← Book details Mar'adams Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 67 OF 94

Sashe 67

Mar'adams Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ji har cikin tsakiyar kanshi." Maryama na gama dawowa haiyacinta ta soma k'ok'arin zame masa amman Ina adamcy yayi nisa dan bai ma san tana yi ba duk yadda taso ta kwace kanta a hannunsa ta kasa sakamakon rikon da yayi mata muryarta a can kasan makoshi tace "dan Allah ka barni haka bazan iya ba ,karka d'auki alhakina irin na wancan ranar amman sai ji tayi ya sak had'e ta da jikinsa yana shafa kugunta tare da manne kansa a gefen wuyanta yana sauke mata numfa shinsa cikin kunnenta yana hura mata iskar bakinsa cikin zafin nama ya cigaba da juyata aiko ta fashe masa da kuka tana dukansa tana kuka hakan yasa ya tsaya cak yana sauke numfashi tare da kiran sunanta cikin wata irin kasalalliyar murya ".my princess am sorry ban biki ahankali ba ko "?shiru tayi tana sheshekan kuka "sorry naso na biki ahankali amman dadinki ne yayi min yawa har yasa na kasa i love you so much ".ya k'arasa fad'a yana mai cigaba da hura mata iskar bakinsa a kunnenta yana murza kugunta yana goga mata k'irjinsa yana wani narke mata tare da sake kamkameta still bakinsa na cikin kunneta yana mata nishi ." yana k'ok'arin cigaba nan take gabad'aya ilahirin jikinta ya kama rawa tsoro ya cika zuciyarta dan gsky zuwa yanzu zafi take ji "dan Allah karka cigaba ka sakar min jiki haka na gaji" ta fad'a tana tura k'irjinsa alamun ya tashi akanta murmushin gefen baki yayi ya sake rungumeta cikin jikinsa sosai "can kasan makoshi yace my princess please kiyi hakuri nima nayi wallahi zan biki ahankali ta yadda bazaki gaji ba".ni dai gsky zafi nake ji "okay !"ya fad'a yana zare jijiyarsa ajikinta ya tarairayota gaba d'aya zuwa jikinsa yana kallonta yana hura mata iskar bakinsa ya fito da harshensa ya d'ora saman fuskarta ya shiga lashe hawayenta kafin ahankali ya fara kissing din idanunta yana shafa wuyanta wani sabon kuka ya kufce mata "wayyo Allah na shiga uku dan Allah ka barni bani da karfin cigaba da yin komai yanzu "bayan kin gama jin dadi shine zaki wa mutane kuka nima ki barni naji nawa " na tuba bazan sake ji ba ."bai san sanda murmu shi ya bayyana akan fuskarsa ba ya tsura mata idanunshi yana mata murmushi meye bazaki sake ji ba ?"yayi mata tambayr yana sakar mata murmushi kasa cewa komai tayi laulausan bakinsa ya tura cikin nata ahankali yake bata hot kiss mai tsayawa a zuciya yana jin yadda take sauke ajiyar zuciya da shesheka ya sake manneta ajikinsa yana shafa bayanta." ahankali ya soma jin yanayin saukar numfashinta ya canza wanda hakan yake nuna alamun bacci yayi awon gaba daita ." ahankali ya kwnatar daita ya koma gefenta yana fidda numafshi sama sama dan gabad'aya a bukace yake. yayi shiru kawai yana kallonta jin ya rabata da jikinsa yasa ta d'an bud'e idanunta suna facing din juna idanunshi ya tsura mata masu kashe sansar jiki "kenan wayo tayi masa !"ahankali ta lumshe masa idanunta tana turo masa baki tare da gyara kwanciyarta ta juya masa baya hannunsa ya kai ya janyota zuwa jikinsa bata hanashi ba ahankali ta dinga jin hannunsa a sansar jikinta yana shafata wani irin shauki take ji ajikinta amman bazata yarda ya sake tura mata wannan abar tasa ba shi kuwa jijiyarsa sai sak mikewa take ta runtse idanunta gam i dole baccin gaske ya d'auketa."sai dai cikin bacci taji yana having sex daita ta d'an bud'e idanunta dake cike da bacci zatayi magana yayi saurin had'e bakinsu yana girgiza mata kai tana ji tana gani yayita murzata tun tana iya magana har tai masa shiru aiko washegari da taimakonsa ta iya mikewa tayi wanka ta shirya cikin doguwar riga fara mai ratsin orenge tafiyar da take yi yakewa dariya har ta samu waje ta zauna akan kujera ta juyo tana hararesa cikin zolaya "kai ko !"ta fad'a cikin dubansa tana cije lip's dinta." ahankali ya karaso inda take ya dafe kujerar da take zaune ya sakala hannunsa ta baya ya kai bakinsa kan karan hancinta ya sumbata da harara ta bishi "wai wanka ne baka son shiga ko me ?"ka wani zauna wa mutane da towel d'aure tun d'azu sai neman magana kake tunda anki atanka sai kayi hakuri kayi abinda ke gabanka ya zagayo ya zauna kusa daita ya dan jawota jikinsa yana kallon kyakkyawar fuskarta "maryama .."tayi shiru shima yayi shiru yana nazarin ajiyar zuciya data sauke tayi kasa da idanunta domin kasa jurar kallon da yake mata dan wani kwar jininsa yake shigarta Kai tsaye ta kasa sarrafa kanta koda ta dage akan ta fuskancesa da kallo mai cike da muna tsantsar so sai wannan kwarnin nasa ya hanata ."ya d'an yi murmushi "ke kad'ai ce macen da zuciyata take yawan kawo min tunaninki ta d'ago ahankali ta kallesa da shayayyun idanunta "kaje kayi wanka ka raba kanka da wannan towel din ya kalli towel din jikinsa sannna ya kamo hannun ta cikin nashi yayi mata kiss "Ina ruwanki da towel dina ko tsirara naga damar zama a kusa da matata zanyi ko ba haka ba ?"yayi mgnr yana d'age mata girarsa d'aya lumshe idanunta tayi tana girgiza kai ". "maryama .."! ya sake kiran sunanta a karo na biyu bata amsa ba illa ta zuba masa ido tana sauraronsa"kina da dadi !"ware masa idanunta tayi sosai tana kallonsa cike da mamaki jin abinda ya fad'a ya d'age mata girarsa d'aya "yes Allah kina da .."tai saurin toshe masa baki da hannunta tana 'bata fuska "wai meye haka ne ?"ya kai hannunsa ya cire hannunta yana murmushin gefen baki "dan Allah ka daina fad'a min haka kana sani jin kunya ai kunyar ce nake son cireta a tsakninmu "ni dai a'a!"nima a'a!"ya fad'a yana wani shagwabe mata shiru tayi kawai tana kallonsa "kamar ba shine wannan miskilin da kowa yake jin tsoron tunkarar inda yake ba . daga inda yake ya dawo gabanta ya zagaye kugunta da hannunsa yana shafa bombom dinta yana lumshe idanunshi." Mmn sudais MAR'ADAMS BOOK 4 *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH AREWABOOKS USERNAME AYSHAABAGUDO bismillahirrahmanirrahim Page 23 "My princess Ina son na karar da rayuwata data saura tare dake gashi wata rana dole mutuwa zata d'auki d'aya acikinmu,na kan gar gad'i zuciyata ta daina kawo min wannna mugun fatan domin kuwa duk lokacin data tunatar dani haka naka jin kasala ta baibayeni na rasa kwarin jikina na rasa amsar da zabawa wannna zuciyar wai idan kika mutu koni na mutu yaya d'ayanmu zai kasance ko ke yaya zaki kasance ?"shiyasa ina addua ko mutuwa ce ta d'auke mu tare dan bana son na mutu na barki wani ya aure min ke ko idan na mutun zaki iya aurar wani ?"shiru tayi kawai tana kallonsa tana nazarin maganarsa batare da tace masa uffan ba dan babu komai acikin maganarsa sai zallar kishi yayinda shi kuma jira yake yaji mai zata ce "yalla'ba!".ta kira sunansa ashagwa'be yana jinta yayi mata shiru yana cigaba da matsa bombom dinta yana cusa kanshi cikin rigarta". "love !" ta kirasa da wannan sunan wanda yasa yaji gbdy tsigar jikinsa sun mike cike da shukin sonta yace "yes dadina!"ya amsa mata yana zare hannusa a kugunta ya riko hannuwanta duka cikin nashi yana murzawa ahankali "tashi ka shiga wanka ta fad'a tana rausayar masa da kwayar idanunta." "sai kin bani amsata sannan zan tashi ."ta harare sa tana murmushi tace "ikon Allah kai da zuciyar ka take aiyana maka ai ita ya kamata ta baka amsa meye nawa aciki ?"ya murza hannuwanta da k'arfi yana tsareta da tsumammun idanun shi ."ahankali ta runtse shayayyun idanunta saboda jin zafin abinda yayi mata "ki bani amsa in har kina son na samu sukuni da kwanciyar hankali yau ."tayi shiru yayinda hawaye suka cika idanunta ta runtse idanuwanta kad'an sai ga hawaye shar sun gangaro daga cikin kwarnin idanunta,ba tare data bud'e idanuwanta ba tace "mai yasa zaka kawo abinda kasan zuciyarmu bazata jure ji ba ?"wannan sam ba abinda ya kamata ka dinga kawo shi acikin zamantakewar mu bane"koda ban kawo hakan ba ki tuna sai hakan ya faru damu wani lokaci"duk da haka banaso ace ka dinga sako mgnr acikin zukatanmu hakan na nufin rage mana walwalar zuciya da sukuni." Ya saki hannuwanta ahankali ya mike tsaye jikinsa a sanyaye "in sha allahu bazanga mutu warki ba sai dai kiga tawa maryama ke kad'ai ce farincikina Ina sonki son da babu abinda ya isa ya kidaya yawansa acikin zuciyata duk gatan dana taso da kulawa irinta mahaifi da mahaifiya dana samu kasancewata namiji tilo tsakanin suke nuna min so da fifita sona akan komai ban ta'ba yin farinciki ba sai dana sameki na gode wa Allah da yayi min kyautar mace kamar ki maryama Ina sonki in sonki Ina sonki !!!har na kan rasa kofar da zan shigo miki da kyauta dan dinbin farinciki dana kasance adalilinki na rasa me zan baki duk kyautar dana miki ganin nake ban baki komai ba me zan miki wanda zaki kasance acikin farinciki har karshen rayuwarki?"tayi shiru kawai tana cgb da kallonsa, kalamansa sunyi matukar kashe mata sansar jiki sai dai mamakinsa take yadda wani lokaci yake iya kwnatar mata da kai ya tausa sa kalamansa agareta ya dawo mata tamkar wani bawa wanda hakan yasa soyayyarsa take sake bin jinin jikinta har take jin son da take masa ya zarta wanda yake ikirarin yana mata ita dai tana iya boye nata ne, yadda ya tsura mata idanunshi yasa take jin soyayyarsa na sake ratsata "burina a kullum na kyautata miki maryama." Taso wa tayi da kyar ta tsaya a gabansa "bani da abinda nake bukata daga gareka da kyautatawa zuciyata face kaunarka mijina ka cigaba da sona kaine farincikina da samunka ne na samu yaye war damuwar komai arayuwarta kaine muradin Raina kaine farincikina bani da komai sai kai kana tattalina ka bani matsayi mai girma acikin zuciayarka ni da kai mutu ka raba zan dangwama cikin maka dagwamamkiyar biyayya bazan gaza ba in har hakan shine zai zama farincikinka Ina sonka mijina ta k'arasa maganar tana sunkuyar da kanta saboda tsananin jin kunyar maganrta .." Ya matsota sosai ya rungumeta ajikinsa tsam suna shafa sansar jikin juna shauki da kaunar
Chapter 67 · 0% Book details