Sashe 47
Mar'adams Part 4 Complete Hausa Novel · about 5 min read
, yanzu wanan abar duk jikina ta kare ni maryama na shiga uku idan kullum za'a dinga yi Ina gani dai a karshe mutuwa zanyi " kai maza ba basu da imani yanzu duk abun nan yayita tura mata ajiki?"yana fitsari ya d'an juyo karaf yaga idanunta kyam akan jijiyarsa, kallonta ya dan tsaya yi na second biyu aciki'n ransa yace "kina kallon kayan da kikaja ba !cigaba da fitsarinsa yayi tana kallonsa ta tsinkayo sautin muryarsa yana cewa "ko a kara miki ne naga kamar kina bukatar kari?" da saurin ta kawar da kanta gefe tare da d'an tsuke fuska tana gunguni kasa kasa tace "mutum kamar wani maye ko ance masa itama irinsa ce ." "me kike cewa ?" tai saurin girgiza masa kai tana sunkuyar da kanta kasa "aa ke dai ki fad'a na tsaya yanzu na kashe bakin tsiwa tunda naga kamar fa bai ji jiki ba ," ya k'arasa fad'ar haka yana fita da sauri domin canza zanin gado sai dai ya tarar har auntynsa ta canza shiru yayi yana jinjina a gareta aransa yace "lallai hisham kayi saaar uwa ko da yake shima zai iya samun irin wannan kulawar daga sweetheart dinsa ." Ahankali maryama ta fito tana dafa bango da sauri ya k'arasa gareta ya kamo ta ya zaunar da ita a bakin gado ,ta yunkura zata mike yace "ki dinga bi ahankali akwai dinki ajikinki zaro idanunta tayi tana cewa "what ?!"ya kashe mata idonsa d'aya "fad'a min me kike bukata"? shiru tayi kawai tana kallonsa da mamakin maganrsa ita maryama akayiwa dinki ko wata can dabam bakinsa ya kai kunnenta "ke maryama akayiwa dinki sakamakon kin ciyu "jin abinda ya fad'a ta fahimci a fili tayi maganar "wayyo Allah ni maryama ita kam taga ta kanta da wannan mutumi shi komai gatsal yake fad'a ne ?"tana jinsa ya riko hannunta cikinsa yana masaaging "anan fa babu mai taimaka miki bayan ni kin dai ji aunty gobe zata wuce" numfashi ta sauke tana hura masa hanci "Ina son hancin nan ya d'an ja yana kallonta"Ina bukatar pant !a ina yake ?"da hannunta ta nuna masa ya mike ya d'auko mata guda d'aya mai shegen kyau yayi mata alamar ta gyara ya sa mata, ni wallahi kana sani jin kunya ka bani kawai nasa da kaina " "pls ki cire kunyar nan!"karfa kuce duk wannan abun da yake fusakrsa a sake take no tana nan a yanayinta sai dai kana kallonsa zaka fahimci yana cikin nishad'i da shuakin soyayya tana ji tana gani ya zura mata pant ahankali ya zame towel din dake d'aure ajikinta ya d'auko mata riga mara nauyi acikin kayanta wacce bata wuce cinya ba tasa sosai yaga ta k'ara masa kyau ga gashin ta nan tubarkala ga baki ga tsawo duk da a kitse yake yasan suna da yawa, abin busar d' gashi yasa yana busar mata dashi, yayinda kamshin gashin ke bugowa zuwa hancinsa yaji dadin kamshin sosai, duk wannan abun da yake bai ce mata uhm ba bare uhm uhm.ya kamo fuskarta yayi kising din lip's dinta sannan ya fita zuwa parlour gani yayi an jera kulolin abinci a saman table, dawowa yayi d'akin cak ya d'auketa ya fito daita sai table ya ajiyeta ahankali ya had'a mata tea mai kauri ya bata ba musu ta kar'ba ta fara Sha,bayan ta gama sha ya bata abinci taci sannan ya bata magani ta sha, kukan shagwaba ta fara rikice yace "lfy my princess me ne ne ? bai san ya fadi hakan ba saboda shaukin da yake ciki ." Cike da shagwaba ta karkace masa kugunta dan ta kasa zama sosai, matsota yayi kamar zai shige jikinta"muga gurin ya fad'a tare da duka wa gabanta, kin budewa tayi dan wani irin mtasana ciyar kunyarsa taji ta mamayeta muryarsa ahankali ta tsinkayo sautin muryarsa yace "idan baki d'aga na gani ba zan kara fa, ba shiri ta d'aga masa ya cire pant dinta ya ware mata kafafu ya fara dubawa, gurin ya dan kumbura sakamakon dinki da'aka mata ga ja da yayi na azabar daya sha , hannu yasa ya fara shafawa ahankali , yana lumshe idanunshi sannan ya kai baki yana hura mata iskar bakinsa ahnkali lumshe idanu tayi dan wani sanyin dadi taji sosai ya dinga kula daita har sai da bacci ya d'auketa sannan ya lullubeta ya nufi d'akinsa ." Yana shiga bedroom dinsa wanka yayi ya daura alwala ya gabatar da sallar asr ya shafawa jikinsa lotion mai dadin kamshi tare da mulke sumar kanshi da mayyuka iri iri masu sa taushin gashi ya sanya kananan kaya ajikinshi wando three quarter da riga hamles ya dawo parlour,sa ya zauna tare da kunna AC ya kwanta yana kallon tashar CNN idanunshi ne kawai akan TV Amman hankalisa gabadaya yana gurin maryama dan cinza lip's dinshi yayi kad'an yana tuna yadda ya sarrafata jiya akan bed da yadda ya dinga jin nipply dinta na fitar da wani dadi sanda yake tsotsarsu ,ahankali ya kai hannushi ya dan shafa sumar kanshi baya tunanin duk duniya akwai Wanda ya isa ko abinda ya isa ya raba tsakaninsu shi daita mutu ka raba,sosai ya lulawa 'cikin duniyar tunanita duk bayan minti biyar sai ya tashi ya dubota yana zaune yaji kiran sallah magariba da sauri ya mike ya fada bathroom ya dauro alwala yazo ya zira jallabiyarsa brown colour ya tafi masjid daren ranar da kyar adamcy ya bari suka samu bacci dan makaleta yayi sosai ajikinsa kamr zai mata numfashi duk yadda taso ya barta tayi baccin ta ita kad'ai kin yarda yayi ." MMN SUDAIS CE MAR'ADAMS