← Book details Mar'adams Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 35 OF 94

Sashe 35

Mar'adams Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kuka "why maryama ?" me yasa zaki dawo nan ki kwanta alhalin nace bazan miki komai ba ?"yayi maganar cike da matsanancin 'bacin rai ."kam kame jikinta tayi dan kar ma ya ta'bata mata jiki "baki ga akan kujera na kwanta bane at least na dinga kallon kyakkyawan fuskarki saboda kallon fuskarki kawai zai kwantar min da hankali "shiru tayi kawai tana mai sake runtse idanunta gabanta na fad'uwa "me yasa bazaki tallafawa zuciyar mijinki ba ki cire wannan tsoron jin abinda ya fad'a ya sake jefa zuciyarta cikin tsananin tashin hankali "mijinki ya cancanci kiyi masa adalci domin mallakar abinda ya d'auki tsawon shrkaru yana bulayi akai ".kuji mutumin da yace bazai mata komai ba amman kuma shine yake maganar ya cancanci ayi masa adalci ko adalcin me zata masa oho ?"duk runtse bazata sadaukar da budurcinta ba idan ma rabuwa zaayi ta tsira dashi ."hannunwansa ya Kai jikinta ya kamota ya had'e da faffad'an k'irjinsa gabad'aya ya rungumeta tare da matseta tsam ajikinsa ".wani iri taji ajikinta ,gabad'aya tsigar jikinta suka mike yrrrr hatta numfashinta ma sai daya nemi ya d'auke sakamakon irin rungumar da yayi mata yana sauke numfashi ." ahankali ya fara zance zuci "maryama na d'auki shekaru mai yawa zuciyata na gallazuwa akanki "kece burin raina muradin zuciyata da sonki na soma mallakar kaina da hankalina ban san komai ba sama da soyayyarki a duniya, idan babu ke acikin rayuwata my life is incomplete,"wani zazzafan numfashi ya sauke har sai da taji saukar hucinsa a gefen wuyanta "ni mijinki ne ,kuma ina da ikon aikata komai akanki ai kinsa da haka?tana jinsa tayi masa shiru tana rike da zanin jikinta dake k'ok'arin yin kasa " ahankali ya fara tafiya daita yayinda zanen jikinta ya hard'et nan take ta tsaya cak tare da dukawa kasa bai tsaya 'batawa kanshi lokacin ba ya d'auketa cak ya nufi d'akinsa daita ya kwantar daita ya cire jallabiyar jikinsa shima ya haye gadon tare da matsota ya manneta da k'irjinsa yayi mata kyakkwan makwamcin ajikinsa inda bombom dinta ya samu mazaune akan jijiyarsa ,tayi sauri runtse idanunta shi kuwa numfashi ya d'auke na wani lokaci ." ahankali ahankali ta dinga sauke numfashi ta d'an matsa kad'an daga jikinsa ya kai hannunsa ya sake janyota ya zagaye cikinta da hannuwansa "mutukar kina son muyi bacci yau ki barni a haka babu yadda ta iya haka ta hakura sai dai bai barta haka ba ,yayita yawo da hannusa a sansar jikinta most especially k'asan mararta daman kuma tasan da hakan, tasan bazai ta'ba tsaida hannun sa waje d'aya ba, bayan kamar minti talatin wani bacci mai nauyi ya daukesa rungume daita ita kam sai juyi take da mutsu mutsun na rashin sabo tasan da zai zareta ajikinsa babu mamaki ta samu ta runtsa ." Bangaren umma kuwa kasa runtsawa tayi gbdy ta nemi bacci ta rasa wanda ta halakanta hakan da tausayin maryamarta ,tayi juyi akan gado yafi akirga bazata tantance lokacin data d'auka tana juyi ba kafin daga baya ta yunkura ta sauko daga saman gadonta ta zauna,tunani take sosai komai nata ya tsaya yanzu haka tasan maryamarta na can cikin fargaba "wayyo allah maryama ko a wani hali take wata killa tana can tana kuka tana neman d'auki dan tasan dole zataji jiki a hannun Adam kasancewarta yarinya"ta fada tana runtse idanunta tare da hade hannunwanta guri daya ta rufe fuskarta duk yadda tayi ta samu natsuwa ta runtsa ta kasa saboda tsananin tausayin diyarta ."ta mike tsaye ta kunna wutar d'akin tana duba lokaci karfe d'aya da wasu yan mintuna bayi ta shiga ta d'auro alwala ta fito ta shiga gabatar da nafilfili."bangaren aunty ma hakan ce ta kasance bata runtsa ba zuciyarta cike da tsananin kewar diyarta a inda take a kwance hawaye ne ke gangaro mata ta gefen idanunta duk ta jika pillow da kanta ke kai a duk lokacin data tsinci kanta cikin tsananin Jin kewar da kaunar diyarta nata iyayen take tunawa ko yaya suke ji?"ita kanta yanzu tasan lokacin komawar ta gida yayi iya azbatuwa ta azabtar da kanta da ihlinta mahaifiyarta uwa uba mahaifinta mutumin daya fi kowa sonta ." ****** Washegari tun da asuba maryama ta tashi still dai ta jita ajikinsa aranta tace "wannan mutumin akwai mugun son jiki ,ahankali ta zare hannunsa dake zagaye da mararta,ta mike ta zauna tana kallon kyakkwan fuskarsa "wato shi ko bacci yake wannan kyaun nasa na nan ahankali yake sauke numfashi ,ginannen faffad'an k'irjinsa tabi da kallo a ranta tace "yanzu data amince masa a daren jiya da wannan ginannen k'irjin nasa zai sauke mata?"jin motsin tashinta ya soma kokarin bud'e idanunshi tana ganin zai bud'e ido ta mike da sauri ta shige bathroom ."tana fitowa ta ganshi zaune yana duba k'aramin agogo mikewa yayi yana kallonta sai daya shafo k'irjinta sannan ya shige ya dauro alwala ya fito alokcin da take gabatar da raka'ataini fajir jallabiya ya saka ya fita zuwa massalaci bayan ta idar da sallah tai azkar tare da duk adduoin da take taso ta koma bacci sakamakon rashin isashen baccin da bata samu tayi a daren jiya ba amman ta kasa koma wa bacci." Tana zauen har karfe bakwai saura bata ga ya shigo ba dan haka tayi tunanin ta shiga wanka cikin sauri sauri ta shiga wanka ta fito ta shirya kanta cikin doguwar rigar shada light blue wacce akayi mata aikin fonix dark blue ajiki da stone's ta fashe ilahirin jikinta da turare sannan ta kimtsa d'akin duk da babu abinda yayi ta janyo akwatin data bud'e ta rufe ta d'auki wayarta tana tunanin kiran mutun d'aya acikin iyayenta umma ko aunty tana gama bud'e wayar idanunta yaci karo da sakon yan'uwansa cike da gargadi tayi shiru tana sake karanta sakon kafin ahankali ta sauke numfashi tana cewa "ku kwantar da hankalinku Ina sane da komai ba sai kun tuna min ba dan babu abinda na manta akan sharad'in ku nima bazan yarda wani abu ya shiga tsakanin mu ba "tana zaune rike da waya tayi tagumi tana tunanin da zullumi ya shigo tare da sallama sai dai fuskarsa babu annuri sosai ." ya zuba mata tsumammun idanuwanshi yana kallonta kunyarsa ta kamata tayi saurin sunkuyar da kanta kasa tana gaishesa,bai amsa mata ba ya matso kusa daita a bakin gado ya zauna ya d'an dafa kanshi sannan ya dubeta yace "me yasa jiya kika hanamu samun natsuwa da juna gashi yanzu kaina ciwo yake ?"tayi shiru dan gbdy ta gama gano abinda yake dawainiya dashi ta d'an kallesa a cikin idanuwanta "ni tsoro nake ji dan zan iya suma wallahi "ai Kinsan bazan yi abinda zai cutar dake ba nasan yadda zan tafiyar dake a madadin kiji zafi sai ma kiji dadi ya kamo yatsun hannunta cikinsa yana murzawa ahankali "jiya duk kinsa munyi baccin wahala , karki sake kin amincewa da mijinki domin mijinki yana cikin wani hali hakan zai iya janyo miki fushin Allah da malaikunsa ,zasuyita tsine miki ". "kayi hakuri ban san zaka shiga damuwa ba "kin sani !"ya fad'a atakaice yana cigaba da murzawa tafin hannunta "amman ai kana da wata matar me zai sakaka shiga damuwa har ma kayi kewar rashin wanin abu ?"zaka iya zuwa wajenta ni bazan damu ba " ya tsareta da tsumammun idanunshi , a cikin idanun shi ta hango 'bacin rai sosai da furucinta ,ya dan girgiza kai yana cewa "yanzu abinda kika fada kin kyauta ? tai shiru kawai tana jin fad'uwar gaba "ko ina da wata mata ai ranar jiya da yau har ma da sauran kwanaki masu zuwa duk naki ne "ni dai kayi hakuri idan kana da bukatar yin wani abu kaje wajenta na yafe maka "bai kara cewa komai ba ta d'an yi shiru tana tunani maganar data fad'a masa"ni dai kayi hakuri idan kana da bukatar yin wani abu kaje wajenta na yafe maka "ta d'an yi jim ganin ta fad'a abinda zai 'bata masa rai ba ." shiru ta cigaba da yi,shi kuwa ya bala'i tsura mata ido yana mamakinta kawai girman jiki da baser gareta amman wayo kam babu "kin kyauta abinda kika fad'a min hakan ya nuna baki yarda dani ba sannan baki damu dani ba bakya kwadayin kasancewa dani ahlin ni a matukar bukace nake dake sai dai bana son nayi miki dole ke kinsan da baki fad'a min kina tare da budur cinki ba da yanzu ba wannan maganr ake yi ba da killa ma kwallona ya shiga raga "?yanzu kam maganar tafi karfinta dan haka tayi shiru tana mai tsananin jin fargaba ,yayinda kunyarsa ta addabi zuciyarta sai ta d'an 'bata rai alamun bata son ya cigaba da maganar tare da dan janye jikinta daga nashi ." ya dan yi murmushi gefen baki yana kare mata kallo "ya kika wani canza fuska sbd nayi maganr kwallo a raga ?ta sake yin dim "me yasa baka jin kunya fad'a min magana haka ?" tay mgnr muryata na rawa ?"sbd kema jiki irin abinda nake ji" ta sauke idanunta kasa batare da tace masa komai ba ya sake maimata abinda ya fada hakan yasa tace "nima fa gaskiya bana son irin maganganun nan suna sani jin wani iri "ai haka nake son kiji wani iri ajikinki ya fad'a tare da kai hannu ya shafa qirjinta abinda yasa ta zabura kenan da sauri."murmushin gefen baki yayi "lallai kina da aiki agabanki "ya fad'a yana matsota sosai allah ya taimaketa wayarsa ta soma ringing ya tashi tsaye cikin jan tsaki da damuwa ya nufi inda ya hango ta yana dubawa sunan amar ya gani yana yawo akan screen din wayar nan take ya ja tsarke tare da had'e fuska ya d'auka ". Bayan sun gaisa amar na kokarin neman gurin zama a parlaursa "ka fito ina jiranka a parlour mami "yayi maganar cike da zolaya "bangane kana jirana ba uban me zan maka da sassafen nan"? yay mgnr yana kallon maryama dake zaune tana kallonsa sannan ya cigaba da magana "amman dai wasa kake ko "? da gaske nake mana adamcy ya sake had'e fuska kamar an fad'a masa sakon mutuwarsa "ya haka amar da sanyin safiyar nan ."amar ya dan yi murmushi yana sosa keya yace " yanzu ne safiya karfe takwas da minti goma fa?" dakata
Chapter 35 · 0% Book details