← Book details Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 60 OF 109

Sashe 60

Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 8 min read

NIMCYLUV 10/17/21, 10:24 PM - Mrym: Da rashin fahimta Barrister yace "What the you mean by that Alhj Kamal?" Wani Murmushin gefen baki Alhj Kamal ya sauke wanda ta cikin wayar Barrister yaji sautin fitarsa yace "I mean my words Barrister, acikin yaranka guda Uku biyu ba kai ne real father 蓷insu, wlh bakai ne Ubansu na gsky ba" wata zufa Barrister ya share yana son ya tuna abu amma sam 茩wa茩walwarsa ta gaza 蓷aukan komai, cikin 茩arfin hali yace "Am on mah way Alhj Kamal" zaro ido Alhj Kamal yay yace "Aini ka ganni gaf da shiga jirgi bana jin zan dawo Nigeria sai nan da 3yra to above" 茩itt Barrister ya kashe wayar ba tsaya ya gama jin zan can ba. Zagaye ya shigayi a parlo'n zcyarsa cike da tunani kala虏 daban虏, yaransa har guda uku wanda yake alfahari dasu ace guda biyu bashi ne ya haifesa ba, kenan guda 蓷aya ne nasa to idan haka ne tsakanin Sheikh,Fareeq, Bahaiyya wanne 蓷an sa? Da 茩arfi yace "Impossible, wlh babu wanda zaiji Wannan zan can, koda Alhj Kamal 蓷in ne yace zai fa蓷a Tabbas zai iya ganin bayansa akan wannan muhimmin abun ya fita cikin mutane, yasan Alhj Kamal sarai tunda ya fa蓷i wannan maganar da gske haka ne babu ko tantama, dan haka dole ya nemi wata mafitar, dole ya samu wata sabuwar zuri'ar daga wajan Fatimansa ya shirya komai, dan haka ba a haifi wanda zai ruguza masa plans 蓷insa wanda ya tasu dashi ba, a gobe ko suma Fannah zatai sai ya kasance da ita" Yana zaune sanye da nightwear Pajamas Kimono Smooth Comfy Soft Bathrobe, a dalilinsa na son 蓷auke damuwar dake ransa yasa tun safe Arjun ya kawo masa system, hanunsa saman system 蓷in yana operating 蓷inta, skin 蓷insa tai fresh sai Shinny take fuskarsa mai cike da haiba da kwarjini ta fa蓷a ka蓷an idanunsa ya 茩ara shigewa ciki, sai ya 茩arayin kyau fiye da lokotan baya. Yanayin yadda gabansa ya fa蓷i da zcyarta data buga yasan cewa Zuciyoyinsu sun yi kusa da juna, a hankali kuma 茩amshin turarenta ya fara kawowa hancinsa ziyara, ko 蓷an baiyi 茩o茩arin 蓷ago kansa ba sai ma 茩ara himma da yayi wajan latsa system sai ka 蓷auka tun asali ya iyata. A hankali take kata 茩afafuwanta da sukai mata wani nauyi at the same time kuma itama taji zcyarta ta buga har sai data runtse idanunta, tana sanye cikin wata nightgown Amazon ta 蓷ura hijab a jikinta, ta rame itama sbd rashin ishasshan abinci a cikinta, har inda yake ta 茩arasa cike da nutsuwa ta ajjiye masa tray 蓷in dinner mai 蓷auke da Ingredient Shrimp Stir Fry, chicken and vegetables stir- fry, sai coffee da kunun gya蓷a, shiru ne ya biyo baya kuma ta kasa tashi a wajan sai ma zamewa da tayi ta zauna 茩asan 茩afafuwansa, few seconds ya 蓷aga jajayen idanunsa ya sauke a kanta kamar wanda bai son magana yace "Have you eaten?" Shiru tai masa idan har gsky zata fa蓷a to rabunta da abinci tun jiya,dan ko datai azumi batai wani shur ba, a hankali ya sauke numfashi tare da ajjiye system 蓷in can gefe guda, zamuwa yay tare da zama a inda take zaune kallon yadda tai wani zururu yay fuska ya ha蓷e sosai kafin ya sanya tattausan hannunsa a saman fuskarta ya tallafo ha蓳arta yace "What Is this?" Kwa蓳e fuska tayi tare da sauke 茩wayar idanunta 茩asa tace "Me nayi to?" Ta fa蓷a a shagwa蓳e, tsayawa kawai yay yana Kallonta yadda take abu kamar yarinyar goye, sakinta yay yaja baya ka蓷an yace "Ci abinci" marai-raice masa tayi tace "To ai kaima ba kaci ba" ba tare daya kalleta ba yace "Uhm" banda tasan idan hawayenta ya zuba tamkar ta rusa al'茩awarin da tai masa da babu abinda zai hana tai kuka kota samu yaci abinci, idanunsa a lumshe ya lulaa duniyar tunani yana jin sanda ta bu蓷e warmers 蓷in ta shiga zuba masa abincin a plate, bai ji zuwanta ba sai jinta yay gaba 蓷aya a kusan rabin jikinsa ta ri茩e fuskarsa da kyau, da 蓷an sauri ya bu蓷e ita kana ya bu蓷e baki da niyar fa蓷in "Move" sai kawai yaji ta tura masa laumar abinci ba kinsa, rufe idanunsa yay sosai sbd 蓷acin da abincin yay masa a baki ya kasa kota taunasa, cikin 茩asa da mai 蓷auke da lallashi tace "Babu ruwan ciki da damuwa, yanzu zai haifar maka da wata cutar ta daban, ita na rasaka ka sani rayuwan Zahraaanka na cikin wani hali, babu abinda nake bu茩ata a yanzu sama dakai Malamina, please kaci sabo da soyayyar da nake maka,ban shirya rasa Malamina farin cikin zcyta ba" ba tare daya kalleta ba ya fara tauna naman data saka masa a hankali cike da nutsuwa da 茩yar ta samu ya taune naman ya tafi, tana ganin haka ta 茩ara 蓷ebuwa still idanunsa a rufe ta bu蓷e madaidaicin bakinsa ta saka masa, taunawar farko yay saurin dafe 茩irjinsa yana shirin fito da naman daga bakinsa ta saurin sanya nata baki naman ya fa蓷a ciki, da 蓷an sauri ya janye bakinsa, Fannah kam kasa hqr tayi tasan da gaske duk su biyun suna bu茩atar taimako amma a yanzu yafi bu茩atar taimako fiye da ita, a sanyaye ta lallausan hannunta ta shiga murza masa 茩irjin ha蓷e da shafa bayansa, cak tarin ya tsaya sai numfashi da yake saukewa, cikin rawar murya yace "Leave Zahraaah" girgiza kai tayi tace "Why?, Kana bu茩atar taimakona Malamina! A shirye nake da baka koda rayuwata ce" ta 茩are maganar tana 蓷ura masa mug 蓷in kunun gya蓷ar a baki, sha ya farayi a hankali虏 harya sha fiye da rabi while Hannunta na bayansa, Sheikh ji yake kamar tana zuba masa wuta a jikinsa haka ya keji dauriya kawai yake ya tsani kusancin da suke samun kansu a kullum,zcy sam ba tai masu halarci ba hanunsa yasa ya ri茩e nata kana ya bu蓷e idanunsa tare da Kallonta, matsuwa jikinta ya fara a hankali ita kuma tana zaune kamar statue sbd buguh da 茩irjinta ke mata ya hanta ko 茩wa茩茩waran mutsi ne, fuskarsa ya kifa a shoulder nata ya fara sakin ajjiyar zcy yana jan numfashi, a hankali kuma yasa hanunsa a bakinsa tare da tufar da yawo,mai makon yaga yawon kamar yadda yay expected sai yaga wani gudun jini a tsakiyar farin hannun nasa, wani murmushi takaice kawai yay ya 蓷auki handkerchief ya goge jinin dake hanunsa kana fesar da iska daga cikin bakinsa kafin ya sauke numfashi yace "Don't leave me alone Zahraaah!" Bakinta na rawa tace " I won't, always be your side forever and ever you're the only one i pray for" hanunsa yasa ya rungome ta sosai a hankali yaji idanunsa na lumshewa wa cikin 茩aramin lokaci taji Numfashinsa na fita da zafi, Cikin rawar jiki tasa hannunta a kwantacciyar sumar kansa tace "Malamina... Sheikh na Are you okey!?" Gaba 蓷aya nauyinsa ya sauke mata, da 茩yar ta zamesa a jikinta taga ashe bacci ya 蓷auke sa, wata 茩wallar tausayinsa ta kawo idanunta da sauri ta goge Idanunta ta ra蓳a kusa dashi a 茩asan carpet 蓷in ta kwanta ta da蓷e tana kallonsa kafin bacci ya 蓷auke ta a kusa dashi numfashinsu na ha蓷ewa. Misalin 茩arfe 1 na dare Mami zaune ita da 茩awart Kubra suna jira layi yazo kansu, wannan shi ne first time da Mami ta ziyarci wajan boka,domin ta aminta da shawarar 茩awarta suna ta zaune har wajan 1:30 sannan layi yazo kansu Kubra a gama Mami biye da ita a baya sbd tsoran daya shige ta, a zaune suka samu wani 茩aton ba茩in Mutum mara fasali da kayan asiri birjik a gabansa, yana ganin su ya fasa dry yace "Sannunku da zuwa gantalallu wanda suka yarda da shirka fiye dasu ro茩i Ubangijinsu" kallon juna sukai ita da Kubra kafin su nemi waje su zauna, Kubra ce ta bu蓷e baki zatai mgn yace "To muguwa mai mugun nufi, taki bata fissheki ba sai ta salammiyya 茩awarki,maza duba nan" ya fa蓷a yana dukan 茩waryar dake gabansa, zare ido Mami tayi ha蓷e da dafe 茩irjinta sbd ganin Sheikh da tayi kwance a 茩asan carpet gefensa kuma fannah ce ta zagaye hannayenta a wuyansa suna bacci cike da nutsuwa, tashin hankali 茩arara ya bai yana saman fuskar Mami jikinta na rawa tace "Na shiga uku ni Saudat me nake Shirin gani, Imam da matar Ubansa,wlh sai naga 茩arshen ki munafukai" dry bokan ya 茩yal茩yal kana ya ha蓷e fuska yace "Gana almura mai ba茩ar aniyya abinda kike 茩wa蓷ayi itama take 茩wa蓷ayi" cikin Kuka Mami tace "Ka taimakamin ka raba tsakanin wannan mutanan, wlh zcyta ba zata sami sassauci Ba indai ban mallaki Sheikh ba" Dry ya kumayi wannan karan har wani haya茩i ke fita daga cikin bakinsa yace "Rabuwar su na nufin faruwar wasu sabbin alamura,haka ha蓷uwar su na nufin sabon abu, ko wanne da muhimmanci sa" kai tsaye tace "A'a ban damu da dukkan abinda zai faru ba,kawai ka rabasu dukkan abinda kake so zan maka" yana zana abu yace "Kaga kinibau, a fuska Musa a baki fir'auna" shiru gaba 蓷aya sukai kafin yana numfashi yace "Akwai hatsari a aikin duba da yadda suke matu茩ar so da 茩aunar junansu, sannan duk abinda za'ai bana jin aikin zai tasiri jikin namiji,ko aljani bai isa ya cutar da shi bare mutum" Kubra tace "Kawai kayi Abinda Ya dace kayi ka rabasu" jinjina kai yay yace "Kun aminci da dukkan shara蓷in dana fa蓷a?" Da sauri Mami tace "Shegiya mai ba茩ar aniyya, ai dole ki aminci sbd mugun nufinki na gab da cika" Mami tace "I mean my words ko akan yarinyar ne kayi aikinka burina kawai su rabu na mallaki Sheikh Mallaka ta har abada" kai tsaye bokan yace "Duk abinda kike so za ki samu, amma bazan ta蓳a gaya maki shara蓷in ba sai bayan na gama aikin, sannan duk abinda nace kiyi ya zama dole tunda kin manta lahira kinzo neman duniya" ba tare da shakka ko tunanin komai ba tace "Na amince" "Uhm ta yaro kyau take bata 茩arko" tashi yay ya nufi wani 蓷aki ya da蓷e ciki kafin ya fito 蓷auke da wasu garin maganin yace "Amshi wannan, ki zubawa ita yarinyar a abinci" wani ya 蓷auka ya bata yace "Wannan kuma sanda zaki kwanta dashi tsarkakakken yaron saiki saka a cikin jikinki yana kwanciya dakai
Chapter 60 · 0% Book details