← Book details Mar'adams Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 49 OF 94

Sashe 49

Mar'adams Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

garesa ba." " my princess na gode kwarai da kika killace min kanki zuciyata tana matukar alfahari da samunki a cikakkiyar budurwa zan cigaba da godewa allah daya bani ke a matsayin matata hakika kin zamo wani jigo acikin bargon jikina ina sonki maryama soyayyar da ban san iyakarta ba aYanzu na k'ara yarda soyayyarki a jinina take inshaallahu mutuwa ce zata raba mu kalamansa sun faranta ranta sai dai tasan zamnasu ba mai d'aure bane duk yadda yake son su rayu tare tasan yan'uwansa sai sun rabasu zamewa yayi ya kwanta akan kujera ya kwantar daita ajikjnsa ya kai hannusa saman ruwan cikinta yana shafawa yana kiran layin umma kira biyu yayi mata ta d'aga da sallamarta alokcin da maryama ta zare hannunsa acikinta ta kwanto jikinsa tana kallon fuskarsa .bayan adamcy sun gaisa da umma tace"adamu ya kuke da fatan dai kuna lafiya ?"yace lafiya lau ga maryama tana son magana dake yana jin sanda ta sauke numfashi sannan tace "to bata wayar !"sa wayar a hands free yayi wanda yake nufi a nan zatayi wayar wanda ita sam bata so haka ba ." cike da sanyi murya tace"umma Ina kwana ?"lafiya lau maryama fatan dai kina lafiya?"lafiyata lau umma ya aunty da habib?""duk suna lafiya duk sun damu da rashin samun layinki kiyi kokarin ki dinga rike waya ahannunki dan rashin jin murayarki akai akai zai saka mu cikin tsananin damuwa "in sha allahu umma babu wani damuwa ko ?"maryama tace" babu damuwar komai !"fatan dai kina zuwa gaishe da mahaifiyarsa kamar yadda nace "Ina zuwa umma! ." to!shikenan Allah yayi miki albarka kiyi hakuri a gidan aurenki ,Ina miki adduar Allah ya sakawa mijinki tausayinki acikin zuciyarsa,Allah ya shiga cikin al'amarinku Allah ya tausaya miki acikin rayuwar aurenki Allah ya rabaku da sharrin duk wasu sheidanu namiji ko mace ".maryama tace "ameen! kwayar idanunta na cikin nashi ya natsu yana sauraron hirarsu yana kallonta " "ki sak jajurcewa da addua sannan kiyiwa mijinki biyayya ,adamcy ya d'age mata girarsa d'aya yana shafa lip's dinta da finger's dinsa "banda mutsu akan komai duk abinda ya umarceki muddin bai sa'bawa addinin ba lallai ki tabbatar da kiyi masa sannan ki tayasa yiwa mahaifiyarsa biyayya,Allah ya sake had'a hankularku ,ya baku zaman lafiya da zuria masu albarka "muryarta a sanyaye tace "to umma !in sha allahu "fatan alkhairi sukai sallama."tayi shiru ta kasa cewa komai "yayinda adamcy ya gyara mata kwanciya ajikjnsa ya Kai bakinsa cikin kunneta ya soma mata magana cikin rad'a "kin dai ji abinda umma ta fad'a ?"duk abinda nace shi zaki yi amman nasan wannan kunne tauri ne dashi" yayi maganar yana ciza gefen kunneta k'ara ta saki mara sauti tana kokarin mikewa sai dai d'an zafin da taji ya ratsata yasa ta koma tana masa kukan shagwaba "ka gani ko zaka sa na fama ciwona "sorry !ya fad'a yana shafa bombom dinta sannan ya cigaba da magana ." "Ina matukar son umma saboda tana da matukar kirki gashi tana son abinda nake matukar so ," ta d'an kallesa tace "me kake matukar so ?"ya harareta yace"ban sani ba tunda baki san abinda nake so ba "dariya ya bata tare da mamaki irin hararar daya zabga mata "bari naje naga sweet heart na dawo "tayi shiru tana tunani kafin ahankali tace "itama tasan abinda ya faru ne ?"haka nan ya tsinci kanshi da boye mata yace " aa menene idan tasani ?"wani irin ajiyar zuciya ta sauke tace "babu komai bana dai son ace tasani ne kunyarta nake ji "ah lallai kuwa zan fad'a mata dan Ina son tasan adamcynta ya tsinci dame a kala "ya mike daita ajikinsa ki kwanta anan ba zan dade ba zan dawo ya kwantar daita yana kissing din foreign head dinta "Ina sonki sosai !ta lumshe masa idanunta tana riko yatsun hannunsa cikin nata "dan Allah ka rufa min asiri karka fad'a mata dan wallahi bazan iya had'a ido daita ba ". "Amman mai yasa bazaki bari tasan cewar budurwa ce ke ba bazawara ba ?ni dai dan Allah karka fad'a mata "okay naji !"ya shafa gefen fuskarta ya mike "ka gaisheta !"zataji! ya fad'a yana taku a natse kamar bai son taka kasa bayansa tabi da kallo da sallamarsa ya shiga d'akin mami tana zaune tana breakfast ta d'ago ta kallesa a natse tana amsa sallamar da yayi fuskarta babu yabo babu fallasa ya k'araso gareta ya zauna a kujerar dake gefenta yana kallonta "sweetheart kin tashi lafiya ?"alhamdulilahi fatan kai ma ?"yace lafiya!"ya fad'a fuskarsa da alamun fara'a "ya wannan yarinyar da jiki ?"taji sauki tace na gaisheki"ya fad'a yana shafa sumar kanshi".ba tace masa uffan ba,haka shima shiru yayi ya rasa me zai ce mata wanda zai sak kwantar mata da hankali akanshi , kawai yaji zuciyarsa tace masa ya tambayi khaira zata ji dadin haka "sweetheart ya khaira take ?". "wannan kuma bani zaka tambaya ba idan kana son kasan lafiyarta ka nemi uwarta ko kuma wad'an suke tare dasu "sarai ya fahimci abinda take nufi shi da yayi tunanin zataji dadi sai yaga sa'banin haka .yace "in sha allahu zan kira uncle naji lafiyarta" tai shiru tana cigaba da tura irish potato a bakinta a ranta kuwa haushi taji da ba maryam zai kira ba ."ta kasa hakuri tace "me yasa bazaka kira ita maryam ba ?" shiru yayi kawai batare da yace mata komai ba "kasani yanzu ba kamar da bane ,a yadda ka nuna baka yinta a yanzu bazan iya misalta maka irin tsanar da maryam tai maka ba ,gara ma ka ajiye komai kayi abinda ya dace dan itama yanzu bata sonka baka gabanta "still dai shiru yayi yana kallonta kawai dan shi babu ruwansa da wata kiyayyarta da ta cigaba da son shi ,ko kinsa duk d'aya ne a wajensa shi yanzu farincikinsa da jin dadinsa yadda tai nesa dasu kuma baya kaunar abinda zai sake dawo daita cikin rayuwarsu." "khaira ce atsakaninsu kuma da zarar ta kai shekara biyu zai kar'beta a hannunta" ya d'an jima zaune yana janta da hira domin dai yana son ya dawo daita asalin sweetheart dinsa mai saukin kai da son duk wanda ya ra'beta. ahankali ya mike yayi mata sallama d'akin hajiya zulfa'u ya shiga tana zaune tare da hisham ,ya k'arasa shiga cikin d'akin sosai , hisham ya sakar masa murmushi yana cewa "ango kasha kamshi "bai san sanda murmushi ya bayyana akan fuskarsa ba, ya mika masa hannu suka gaisa sannan ya samu waje ya zauna yana gaishe da hajiya zulfa'u fuskarta cike da farinciki ganinsa tace "ya kake adam ya maryama take "?" "tana lafiya! ."ya fad'a atakaice."sun d'an ta'ba hira sannan suka fito tare hisham na tsokanarsa "ATA Kaga yadda lokaci d'aya ka wani canza fuskarka sai wani kyallin angonci take "kaga banson shirme anan ko ka manta cewar ni surukinka ne? hisham yayi dariya yace "nabi suruki da gudu !amman kyallin haka da alamun ango ya shige daga ciki." "kololuwa ne ba ciki ba !"adamcy ya fad'a haka yana jan tsaki hajiya zulfa'u dake tahowa ta bayansu tai murmushi kawai tana girgiza kai sannan ta d'auki hanayr parlour'n mami". "kaga muje naga fuskar amaryarmu naji wani irin kalar abinci ta dirka maka haka mai canza mutun cikin kankanin lokacin ?"ahankali suka haura samansa adamcy na cewa "hisham banason iskanci fa ka iya bakinka ?"Iskanci kuma na nawa ai Ina ganin a wuce gurin, killa ma idan da rabo ka harba mata ".a kofar shiga parlour'n adamcy ya tsaida shi "kaga tsaya nan bari na fara shiga" bayan kamar minti biyar yace" ya shigo"! zaune ya iske maryama sanye da hijab kanta a sunkuye cikin tsananin jin kunya,hisham ya kalleta yana murmushi sannan ya samu guri ya zauna yana kallon adamcy alokcin maryama tace"sannu da zuwa Ina kwana ?"yace "lafiya lau amaryamu ya bakunta da fatan kina lafiya ?kanta a sunkuye tace "Alhamdulillah !"sosai ya yaba da zabin adamcy yayi masu addua tare da fatan alkhairi a rayuwar aurensu sannan ya mike tsaye ya nufi kofar fita ." adamcy ya shiga d'akin ya d'auko mata waayrta ya mika mata" ni zan fita amman ba dade zanyi ba idan kina bukatar wani abu ki danna wancan bell din ya nuna mata wani farin abu ajikin bnago "direct kitchen ne! yayi kissing dinta lip's dinta ji tayi kamar tace ya zauna kar ya fita ya barta ita kad'ai kallonta yayi tare da cewa menene?"kamar tace masa ya zauna sai dai ta girgiza masa kai alamun babu komai "sai ka dawo Allah ya tsare !"ameen ya fad'a yana kai wa bakinta light kiss lumshe idanunta tayi tana tsananin son shi ya sake samun kyakkwan mazauni acikin zuciyarta bata san lokacin daya bar parlour'n ba sai bud'e idanunta tayi taga baya nan ." tare suka fito zuwa haraban gidan da hisham suna magana kasa kasa ."bayan fitar adamcy daga gidan mami ta kira shahida tace "idan suna da lokacin su shigo yau su gaishe da maryama . "kai tsaye tace "to! hira sukai kad'an ta katse kiran inda aunty shahida ta kira aunty khadija tace ta shirya zata biyo ta d'auketa suje gaishe da maryama aunty khadija ta yatsina fuska sannan tace" ki wuce kawai zani wata yar unguwa dan bazan iya zuwa gaisheta ba ." "karki yi haka mana wannan fa umarni mami ne " ai wallahi aunty shahida bana son ganin fuskar yarinyar nan dan zan iya gaggaura mata mari idan na d'aura kwayar idanuna akanta "ko ni nan na tsaneta khadija kuma zuwanmu ba yana nufin munje gaisheta bane umarnin mahaifiyarmu zamu bi daga nan muci uwarta aunty khadija tai murmushin jin tana cewa yar iskar yarinya kawai abinda nayita jaddata mata karta kuskura ta bari wani abu ya shiga tsakninsu .shine ya zamo a farko anan dai suka ajiye magana zasuje zuwa anjima Karfe d'aya da rabi adamcy ya dawo lokacin maryama tana bacci tana cikin baci taji ana shafata ta bud'e idanunta kad'an shi tagani kwance ajikinta tace "stop pls! stop what? ya tambayeta a d'an rikice "abinda kake yi n banaso wallahi wani iri nake ji ajikina dan Allah ka daina bai san sanda ya kai bakinsa daidai wuyanta ya fara lasar skin dinta ba ,wani sabon bakon alamari taji yana bin sansar jikinta mai tattare da
Chapter 49 · 0% Book details