← Book details Mar'adams Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 94

Sashe 3

Mar'adams Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

,ki sani duk wannan abun ya faru ne saboda ke km ya bar gida ne saboda ke dan haka kiyi duk abinda zakiyi d ana ya dawo gida kuma a yau din nan . cikin qarfin hali maryama tace to mumy in sha allahu kiyi hakuri numbobinsa basa zuwa nima nayi kwana biyar bamu yi waya ba dashi sai d azu ya kirani ta fad a cikin tsananin firgici da sake shiga tashin hankalin dan Allah kiyi hakuri mumy ? nace kin min laifi ne ?! maryama ta girgiza mata Kai da sauri kamar tana gabanta tace Im sorry ma! ana ya dawo gida kuma a yau din nan shine abinda nake da bukata nan take maryama ta d aura hannunwanta duka bisa kanta tare da juyowa bayanta cak ta tsaya cikin wani irin sabuwar gigita sakamakon ganin mr ata tsaye datayi a bayanta rungume da hannunwansa duka a k irji yana kallonta hannunta ta kai da sauri ta murza idanuwanta tana son ta sharewa kanta tamtamar shi ne tsye agabanta ko kuwa gizo ne? sai dai koda ta cire hannuwanta a idanuwanta shi din ne tsaye idanunshi kyam a kanta yana kallonta from head to toe . tsurawa juna idanu sukayi yana tsaye har lokacin rungume da hannuwansa a k irji yayi kyau sosai cikin kanana kaya riga da wondo duk bakeke rigar mai gajeren hannu ce idanunshi na manne da farin glass dinsa na kaida sai dai ya d an rame wanda ke nuna alamun yana cikin damuwa bata san tayi kewarsa na tsawon kwanakin ba sai da ta ganshi tsaye a gabanta ,gabad aya ma mantawa tayi da halin damuwar da mami ta sakata ciki taji Ina ma zata iya data k arasa ta rungumeshi abinda ke cikin ranta shine acikin aranshi dan shi tuni ya ware mata hannunwa nsa alamun tazo garesa,ahankali ta soma girgiza masa kai alamun bazata iya aikata hakan ba dan da zata iya wallahi da babu abinda zai hana bata isa garesa ta rungume sa tayi kuka a kirjinsa ba dan ahalin da take ciki yanzu hawaye ne cike a idanunta . ahankali ya karaso inda take tsaye tamkar an dasata ya fixgota zuwa jikinsa ya rungumeta tsam a faffadan k irjinsa yana sauke wani bayanannen ajiyar zuciya ga abinda ya kamata kiyi nan ba kuka ba ya fad a yana sake matseta gam ajikinsa ta d an saki kara mara sauti washhh! karka ballani mana,kema kin san bazan ta ba ballaki ba ,idan na ballaki wa zan runguma? mami ta runtse idanunta da sauri zufa na karyo mata ta koina ajikinta dan da furucin adamcy da na maryama babu bambamci dan hakan ya nuna mata alamun suna rungume da juna ne . inna lillahi wa inna ilaihi rajiun yaushe adamcy ya dawo haka ? daman adamcy zai iya rayuwa ko babu ita ? a she zai iya fifita mace akanta? a she zai iya d aukar kwanaki bai ganta ba ya zauna lafiya alhalin ba wata kasar yaje ba ? gashi ita ta rasa kwanciyarta hankali akanshi amman shi babu abinda ya damesa rayuwarsa ma yake da abinda tace bata so, kenan idan ma mutuwa zatayi sai dai ta mutu bazai bi umarninta ba ? mami na can cikin matsanancin tashin hankali yayinda adamcy nta ya kamo face din maryama yana kallo I miss you badly! tare da kai mata kiss sannna ya d an zareta ajikinsa yana kallonta sanye da rigar jikinta wacce ta nuna tsayuwar brest dinta dan har kan nipples dinta yana gani . da sauri ta kai damtsen hannunta ta kare inda yake kallo ,yana kokarin sake maidata jikinsa tace dan malam sakar min jiki haka babu damar kaga mutun shikenan me kike son nayi ?da zarar na ganki nake mance komai ban ta ba jin Ina Allah Allah na mallaki wani abu ba kamar yadda nake son na mallakeki laifi ne dan na kalleki? Dan Allah mu ajiye wannan maganar ba girmanka bane yanzu dai ka fad a min ina kaje ?me ma yasa zaka bar gida kai ba yaro ba ? tayi masa tambayr tana harararsa tare da kai hannu zata d auki mayafin umma dake ajiye a kasa ta rufe jikinta dan ta lura da yadda ya tsurawa qirjinta idanu kamar wani tsohon maye yayi saurin riko hannunta cikin nashi yana cewa no ! I don t understand no sir ? dan Allah ka bari na rufe jikina mana no !! maryama karki rufe ki bar shi haka babu abinda zan masu m not comfortable an so cinyeki zanyi !ya fad a yana canza face bance zaka cinyeni ba amman muddin kana son na cigaba da tsayuwa anan sai na rufe jikina .tana gama fad ar haka ya miko mata mayafin tare da yi mata kallon nan nashi na gefen ido mai rikita mata lissafi yana cewa banga abun wani boye wa ba. taji abinda yace sarai amman ta share ta cigaba da magana cikin sanyayyiyar muryarta me yasa zaka bar gida ?bai yi mamaki jin tambayarta ba dan yaga sakon ammar shine ma dalilin zuwansa dan yasa lallai sweetheart zata nemeta sweetheart dinka ta kira ni yanzu, dan Allah ka koma gida ko dan kwanci yar hankalin mahaifiyrka saurin matsota yayi sosai yana kokarin kamo hannunta taja baya da sauri tana cewa no sir karka ta bani , na rasa me yasa ka kasa gane banason kana ta bani karya ne maryama kina so mana ya fad a yana lasar lip s dinsa na kasa Allah banaso tayi maganar cike da shagwaba kamar zatayi kuka .mami dake rike da waya tace yau ga karuwanci anya kuwa yarinyar nan ta bar adamcy haka ? muga wayar ya fad a yana miko mata tafin hannunsa ta mike masa wayar tana sake ja baya dan tasan halinsa bakaramin aikinsa bane ya sake fixgota ya rungumeta kallon screen din wayar yayi sannnan ya d ago a natse ya kalleta sakamakon ganin har lokacin mami tana kan layi wanda alamun ya nuna tana sauraronsu ne yasa ta bar wayar batare data katse ba,ya nuna ma maryama fuskar wayar ai ko da sauri ta zaro idanu waje tana d aura hannuwanta duka a saman kanta . ya kashe wayar yana cewa matsalarki kenan maryama saurin rikicewa ,ganina da kikayi ne yasa kika mance tana kan layi ? ta gyad a masa kai da sauri tana cewa na shiga uku nah ni maryama shikenan taji maganga nunmu ,da me zanji daga wannan tashin hankalin sai wannan .tayi maganar cikin siririyar muryarta tana k arin durkushewa kasa yayi saurin rikota zuwa jikinsa . kuka ta fashe dashi ji tayi kunyar duk duniya ta kamata wani irin fassara mahaifiyarsa zata mata .? gabad aya ta rasa natsuwarta ji take kamar zaciyarta zata buga kokarin zare jikinta take ajikinsa ya sake matseta yana cewa ki natsu mana bai zama lallai taji abinda muka fad a ba ? ya fad a domin ya kwantar mata da hankali dan ji kam yasan sweetheart taji wasu daga cikin maganarsu.hawaye take zubar sosai da wahala bataji ba shikenan ka sake ja min wata tsana a wajen mahaifiyrka daman bata son ka aureni yanzu ga hujjar da zata sake tsanar auren Ya d an lashi lip s dinsa na kasa kad an yace ki kwantar da hankalinki babu abinda zai faru sannna babu abinda zai hana aurenmu muddin Ina raye baki da wani miji bayan ni . wani sassanyan numfashi ta sauke ta gyara tsayuwarta ajikinsa dan k afafuwanta sun fara gaza d aukarta,shima numfashi ya sauke tare da kai tafin hannunsa ya share mata hawaye ya sake maida kacokan hankalinsa gareta, ita kam ta shiga uku taga ta kanta yanzu haka rayuwa zatai ta zuwa mata da kalu bali ? bata fita acikin wani kalu balin ba ta sake shiga wani . wai meye haka ne ? yayi mgnr cikin muryarsa mai tsananin kashe sansar jiki ,shiru tayi taki yin magana sai kwalla take zubarwa a natse ya cigaba da magana cikin kasalalliyar murya idan baki daina kukan nan ba zan tafi na barki kuma bazaki sake ganina acikin sauki ba wai ya kake son nayi da rayuwata ? .dole fa na damu tayi maganar wasu hawaye na zubo mata okay shikenan ki cigaba da kukan idan zai miki maganin matsalarki ni zan wuce .yana gama fad ar haka taga ya zareta ajikinsa ya zaro wasu document abayan aljihunsa ya kamo hannunta ya damkasu ciki takardun gidansu umma ne zan so su tare acikinsa kafin qarshen satin nan amamn bazan masu dole ba duk lokacin da suka shirya ki min magana zan turo a d aukesu ya k arasa maganar tare da juyawa yana taku cikin isa da nuna rashin damuwa da abinda ya faru . bayansa tabi da kallo tana jin kamar tace masa ya dawo kar ya tafi dan tasan halinsa tunda ya furta idan ya wuce bazata sake ganinsa cikin sauki ba tasan haka ne zai faru ,mutumin daya kauracewa mahaifiyarsa ai kowa ma zai iya kauracewa ba damuwa zai yi ba ,tana tsaye cikin tsananin damuwa da fad uwar gaba har sai data daina ganinsa bata iya cigaba da aikinta ba ta dafe goshinta da document din daya damk amata tana adduar Allah yasa mahaifiyarsa bataji hirarsu ba domin ita shine damuwarta ba kauracewarsa ba . ahankali ta koma ta jigina jikinta da bango wajen tana rike da kugunta da hannu d aya still rike da takardar yayinda d ayan hannun ta jefa shi acikin bakinta tana ciza wa alamun tunani ,a nan umma tazo ta sameta duk ta firgice Ina adamun yake ko ya wuce ne ?da sauri maryama ta dawo haiyacinta tana d auke hawayenta tare da d an tsotsa kanta tace eh umma ya wuce amman yace zai dawo zuwa anjima . ta tsinci kanta da girbawa umma karya kai Alhamdulillah wallahi ba kiji irin farinciki da naji ba dana gansa, Allah ya sani bana son mu rasa shi Ina son kema kiyi aurenki ki zauna a gidan mijinki lafiya kamar kowace mace da dadi da babu dadi kiyi hakuri bare khairan in sha allahu adamcy na matukar sonki . maryama ta kalli umma bata san yadda umma zataji ba a ranar da zataji cewar auren contract tayi dashi dan
Chapter 3 · 0% Book details