya,na biyu Soyayya,na uku kwanciyar hankali tabbas ku蓷i ba zasu ta蓳a sama maka 蓷aya daga cikin wa蓷an nan ukun ba,duk isarka ko mulkinka ko tarin Dukiyar ka ku蓷i baza su ta蓳a sama maka soyayyar mace ba,haka ku蓷in ka bazai ta蓳a sama maka Lafiya ba,yau ina shugaban mu Umar Musa 拼ar addu'a? Da ku蓷i na bada lafiya da tuni yana raye yana yawo ko ina cike da kuzari da kuma ishasshiyar lafiyarsa, haka nan duk mai ku蓷i bashi da kwanciyar hankali kullum cikin tunani ha蓷i da zullumin rayuwa yake, Ajjiyar zuciya Sheikh ya sauke bayan ya gama tunani a ransa,ganin ba wani kashi yake ji ba yasa yana daga inda yake tsaye ya kama Manhoon 蓷insa zuwa cikin toilet 蓷in yay fitsari kana ya wanke sama da 茩asa zuwa tsakanin cinyoyinsa na Monhoon 蓷in, Wheelchair 蓷in yaja zuwa wajan shower ya sakarwa kansa ruwa lumshe idanunsa yay yana jin yadda ruwan yake dukan saman fatarsa, yana kammala wankan yay brush kana yay alwala, hannunsa ya mi茩a ya 蓷auki long towel ya 蓷aura saman waist 蓷insa,ya zamana iya faffa蓷an 茩irjinsa ne a waje wanda yake 蓷auke da kwantaccen gashi da kuma manyan brest, duguwar 茩afarsa yasa ya bubbuga 茩ofar bathroom 蓷in,babu jimawa Granny ta shigo fuskarta 蓷auke da Murmushi tace "ka kusa yin late a Masque 蓷in Rayuwata" saurin kallanta yay saboda jin sunan data fa蓷a and he try to remembered inda ya ta蓳a jin sunan Rayuwata, Murmushi kawai yay ba tare da yay magana ba,domin yawan surutu baya cikin tsarinsa,idan kaga yay magana to Granny ce ko kuma best friend 蓷insa Arjun, sauya masa Wheelchair 蓷in tayi kana ta jingine ta cikin bathroom 蓷in ba gefe guda, a gurguje ta shafa masa wani lotion mai 茩amshi da kuma kama jiki sbd yau taga an tashi da sauyin weather, wata farar Jallabiya mai 茩yan gaske ta bashi ya saka bayan ya saka pad 蓷insa da boxer sai kuma singlet,ta san bai son kayan nauyi yana iya cirewa a ko ina, hiraminsa ta 蓷auko ta saka masa a saman sumar kansa kana ta 蓷ura masa ta wani ba茩in igiya na saman hiramin ta 蓷auki casbawa ta bashi,wani simple slippers ta bashi mai kyau da tsada,kana ta fesa masa parfumes Difference, dry tai masa tace "Kai Sweetheart kayi kyau kamar a sata a gudu" a karo na farko ya saki Murmushi cikin 茩asa da murya yace "Jazakillah bilkhair Granny" "no need dear it's my pleasure" ana haka Alhaji Hamdan ya shigo shima cikin maroon 蓷in jallabiya ya ce "shira bata tashi kullum sai za'a Mosque" Murmushi kawai Granny tayi ta ce "Sai kun dawo ka kula da shi" Barrister ya ce "Ohh Wow! Ni ba'a ta tawa ko?" Harara tai masa ta ce "wa yake batun babba ga 茩aramin yaro" dry shima yay ya ce "wane yaron Mother? Kullum ke kike maida Imam 茩arami,shiyasa baya 蓳oye ta蓳ararsa a gaban kowa" Granny tace "Yau na ga abin da ya dameni ni Fa蓷imatu,to banda Allah ya baka 蓷a mai hankali da nutsuwa da tarin hankali uwa uba ilimi banda haka Imam 蓷in guda nawa yake? Duudu bai huce 23 zuwa 25years ba fa" ganin sunata surutu yasa Imam yin gyaran murya ya ce "we getting late Abba" Barrister ya ce "Sorry my son da sauran time ai" yana fa蓷in hakan ya tura Wheelchair a hankali suka nufi Mosque 蓷in dake wajan gidan Barrister Hamdan Balarabe,Granny na ganin fitarsu tai Murmushi jin da蓷i a hankali kuma tai hamma tare dayin wata jijjiga sai gashi ta riki蓷e ta koma AIRAH. Bayan Sheikhnyaja 蓷arorowan mutane sallah ya tsaya yana azkar,har wajan 7 bakwai na safe yana cikin masallacin,sai da ya kammala sannan ya kalli babban abokinsa kuma Amininsa Arjun wanda ya shigo masallacin yanzu "bacci na keji Arjun" mi茩ewa Arjun yay domin yasan indai Sheikh bai Wannan baccin daga bakwai zuwa sha 蓷aya na safe ba to bazai bar kowa ya huta ba, kar蓳ar Kur'anin hannunsa yay ya ajjiye inda ake ajjiye littafan matsallatan,cikin nutsuwa Arjun ya fara tura Wheelchair 蓷in suna tafe Arjun na masa Shira Aliyah sabuwar budurwar da yay a nan garin, Murmushi kawai Sheikh yay yace "Allah yasa albarka" tsaki Arjun yay yace "Buddy a condition 蓷inka yaci ace ka ajjiye matar da zata kula dakai,wacce babu hijabi tsakanin ku zata iya yi maka komai ba tare da jin wani nauyi ba, Granny kullum shekarunta 茩ara jaa yake,wata rana ba zata iya kula da kai ba,kai ka bathroom dawo dakai cikin bedroom, shiryaka,kana ganin hatta mai ita take shafa maka,kaga dole ba zata shafa maka a inda bai dace ace ta gani ba,amma idan matar kace komai zata iya yi maka ba tare da taji nauyinka ba" kamar Imam ba zai magana ba sai kuma ya ce "kai ma ka fara gajiya da taimakon da kake min ne Buddy?" Girgiza kai Arjun yay ya ce "No! At all,kawai da ina ganin abinda yake dai-dai ne, Ni abinda nake maka gaba 蓷aya nawa yake? Tsakani na dakai na kaika gidan redio kana gama program 蓷inka na zo na 蓷auke ka, sai zuwa shopping ko saloon wani lokacin ma baka bari akai ka,sai kuma zuwa Aikin hajji idan lokaci yayi ko Umara" lumshe idanunsa Sheikh yay kafin ya sauke numfashi ya ce "to menene da matanne? Ni bana da interested akan any women wlh,koda ina dashi wa kake ganin zata zauna dani?? Bana da fellings akan wasu mata wallahi gaba 蓷aya shirmammu ne,basa da tausayi?" "Au haba??" Cewar Arjun domin ba 茩aramin haushi Sheikh ya bashi ba, Sheikh na sakin Murmushi domin yana son ya ga Arjun na gaya masa gsky shi kuma ya nuna baya ganewa gaba 蓷aya, Arjun ya ce "Buddy ko dai baka da lafiya ne?? A Wannan zamanin da muke ciki ai kamar da sha'awa ake haifar mutum wallahi,kai sheda ne kana ganin mata kala-kala,dan 茩arya kake kace baka ta蓳a ganin macen da kaji kana sha'awarta ba,indai kaga Manhoon 蓷inka bata mutsa to wlh baka da lafiya" tsaki Sheikh yay ya ce "zamani ya lalace tunda Arjun yasan da蓷in mata" waro ido Arjun yay yace "kai Allah ya sauwa茩e dai,ina tare da babban Malam Alaramma kuma Sheikh Imam Hamdan Balarabe kake tunanin zan san mace indai ba aure nayi ba,kawai dai nasan ina bu茩atar mace kusa dani,domin kullum da ciwon ciki nake kwana wani lokacin sai nayi ta蓳a Arjun 蓷ina nake jin da蓷i" suna gaf da shiga Babban parlour'n daya raba manyan sides 蓷in Sheikh yace "meye Arjun 蓷ina kuma?" Kai tsaye Arjun ya ce "mtwsss! Hajiya ta nake magana be ma'ana Manhoon" ta蓳e baki Sheikh yay yace "Iskanci kawai,ka daina ba kyau is better kai aure idan shi ne salama a gareka" Arjun ya ce "Soon ma kowa ma baka 拼arta ka aura" Sheikh bai 茩ara magana ba,kallo guda yaywa Mami wacce take shirin fita bank dake aikin banki take, Murmushi tayi ta ce "Wlcm my dear" Arjun ya ce "Mrng Mami" wajansu ta 茩arasa tace "Yaya kake Arjun fatan kana kula min da my dear" Murmushi Arjun yay yace "Mami 蓷an naki ai 蓷an rigima ne" bata 茩ara kallon Arjun ba ta kalli Sheikh tare da dur茩osawa dai-dai fuskarsa ta shafa sajensa tace "Me kuma Mother taiwa son 蓷inta ba ko gaisuwa?" Idanunsa a rufe ya ce "Sabahul khairai" Murmushi tai masa ta ce "how're you and how are feeling now?" Ya ce "Allahamdulillah!" Kallon Arjun tayi ta ce "kada ka barshi yay bacci yanzu sai yayi breakfast" Arjun ya ce "In sha Allah Mami" idanunta akan Sheikh tai masa peak a forehead 蓷insa kana tai 茩asa da bakinta ta 蓷ura saman nasa ta sucking lips 蓷insa na 茩asa saurin runtsa idanunsa yay,tana gamawa tai waje tana fa蓷in "bye sweetie" da idanu Arjun ya bita harta fice daga parlour'n.....
10/17/21, 10:22 PM - Mrym: *SIRRIN MU*
Chapter 5 · 0% Book details