← Book details Mar'adams Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 94

Sashe 9

Mar'adams Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

layinta very good hakan yayi dan Allah yallabai idan an tashi hukunci acire matata dan wallahi bata da natsuwa akan matsalar nan ko baccin kirki batayi saboda tausayin yarinyar . Mr ata ya sauke numfashi yace ai tayi kokari ma data fad a maka kaima ka kyauta thanks ya fad a tare da katse kiran ya bar emran rike da waya a hnnusa. Washegari maryama bata farka ba sai shida saura da carbi a hannunta tayi adduar tashi daga bacci ta shige bayi ta fara da watsa ruwa ajikinta domin ta samu jikinta ya warware tayi alwala ta fito bayan tayi sallah tayi azkar ta sake komawa ta kwanta lamo tana tunanin rigimar mr ata bazata iya da wannan rigimar tashi ba ,bama zata sake kiransa ko nemnasa ba ta gaji, ahankali zuciyarta ta soma bata shawara maryama me zai hana duk gabad aya kiyi blooking dinsu daga shi har yan uwansa ki huta da balainsu take kuwa ta amince da wannna shawarar to kuma ai mr ata kawai zata iya rufewa a kira ,ammn su sunfi mata sako akan kira. cike da fad uwar gaba tayi blooking dinsa a kira da kuma what s app tana kallon sunansa dake rubuce. karfe tara daidai a gidan mr ata tayiwa amar bayan sun gaisa ya fara masa magana akan abinda ya kawosa ata ka rabu da maryama tunda har mami tace bata sonta . kallonsa kawai adamcy yayi tare da jan dogon ajiyar zuciya ya sauke yace "amar wllh kayi masifar bani mamaki idan har na rabu da maryama na kama wa?. yau ace ba da wata manufa sweetheart take son hanani auren marayma ba zan iya cewa zan hakura daita amman wallahi wallahi ko dady ne zai dawo duniya yace kar na aureta sai na aureta. to ka aureta a boye kamar yadda muka tsara tun farko albashi daga baya sai kowa yasani bazan iya ba ko da din ma saboda maryama ne alokacin bata sona kuma batasan Ina sonta ba , a yanzu kuwa da nasan tana sona Ina sonta me zai sa nayi haka ? kai matsalata da kai kenan idan ka nace akan abu, kai yanzu don Allah bazaka yale maryama ba sweetheart fa ?amar yayi maganr cike da zolaya. adamcy dake shan coffe me bala'in zafi ya kalli amar cikin ido ya ce, "ai tunda maryama ta zama gaskiya ta bayyana agareni na rantse da ubangijin daya halicceni ya busa min rai bazan barta akan cikar burin wasu ba sai mallaketa sai ta rayu cikin salama dani ,sai na tabbatar da cewa na bata dukkanin kulawa da farinciki ,ba kuma zan yarda a keta alfarmarta ba kai baka masan halin da su khadija suka jefata ba. kasan kwanaki baya kana uk anyi kidnapping dinta baka ga wahalar dana sha ba har nayi zargin yarinyar nan sultana ashe Ashe yayan mami ne suka sace yarinyar nan nan ya zayyowa amar komai aiko ya cika da mamaki yace Kai ya akayi kasani emran ne ya fad a shekaranjiya shima kuma zabiba ta fad a masa wai karya fad awa kowa amar ya girgiza Kai gasky basu kyauta ba Allah sarki maryama baiwar Allah amman kayi hakuri ka bar maganar yanzu tunda ka nace muje ka bawa mami hakuri da kanka nasan zata hakura mr ata yace wallahi zasu gane basu da wayo idan na daga masu kafa Allah yayi min abinda ya ga dama ,could you imagine wai har da auta ? ai akan maryma kowa zai ga back to back zan bawa kowa size dinsa ,amar ya rike ha barsa yana kallon yadda mr ata yake motsa bakinsa . Ahankali amar yay asa da muryarshi cikin sigar rarrashi ya ce,"amma sai nake gani kamar zai fi kyau kayi hakuri tunda Allah yasa kasan komai gaba ma ta kaini dan ita ma maryama ta shirya min muguntar auren wani mummunar mutun adaidai lokacin suka saceta suka kafa mata sharadin ta aureni na wani laokci ta barni kaga abinda suka yi ma kamar taimakonka suka yi ? sosai amamn kai kana tsammanin zan bar wani ya aureta ne ? ai sai dai a mutu ,itama jiya daga na d an ta bata ta kirani da mara mutunci aiko na nuna mata inda rashin mutuncina ya kai . amar ya ware ido yana kallonsa ba dai wani abu kayi da yarinyar mutanen ? kai me zanyi daita ai ita din nake so ba jikinta ba lafiyayyen mari nayi mata mai kyau dan tasan ba a min haka amar ya sake ware ido yana girgiza kai don Allah adamcy kayi ha uri ka dinga d agawa yarinyar nan kafa kallon rainin hankali mr ata yabi amar dashi yana ta e baki tare da sake kai cup in dake hannunsa baki ya ce,"ba zanyi hakan ba kai kasan halina bazan ta ba d aukar mata raini ba zanyi komai akanta amamn raini bazan d aga kafa ba ita fa bata saba da irin rayuwarka ba kafi kowa sanin halina akanta kuma bazan canza ba a haka zata saba i will never tolerate it . Shiru amar yayi yana kallonsa cikin wani irin yanayi, haka kawai sai yake jin tausayin maryama yana hu ar ko wani sashi na tsokar zuciyarsa ya rasa wani irin zuciya ce da adacmy itama kenan da yake mutuwar so bai d aga mata kafa bare wata can Jin shirun yayi yawa ne yasa adamcy ya aga kai ya kalli amar ya ce,"yanzu menen next dan Ina da muradin na mallaki yarinyar nan bayyanarta ta haddasawa jikinta kullum samun fellings, wata irin sha awa nake fama daita fiyye da lokutan baya na . tashi zakayi muje mu samu mami ka bata hakuri kai ma bai kamata kayi fushi daita ba wallahi banyi fushi daita ba tana raina ajiyar zuciya amar ya sauke sannan ya ce gsky kaje ka bata hakuri ka samu ka shawo kanta ta huce ayi auren . kallonsa mr ata yayi tare da ajiye cup in dake hannunsa ya ce,"naje ko muje ai tare zamu kayi min rakiya murmushi amar yayi tareda mi ewa yana kallon cikin ido mr ata ya ce," shikenan da daddare by 8pm zan kiraka sai muje ." daga haka ya nufi ofar fita daga ayataccen parlour n yana jinjinawa ba ar zuciya irinta adamcy . mikewa mr ata yayi tare da ya wuce bedroom inshi, yana mai manna wayarsa a kunnensa daga yanda yake magana a wayar zaka fahimci waya ce me mahimmanci daga can angaren jami an da yake son yaje masa kamfanin mtn yace yallabai in sha Allah zuwa gobe zan kammala maka komai okay I will be expecting you ,bayan yay discounting din kiran yaji kamar ya kira maryama sai kuma ya ajiye wayar a gefan gadon ya shiga wanka . Ya jima yana watsa wa jikinsa ruwa ya fito d aure da dogon farin towel a ugunsa, faffa irjinsa wanda ya wadatu da kwantaccen gashi sunyi luf luf gwanin sha awa ko ina ajikinsa a mur e yake saboda tsananin jim din da yake hakan ne ma kullum yake kara zama kamar yaro d an shekara talati abunka da akwai kudi gashi kuma yana kula da jikinsa idan ba an fad a maka ba wallahi bazaka ce ya kai 43 ba ruwan dake igowa ta cikin sumar kansa ne ke ratsowa ta dokin wuyansa zuwa kwantaccen gashin irjinsa shiru yayi yana tafiya har ya karaso ya tsaya gaban mirrow ya d an bud e towal din dake d aure ajikinsa yana kallon halittar jikinsa babu wacce tazo ransa kamar maryama Ina ma ace yadda ya fito din nan tana kusa kuma a matsayin matarsa ai babu abinda zai hana bai yi having sex daita ba sai dai yaje ya sake yin wani wanka . ahankali ya maida towel din ya d aura ya goge jikinsa sannan ya shirya cikin wani had a den yadi dark green mai matukar kyau da taushi a gaban rigar an rubuta TAT kasancewarsa fari Kayan ya kar bi jikinsa sosai ya d aura hula a kansa hular daya saka ta matukar taimakawa wajen fito da aihinin kyawunsa ya au tsadadden links ya saka a bakin hannun rigar sanyayyen turarensa red me sanyin amshi ya feshe jikinsa dashi ya sanya cover shoe mai shegen kyau sai faman kyalli yake sannan ya kwashi wayoyinsa ya fito, kai tsaye ITG direbansa da masu tsaronsa suka nufa dashi inda zasu gabatar da taro na manyan yan kasuwa yana takun nan nasa cikin isa da takama yayinda masu d aukar hoto da vedio suka shiga daukarsa har ya shiga cikin babban conference hall din da za a gabatar da taron ,hall din cika yake makil da manyan yan kasuwa sai dai mafi yawansu turawa ne kowanne sanye yake da hadadden suit da abun wuya wanda yake d auke da sunan mutun . mutanen da suka sanshi suna ganinsa sai su mike su bashi hannu domin sun gaishesa tare da girmamawa alhj abdulbasi executive director BUA group at the food and energy security yana ganinsa shima ya taso sanyen da manya kaya babbar riga da yar ciki farare sol mr ata ya k arasa suka mikawa juna hannu tare da rungume juna suka gaisa sannan ya k arasa waje na mussaman da aka tanada domin manyan baki ya zauna a kusa da wasu mutun hud u uku sanye da suit d aya sanye da manya Kaya .hall din yayi shiru alokcin da alhj abdulbasi ya soma bayani bayan ya gama gabad aya hall din ya d auki tafi raf raf raf!!! haka ma wani acikin manyan bakin ya mike ya amsa speaker ya soma magana bayan ya gama ne aka mikowa mr ata speaker daga zaune da yake ya soma magana tare da d aura kafarsa d aya akan d aya yana magana a natse tamkar baya son magana cikin tsadadden turancinsa yana bada misali da hannunsa . ya d auki lokaci yana bayani sannan ya ajiye spker a gefensa na gefensa ya d auka duk dai tautaunawa ce akan shaanin kasuwanci bayan awa biyu akayi hotuna in group sannan aka bawa yan jarida damar suyi masa tambayo da kyar ya zanta da mutun d aya ya soma haramar barin wajen alhj abdulbasi ya biyosa yana mika masa
Chapter 9 · 0% Book details