← Book details Mar'adams Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 58 OF 94

Sashe 58

Mar'adams Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

BOOK 4 *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH AREWABOOKS USERNAME AYSHAABAGUDO bismillahirrahmanirrahim Page 20 Tsaye adamcy yake acikin d'akin maryama sanye da farar rigar bacci long sleeve mai bud'add'en gaba da dogon wando yayinda hannuwansa duka ke cikin aljihun wandonsa,shiru yayi yana kallon maryama dake tsaye a gaban mirrow tana fesawa jikinta turare mai sanyin kamshi da sanyawa zuciya natsuwa ,shigowarsa yasa ta juyo anatse ta tsaya ta jingina jikinta da mirrow tare da rungume duka hannuwanta a k'irji tana kallonsa k'irjinta na dukan tara tara dan duk lokacin da zata d'aura kwayar idanunta akan faffad'an k'irjinsa sai taji bugun zuciyarta ya karu ."kallonta ya cigaba da yi sanye cikin wondo three quater iya cinya da farar rigar mai gajeren hannu wacce ta bayyana kirjinta dan wuyar rigar ta sauko zuwa kafad'anta,haka zalika rigar bata sauko ba da kad'an ta wuce cibiyarta dan ga jigidar dake zagaye da kungunta nan yana gani ." yadda ya tsura mata tsumammun idanunshi yana kallonta yasa wata matsananciyar kunyarsa ta kamata ,dan haka tayi kasa da shayayyun idanuwanta masu d'auke da tarin kaunarsa." ahankali ta sauke hannuwanta dake rungume da k'irjinta ta soma taku tana juya jikjnta ahkl tamkar mai koyon tafiya tana cigaba da kallon kasa ."shigar jikinta yayi bala'i kashe masa sansar jiki had'e da motsa masa wutar sha'awarta dake hanashi sakat dan acikin sirrin kyawunta akwai iya tafiya,natsuwa tattare da kunya ciki dan tafiyarta kad'ai ta isa ta canzawa mutun lissafin tunaninsa ,har ta karaso gabansa ta tsaya idanun shi na kanta ko kiftasu baya yi dan tsayuwar ma da tayi a gabansa sai da dukiyar fulaninta suka motsa hakan kuma ya sake jefa shi cikin wani yanayi mai wuyar misaltuwa ".ya lumshe tsuma mmun idanunshi yana had'eye wani yawu da suka tsaya masa a makoshinsa." cike da shaukin son shi ta kai tafin hannuta saman fadad'den k'irjinsa,saukar hannunta yasa shi bud'e idanunshi ahankali ya zuba mata yana jin yadda soyayyarta ke sak ninkuwa acikin zuciyarsa." ahankali yaji tana motsa yatsun hannunta a k'irjinsa batare data d'ago idanunta ta kallesa ba ,wanda hakan ya sake narkar masa da zuciya,a kallon da yake mata yanzu yasan ya rigada yayi nasarar d'aurata akan hanyar buka tuwa dashi wanda yayi imani bazata iya rayuwa da kowa ba sai shi ." ahankali take jin yadda k'irjinsa ke motsawa sakamakon bugawar da zuciyarsa take faman yi . kusan atare suka lumshe idanu kafin ahankali yaji ta d'auke hannunta a k'irjinsa ta kai fuskarsa tana shafa gashin dake kwance a fuskarsa."wani irin sha'awarta yaji ya sake tsarga masa tun daga tsintsiyar kafafun shi har zuwa tsakiyar kanshi yayinda nan take jijiyarsa ta mike tsabar tana bukatar abincinta ." ya kai hannunsa ya d'ago ha'barta saurin lumshe idanunta tayi k'irjinta na lugud'en bugu dan kallonsa zai sa ta kasa aiwatar da komai taku d'aya ya kara a tsakaninsu har jikinsu na zozan juna still hakan bai sa ta bud'e idanunta ba sai ma sake runtse wa tayi bakinsa ya kai yana hura mata iskar bakinsa ,babu shiri ta bud'e idanunta tana sakar masa wani sihirtaccen murmushi mai kashe sansar jiki da zuciya sannan ta d'auke hannunta dake fuskarsa ta kamo hannusa tana tafiya ahankali yana biye daita har ta k'arasa bakin gado ta zaunar dashi cikin yin kasa da muryarta tace "ka wani tsare mutun da idanu kamar zaka cinyesa ".ta k'arasa fad'ar haka tare da juyawa zata bar gurin yayi saurin riko laulau san tafin hannunta cikin nashi ya tsareta da tsumammun idanunshi yana cewa "menene idan ma cinyeki nayi ai abuna ce ke ". Tai murmushi tana kawar da fuskarta gefe tana jin yadda zuciyarta ke harbawa da sauri sauri aranta tace "har ya canza min magana d'ayan hannunta ta kai saman nashi wani zirrrrr yaji a gabad'aya ilahirin jikinsa shima d'ayan hannunsa ya d'aura saman nata ya kira sunanta "maryama!cikin wani salo mai ratsa sansar jiki tana jinsa amman tayi shiru ta cigaba da kallon bangaren da take kallo"ki kalleni mana!"still shiru tayi taki kallonsa sai dai tana jin yadda muryar sa ke dad'a kashe mata gabobin jiki ." nifa bana son wannan kunyar dan cutar dani kawai zatayi." numfashi ta janyo da kyar ta sauke tana lumshe masa idanunta tace "bani minti biyu yanzu zan dawo "ba wannan nake magana akai ba "ki kalleni nace !" dole babu yadda ta iya ta d'ago shayayyun idanunta ta kallesa wasu abubuwa ne suka dinga fitowa daga cikinsu suna shiga nata d'age mata girarsa d'aya yayi sannan ya sakar mata hannu yace "minti biyu kika ce !"ta lumshe masa idanu ya juya a natse tana motsa jikinta ." bayanta yabi da wani mayen kallo har yanzu da alamun bata gama warkewa ba dan tafiyarta bata dawo normal ba har ta fita daga d'akin idanunshi na kanta yana kallon step dinta lip's dinsa na kasa ya laso yana shafa sumar kanshi ."yana zaune a inda ta barshi ta dawo hannunta d'auke da tray wanda ke d'auke da glas cup da lemu civiter mai sanyi ta ajiye akan k'aramin table tana jin yadda idanunshi ke yawo a sansar jikinta ta tsiyaya masa lemo ta mika masa cike da girmama wa, ya amsa tare da had'e hannunta da cup din ya zaunar daita akan cinyarsa yace"na gode my princess!"murmushi mai tattare da kunya ta sakar masa kana tace"kayi hakuri ka dawo tun d'azu banzo nayi maka sannu da zuwa ba bare na kawo maka abun sha ".ta k'arasa maganar tana sunkuyar da kanta ."gashi ni na biyoki !"ai sonki ya kore komai a wajena karkisa damuwa a ranki dan baki zo ki yi min sannu da zuwa ba zanji haushin haka ba " ya fad'a yana kai cup bakinsa ya kar'bi lemu kad'an ya ajiye cup din yana kai hannunsa k'irjinta ." "ina sonki sosai kuma Ina son k'irjin nan my princess"saurin d'auke numfashi tayi sakamakon hannunsa dake yawo a k'irjinta"karki bari a rabamu gimbiyata dan ina miki son da idan na rasa ki uhm uhm "ta d'an saci kallonsa da gefen idanunta tace "idan ka rasani zaka iya mutuwa ba ." ya kai bakinsa daidai kunnenta ya soma mata magana cikin rad'a "sosai dan na kamu da yawa kuma duk wanda ya nemi ya takura miki acikin yan'uwana ki hanzarta sheida min na gau gauta d'aukar mataki."yayi maganar muryarsa a sanyaye haka fuskarsa karara ta nuna alamun damuwa ."murmushi maryama tayi tana sak sunkuyar da kanta kasa tare da cire hannunsa dake yawo a k'irjinta tace "me yasa all the time kake yawon kawo maganar rabuwa a tsakanin mu ne ?"I don't know my princess!"but am feel like zaki iya rabuwa dani"ka daina wannan tunanin babu wanda ya isa ya rabamu sai Allah shima ta hanyar mutuwa ko ka mutu ko ni na mutu bare insha Allah ni da kai zamu cigaba da kasancewa acikin inuwa daya har mu aurar da 'ya'yamu da jikoki".ta k'arasa maganar tana mai tsananin jin kunyarsa ." adamcy yaja wani wadataccen numfashi ya sauke yana kamo fuskarta ya tsaita da nashi suna shakar numfashin juna muryarsa a kasalance yace"idan kina magana ki dinga kallona i love it". ya fad'a tare da kai bakinsa kan lip's dinta yana tsotsa yana kallon cikin kwayar idanunta sai da yayi second biyar yana tsotsa sannan ya zare bakinsa yana sauke naunau yen ajiyar zuciya yace umma da aunty da habib suna gisheki ".gidan kaje ne ?"ya d'age mata girarsa d'aya alamun "eh!"shiru tayi tana son ta tambayesa abinda ya kai shi gidansu amman ta kasa dan haka ta mike tsaye tana k'okarin juyawa taji ya fizgota jikinsa gabad'aya ya rungumeta tsam tsam yana sauke numfashi da sauri sauri tare da d'aura hannushi kan sumar kanta yana shafa gashin kanta zuwa bayanta yana shakar numfashinta ."kusan minti goma tana rungume ajikinshi tare da matseta gam sak shigewa jikinsa tayi da kyau tana sake dagula masa lissafi ." gabadaya adamcy ya gama fita haiyacinsa burinsa ahalin da yake ciki bai wuce yayi having sex daita ba dan gabad'aya ta rigada ta tsokono masa sha,awar ta ,amman ina ba zai kusanceta ba sai dai yayi wasa da jikinta kawai,baya yayi kad'ai ya kwanta rungume daita ajikinsa yana sauke numfashi,shiru maryama tayi tana jin yadda jijiyarsa ke sake mikewa ajikjnta alamun a bukace take ,tana rungume ajikinshi ya dinga sakin numfashi tamkar wanda yayi gudun falfalaki ,gabadaya wani irin fellings dinta ke bijero masa ta koina ,ahankali ya had'e bakinsu waje d'aya ya fara tsotsa ko zai samu sausauci abinda yake ji a gangar jikinsa ."kamar wani wanda bai ta'ba shan bakin ba haka ya dinga tsotsar bakinta ganin ya fita haiyacinsa kuma tasan zai iya wuce gona da iri ta fara k'okarin zare bakinta amman yaki sai ma sake matseta yayi ya zagayeta da hannuwansa ,da kyar ta samu ta zare bakinta tana kallonsa tana sauke numfashi" lumshe mata tsumammun idanunshi yayi kamar wani mai jin bacci "yalla'ba abinci!"?girgiza mata kanshi yayi yana cewa "wannan zazzafan sha'awar taki bazata barni na iya cin komai ba ."a kullum burin zuciyata ta kasance dake gashi likita taja min layi ya zanyi ne "!?Ahankali ta kawar da fuskarta tana mai jin matsananciyar kunyarsa,kamota ya sake yi zuwa jikinsa ya kai bakinsa cikin kunnenta "ki bari nayi wasa da jikinki !ya k'arasa maganar yana sauke mata hucin numfashinsa a kunne "wani irin yrrrr taji agabad'aya ilahirin jikinta."ahankali ta soma jin tafiyar hannunsa yana shafa jigidar jikinta sannan ya sake tura laulausan bakinsa cikin nata,cikin zafin nama yake bata hot kiss mai tsayawa a zuciya, wannan karon ma ya d'auki lokaci yana sarrafa bakinta yana k'ok'arin zare wondon jikinta hakan yasa ta tsorata ta soma dukansa a k'irji tana kuka." ahankali ya toshe mata hancinta ya shiga juye mata yawunsa ,dole maryama tayi shiru ta shiga had'iyewa saboda babu kofar numfashi bare kuka ganin tana had'iye wa adamcy ya kamo laulau san harshenta ya shiga masa wani irin tsosa yana had'awa da k'asan lebanta da hakoranta cikin wani shegen salo tun tana yunkurin kwatar kanta tana yakushinsa har ta kasa tayi lakwas ajikinsa tana fitar da hawaye tana sauke ajiyar zuciya ."sai da adamcy ya tabbatar daya gamsar da kanshi ita kuma ya galabaitar da jikinta dan gabad'aya jikinta ya saki tayi lakwas bata da wani kuzari sannan ya zare bakinsa anata yana maida numfashi "yalla'ba zan
Chapter 58 · 0% Book details