Sashe 61
Mar'adams Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
jikinta, ta saka rigar batare data zuge zip ba sannan ta soma kokarin saka siket alokcin aka kira waya dan haka ya fita amsar kiran." Bayan ta gama saka siket ne ta soma k'ok'arin zuge zip din rigarta sai dai ta kasa tai ta gwada zuge wa amman ta kasa dan hannunta yaki kai wa kasancewar wuyar riga a sama akayisa tunda take ta kokarin zuge din yana tsaye a bakin kofa ya harde hannunwansa a k'irji yana kallon yadda take ta faman yin sama da hannunta amman ta kasa har ta fara had'a gumi taja tsaki tana cewa "da yanzu ya barta da doguwar rigarta da bazata sha wahala haka ba ."ahankali ya taka zuwa inda remut din ac yake ya d'auka ya kunna tare da kure karfinsa ji tayi sanyi ya wadatu a d'akin ta d'ago ahankali ta kallesa ta mirrow fuskarta a d'an had'e ,kallo d'aya tayi masa ta d'auke idanun ta akanshi ,bata jiyo takunsa ba kawai sai ganin mutun abayanta tayi ta sake d'agowa suka had'a ido ta cikin mirrow fuskarsa a had'e kamar yadda nata yake babu walwala muryata a sanyaye tace "yanzu abinda kayi daidai ne ?"ya d'age mata girarsa d'aya alamun "eh!"d'auke idanunta tayi akanshi tana cewa "ni dai gasky banga abinda ya samu wad'an can kayan da kace na cire ba abd turaren da nayi amfani dashi babu yadda zai ji yasan nayi amafani dashi "haka kike gani amman ni ba sakarai bane tunda har na iya jin kamshinsa kowa ma zai iya ji ."ya fad'a yana juyo daita suka fuskanci juna ya kai hannunsa bayanta batare daya kalleta ba ko sake mata magana ba ." ahankali ta dinga jin tafiyar hannusa a gadon bayanta kamar yana mata tafiyar tsutsa kafin ahankali taji yayi kasa da zip din gabad'aya riga ta rabu gida biyu saurin rike rigar tayi ya d'ago tsumammun idanunshi yana mata alamar ta saki bata iya mutsa masa ba ta sakar masa taga abinda zai yi sai gani tayi ya juya da alamun suma wad'an kayan canzasu zai yi mamakinsa ya kamata dan a tunaninta kawai taimakawa zai yi ya zuge mata ,da mamaki riga da zani ya d'auko ya mika mata "da riga da zani zan fita "?su din ba kaya bane ?"ya bata amsa atakaice yana had'e fuska "saurin runtse idanunta tayi "inna lillahi wannan wani irin bahagon mutun ne ganin tana rike da kayan bata da niyyar cire siket din jikinta ya kara taku ya tsaya gabanta ya janyota ya had'e ta da jikinsa ya soma k'ok'arin zuge zip din siket din. da zai zuge sai daya makaleta ajikinsa cikin wani irin salo daya sakata shigewa jikinsa har wata zabura tayi saboda sakonsa ya kai mata har cikin kwakwaluwar kanta ,ya d'an kalleta yana wani sakar mata miskilallen murmushinsa tare da d'age mata gira alamar tambaya numfashi ta sauke kawai tana lumshe idanunta har ya gama cire mata siket din ya d'aura mata zani ya saka mata riga ya zuge mata zip din rigar bata bud'e idanunta ba ." Ahankali ya maidaita ta zauna ya gyara mata gashi kanta ya tufkesa da kyar yasa reborn ya Kama sai lokacin ta bud'e idanunta ya wani tsareta da tsumammun idanunshi sai dai ta kasa jure wa kallonsa ta maida idanunta tayi ta rufe tana mamakinsa daman ya iya abinda mata suka iya ko da yake baza'a yi mamakin iya warsa ba tunda cikin mata ya tashi "bai barta ba sai da yayi yadda yake so daita bayan ya gama shiryata ya d'auko abaya ya d'ora mata a saman kayan jikinta shiru tayi ta kasa bud'e idanunta ta kallesa bare taga wainar da yake to yawa."ahankali taji yana sauke mata iskar bakinsa a wuyanta dole ta bud'e idanunta ahankali alokcin da yake sake matsota suka zubawa juna ido ko kiftawa basayi bugun zuciyoyinsu yasa ta maida idanunta ta lumshe tana sauke karamar ajiyar zuciya shima naunauyen ajiyar zuciya ya sauke da karfi yayi baya ya fita daga d'akin jin ya bar d'akin ta bud'e idanunta duk jikinta ya saki wani ajiyar zuciya ta sak saukewa tana jinjina masa tana sak jin soyayyarsa na ninkuwa acikin zuciya da ma gangar jikinta ,tayi imani da Allah akwana d'aya kawai aka bar adamcy da mutun sai ya canza masa lissafi sannan ya dasa kaunarsa mara iya ka ." Tana roling din mayafi ya sake dawowa ya tsaya abayanta ya manneta da jikinsa yana zagayo da hannunsa duk biyu cikin miskilalliyar muryarsa yake magana "anya bazamu canza wasu kayan ba dan naga wad'an sunyi miki kyau over fiyye da wad'an da kika cire kuma suma kamar kamshi suke ?"nan take ta had'e fuska dan kyau ita kanta tasan tayi kyau most especially abayar d'aya d'aura mata dan sai ta dawo tamkar bakar balarabiya tayi kyau sosai,kasa d'auke idanunshi yayi akanta yana nazarin yanayin data shiga "okay dan nace ko za'a canza kayan ne kika wani had'e fuska haka kmr na fad'a mugun abu ?"ya fad'a yana sak matseta shiru tayi taki cewa komai "ki saki fuska ko kuma wallahi sai an canza wasu "a ranta tace" to a canza mana sai me amman a zahiri murmushin dole tayi tana kallonsa ta cikin mirrow har lokacin hannusa na mararta yana faman aikin shafawa yana lumshe mata tsumammun idanunshi ." ta kai hannunta ta shafo gefen fuskarsa tace "yalla'ba kai ma ka saki fuskarka "batare daya daina shafa kasan mararta ba yace "barta a yadda take ,kema kuma karki sak naga kin sakarwa kowa fuska a office "ya fad'a yana cigaba da shafa kasan mararta, yadda yake mata a wuyanta da yadda hannunsa ke canza salo ajikinta yasa tayi k'ok'arin juyowa ko hakan zai sa ya d'auke hannunsa a mararta wanda ta rasa dalili sai dai idan basa tare duk yadda zai yi hannunsa ya kai ga mararta sai yayi ,idan suna bacci kuwa wayyo Allah ai ko fitsari idan zata tashi tayi da kyar take bambare hannunsa ."Juyowarta a she sak kunnosa tayi gabad'aya adamcy ya rikice hannnuwansa ya zagayo dashi kugunta yana sak matso daita jikinsa sosai ya d'aura lip's dinsa akan nata, kasa jure wa tayi ta dinga tayasa sha tana sauke numfashi tana lumshe masa idanunta idan da sabo ya sabar mata tun tana kuka akan shi yanzu ta zama yar hannu." ya d'auki lokaci yana shan bakinta sannan ya zare bakinsa yana kallonta "numfashi ta sauke tana lumshe idanunta muryarta can kasa tace "ko dai mun fasa fitar ne ?"me kika gani ?!ya tambayeta yana sak had'e bakinsu saurin zare bakinta tayi gabanta na fad'uwa tana kallonsa yaja hanunta suka fara tafiya tace a haka zaka fita ?! ya d'an tsaya yana kallon jikinsa a tsanake shi bai ga abinda ya samesa ba ,magana yake son yi amman harshensa ya kasa furta mata komai "duk fa yanayinka ya canza ka tsaya ka daidaita bugun zuciyarka da natsuwar ka dan za'a iya ga.."wata uwar harara ya buga mata hakan yasa tayi kasa da kanta tana jin wani irin yrrrr ajikinta, kyakkwan riko ya sake yiwa hannunta suka cigaba da tafiya cikin nishadi,sai dai fuskar nan tashi a had'e take tamkar hadari hanuwansu sarke da juna suka karasa fita,suka nufi bangaren mami duk yadda taso ta dojewa shiga yaki aiko sunga abinda suke bukata daga gareta kallon banza da ko in kula tayi masu duk sukai shiru tamkar babu wasu halittu masu numfashi acikin d'akin ,daga mami har adamcy kowannensu shi kad'ai yasan mai yake sakawa acikin zuciyarsa ."karar wayarsa yasa ya mike muryarsa a sanyayye yace "sweetheart mu zamu fita zuwa Office sai mun dawo "da mamakinsa yaga ko d'agowa ta kallesa batayi ba bare ma ta amsa masa sai dai sai dai ita mami sai faman maimaita kalmar da ya fad'a take acikin zuciyarta ."da hannu yayi wa maryama umarnin ta tashi su wuce aiko ta mike da sauri suka nufi kofar fita inda mami tabi bayansu da kallo cike da matsana ncin namaki ."Kamar wanda aka asirce yabi ya makalewa yarinya kamar wata yar gwal." Cike da soyayya suka k'arasa ma'aikatansa abin gwanin sha'awa, ana yaga ma'aikatansa suna kalar masa mata ya fara zazzare ido yana harehare yana cika yana batsewa ba karya matarsa tana da kyau sosai na bugu da karin mamakin wasu suke yi wai shi ne ya aureta."most especially wad'an da ya mata wulakanci gaban su, sunfi mamaki kwarai gashi da alamun yana ji da ita sanan yana matukar son ta ." sosai yayi d'aya sanin zuwa daita kuma yayi haka ne saboda ya bata kariya daga sharrinsu khadija duk da ya kara tsaro sosai a gidan ta hanyar dasa camerori akoina a gidan har kitchen."dariya ya dinga bata a duk lokacin da suka had'a ido sai ta sakar masa murmushi shi kuwa ya had'e fuska tace "yalla'ba ina neman izinin magana da yusura da madam some "ba dai anan ba !ya fad'a atakaice yana hura mata hancinsa ." adadafe suka kai azahar yace su wuce sai dai basu koma gida ba kai tsaye sabon gidansu umma suka nufa maryama ta sha mamaki daman sun tare abunsu shine ko su fad'a mata aiko ta dinga cika tana batsewa ta kasa hakuri tace "umma ni menene laifina da baza'a fad'a min tariyar ba .?"umma da aunty suka yi murmushin umma tace "duka yaushe ne muka tare shekaran jiya ne fa kuma mijiki ne yace kar a fad'a miki kinga ban san dalilinsa ba shiyasa mukai miki shiru amman ai gashi ya kawoki."sake had'e rai tayi tana kallonsa had'e da zabga masa wata uwar harara ya kalleta kawai yana d'an ciza lip's dinsa na kasa bayan sun gama gaisawa aunty ta koma bangarenta inda hira ta barke tsakanin umma da adamcy ,adamcyn na matukar kaunar umma kamar yadda itama take matukar ji dashi kuma yafi sakewa daita akan aunty yayinda maryama tayi masu dip taki cewa komai daga baya ma mikewa tayi tare d'an jan gutun tsaki ta shiga bangaren da aunty take ,inda ta soma da tamaba yar aunty lafiyar mahaifiyarta sannan ta k'ara da cewa "aunty wai yaushe ne zamu je muga granny itama ta ganmu ?"Allah na matsu naje naga yan gidanku aunty tai murmushi tace "suma kullum maganarsu kenan suna son su ganki wai so nake ki tare tukunan a gidanki sai kije