Sashe 44
Mar'adams Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
daita tsawon lokaci kafin daga baya ya kwantar daita yana kiran sunanta shiru ya tsura mata tsumammun idanunshi da suka canza kala yaga numfashinta baya sauka daman sai da yayi tunanin haka? zama yayi ya d'aura ya jikinsa tare da zuba mata ido yana zance zuci" "Oh my God menene haka nayi?"me yasa ban bita 'ahankali' ba tunda nasan bata taba yi ba ? ta ya'ya zaka binta ahankali tunda baka cikin haiycinka ya tsinci zuciyarsa tana bashi amsa da hakan ya rab ban so haka ba naso na bita 'ahankali'.sak kwantar daita yayi ya shiga bath room ya dibo ruwa ya fito ya hau gadon yana bin jikinta da ruwa sai dai shiru kake jin maryama. ya mike rungune da hannuwanshi duka a bayansa ya soma sintiri a 'cikin d'akin ya kai ya kawo ya rasa me ma ya kamata yayi tsawon lokaci yana zariya dan rasa abinyi daga karshe dai ya shige bathroom tare da yin wanka duk zuciyarsa babu dadi ya fito ya fita da sauri ya shiga d'akinsa ya sauya kaya ya dawo tana nan kwance a inda ya barta ya bud'e wardrobe bai ga riga mai saukin da zai saka mata ba dan haka ya cire Jallabiyar jikinsa ya zira mata ya dawo d'akinsa ya sake d'aukar wata jallabiyar ya saka tare da kiran layin likitansa sai dai kiran na shiga ba'a d'agawa ." goshinsa ya dafe cikin tsananin tashin hankali ya sak hawowa gadon kamar zai yi kuka tana rungume ajikinsa har kusan biyu din dare layin hajiya zulfa'u ya kira a kashe dan haka ya fito cikin sanyi jiki ya sauko ya nufi dakin mami a tunaninsa zai iske hajiya zulfa'u a d'akin sai dai mami ya iske a rigingine tana waya akan gado hannuta rike da carbi tana ja."yyi matukar mamaki ganinta adaidai wannan lokacin tana waya ko dawa take waya "?ahankali' mami ta tsura masa idanunta tana kallonsa tare da nazarinsa har ya karaso har inda take ya zauna gefenta tana ganin haka ta d'auke kanta ta cigaba da wayarta wanda hakan yasa ya fahimci da wancan yarinyar take waya ". "sweetheart !"ya kira sunanta cikin wata irin kasalalliyar murya tana jinsa ta share duk da tasan akwai abu mai mahimmanci daya kawo sa adaidai wannan lokacin "sweetheart ki min alfarma ki katse wayar nan muyi magana dake ya fadi hakan kansa na kallon kasa"karka dameni ka rasa lokacin da zakayi magana dani sai cikin dare me zaka fad'a min ?"ta fad'a a fusace maryam dake rike da waya tayi tsam da ranta "alfarma nace kiyi min ki dakatar da wayar akwai abinda nake son zan sanar dake." mami tai masa banza ta cigaba wayarta tana dubanshi tana mamakinsa "sweetheart ki saurareni mana cike da rashin kulawa tace "ba dai yanzu ba dan ina maganar da tafi taka mahimmanci. shr yayi ya rasa yadda zai yi ," Fitowa yayi d'aga d'akin inda mami ta cigaba da wayarta maryam tace "mami da kin tsaya kinji abinda zai fad'a miki ,me kuwa zai fad'a min da wuce shirme ai ni tuni mun raba jaha dashi Kai tsaye d'akinsu nana hauwa'u nada ya nufa anan ya iske hajiya zulfa'u kwance tana bacci ya tsaya shiru yana kallonta yana tunanin yadda zai tadata cikin sauki yayi mata bayani aika aikan da yayi "yana k'ok'arin juyawa ta motsa dan ita haka take da zarar an tsaya akanta duk nauyin baccin da take sai ta farka, daf da zai fice daga d'akin ta kira sunansa ai da wani irin sauri ya juyo ya zuba mata idanunshi da sukai ja tace"ya'akayi adam ?"ta fad'a tana mikewa zaune tare da janyo wayarta ta duba lokaci biyu da rabi"me kake bukata acikin daren nan hak? rasa yadda zai fad'a mata yayi sai ma hannu daya kai yana shafa keyarsa "Ina yar mutune ?"tamabayar datai masa ya bashi saukin fad'a mata kafin yayi mgn tace ko bata da lfy ne ta sak tmbyarshi ? " Dama itace .."sai kuma yayi shiru tace daman itace kamar ya adam ?shiru yayi tace kamin mgn man hannunta ya riko ganin tana k'okarin sauko wa daga kan bed din ta kasa "fad'a min me ya samu yar mutane "ki natsu kokarin da nake yi kenan na sanar miki"uhm me ya samu yarinyar mutane Ina sauraronka ?tana tamabayarsa ne dan tuni tunaninta yaje wani guri hankali' ya sauke ajiyar zuciya sannan ya cigaba" atakaice wlh aunty aika aika nayi mata batare da sanina ba kuma yarinyar budurwa ce ba kamar yadda kuka d'auka ba dan Allah aunty muje ki duba min tana 'cikin wani hali "inna lillahi wa inna ilaihi rajiun hajiya zulfa'u ta shiga jerowa bbu kwakwatawa sannan ta zare hannunta cikin nashi tace "amman shine baka bita ahankali ba ?"muryarsa a sanyaye yace" ki taimaka aunty bana son na rasata nayita kiran doctor baya d'aga wayar jiki na rawa suka fito suka ta nufi dakin da maryama ke kwance tamkar wata matacciya akan bed gabadaya kitson kanta ya wargaje Allah sarki hajiya zulfa'u ai tana ganin halin da take ciki fashe wa tayi da kuka,ta karasa gareta tare da daga hannuta taji ya sake aiko ta gigice tayi hanyar bayi da sauri ta dibo ruwa ta shiga kwara mata tana sallami ..." Mmn sudais MAR'ADAMS BOOK 4 *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH AREWABOOKS USERNAME AYSHAABAGUDO bismillahirrahmanirrahim Page 16 Cikin tsananin tashin hankali ya k'arasa inda mryama take kwance ya tarairayota ya rugumota gabadaya ajikinsa yana jijigata tare da kiran sunanta" maryama!!!"hankalinsa yayi mugu mugun tashi sakamakon ganin duk yawan ruwan da hajiya zulfa'u ta dinga watsa mata numfashin ta bai dawo ba asalima ko motsi ba tayi ba . hankalin hajiya zulfa'u yayi kololuwa tashi bata san lokacin data isa inda adamcy yake rungume da maryama tana kiran sunanta ba "maryama !! "pleas maryama ki tashi !still shiru km bubu wata alamar numfashi a tare daita daga hajiya zulfa'u har adamcy sun tsorata da ganin halin da yar mutane take ciki hajiya zulfa'u ta fashe da wani irin matsanancin kuka sannan tace "yanzu adam ka kyauta da abinda ka yiwa 'yar mutune?"ya kalleta kawai batare da yace uffan ba maza ka sauketa dan ubanka ka kije kazo da doctor dan da alamun ka kashe yarinyar mutane ". agigice adamcy ya kwantar da maryama ya sauko ya d'auki wayarsa ya soma k'okarin sake neman layin likitansa alokcin da hajiya zulfa'u ta hau gadon tana jijiga maryama tana kuka da kiran sunanta."cikin sa'a kira daya doctor ya d'aga yana d'agawa ya rufesa da bala'i "dan me yasa zai ki d'aga kiransa ?"ranka ya dade kayi hakuri gani na kusan karasowa dan tunda naga kiranka adaidai wannan lokacin nasan ba lafiya ba just ka bani ten minutes zaka gani "zazzafan umfashi ya fesar yana shafa goshinsa kafin ahankali yace "kana jina ?doctor yayi saurin cewa "eh !Ina jinka ranka ya dade .yace"kazo min da nurse mace dan gasky zanfi bukatar mace akanka doctor yace "okay fine bari na koma na d'auko nurse shamsiyya "okay dan Allah kayi sauri taimakon ujila ne ".yana gama fad'ar haka ya ajiye wayar batare da ya katse ba . ya rike kugunsa tare da tsurawa maryama idanunshi cikin tsananin tausayawa yayinda zuciyarsa kamar ta buga tsabar fargaban da yake ciki kallonsa hajiya zulfa'u tace "mai yasa bazaka bari shi yazo ya dubata ba tunda abu ne na ujila?"fuskarsa a had'e yace "a'a !aunty ko bana cikin hankalina ai bazan bari wani kato ya ta'ba min mata ba bare da hankalina ."tai shiru tana karewa yanayinsa kallon tsab ya wani had'e fuska kamar bashi yayi aika aika ba yana fad'a wa mutane magana muryarta a tsarke tace "banga alamun kana cikin hankalinka ba ".ya d'an d'auke idanunshi akan fuskar maryama ya zuba mata tare da shafa sumar kanshi dan sarai ya fahimci dalilin da yasa ta fad'a masa haha ".kana kallona !"a natse ya dauke kanshi ya sake maidawa kan maryama"adamu idan kana cikin hankalinka bazaka aikata wa yar mutane haka ba gashi saboda rashin kyautawa da rashin sanni darajar d'an adam ko alamun nadama babu atare da kai " "Allah aunty ba haka bane kawai dai yarinyar ce take da mugun tsoro"tunda ka fahimci yanayinta tana da mugun tsoro mai yasa baka bi komai ahankali ba "?bazaki gane ba aunty ahanka...." kallonsa tayi tare da watsa masa wata uwar harara wanda dole tasa ya kasa k'arasa mgnrsa shima fa rud'anin nan yana ciki dan shi kansa ba zai iya cewa ga irin rud'ani daya shiga a sanda yaga halin da yarinyar mutane take ciki a dalilin sa ba , ji yayi ina ma kasa ta tsage ya shige ciki ya huta da wannan abun kunya daya aikata dan bakaramin aika aika ya aikatawa yarinyar ba sai dai batu na nadama kwata kwata bai yi nadama kusantatarta da yayi ba .abinda zai d'aga masa hankali a yanzu shine ya rasata amman nadama kam bai yi ba ."ba'a yi cikakken min goma ba sai ga doctor ya kira adamcy ya iso "da hanzari adamcy ya fita tare da nurse shamsiyya suka dawo d'akin dan sam bai yarda doctor ya biyosu sama ba ,idanushi kyam akan maryama dake kwance har lokacin bata dawo haiyacinta ba ." hajiya zulfa'u kam ban da ambaton sunan Allah bbu abinda take shi kam ya kasa cewa komai sai nuni da yayiwa nurse data soma yin abinda ya kawota tare da yin shiru yana tunani yana kallonta, hajiya zulfa'u ta sauko tare da gyarawa maryama kwanciya ta fito zuwa part din mami inda take sanar mata halin da ake ciki shiru mami tayi tana tunani da mamakin cewar yarinyar budurwa ce anya ba rufa ido akayi masa ba kuwa yake ganin kamar aika aikin yayi ?"koma dai menene ita babu ruwanta rayuwarsa ce duk abinda yaga dama yaje yayi ta gyara zamanta tana cewa "daman abinda ya shigo dashi kenan d'azu?to me yake expecting zan masa da yazo ya fad'a min ?"gani iya wahala uwar son ya'ya duk wata wahala idan yazo kaina ne ,wannan da ne yanzu babu wahalar da kaina da zanyi akan shi ." ta k'arasa maganar tana jan dogon tsaki Jin abinda ta fad'a yasa hjy zulfa'u ta dubeta da mamaki tace "haba aunty me yasa zaki fad'a haka ?"ki manta da abinda ya faru yarinyar