← Book details Mar'adams Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 63 OF 94

Sashe 63

Mar'adams Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

iri ba zan biki ahankali." Lumshe idanunta tayi tana jin yadda maganrsa ta dinga bin jikinta tana sanyaya mata zuciya da gan gar jiki ahankali taji ya kwanto jikjnta yana sauke mata iskar bakinsa a wuyanta sak lumshe idanu tayi ahankali alokcin da yake sake matsota suka zubawa juna ido ko kiftawa basayi yayinda bugun zuciyoyinsu da take ji yasa ta maida idanunta ta lumshe tana sauke ajiyar zuciya da karfi shima ajiyar zuciya ya sauke da karfi "yunwa nake ji sosai ,ta sak tsaresa da idanunta sannan ta fixgo magana tace "to muje gida gabad'aya kaci mana "ta fad'a haka ne saboda tasan halinsa ba'a koina yake cin abinci ba "ba wannan abinci ba ! ya fad'a yana 'bata fuska alamar idan yara zasuyi kuka "zan miki kuka sannan nima naki sha miki breast dinki "bata san lokacin data sa dariya ba saboda yadda ya wani tsuke bakinsa yana kallonta idan tayi dariya kara kyau take masa ". Yadda yake kallonta haka itama take kallonsa ta fahimci shi mutun ne mai tsananin bukatar mace da son a kula dashi atakaice dai shagwababbe ne kamar yadda ya fad'a mata wanda haka yake narkar mata da zuciyarta take kara kaunarsa" na d'aura halakin kulawata a hannunki kamar yadd nake miki baki ga ko motsi kika yi ba idanuna suna kanki ba ?"bakace fita zakayi ba!?"kingaji Dani ne ?"ya tamabayeta yana sak gyara kwanci yarsa ajikinta tare da sauke ajiyar zuciya lumshe masa idanu tayi da sauri ta girgiza masa kai tana lumshe masa idanunta tasan muddin tace ta gaji dashi wallahi fasa fitar zai yi yayita rikita mata lissafi "ya kai wa idanunta kiss "akwai sirri cikin idanunki masu rikita min lissafi "kai ma ai haka ne ban san abinda ke cikin idanunka ba ammn duk sanda zan kalleka sai naji tsigar jikina sun mike "ya sake kallonta yana matseta ajikinsa yace "fad'a min menene acikinsu? bata san lokacin data boye fuskarta a k'irjinsa ba a she a zahiri tayi maganar "karki ce baki san abinda ke cikin idanuna ba d'ago ki kalleni ki fad'a min ".kasa d'agowa tayi yasa hannu ya d'ago fuskarta ya sanya kwayar idanunshi cikin nata "ba komai bane acikinsu sai zallar sonki da kaunarki I love you maryama .." Tayi saurin lumshe idanuwanta numfashinsa taji a daidai hancinta "nasan kinsan da haka ?"ta d'aga masa kai alamun "eh!"me kike so nayi miki my princess kiji dadi arayuwarki ?"ka cigaba da sona muddin rai?"yayi murmushi yana matso da fuskarsa suna cigaba da shakar numfashin juna "wannan mai sauki ne zuciyata an halicceta ne dan ta soki ".ya fad'a tare da tsotse bakinta sannna ya janye jikinsa a nata ya mike ya kwashe suit dinsa ya nufi wani dogon corridor wani zazzafan numfashi ta sauke ita kam dai ta gama sa'a a duniya tunda mutun kamar mr ata yake mutuwar sonta haka. bayan kamr minti shabiyr ya fito sanye da wasu kananan kayan farar riga mai v neck mai gajeren hannu kafafunsa sanye da takalma bakake yana zuba kamshi da alamun ya fesawa jikinsa mayataccen turarensa ya d'auki card din da'ake bud'e d'akin sannna ya rankwafo yayi kissing dinta ya fita ."jin ya bar d'akin yasa ta bud'e idanunta duk jikinta ya sake, wani ajiyar zuciya ta sauke zuciyarta na bugawa da matsa nancin karfin gaske "hakika soyayyar adamcy ta gama mamayeta duk bugun zuciyarta da tarin soyayyarsa yake sauka da kara ninkuwa acikin zuciya da ma gangar jikinta." Bayan ya fita ta mike zaune tana kallon d'akin kafin ahankali ta mike ta sauko hanayr da yabi ya fito sanye da wasu kaya tabi ,ahankali take bin koina da kallo part din kamar part dinsa na gidan mami ne babu abinda babu har kitchen tai shiru tana nazari da tunani akan part din bayan second goma ta kai hannunta ta shafa goshinta zuwa danunta sannan ta k'arasa gaban wardrobe ta bud'e kayansa ne jigb da abubuwan amfaninsa kanta ya sak daurewa zuciyarta ta cika da tarin tmbayoyi"kar dai anan yake holewarsa da mata ? tayi wa kanta tambaayr tana shafa sumar kanta nan take wankakkiyar zuciyarta ta gargade ta girgiza kanta tayi tana cewa "masu kudin nan fa ba'a raba su da neme neman matan banza idan ma ba haka ba me yasa kayansa zasu kasance anan kuma taga da zasu shigo babu wata alamar alokcin zai kama part din ,alamar data gani daman part din nashi ne permanent dan card kawai ya amsa suka hau lift ." ahankali ta juya rike da kugunta ta tsaya jikin window d'akin tana kallon haraban hotel din batare data yaye transparent cutting din dake zagaye da window ba ."shiru tayi tsaye tana jin wata irin mummunar fad'uwar gaba from know where yana shigarta "maryama karki bawa zuciyarki damar da zata zargi mijinki wata killa ya kama wajen ne saboda irin haka idan yana bukatar hutawa "da wannan kwarin gwaiwar ta shiga bayi tai wanka tare da dauro alwala dan lokacin magrib ta kusa ta fito k'irjinta d'aure da farin towel yayinda sanyin ac d'akin ke ratsa mata sansar jiki ta goge jikinta sannan ta d'auki kayanta data cire ta mayar ta sake komawa d'akin da kayansa suke anan ta samu praymat din sallah cikin haka wayarta ta soma kiran sallah ta tsaya shiru tana tunanin ina ne gabas."? tana cikin wannan tunanin kiransa ya shigo ta d'auki wayar tana duba screen din wayar ganin shine ta kwantar da muryarta sosai kafin ta d'aga kiran daga can bangarensa yace "kinyi sallah ne ?!"tace "a'a yanzu zanyi ina ne gabas ?"okay kofar shigowa zaki kalla idan kin idar zaki iya saukowa kasa girgiza masa kai tayi sannna tace "a'a!"okay idan kin idar ki kirani tace "okay sir "!ta fad'a da girmamawa "zuwa yaushe ne za'a cire sir da yalla'bai din nan ne dan na soma gajiya?"shiru tayi tana kokarin shimfida praymat "ko da yake duk laifina ne dana tsaya tausaya miki da kin sake yin karo a karo na biyu may be zuwa yanzu na samu karin matsayi "murmushi ta sakar masa kamar yana gabanta tace "ni dai yalla'ba ka barni nayi sallah kar alwalata ta .."shiru tayi ta kasa k'arasa maganar "yarinyar nan naga alamar fa zaki fini jaraba"inna lillahi!"ta fad'a tana rufe fuska tare da katse kiran gabad'aya dan bazata iya da rashin kunyarsa ba ." bayan ta idar da sallah ta kirasa kamar yadda yace batare da 'bata lokaci ba ya shigo ya janyota ya rungumeta ajikinsa ta kallesa"baka gajiya ne?" "da me kenan zan gaji ?!shima ya tamabyeta tare da ciza lip's dinsa na kasa girgiza kai kawai tayi tace "babu !zareta ajikinsa yayi ya kamo hannu wanta ya tsarke cikin nashi yana kallon cikin kwayar idanunta"my princess Ina matukar son sex "!tana jinsa tayi kamar bata ji abinda ya fad'a ba ta zare hannuwanta dake cikin nashi tare da juya masa baya ."taku yayi ya tsaya abayanta ya had'e ta da k'irjinsa ya d'aura kanshi a dokin wuyanta ya soma mata magana cikin rad'a "baki san idan mutun baya having sex ba bazai ta'ba samun cikakkiyar lafiyar zuciya ba? duk bugun zuciyata tattare take da tsanani shaa'awarki haka kema nasan kina tsananin jin sha'awata ko karya ne ?"ni dai gaskiya ban sani ba!" kin sani mana dan a yanzu ma ga bugun zuciyarki na ya karu kuma haka zuciyarki take fama a duk lokacin da zaki kasance tare dani wanda hakan yake kara bud'e jijiyoyin jikinki ta yadda jijiyoyinki suke samun damar yin flowing da kyau dan abu ne da yake da amafani matukar ajikin d'an adam ko yanzu saurari yadda bugun zuciyarki yake sauka wanda alama ce ta kina tsanani sha.."da sauri ta juyo ta kai hannunta ta rufe masa baki batare data kalli fuskarsa ba,dan maganganunsa kunya suke sakata amman ya kasa gane hakan ". tsareta yayi da idanunshi kawai batare da yace mata uffan ba ,bata cire hannunta dake rufe da bakinsa ba sai ji tayi ya kamo yatsun hannunta d'aya ya tsarke da nashi ya nufi hanyar fita daita suna fita taga ya wani had'e fuska kamar bashi ba sai wani aji yake ja cikin wata irin tafiya ahankali ta d'an ja baya dashi tana kallonsa "ya d'an tsaya tazo ta samesa "kiyi tafiya da kyau mana kallon jikinta tayi tana rausayar masa da idanu "tafiya mai kyau zakiyi ba rausayar min da idanu ba ta kallesa tana tunnain wace irin tafiya yake son tayi bayan wacce take yi ?taki d'auke idanunta akan shi ko zai mata Karin bayani "gani tayi ya kalli bangaren dama inda wasu mutane suke zaune akan kujera suna kallonsu da alamun shaukin ganinsa suke azahiri "kalli yadda idanun mutane suke kanki "sakin fuska tayi zata sakar masa mur mushi yace "karki sake murmushin nan ya bayyana akan fuskarki "yayi maganar tare da gargadi babu shiri ta had'e fuska ."ni dai bani suke kallo ba kai suke kallo"tayi maganar cike da shagwaba .ilai kuwa mutanen nan taso wa sukai suna k'ok'arin karasowa inda suke fahimtar haka yasa tayi gaba ta tsaya jiransa yayinda barinta wajen ke da wuya sai ga masu tsaronsa sun bayyana inda suka shiga tsakainsa da mutanen ." Fuskar maryama ta cika da mamaki dan ita a tunaninta ya sallamesu tana kallonsa ya basu Umarni su kauce da hannunsa nan take suka ja baya suka tsaya zagaye dashi "cike da girmamawa mutanen suka fara gaishe sa ya amsa sai dai fuskar nan tasa a had'e take ."fuskar mutanen d'auke da murmushin farinciki suka bukaci suyi hoto d'an girgiza kanshi yayi yana sauke numfa shi kallo d'aya tayi masa ta fahimci ransa bai so ba amman haka taga ya gyara tsayuwarsa sun d'auka suna gama d'auka ya wuce ya barsu tsaye suna murna a ranta tace "Allah sarki rayuwa wanda kuke murnar gani ma shi ba mai damuwa da mutane bane ,dan a fahimtar datai masa kwata kwata bai son mutane ya isketa a inda take tsaye "muje !"ya tasa gaba suka cigaba da takawa har suka isa Ile inyo dake kallon radisin blue waje na mussaman aka kai su haushi yasa yaki kallon inda take wani gefe kawai yake kallo itama haushi ya kamata taji kamar ta tashi daga wajen sai dai ta danne zuciyarta tunda ta fahimci yana da tsananin kishi ,hannusa ta riko cikin nata
Chapter 63 · 0% Book details