Sashe 60
Mar'adams Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ganin diyarta idanunta karrr akan bilkisunta tsaye sanye cikin hijab marun colour "duk da sauyin rayuwa data samu hakan bazai sa ta kasa gane bilkisunta ba tabbas bilkisunta ce yau tsaye a gabanta.tsayawa tayi cak ta kasa cigaba da d'aga kafafunta idanunta suka cika da kwalla "bilkisu kije ga mahaifiyarki!inji cewar umma gama jin maganarta umma ke da wuya ta soma daga kafafunta alokacin da wasu daga cikin ahlin gidan sun fito cikin tsananin farinciki ." tun kafin aunty ta karaso hajiya rahma ta ware mata hannuwanta duka alamun ta karaso gareta tana gama k'arasawa gareta ta rungume mahai fiyarta gam tana kuka itama hajiya rahma kukan take tana shafa bayanta wani irin shauki ne dake tsakanin uwa da 'ya yake kai kawo acikin zuciya da gangar jikinsu cikin muryar kuka hajiya rahma take furta "bilkisu nayi kewarki !"nayi kewarki!!"kullum sai nayi kukan rashinki kullum sai nayi nadamar abinda na miki me yasa kika d'auki lokaci baki dawo gareni ba ?"da baki dawo gareni ba lallai zan mutu zuciyata cike da tsana nin soyayya da kewarki ."ta fad'a wasu hawaye na zubo mata ."kuyi hakuri nima nayi kewarku ". Aunty ta fad'a tana sak rungume mahaifiyarta tana jin yadda zuciyarta take tafasa tana jin kamar ta zalinci iyayenta tunda tayi sanadin kukanta na tsawon shekaru,tabbas duk laifinta ne data share shekaru bata dawo garesu ba nan take itama hawaye suka fara gudu a kuncinta aka rasa mai rarrashin wani acikinsu." "hakika aunty bata san tayi kewar mahaifiyarta haka ba sai yanzu da take rungume ajikinta suna jin dumin juna ta d'auka fifikon soyayyar da take wa mahaifinta ya zarta nata lallai shiyasa ake cewa uwa dabam ce haka tasirinta dabam ne sun d'auki lokaci rungume da juna sannna hajiya raham ta zareta tana dubansu Aisha dake tsaye fuskarta na bayyana tsantsar farincikin dawowar yaruwarsu suka karaso inda suke fuskokinsu kwance da farinciki mara misaltuwa suka rungume aunty sannna suka dunguma zuwa ciki gidan, nan da nan gida ya hargitse da murna da buge bugen waya bilkisu ta dawo."aunty ta d'an zauna gefe mahaifiyarta tana gaisheta cike da girmamawa haka ma umma ta gaisheta hajiya rahma ta masa cikin farinciki tana shifa kanta aunty "mumy Ina abbanmu yake ?"bata gama rufe bakinta ba alhaji rafi'u giwa yayi sallama ya shigo parlour'n rike da sanda yana karemusu kallo yana ganin farincikin a kwance a fuskar kowanensu,shima with a smile ya k'arasa shigowa yana godewa Allah daya dawo masa da diyarsa cikin koshin lafiya."yace "ahhh yau dai ga mommy and daughter an had'e hankali ya kwanta kuka ya kare ."suka kwashe da dariya cikin farin cikin ganin bilkisunsu ." aunty ta kasa hakurin ta tashi taje ta riko hannun mahaifinta shima damke hannunta yayi sosai cikin nashi kafin ahankali ya rungumeta "nayi kewarka abba!"bai Kai wanda mukayi ba bilkisu kin tafi kin barmu da kewarki , kin tafi da ruhinmu da rayuwarmu ,kin bar zuciyarmu da ciwon rashinki "ya fad'a idanunshi na kawo ruwa kusan minti goma suka d'auka tsaye sannan suka zauna inda akan kawo masu drink's kala dabam dabam sai dai aunty bata iya sha ba kokarin neman gafara iyayenta take ta matso kusa da mahaifiyarta ta d'aura kanta akan cinyarta ta fara kame kame neman afuwa , "umm ummm mummy abba kuyi hakuri ku yafe min laifina ."Shiru sukai suna kallonta kamar ba bilkisunsu ba gabad'aya ta canza kwata kwata babu wata alamun tana cikin jin dadi hasalima wahala ce atattare daita sai dai tana cikin farinciki.idanun hajiya rahma ya sake kawo kwalla "mumy Abba kuyi hakuri nasan ban kyauta maku ba amman a yanzu na gane kuskurena na bawa wani muhimmaci da rayuwata akanku amamn kuma qaddarata ce tazo min haka sai dai nayi nadaman hakan a yanzu ashirye nake dana faranta muku da kaunarku da maku biyayya ." wani sanyin dad'i ne ya ziyarci zuciyar hajiya rahma dan ta dad'e tana mafarkin zuwan wanan ranan ,ta dad'e tana rokon Allah ya dawo mata da diyarta cikin koshin lafiya ,aunty ta kara gyara kanta akan cinyan hajiya raham" mumy ki ya femun dan Allah ku ya femun koh zansamu sassaucin abunda nake ji a raina kada zuciyata ta buga "tayi saurin saka hannu ta rufe mata bakinta dan bata son ma ta k'arasa kalamanta tana shafa kanta tana jin son diyarta har cikin bargon jikinta da zuciyarta , wanda a yanzu itace 'ya tilo daya da take jin babu kamarta ."bilkisu na dade da yafe miki ban kuma tab'a rikeki a raina ba haka ma mahaifinki kullum addu'a muke miki Allah ya baki ikon cinye jarabawarki "aunty ta d'ago kanta idanunta cike da ruwan hawaye ta kalli mahaifinta shima kamar yadda hjy rahma ta fad'a haka ya fad'a mata sun dade da yafe mata ." "tabbas iyaye dabam suke yanzu duk tarin laifinta garesu sun dade da yafe mata hannunta hajiya raham ta riko cikin tace "ina kika baro min jikokina ?"shiru aunty tayi ta kasa magana sakamakon hawayen dake zuba daga cikin kwarnin idanunta sai umma ce ta bata amsa tace"suna nan lafiya kuma sunce a gaishe ku ."su yaushe za'a kawo min su na gansu?" . "in sha Allah very soon zamu kawo miki su ki gansu "umma ta k'arasa maganar tana murmushi itama hajiya rahama murmushin jin dadi take tana jin wani dadi da sanyi at the same time tana tunani a zuciyarta dama addu'an iyaye bata fad'uwa kasa banza Allah mai amsa addu'an iyaye ne akan y'ay'ansu ta godewa Allah daya amsa mata adduarta gata ga bilkisunta "ta sake riko hannun aunty tana cewa "yau kowa zai yi farin ciki idan yaji dawowar ki yan'uwanki sunyi kewarki matuka duk inda akaje biki ko suna ko taron duk karshen shekara da mukeyi sai anyi jimamin rashinki,sai ance Allah sarki bilkisu mai son yan'uwanta munyi kewarki sosai Allah yayi miki albarka shi hussein din fa me yasa baku zo dashi ba Allah yasa bai rikemu ba ?"nan take wani kuka yaci karfin aunty domin an tab'o mata ciwon dake binne a zuciyarta wanda take jin bazai tab'a war kewa ba har karshen rayuwanta tunda ta rasa wani bangare na rayuwanta ." jikin hajiya rahma yayi mungun sanyi,dan ji tayi kukan wahalar da take ciki take yi wannan Karon ma umma ce tayi mata bayani" ai zaman nasu bai yi tsawo ba ya dade da rasuwa ."Allah sarki rayuwa kenan Allah ya jikinsa Allah kuma ya jikan muslim gabad'aya "inji cewar alhaji rafi'u giwa ."anan suka wuni sun ci abinci kala dabam dabam anyi hira yaushe gamo sai dai aunty bata fad'a masu irin tsananin rayuwar da tayi ba ,da kuma matsayin da diyarta ta taka ba dan karsu d'auka ta dawo garesu ne saboda ta samu sauyin rayuwa ,da zasu wuce gida hajiya Aysha na cikin wad'an da suka masu rakiya har gida suka kawosu da mototarta GAC 2023 wanda kimanin kudinta ta kai 85 million duk da tasan gidan amman sai data zubar ma yar'uwarta hawayen tausayi kuma ta d'auki damaran taimaka mata da inganta rayuwarta ta dawo cikin gatanta kamar da ."zuciyar aunty fes ta kasa boye murnarta acikinsu babu wacce ta shiga banga renta sai da suka leka ko aunty salma ta dawo sai dai suka iske bata dawo ba jaje suka sake yiwa baba gali da Allah ya kyauta sannan suka fita ." ******** tsawon sati uku kenan adamcy bai neme maryama ba tsakaninsa daita sai dai yayi wasa da jikinta tare da tatalinta domin yana son ta fahimci zallar ita din yake so ba wani abu nata ba sai dai a sati ukun nan matukar matse yake fellings kamar yaci babu tunda kullum ne sai yayi romancing dinta kafin suyi bacci duk wani nau'in wasa na auratayya kusan adamcy ya sabawar maryama dashi ,duk kuma abinda yayi mata zatayi kokarin ta mayar masa a yanzu ma makale suke da juna kowanensu babu kaya kamar zasu yiwa juna numfashi ta bala'i kafeshi da kwayar idanuwanta cike da natsuwa ta kai tafin hannun ta saman fadadden kirinsa tana shafawa har zuwa kan nipples dinsa bai yi mamakin abinda take ba dan yasan ya rigada ya gama d'aurata akan network ta kai limit din bukatuwa dashi." ahankali ya dinga jin hannuta a tsantsar ajikinshi tana yawo dashi tana cigaba da shafa laulausan gashin dake kwance ,wani irin sha'awa yaji ya tsarga masa bai san sanda ya sake manneta a jikinsa ba ya rungumeta tsam tsam yana sakin numfashi tare da daura hannushi kan sumar kanta yana shafa gashin kanta zuwa bayanta ." kusan mintuna dayawa tana rungume a k'irjinsa suna jin dumin juna yayi imani da zai yi wani abu daita bazata hanashi ba cikin sati na hud'u ne adamcy ya fara tunanin fara fita kuma yace ta shirya tare zasu ,kamar tace masa a'a yayi tafiyarsa shi kad'ai sai dai tai shiru ,ya shirya cikin wani hadadden suit riga da wondo ash colour sun matsifar masa kyau da tsumammun idanunshi yake binta da kallo dole ta fara shirya kanta cikin wani hadadden doguwar rigar abaya mai yar ciki rigar black ce wacce aka yi mata kwaliya da zare gold masha Allah tayi matukar kyau, simple make up tayi ,tasa takalma masu dan saukin tafiya, tana kokarin feshe jikinta da turare ne ya karaso ya tsaya bayanta yana kallonta ta cikin mirrow "nasan kin san abinda kike aikata wa a yanzu haram ne ko ?"ya tambayeta yana had'e fuska sannan ya kar'bi kwalbar turaren hannunta ya ajiye ya cigaba da magana ". "ki tashi kije ki canza wasu kaya dan baza ki fita kina wannan kamshi ba "!.ya fad'a cikin low voice dinsa mai matukar kashe jiki yana sak had'e fuska,ta cikin mirrow ta d'ago kanta ta kallesa shima ita yake kallo ko kiftawa bayayi ."tana son tayi magana sai dai tasan halinsa kaifi d'aya ne idan ya fad'a abu kawai gara ka aikata abinda yake so ka huta ,murmushi ta sakar masa tace '"shikenan yalla'bai an gama ta yunkura zata mike ya dafa kafad'anta alamun tayi zamanta shi da kanshi yaje ya d'auko mata wasu kayan riga da siket ya dawo ya mika mata ya koma ya tsaya rungume da hannunsa a k'irji yana kallonta numfashi ta sauke sannan ta zuge zip din rigar ta tura hannunta duka alokcin d'aya tana kokarin cire na