← Book details Mar'adams Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 46 OF 94

Sashe 46

Mar'adams Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

da muryarsa sosai yace"ya kike jin radadin jikinki ?tsuke bakinta tayi taki cewa komai suna cikin wannan halin hajiya zulfa'u ta shigo ai tana ganin idanun maryama a bud'e tace "Alhamdulilllahi diyata kin farka sannu kiji ta k'arasa ta zauna kusa daita tana tamabayar adamcy yaushe ta farka? yace "yanzu nan!" ya kike jin jikin naki yanzu runtse idanunta tai cikin tsananin jin kunyarta ta d'an motsa bakinta "da sauki ."!a ranta tace" wani irin abu ne haka kenan tasan abinda ya faru a tsakaninsu?"kasa bud'e idanunta tayi saboda tsananin kunyarta data mamayeta tana jin hajiya zulfa'u na cewa "Allah ya kara sauki maryama hannunta dake cikin tafin hannun adamcy take kokarin cirewa sai dai jikinta babu kuzari "aunty ko zamu samu ruwan zafi ta d'an sha !"bari nasa akawo mami ta kiran ita kuma ta bawa tabawa umarnin bayan minti biyar tabawa ta shigo parlour'n da sallmarta hajiya zulfa'u ce ta fita ta kar'ba tray hannunta dake d'auke da d'an karami flaks da cup da spoon da roban sugar tayi haka ne dan kar tabawa ta fahimci abinda ya faru lokacin data dawo d'akin adamcy na kokarin gyrawa maryama kwanciya tare da lalla'bata ta zauna amman taki sai hawaye ne kawai suke zubo mata hade da cewa "bazan iya zama ba ."amman a ranta kuwa cewa tayi mutumin nan ka cuci rayuwata ." muryarsa a can kasan makoshi yace" d'an two hours din danayi akanki shine duk kika wani dawo haka lallai yarinya kina da aiki fa "ya fad'a yana matse yatsun hannunta cikin nashi " Wani sabon kuka ta fashe masa dashi tana hararrasa tare da k'ok'arin zare hannunta cikin nashi hajiya zulfa'u tace "ka barta bazata iya zama ba yanzu. "aunty ta yaya zata d'an sha wani abu tun jiya fa babu komai acikinta? barta zan san dabarar da zan mata sorry kinji maryama inshallahu zaki samu sauki kinji nan ba da dadewa ba .kuka sosai maryama take tana cewa "ku Kira min umma da aunty dan Allah wlh mutuwa zanyi adamcy dake zaune a gefenta Idanunshi akanta har lokaci kad'an ya rage dariya ta kufce masa ,gabadaya duk ta dawo wata kala a ranshi yace sex ma kenan Ina ga mai gaba d'aya haihuwa ".aunty wannan yarinyar kuwa zata iya haihuwa da kanta "?yayiwa hjy zulfa'u tamabayar yana kai yatsun hannu maryama cikin bakinsa yana cizawa ." "zata iya mana ai abun ba daga nan bane wad'an da ma basu kai shekarunta ba suna haihuwa da kansu bare maryama da gani zatayi juriya." ya d'an ware idanunshi sosai yana kunshe dariya dan yasan yanayita auntynsa zatace bashi da imani ,kukan sosai take yi duk yadda hajiya zulfa'u taso ta bawa maryama tea da hannunta taki kar'ba, haka ma daga hannun adamcy wanda yanzu take masa kallon cikakken mara imani hajiya zulfa'u ta fice daga dakin zuwa kasa ."Ahankali' maryama ta cigaba da rera kukanta tare da jin radadin ciwo sosai akasanta a natse ya kwanta a gefenta idanushi kyam akanta yana kare mata kallon tsab ." maryama dake kuka har lokaci ta dan tsagaita kukanta jin kwanciyarsa kusa daita dan take numfashinta ya soma kokarin barin gangar jikinta sakamakon matso da fuskarsa da yayi kusa da nata yana busa mata numfashinsa gbdy ta rasa yadda zatayi da rayuwarta da kyar ta samu numfashinta ya dawo daidai ko da me yake son taji da wannan jarabar tashi ko kuma da ciwon daya haddasa mata .ta sauke numfashi tana kokarin kawar da fuskarta ya kamo fuskarta ya tsaidaita yadda take runtse idanunta tayi dan bata iya kallon wad'an nan tsumammun idanun nasa da yake binta dashi "kalli yadda duk kika rame kamar wacce na cinyeta ?"ta d'an bud'e idanunta tana dubansa "kalli idanuki duk sun sake fitowa waje kallonsa kawai take dan a wasu lokutan abubuwansa akwai rashin imani ciki yanzu shi bai ga halin daya sakata ba bama zai barta taji da kanta ba ?" Kallon kyakywar fuskarta ya cigaba da yi tayi fayau alamun tana 'cikin tashin hankali da damuwa "sannu yake son mata amman yasan koya furta bazata amsa ba dan haka yayi shiru ya cigaba kallonta yana shakar numfashinta ." sheshekar kuka take tace"dan Allah ka Kira min umma"! lumshe mata tsumammun idanunshi yayi "a yadda kike din nan so kike ta fahimci wani abu ?na nawa kuma bayan ka gama tona min asiri kowa nayin abunsa cikin sirri amman ni ka .."tsoronki ne ya tona miki asiri just two hours fa my princess kika tafi dogon suma ya kai bakinsa kan lip's dinta zai tsotsa a fusace take kallonsa tana watsa masa mugun kallo tace "karka sak ka min ganganci" d'an murmushi ne ya bayyana akan lip's dinsa dan sarai ya fahim ceta"am sorry !"dont..!don't sorry me dan Allah ka matsa daga kusa dani bana son wannan kusanci," ai yanzu wasan zai fara my princess tsaki taja tana harararsa tare da runtse idanunta ."ni kike jawa tsaki my princess ?"ya fad'a yana kallonta da idanunshi ta bud'e ido idanunsu suka sake sarkewa cikin juna ta dade tana kallon kwayar Idanunshi wanda hakan yasa zukantasu bugawa da sauri har 'cikin jikinsa yake jin idanun nata ." 'Ahankali' watsa masa wata uwar harara sannan tace" ba kai ne ka jawo na ja maka tsaki ba ."kinsan fa ina da maganin rashin kunya yanzu "fad'a yana matso da fuskarsa kusa da nata har tana jin saukar hucin numfashinsa ajikinta tayi saurin kawar da kanta gefe ta cigaba da kallon wani bangaren dan gaba daya atsorace take dashi karfin hali ne kawai irin nata dan jikinta har rawa rawa yake "ahankali' ya kai hannunshi ya dawo da fuskarta ya had'e da nashi yana shirin damkar lips dinta aka turo kofa d'akin tare da sallama cak hjy zulfa'u ta tsaya tana dubansa .ahankali' ya janye jikinsa ya d'an ja da baya kad'an yana furzar da iskar "adam dan girman Allah ka bar yarinyar nan haka ta huta" aunty me nayi mata kuma "?ban sani ba wallahi idan kasa wasa zan tattarata na wuce daita gobe ?" Gobe zaki wuce ne ?"eh gobe wai da nake son na wuce ". yayi shiru dan baya son tafiyarta sai dai bai ce mata komai ba "kama min ita zuwa bayi ta d'an zauna a ruwan zafi "wannan za'a kama miki ai sai dai na d'aukar miki ita" maryama ta yatsuna fuska tana cewa "aunty kice ya barni zan iya tashi da kaina "aa maryama bari dai ya taimaka mana"ni dai ..." ai kafin maryama ta sake cewa wani abu cak taga ya d'auketa yayi bayi daita muryarta can kasa tace "maye kawai " Ya zaunar daita akan element "ni kika cewa maye ?"duk da ya had'e fuska sai data d'an hararesa .wannan yarinyar fa da alamun baki murzu da kyau ba "ai sai kazo ka murzani tunda ni stearing ce "garam taji ya maida murfin kofar ya rufe har da murd'a key ,ya juyo a natse ya jingina bayansa ajikin kofar yana kallonta ." nan take ta zaro idanu waje "me ye zakayi yalla'bai?" no ki cire wannan sunan tun d'azu da kike rashin kunyar ki kinsan da wannan sunan ?"to kayi hakuri, Allah ai Kai ne kake da abun haushi "da nayi me nake baki haushi ?"to kayi hakuri bai ce komai ba ya soma tara mata ruwan zafi ahankali yaji ana ta'ba kofar bayi "adam tsayuwar me kake aciki ka fito mana na taimaka mata "Ina tara mata ruwan zafi ne kiyi zaman ki aunty zan taimaka mata ai yana gama fad'ar haka maryama ta shiga girgiza masa kai alamun bata so a rikice tace "aunty dan Allah kice masa ya fita ki shigo banason taimakon sa "?tai mgnr a gajiye cike da neman d'auki" shhiiii! ya d'aura yatsan hannunsa akan lip's dinta "ki natsu mana babu abinda zan miki fa ."ni dai gaskiya ban yarda da kai ba jiya ma haka ka min wayyo da ba dan Ina da sauran rayuwa a gaba ba nasan da yanzu ina kabari "tai maganar tana sunkuyar da kanta kasa kwalla na cika mata ido." "ai gani nayi idan na biye miki dake za'a cigaba da cutar dani ,ai dan ma na tausaya miki sakama kon ganin halin da kike ciki yasa ya saurara miki so nayi na kwana Ina aiki dan kin cancaci na azabtar dake kamar yadda kike kokarin azabtar dani ,ta d'ago kanta ta a sanyaye ta d'an kallesa idanunta cike da kwalla "wai ke mai wayo ba "ai kinga aikin wayon daya fi naki "nifa wani lokacin bana gane maka sai naga kamar zargina kake". tayi maganar a shagwabe hawaye na gangaro mata ta'be baki yayi yayinda aransa yace "da sannu zan fito miki a mutun sak tunda ke tsoro yasa kin kasa gaya min halin kuncin da'ake kokarin wurgaki ciki ."hajiya zulfa'u kam dole ta hakura shimfidar bed ta kwashe domin duk ya baci da ruwan ni'imar maryama sai d'an jini kad'an, nan ta canza zani ta shimfida wani, ta d'auki wancan ta sa cikin kaya dotti ta fice ." daga d'akin dan bazata iya wannan abun kunyar na adamcy ba ." cike da Kuluwa ya had'a mata ruwan dumi ya dana ta ciki har da yar karar ta saki "washhhh !" zan mutu ruwan akwai zafi fa "ta fad'a tana yutsuna fuska ,tsayawa yayi yana kallonta "ki natsu na gasaki da kyau so nake ki warke da sauri a cigaba da harka "dan girman Allah ka barni naji da damuwata,hannunwansa duka ya kai ya zagaye kugunta dashi ya d'aura lip's dinsa akan nata yana tsotsa yana d'an dannata cikin ruwan zafi lumshe idanunta tai tana jin wani iri ajikinta ahankali ta soma rage jin radadi sakamakon salon dabararsa sai da ya mata ruwa zafi uku ta d'an ji dadi sosai a kasanta."muryarta a sanyaye tace "dan Allah ka fita ka barni haka zan karasa da kaina ,sai dai gani tayi ya girgiza mata kai babu kunya yace mata "no duk abinda zakiyi kiyi a gabana nifa wannan jikin da kike wani bobboyesa ai na fad'a miki ba tun yau nake ganinsa ba "ya k'arasa maganar yana zuge zip din wandonsa ya cire jijiyarsa zai yi fitsari ." tsura ma jijiyarsa ido tayi bata ko kiftawa cikin ranta ko cewa tayi" inna lillahi wallahi jiya naji jiki
Chapter 46 · 0% Book details