Sashe 82
Mar'adams Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
BOOK 4 *AYSHA A BAGUDO* Page 27 Ganin irin kallon mamakin da likita take mata yasa mami ta fahimci a fili ta nuna damuwarta dan haka tayi firgigib ta dawo haiyacinta sai dai gabad'aya tsayuwa agurin ya gagareta ta nufi kofar shiga bangarenta inda ta bar likita sak da baki da tarin tambayoyi iri iri ,cikin tsananin tsoro likita tayi nadama da danasanin fad'a mata halin da ake ciki ita a tunaninta tsantsar murna zatayi sai taga sa'banin haka , mami kam zariya ta shiga yi acikin d'akinta tana ciza yatsan hannunta,da kyar ta iya tattara kwarin gwiwar data mata saura ta d'auki wayarta ta soma neman number aunty shahida tana d'aga kiran mami ta soma mata bayani tana kuka "sha.."shahida maryama fa ciki gareta ."aunty shahida dake zaune bata san sanda ta mike tsaye dafe da k'irjinta ba tace "ciki mami !?wallahi shahida ciki gareta wannan abu kwata kwata bai min dadi ba "mami ta k'arasa maganr tana hawaye "inna lillahi mun shiga uku da wannan tsinananniyar yarinya yanzu yanzu daga aure sai ciki ?"wallahi shahida gashi banason had'a zuria daita ,dangin matsafa da biye biyen malamai gashi kunce ubanta dan giya ne uwarta kuma sai da suka gama zaman banza sannan sukai aure da uban ." "mami kiyi hakuri ki kwantar da hankalinki Allah ya kiyaye mu had'a iri daita in sha allahu sai dai tayi barin ciki nan ba dai ta haifesa ba idan lallai sai an haifesa ana haifarsa zai mutu kuma sau dubu zatai ciki sau duba zata rasa abd zata haifa sai dai ta gaji da zamanta haka babu haihu ta tattara ta kama gabanta amman Ina bamu ba had'a zuria daita, yarinya kamar mayya daga zuwa zata fara tara ya'ya "wannan matsifa tayi min yawa shahida "ke dai mami kiyi hakuri zamu san abunyi bari zan nemi khadija yanzu muji yadda za'ayi "ga yarinyar yar uwarsa ga asali ga mutunci amman adamcy ya rufe idanunshi yace bai son maryam sai wannan yarinyar mai zubin mayu idan ba asiri wannan yarinyar da iyayenta sukai masa ba wani mafarki ne irin haka yake zama gaskiya ?"cikin kwantar da murya aunty shahida take rarrashin mami tana kwnatar mata da hankali da bata tababacin wannna cikin ba dai a zuriarsu ba "yayinda mami ke can cikin tashin hankali shi kuwa adamcy yana can ya kasa boye farincikinsa,kacokan ya maida hankalinsa akan maryama kamar zai mata numfashi ." a baki ya dinga bata abinci yana tsokanarta zata zama maman baby murmushin gefe baki kawai tayi tana kallonsa tamkar bashi ba ,bata wani ci abinci kirki ba yaga ta dafe k'irjinta tare da rufe bakinta "what !?zaki yi amai ne ?"da sauri ta gyad'a masa kai nan take taga ya ajiye plet din hannunsa ya d'auketa ya nufi bayi daita suna shiga ta fara kelaya amai yana tsaye akanta har ta amaryar da gabad'aya abinci data ci "ya d'an durkusa kusa daita ya dafa bayanta yana faman jera mata sannu ,bayan ta gama aman ya wanke mata jiki tare da janyota jikinsa gabad'aya ya rungumeta "sorry baby na ya fara wahalar min dake numfashi ta sauke da kyar tana lumshe ido d'akin suka dawo ya kwantar daita sai dai ta d'an gyara kwanciyarta zuwa kishigid'a adaidai lokacin ta doctor take neman izinin shigowa ya bata ta shigo da girmamawa sannu tayi mata ahankali maryama ta gyad'a mata kai tana sak lumshe idanu cikin minti ashirin likita tayi komai ta gama ta nuna masa yadda zai cire mata ruwan idan ya kare sannna tai masu sallama ta tafi ta barsu adamcy nata fama da maryama ko d'an shayi mara madara ta sha tace amai zanyi haka ya barta ahankali har bacci ya d'auketa ." yayi shiru zaune agabanta yana kallonta tana sauke numafshi sannan ya lullub'e mata rabin jikinta da bargo."ahankali ya kai hannunsa yana shafa gefen fuskarta yana lumshe ido bai ta'ba jin yana son haihu ba sai daita saboda kyakkyawar soyayyar da yake mata,ita kad'ai ce matar da zata haifa masa yaran da zai ji su har cikin zuciyarsa kiss ya kai mata a lip's dinta "I want to be with you forever, "you're so sweet and am going to be with you no matter what,he really love her he takes so much time for loooking at her and keeps kissing her while she sleeping "kece halittar dana fifita sonta akan komai da kowa Allah yasa karki yi amfani da tsamanin son da nake miki ahankali yake maganar yana busa mata numfashinsa fara zukar numfashinsa yasa ta d'an bud'e idanuwa ta zuba masa tana kallonsa a gabanta tamkar wani bawa ,muryarta a raunane tace I'm not regretting for having you in life Ina sonka kuma zan cigaba da sonka don't ever thinking I can't do without you i will stay with you without any complain, murmushin gefen baki yayi yana d'age mata girarsa d'aya. ka kwantar da hankalinka ni taka ce har abada duk runtsi Ina tare da kai ba zan gujeka ba kuma ba zan juya maka baya ba ." hannuta d'aya ya kamo yana shafawa yana kallonta yana jin wani sanyi na ratsa shi ahankali ya kai baki ya yi kissing din bayan hannun sannan ya mike ya shafa kanta "bari na shiga bathroom"ta lumshe masa ido alamun taji bai wani jima ba ya fito daure da towel .ahankali ya fita daga cikin d'akin zuwa nashi ta maida idanunta ta rufe tana sauke numfashi tana tunanin irin zazzafan son da yake mata tana jin tsoron ranar da mutuwa zata rabasu tasan idan ta rigarsa mutuwa lallai zai shiga damuwa bata san lokacin daya d'auka ba sai dai farkawa tayi taga har ya cire mata robar drip din da'aka makala mata duk bata san karfe nawa bane amman ta fahimci tsakar dare ne. ta gyra kwanciya tare da takure jikinta waje d'aya ganin haka ya rage karfin ac d'akin, ya kwanto ya rungumeta ta baya bata juyo ba dan bacci ne acikin idanunta tana jin yadda yake sake shigewa jikinta yana manne mata tare da shafo wasu wurare a sansar jikinta ".sannu princess "numfashi kawai ta sauke kusan mintuna talatin suna kwance yaji ta kira sunan shi "zumana ..!"ta furta cikin wani irin salo na marasa lafiya "na'am dadina!"ya amsa cikin wani irin sautin murya hucin bakinsa da numfashinsa na dukan wuyanta wanda ya haddasawa tsigar jikinta mikewa"kayi bacci gobe fa akwai zuwa Office ". "manta da aikin nan kina tunanin zan fita na barki ne ke kad'ai alhalin baki da lafiya ?"to mene ne ai zan iya kula da kaina wannan zuciyar tawa bazata iya samun natsuwa da kwanciyar hankali ba,a yanzu ma da nake tare dake na kasa samun natsuwar da zan runtsa bare na barki "juyo wa tayi gabad'aya ta shige jikinsa ta rungumesa tana kallon kyakkyawar fuskarsa ya matso da bakinsa zai yi kissing dinta ta kawar da bakinta tace "dan Allah ka dinga sausautawa kanka wasu abubuwa akaina ka daina zafafa son da kake min yayi yawa shiyasa kullum mami da yan'uwanka suke min kallon nayi maka wani abu ne ".wannan kuma damuwarsu ce ni babu ruwa na da duk abinda zasu ce "duk da haka ,ance idan zaka so abu kaso shi kad'an idan zaka kisa ka kisa kad'an dan Allah ka rage son nan domin Ina jin tsoron ranar da zaka ga wata ka juya min baya "kamo fuskarta yayi yana kallonta kamar ranar ya fara ganinta bazan ga wacce har zan juya miki baya akanta ba "to idan babu mutuwa fa akwai rabuwa ai tana gama fad'ar haka taji yaja dogon tsaki tare da zareta ajikinsa ya juya mata baya ." Shiru tayi tana kallon bayansa har kusan minti goma bai juyo gareta ba da alamun halin ne ya motsa kamar ta rabu dashi sai taji ta kasa ta matso jikinsa taji ya janye jikinsa daga nata ya takure waje d'aya numfashi ta sauke ta sak motsawa ta rungumesa sosai, bai juyo ba amman yana jin yadda take sake shigewa jikinsa tana manne masa tare da shafo wasu wurare a sansar jikinsa kusan mintuna talatin suna kwance yaji ta soma magana"bazan iya runtsawa ba matukar ka cigaba da juya min ba a daren nan ta karasa maganar tana shafa qirjinsa zuwa nipples dinsa ahankali ya juyo gabad'aya wanda sauran kad'an su had'e ya tsura mata tsumammun idanunshi "daga na fad'a maka gasky shine kayi fushi dani ko ?numfashi kawai ya sauke yana cigaba da kallonta, matso shi ta sake yi tana shafa gefen fuskarsa muryarta a matukar sanyaye "ka fi kowa sanin cewar ni masoyiyarka ce kuma ina tsananin son na ganka cikin kwanciyar hankali da natsuwa bana son duk wani abinda zai zama damuwa a rayuwarka kayi hakuri zumana ..." fixgota yayi gabad'aya ajikinsa cikin wani irin salo ya had'e bakinsu ya soma sucking lips dinta yana tura harshensa cikin bakinta wani iri kissing yake mata wanda ta kasa jurewa da kyar ta samu ya sakar mata baki gabad'ayansu numfashi suke saukewa ,ya kamata kayi bacci saboda fita gobe "wai wa ya fad'a miki zan fita zuwa wani guri baki da lfy babu inda zani muna tare sai naga yadda jikinki yayi ya fad'a tare da rungumota ya lullubesu .wani bacci ne yayi awon gaba dasu suna rungume da juna basu suka farka ba sai daf da ana tada sallah asuba ,maryama ta kasa ta mikewa sakamakon nauyin da jikinta yayi ." kusa daita ya matso yana mata sannu tare da riko hannuwanta "ka taimaka min bazan iya tashi ba cak ya d'auketa ya nufi bayi daita ya zaunar daita akan setbath ahankali ta fara fitsari tana runtse ido ya dawo gabanta ya durkusa yana kallonta "wani guri na miki ciwo ne ?"kai ta girgiza masa tana rausayar masa da kwayar idanunta "babu komai kawai dai jikina ne naji yayi min nauyi shi ya taimaka mata ta mike byn tayi tsarki tai alwala shima yayi suka fito atare ." bayan sun idar da sallah komawa sukai sai wajen karfe goma ya farka yana kallonta kwance tana sauke numfashi ko bacci take a natse take bai jima da farkawa ba itama ta farka tana mika da salati ya kamota jikinsa wani irin zafi yaji ya ratsa shi muryarta cike da shagwaba tace "ni ka barni bani da lafiya tayi