← Book details Mar'adams Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 48 OF 94

Sashe 48

Mar'adams Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

BOOK 4 *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH AREWABOOKS USERNAME AYSHAABAGUDO bismillahirrahmanirrahim Washegari atare suka tashi d'aukarta yayi cak ya shigar daita bathroom yace "bari na gasaki da ruwan zafi dan naga alamun har yanzu jiki babu kwari ya k'arasa maganar yana shafo k'irjinta wata uwar harara ta buga masa tana buge masa hannu tare da had'e fuska dan kar ma yayi k'okarin kawo mata rainin wayon daya saba. batare da 'bata lokaci ba ya had'a mata ruwan zafi ya kai hannunsa kugunta yana mammatsa mata tace "ni dai dan Allah ka barni zan yi komai da kaina ,baccin kirki baka bar mutun yayi ba yanzu kuma zaka zo kayita tatta'ba mutun kenan kamar wani maye ".tai maganar kasa kasa sai dai tana da tabbacin yaji abinda ta fad'a dan ga yana yinsa nan ya sauya dan yayi mugun had'e fuska tare da tsareta da idanunshi yana mata wani irin kallo mai matukar d'aga hankali ,kuma tasan dalilin kallon bai wuce ta maganar datai bace ,shi dai dole mutun bai isa yayi mutsu ko ja in ja dashi ba sai dai a zuba masa ido yaci karensa babu babba irin kallon da yake mata yasa taji gabadaya ta nemi natauwarta ta rasa k'irjinta ne ya dinga bugawa da karfi ji tayi kamar zuciyarta zata buga adalilin fad'uwar gaban data risketa sakamakon kallon gargad'in da yake mata, haka n ma yasa jikinta ya kama rawa gashi yaki d'auke tsumammun idanunshi akanta masu cike da miskilanci kai mr ata ba dai miskilanci da jin kai da tsare gida ba." " a kallon da take masa ta fahimci ransa ya gama 'baci da maganar da tai masa shiyasa ma yake hukuntata da kwayar idanunshi "ya rabbi me yasa nayi magana ?" ta yiwa kanta tambayar tana sake jin fad'uwar gaba mara iyaka.a hankali ta sunkuyar da kanta kasa dan bazata iya jurar wannan kallon daga garesa ba, hannuwanta ta tsarke cikin juna tana wasa da yatsun hannunta ko zata samu sausauci yayinda idanunta suka cika da ruwan hawaye,ya numfasa ahankali sannan ya sake matsawa gabanta ya kai hannu nsa ya d'ago ha'barta ya sanya kwayar idanunshi cikin nata ,wannan karo atare zuciyarsu ta buga da karfi sakamakon idanunsu daya tsarke cikin juna ,wasu abubuwa ta dinga gani suna fita daga cikin idanunshi suna shiga nata idanun da suke cike da rauni .ta kasa rike hawayen dake cikinsu dan haka ta barsu suka shiga gangarowa suna tsiyaya acikin tafin hannunsa yabi hawayen da kallo yana mamakin raunita ga tsiwa ga shegen tsoro kamar farar kura ".wani irin kasala ya dinga Jin suna saukar masa bai yi magana ba sannan bai ce ta daina zubar da hawayen ba illa cire hannunsa yayi ya dangwali hawayen yana kallo kamar bai san menene ba." Ahankali ta runtse idanunta gam tana sake jin fad'uwar gaba mara misaltuwa bata ankara ba taji saukar lip's dinsa akan nata tayi saurin bud'e idanunta had'e da zaro ido waje wanda hakan ya sake bawa hawayen idanunta damar zubowa sosai ,k'okarin kamo lip's dinta na kasa yake yaji sautin muryarta cikin karfin hali "please yalla'bai dan allah ka barni ko wanke baki ban ..." bai bari ta karasa maganarta ba ya had'e bakinsu guri d'aya atare suka sauke naunayen ajiyar zuciya still kwayar idanunsu na cikin juna,yayi mata kyakkwan riko .sotsan bakinta yake cikin wani irin salo da shauki har wani duhu duhu yake gani a idanunsa." sakwanni nata wucewa har aka fara shiga mintuna amman adamcy yaki sakar mata baki yana faman sarrafa harshenta da hokoranta da lip's dinta ganin idan batayi da gaske ba zai iya far mata uwa uba ma bazata iya jurar wannan sakonnin nasa ba dan sakonni ne masu wuyar mantawa n da tsayawa mutun arai sannan masu zama acikin kwakwaluwa da zuciya n ,sai dai duk da haka bazata yarda wani abu ya sake shiga tsakaninsu ba yaci iya rabonsa ." A hankali ta kai tafi hannunta zuwa qirjinsa tana k'ok'arin turesa amman ina kamar dutse ta ta'ba dan ko girgiza bai yi ba bagarensa kuwa ji yayi kmr ma kara tunzirasa tayi da sake kuno masa wutar sha'awarta ya kasa sakar mata baki dan yana cikin abinda yafi qauna atare daita hannun sa ya kai bayan keyarta ya tallabo kanta da kyau yana cigaba da sarrfa bakinta kmaar ba kwana yayi yana tsotsar su ba kallonshi kawai take da matsanancin tsoro gbdy baya cikin haiyacinsa dan bai ma san tana turesa ba shima kallon cikin kwayar idanunta yake yana sake jin wata zazzafar soyayyarta mai karfi,ahankali ya lumshe mata tsumammun idanunshi yana sauke numfashi rasa yadda zatayi dashi tayi yasa ta sakar masa kukan shagwaba ."dumin hawayenta yaji a fuskarsa yasa ahankali ya bude Idanunshi da suka canza kala ganin har lokacin tana hawaye har da shesheka ya fara controlling kanshi ." ya sakar mata baki ya zauna kusa daita yana matsota tare da sauke numfashi,ta d'an matsa kad'an daga jikinsa dake gugan nata dan gbdy yanayinsa ya canza har hakan ya nuna acikin kwayar idanunshi ya sake matsota ya janyota jikinsa qara ta saki mai sauti "ouch! tana kallon kasanta " muryarsa sanyaye yace "sorry kibi ahankali karki fama ciwonki ".tai masa banza tamkar ba daita yake magana ba ta cigaba da rera masa kuka, matsota ya sake yi muryarsa a can kasan makoshi saboda halin da yake ciki" "princess bari muga gurin "?ta d'ago ta kallesa kawai ta Ina zata iya bud'e masa duk ya wani takureta "sorry ki daina kuka kinsan bana son ganin hawayenki ? shiru tayi tana kallonsa kamar yadda shima yayi shiru yana tsareta da idanunshi ta runtse idanunta wasu hawayen na zuba tana jin kamar ta gudu ta barshi dan gasky ita bazata iya da wannan jarabbaben nacin nasa ba mutun kamar wani maye jiya kwana yayi yana romance dinta yanzu kuma gashi yana neman takura mata ita dai gasky bata son wannan naci nasa ya fara damunta," "yanzu dan na d'an tsotsi bakinki ne kike kuka haka?ta d'an bud'e idanunta tana kallonsa ta kasan idanunta acikin zuciyarta tace "d'an tsotsa ma kayi kenan ? da zan barka Kenan sai kayi fiyye da haka kenan ?kai tsaye yace mata"Eh!mana zan sake cinki ! ya bata amsa da hakan a she a fili tayi maganar "sosai ta d'ago tana duban sa tare da mamakin jin furucinsa yanayinsa sam zakace zai iya sakin layi haka ba ya cigaba da magana muryarsa a kasalance "ok am really sorry nayi kokarin kar nayi hakan ban san abinda yasa ba "yayi maganar yana shafa gefen fuskarta,ta buge masa hannu tana cewa"stop !"lallai kina da aiki ".ya fad'a acikin ranshi "bai fita ba kamar yadda ta bukata sai daya mata ruwan zafi sau biyu sannan ya barta tayi wanka yana fita ta sauke wani wahalallen numfashi tana girgiza kai ."tayi wanka ta fito tana dafe bango yana ganinta ya taso ya kamota da taimakonsa ta shirya kanta ta soma kokarin yin sallah ."kayan jikinsa ya cire ya janyo towel ya d'aura ya samu waje ya zauna yana kallonta tana ruku'u da sujjada da kyar a daddafe tayi sallah ta mike tsaye da kyar take d'aga kafafun ta." Tafiyar da take yi yake wa murmushi har ta samu daidaituwar zaman akan katifa ta juyo tana hararshi cike da shagwaba tac kai ko!"ta fada cikin dubanshi tana cije lip's dinta hankali ya Karaso inda take, ya dafa kujerar da take zaune ya sakala hannunshi ta baya ya kai bakinshi kan karan hancinta ya sumbata ta hararesa tana cewa "wai wankan ne baka son shiga ko kuwa ka wani zauna da towel d'aure sai jajibo abin mgn kake, tunda 'anki atanka ai sai ka yi hakuri ka yi abinda ke gabanka."ya zagayo ya zauna kusa da ita ya dan jawota jikinshi yana kallon kyakkyawar fuskarta tare da yin shiru yana nazarinta ajiyar zuciyar ta sauke sannan tayi kasa da idanuwanta domin bata jurar dogon kalloshi.wani irin kwar jininshi yake mata kai tsaye kallonsa ke kasa ta sarrafa kanta ,koda ta dage akan lallai sai ta fuskanceshi da kallo mai cike da nuna tsantar so sai wannan kwarjinin nashi ya hanata.ahankali ta janye jikinta dan tasan halinsa yanzu ne tunanin sa zai canza " ganin haka ya tashi ya shige bathroom ,bai wani jima ba ya fito ya shirya kanshi cikin kananan kaya ya fito daita zuwa parlour'nsa dan tuni an kawo masu breakfast ahankali ya zaunar daita akan dining table yana mata sannu shima ya zauna a gefenta ya soma had'a mata tea tana zaune tana kallonsa idan yana yin wasu abubuwa zaka rantse bashi bane wannan miskilin mutumin mai firgita mutane. mutumin da kusan kowa tsoronsa yake ita kanta da'ace ba ita ya aura ba bazata ta'ba yarda zai zame wa matarsa kamar haka ba saboda tsananin tsare gira da yake dashi ." "Bayan sun gama breakfast ya kamota ahankali suka dawo kan kujera yace "bari na kira miki umma ku gaisa ko hankalinta ya kwanta dan naga missed call dinta, Ina ganin fa jikin umma ya bata diyarta ta zama cikakkiyar mace dan tun jiya take kirana naki d'aga kiran dan ban san mai zance ba "da idanu ta bisa tana kallon bakinsa dake zagaye da saje abun sha'awa da burgewa."tana matukar son sajen nan nasa a duk lokacin data d'aura idanunta akai sai taji wani natsuwa aranta ". "ko nasa akawo miki ita ne yau tazo taga lazy maryamarta ?" harara ta maka masa "saboda ka tona min asiri a wajenta kamar yadda ka tona min anan ba ?"ta k'arasa maganar cike da shagwa ba,ya kamo yatsun hannunta cikin nashi yana massaging ahankali "meye aciki idan kowa ya sani bayan raya sunnah kikayi ?"ya fad'a yana d'an sakar mata murmushi "nafa ji dadi sosai da ni ne na samu damar kar'ba budurcinki"runtse idanunta tayi alamun bata son jin maganar "ana magana kina wani nonokewa kina sabawa na shiga uku ,wata rana ma har kuka zaki dinga min idan banyi miki ba "inna lillahi!" ta furta tana bud'e idanunta ta zuba masa tana kallonsa kamar zatayi kuka .yana murmushi yace" ashe fa bakya son ana maganar sex ?".aiko nan take ta sake had'e fuska sannan taki cewa komai dan ta fahimci idan ta biye masa sarai zai maida irinsa duk su taru su lalace dan ba kunya
Chapter 48 · 0% Book details