Sashe 11
Mar'adams Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yayinda son shi ya sake k'aruwa a zuciyarta haka ne ma yasa ta soma takowa zuwa inda yake zaune bata san sanda ta durkusa agabansa tace "gani yallabai "ta fad'a tare da tsura masa idanuwanta da gabad'aya suka canza "yallabai ka kirani "! Shiru yayi yaki cewa komai illa ma gefen lip's dinsa na k'asa daya kamo yana cizawa ahankali ahankali ,itama shiru tayi durkushe a gabansa jikinta na d'an karkarwa hakan ne ma yasa ta kamo yatsun hannunta ta fara murzasu kafin taji saukar hukuncinsa tafi second hamasin a gurin banda rawa babu abinda jikinta yake yi da kyar take iya lumshe idanunta zuciyarta na cigaba da bugawa babu abinda kwakwaluwarta ke hango mata atattare dashi sai tashin hankali tasan yadda yake ji aransa ,ta kuma san tunanin yadda zai yi daita yake ita dai Allah ya taimaketa kar ya ta'ba lafiyar jikinta dan har lokacin tana jin zugi a idanunta." bayan kamar minti goma ya soma magana a natse "me nayi miki maryama da yayi zafin haka wanda na cancanci ki dinga kirana da wad'an nan kalma ?"shiru tayi gabanta na wani irin fad'awa ". "Maryama kina son na kafa miki mummunar tarihi kafin aurenmu ko "!?da sauri ta girgiza masa kai"alamun a'a." "no !no !!" "da alamun kina bukatar na akafa miki mummunar tarihi da bazaki ta'ba manta wa dashi ba har abada sannan idan kina son kanki da arkizi wannan kalmar ta zamo kalma ta k'arahe da zaki sake furtawa adam domin shi din mai mutunci ne kuma cikakken mai hankali ne idan kuma kikayi gardama to wallahi ki shirya wa kanki irin rayuwar da zakiyi dani dan wallahi bazan ta'ba d'aga miki kafa ba ,zanyi komai dan naga kin canza daga yadda kike ."duk abinda nake miki Ina yi ne saboda kiji dadi." tai saurin girgiza masa kai alamun bata so "me kike son nayi yi miki mryama wanda zai sa kiji dadi arayuwarki bayan wannan "ni dai ka daina ta'bani yallabai sannan ka daina sona kamar yadda na daina sonka shine kawai abinda zaka min naji dadi ba wai kayi ta ta'ba min jiki ba ". tayi magana jikinta na sake d'aukar rawa a durkushen da take a gabansa gabad'aya fargaba da tsoronsa sun taru sun mamayeta har sun mantar daita inda take ." Yayi murmushin nan nasa mai rikita mata kwakwaluwa da lissafi sannan ya matso da fuskarsa daf da nata "kina son na daina sonki ?" yayi mata tamabayr yana janye fuskarsa daya sunkuyo daita kusa da nata zuciyarta cike da matsanancin tsoro ta gyad'a masa kai alamun "eh!"to ai baki barni na k'arasa abinda zai tabbatar min da kin daina sona har a cikin zuciyarki ba bare nima na daina sonki ". shiru tayi yayinda idanunta suka sake cika da kwalla "kina son kiyi kuka saboda ita zuciyar taki tasan karya kika mata dan tana tsananin son adam matukar so "ko ina sonka yanzu bana sonka ."ta fad'a tana danne hawayenta domin zubarsu tamkar bashi wata dama ce ". gara ta hakura dashi tunda ma ta fahimci ya gane shirin yanuwansa akansu ta saukakawa kanta ta cigaba da rayuwarta cikin 'yanci da kwanciyar hankali amamn yaya zatayi da hotunsu dake hannunsu da kuma hukuncin da suka ce zasu d'auka akanta da yan'uwanta ?" "Karki damu da wannan tunda ya rigada ya sani komai zai zo miki da sauki ." "kika ce bakya sona ko kin daina sona ne ?yayi mata tamabayr yana mata wani irin shu'umin kallo wanda yasa hantar cikinta kadawa muryarta a sanyaye tace "eh sai dai Ina maka so na addini namuslim "A'a so na aure nake so ba na addinin muslimci ba, duk da dai nasan karya kikewa zuciyarki "dan Allah yallabai ka bar wannan maganar dan gsky yanzu na daina sonka ". shiru yayi yana kallon k'aramin bakinta da take motsawa kamar mai koyon magana wai ta daina son mutun kamar shi ?"shi da mata dayawa suke kawowa rayuwarsa hari ko matsayin friendship ne yayi dasu amman yaki bada wannan damar saboda tsananin sonta da Allah ya jarabesa dashi." bai san ya'akayi ya sake kai hannuwansa ya kamo fuskarta ya ha e da nashi ba ."tayi kokarin kwacewa ta kasa dole ta hakura ta tsaya a yadda yake so yana zukar numfashinta tana zukar nashi sannan ya fara magana a natse kamar mai koyon magana "maryama kika ce me ?shiru tayi tana lumshe masa shayayyun idanunta dake kwance da hawaye " kin daina sona ko ?sake lumshe masa ido tayi tana jin wani iri a gabad'aya ilahirin jikinta kamar ana jona mata shocking." Muryarsa a kasalance yace " maryama bani ni ne banda hankali ba kice baki da hankali ." ta ware idanunta sosai idanunsu ya tsarke cikin juna ,cikin idanunta yake kallo yana hango tarin kaunar da take masa "duk yadda take son ta danne hawayenta sai da suka samu nasarar zubowa ,wani miskilin murmushi adamcy yayi wanda yake nuni da karfin ikon da yake dashi akanta ya janye jikinsa yace "maryama kenan da kin daina asarar hawayenki a banza amamn kafin nan ki natsu sosai ki tmby kwakwaluwarki da zuciyarki zasu fad'a miki matsayin adam arayuwarki ,wallahi maryama babu wanda zai kalleki a yadda kike durkushe a gabana yace bai fahimci irin zallar son da kike min ba ."cikin kuka ta hararesa yace "you see wallahi yanzu na kara tabbatar da kina son adam tariq Abdullah dan wannan kallon sai wanda ake tsananin so akewa shi "inna lillahi !"ta furta a fili tana kai hannunwanta ta dafe goshinta." Ahankali ya cigaba da magana "zuwa anjima zanje wajen sweetheart in sha allahu idan komai ya daidai a goben nan ma zaki iya tashi daga matsayin bazawara zuwa cikakkiyar matar aure "yallabai da dai an bar maganar auren nan please tunda mahaifiyarka bata so,ka guji yin duk abinda iyaye basa so, su iyaye suna da darajar da zasu ce ka bar abu ka barshi duk kuwa da tsananin son da kake wa abu haka zalika idan sunce kayi abu to ka hanzarta yinsa domin kuwa anan duniya kad'ai muke da damar kyautata masu domin mu samu aljanna barin ma Kai da kake matsayin namiji wanda Allah yace aljanarku tana tafin kafafun iyayenku tai shiru tana dubansa ganin kamar maganarta ta shigesa yasa ta cigaba "dan Allah kabi umarninta dan..." " babu ruwanki matsalata ce damuwata ce kuma ni nasan yadda zanyi da rayuwata .".yayi sau rin dakatar daita ." Shiru tayi na minti goma tana tunanin tauri kai irin nasa ahankali ta motsa bakinta "sir me yasa kake da taurin kai ?"walllahi kanka kamar dutse yake "ya d'age mata girarsa d'aya "ga wani abu wai shi zafin zuciya ga rashin tausayi , idanunshi ya zuba mata yana kallonta a ranshi yace " yarinya har yanzu baki ga komai akan taurin kaina ba ko rashin tausayi ba sai ranar da kika shigo hannuna a matsayin mata bana jin zan daga miki kafa "amm.." dan Allah sir Ina son nayi wata magana "sai daya lasa lip's dinsa na kasa sannan ya bata dama "kayi hakuri akan cin amanar da nayi maka duk da dai kayita kokarin na fad'a maka amman na kasa sai dai zuwa yanzu zuciyata ta fahimci kasan halin da'ake ciki". " wace magana kenan "?ya tambayeta yana sake tsareta da idanunshi tayi shiru tana kallonsa cikin wani irin yanayi "tamabayrki nake wacce magana kenan"?still dai shiru tayi tare da sunkuyar da kanta k'asa "ki d'ago ki kalleni maryama " kasa d'agowa tayi saboda idanunshi dake yawo a sansar jikinta "dake nake magana fa ?" "amm d'azu kamar naji kayi wata magana ni kuma sai baka am..."sai kuma ta tsinci kanta da yin shiru tare d'ago kanta har lokacin idanun shi na kanta ita yake kallo yana murmushi with unreadable expression akan fuskashi ." "Ina jinki sai kika bani amsa dame ?"cike da fad'uwar gaba tace d'azu kamar naji kace"alkawarin da kika d'aukar masu fa ?"ni na fad'a haka ?"kuma a yaushe kenan ?"gyada masa kanta tayi tana kallonsa jikinta na d'an rawa tace "d'azu muna magana da kai "ya langwabar kai gefe kamar abun tausayi yace "baki ji daidai ba amamn dai idan ma kina cin amanata ne kiyi duk abinda kike so bazan hanaki ba amman kisani duk abinda zakiyi Allah yana kallonki sai dai daga yanzu zan nuna miki Ina da karfin Iko da kuma mutanen da zasu dinga kula da duk wani takun da zakiyi Kama daga tsayuwa da wani bare har ya tsaya kusa dake duk zan sani ya fad'a yana kamo hannuwanta cikin nashi yana kallonta bayan matsayinki acikin zuciyata kina bani tausayi ya fad'a yana murza hannuwanta dake cikin nashi tayi saurin zare hannuwanta daga nasa tana yarfawa kamar wanda shocking ya Kama saboda wani blood rush da taji ya fito daga cikin hannunsa ya shiga nata cikin seconds ya zagaye duk ilahirin jikinta cikin tsarke war mury tace "bazaka ta'ba canzawa ba "kin ta'ba ganin mai hali ya canza halinsa kad'an ma kika gani ki jira shigowarki hannuna ni zan wuce na bar mutane suna jira amman may be gobe zan dawo ka dai ji tsoron Allah ka daina wahalar da mutane suna jiranka dan kaga kana da kudi ." "Aikuwa ni a ganina Ina kulawa dasu daidai gwargwado bakiga sometimes ni kad'ai nake zuwa abuna ba amamn dai duk da haka zan kara kiyayyewa tunda uwar gidana tayi magana ta d'an yi murmushi tana cewa uwargidanka tana gida tana jiranka dan wani lokaci kana manta kanka "duk abinda nake yi akan daidai nake yi "shikenan sai anjima bari naje nasan umma tana can tana jiran shigowata Allah yasa ma tayi bacci dan shine samun natsuwata na cewar bata ga komai ba "wani shuumin kallo yayi mata "bazaki bawa umma shawara ku tare a gidanku ba ?"ta yatsuna fuska alamun a'a "ai daman nasan duk kece matsalar rashin tarewarsu "?ko d'aya ni babu ruwana "ganin bashi da niyyar tafiya yasa tayi masa sallma dole ya wuce ta shige d'akin umma aiko ta iske ta idanunta biyu ." ta zauna jiki a sanyaye zaman jiran tsamanin zata jeho mata tambaya,umma ta kalleta tace "Ina kikaje ne?bata son tayi mata karya dan bata sani ba ko ta fito ta gansu ko kuma ta jiyo maganarsu da mr ata ,dan haka