← Book details Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 53 OF 109

Sashe 53

Sirrin Mu Part Complete Hausa Novel · about 7 min read

Dan Allah kiji tsoran Allah ki biya kafin ki karanta via WhatsApp number for impormation 08119237616 ga 拼an Niger 84506476

NIMCYLUV
10/17/21, 10:23 PM - Mrym: *_NLUV馃挒_*
4锔忊儯5锔忊儯-4锔忊儯6锔忊儯
Fisgewa take 茩o茩arin yi sbd rawar da jikinta yake, 茩ara shigar da ita jikinsa yay sbd lura da yay kamar bata hayyacinta, sai da ya tabbatar ya matseta a jikinsa no way da zai bata damar guduwa, rufe idanunsa yay yana mmkin 茩arfin ta sai kuma yay shiru yana nazarin wani abu, surutun data keyi 茩asa虏 yasa ya tsaida hankalinsa waje guda, slowly kuma ya 蓷ura kunansa a saman bakinta sai a lokacin yaji abinda take fa蓷a "Bana so, kada ka ta蓳a Ni,Ni bana sonka wlh ka ta蓳a ni sai na kasheka,ni bakai nake so ba Malamina shine rayuwata kuma shine farin ciki na, kuma dashi zan rayu" a sanyaye ya cire kunnansa kafin yaja idanunsa ya rufe ya shiga nazarin mgnarta,wane bata so? Waye kuma Malaminta, ji yay kalmar Malamin ta 蓳ata masa rai, yana ri茩e da ita har jikinta ya fara saki gyara zamansa yay yana jin yadda take shigewa jikinsa, a taushashe muryarsa very slowly yace "Zah..raaaah!!" Ya kira sunan a 蓷an rarrabe kamar mai jin tsoran fa蓷a, Shiru tai masa yana kallon yadda take zare ido ta raguwar hasken dake parlon, hannu yasa zai zameta a jikinsa tai sauri ri茩esa tana ma茩ale sa duk ta wani marai-raice fuska, 蓷an Murmushin gefen baki yay domin sai yanzu ya fahimta, ha蓷e rai shima yay yasa dukkan hannunsa ya zameta a jikinsa idanunsa a saman fuskarta, a kasar ce ya kuma cewa "Zahraaah!!" 茦in amsawa tayi sai da ya sanya tafin hannunsa ya 蓷an bugi tsakiyar kanta da sauri tace "Auchhhhhi" cikin dakakkiyar murya yace "Ke dallah" kwa蓳e fuska tayi tace "Ba ita bace" kai tsaye yace "ita wa?" Zare ido tayi shima ya zare mata nasa fararen idon yace "Uhm wace?" 茒auke kai tayi tace "Kawai ba ita bace,ni kuma basai kaji sunana ba,dan Allah ni ka sakeni bana son zama kusa dakai" baya yay ya kwanta jikin kujerar still hanunsa na ri茩e da fuskarta yace "Why?" Shiru tai masa yatsarsa yasa ya daki goshinta saurin ri茩e hannunsa tayi tana fa蓷in "Wayooo!ka daina dan Allah ni kawai taimako nake" shima ya ri茩e nata hannun yace "Why are you helping her?" Tace "It's our secret" ta蓳e baki yay cikin serious talking yace "Let's talk wace ke 蓷in? tunda kince ba Zahraaah bace" kamar zatai kuka tace "is not your business Sheikh Imam hamdan Balarabe, ina jin kunyarka da nauyinka yasa nake amsa maka dukkan tambayar ka,amma kayi hqr zan bar jikinta yanzu sai lokacin da zan 茩ara kawo mata ziyara yayi" da sauri yace "No!! Wait please, ko kin tafi kin san zan iya kiranki ko?" Da sauri ta 蓷aga kai tace "Na sani wlh hakan yasa banyi maka wata gardama ba,amma bana jin zanci gaba da musu dakai shiyasa zan tafi na baka waje, kai 蓷in babban mutum ne kada kima da kuma daraja a dukkan idanun Bil Adam dama Jinnu,nasan ko yanzu kai niyyar ganin bayana zaka iya sbd 茩arfin ilimin da kuma sanin addinin da abinda Allah ya shara蓷anta" yana cije bakinsa kamar bazai mgn ba sai kuma yace "Ke kuma baki sani ba ko?" Shiru tai masa tsawa ya daka mata yana fito da idanunsa waje yace "Look at into my eyes and tell me who are you?And meyasa kike a jikinta?" Jikinta na rawa tace "Nifa Musulmace kawai taimako sanyi,nasan me nake bazan ta蓳a zama mai cutarwa a gareta ba believe me" Calmly yay dan ya fahimci taurin kai ne da Aljanar yace "Ok! Wacece ke?" 茦in mgn tayi hannunsa ya 蓷aga zai kuma dukanta tayi saurin yin atishawa sai kuma jikin Fannah ya saki ta fa蓷a jikinsa tana fidda numfashin wahala. Lumshe idanunsa yay ya shiga sauke ajjiyar zuciya kafin ya bu蓷e idon ya sauke kallonsa a saman fuskarta bin 茩yakkyawar fuskarta yay da kallo sai yanzu ya 茩ara ganin zallar 茩uruciyarta da kuma tarin kamanin da suke da Aljanarsa, wani sassanyan murmushi ya sauke a hankali kuma yace "Zahraaah mai gayyar aljanu". Barrister tsoro ne ya cikasa sam baya 茩aunar aljanu hakan tasa ya gagara yin 茩yak茩yawan mutsi, yana ta tsaye kamar wanda aka dasa, jin baiji mutsin komai ba yasa ya bu蓷e 茩ofar a hankali yana tura kansa wayam yaga parlon da sauri ya haura upstairs yana sauke numfashi, lokacin daya shiga bedroom 蓷insa ya fara tunanin mafita bazai jure zama da ita haka ba,idan kuma akace tafiyarsu zata zama a hakane duk sanda ya nemi kasancewa da ita sai tayi aljanu Tabbas da matsala, shiru yay kafin yaja y a bai yane yace "What should I do?" Ya fa蓷a yana kallon saman 蓷akin nasa Murmushi kawai yay a haka bacci ya 蓷auke sa. Cikin tare ta fara mutsawa jin wani sassanyan 茩amshi ya daki hancinta wanda ya haifar mata da mutuwar jiki, 茩o茩arin zare jikinta tayi hannunta ya sauka a 茩irjinsa wanda yake 蓷auke da gashi da sauri ta 蓷auke hannunta sbd tsigar jikinta data tashi cikin ranta take fa蓷in "Astagafirullah!" Ba 茩aramin mmki tayi ba Lokacin data ganta a jikin Sheikh, mene ya kawota wajansa yaya akai sukai bacci tare? Ganin bata da amsa yasa da sauri ta Mi茩e tare da shigewa falt 蓷in ta, tana barin parlon ya mirgina tare da jawo pillow ya maye gurbin ta dashi,domin dama ba bacci yake ba bai kuma san yadda zai bacci tana jikinsa ba, da yana da 茩afafuwan takawa dama da tuni ya barta a wajan ya shige part 蓷insa, kasancewa da ita a yanzu ba 茩aramin da gula masa lissafi yay ba, duk yadda yasu ya samawa kansa nutsuwa ya kuma cire tunaninta daga ransa abin faskara yay, gefe guda kuma idan ya tuna matsayinta a garesa sai yaji duk ya sare baya jin kuma zai jure ganinta a haka, me zai yi? Ina zai sanya kansa? Mai yasa zcyarsa ke 茩wa蓷aita masa ita bayan ita 蓷in ta haramta a garesa wacce irin HARAMTACCIYAR SOYAYYA ce wannan? Ga 茩oshi kuma ga kwanan yunwa, hannunsa yasa ya dafe 茩irjinsa dake masa zafi yana jin kamar ciwonsa na neman tashi kodai ya samawa zcyarsa abinda take muradi kodai ya nemi mafita,yasan illar son matar wani amma shi tasa 茩addarar itace MATAR BABANSA, har aka kiran farko na Subhi idanunsa biyu ana idar da sallah ko samun zaman karatu da azkar bai ba sbd baccin dake cin Idanunsa haka ya bawa basu jiransa karatu hqr yana kwanciya kuma wani wahalallan bacci ya 蓷auke sa cike da tunaninta. Washe gari da safe duk yadda Barrister yasu ganin Fannah 茩in fitowa tayi da yay tunanin zuwa wajanta sai ya fasa sbd tsoran abinda zai faru, misalin 10 bayan ya gama shiryawa zuwa unguwar da zashi tunda Weekend ne ba zuwa wajan aiki, ganin babu kowa a parlo yasa ya nufi bedroom 蓷in da take ciki na flat 蓷in da aka bata, walking slowly ya 茩arasa bakin 茩ofar sosai yay mmkin jin 茩ofar a bu蓷e kamar mai jin tsoran wani abu ya tura 茩ofar, tun daga ba茩in 茩ofar yaji dad蓷an 茩amshin airfreshner da kuma wani turaren AL'AJABU daya gama cika 蓷akin tana kwance saman bed ta rufe jikinta da duvet sai sharara bacci take cike da nutsuwa time to time kuma tana sakin ajjiyar zcy da kwa蓳e fuska kamar zatai kuka, zama Barrister yayi a bakin bed 蓷in yana 茩arewa fuskarta kallo wacce ta 茩ara kyau da haske ga kitson da akai mata duk ya barbazo a saman fuskarta hanunsa ya mi茩a zai shafi fuskarta sai kawai ya fasa, fita yay not too long ya dawo 蓷auke da jotter da biro a hanunsa zama yay akan stool ya fara rubutu kamar haka:

*_Dan Allah masu karanta littafina free ko tausayawa Ni'eemerh ko ji tausayin Nimcyluv,Ni daka karanta ban sani gwamma kazo ka faè“·an ba tsada via WhatsApp number 08119237616 for more information_*

_鈾ou need to get out of my thoughts and into my arms where you belong. Please come back! And you know what My Sweet Fatima i missed your sweet lips and tongue wlh i can't imagine how happy am i lokaci da nake jikinki nayi rashin dad蓷an jikinki, Hey you.._
_I really wish you were here next to me in bed..._
_Just thought you should know you're my favorite dirty thought! Uhm Fatima Too bad you鈥檙e not here right now鈥� oh, wow, I better stop thinking about this, or I鈥檒l never get to sleep get ready ki shirya kiyi ado mai kyau zan dawo na kasance dake a cikin wannan ranar bye miss you!"_
Chapter 53 · 0% Book details