Sashe 28
Mar'adams Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
gidansu maryama kuwa a rude umma ta mike ta nufi part din aunty ta sanar mata halin da maryama take ciki tare suka dawo gurinta da wasu kawayen aunty guda biyu wanda zuwa yanzu jikin maryama ya tsananta zafi fiyye dana safiya tare da karkarwa , ban da salati bbu abinda umma da aunty keyi da sauri suka karasa kusa da maryama suka sakata a tsakiyar su tare da riko hannuta" mai zan gani haka ni biliksu "?maryama kina son ki kashe kanki ne Ko yaya ?aunty ta fad'a hawaye na wanke mata fuska " kinsa fa ke kad'ai garemu maryama a duk duniyan nan, km ke kad'ai ke debe ma mahaifiyr ki kewar yar'uwanata , ba ita kad'ai ba ko ni bazan iya jurar rashinki ba maryama dan Allah ki tausayi mana yau fa ranar farinciki ne a garemu karki bari ya zamo ranar bakincikin mu ?"tana gama magana sai hawaye shar shar daga idanun umma ," sosai aunty da umma ke zubda kwallar tausayin kansu dana diyarsu ganin yadda duk ta fita haiyacinta cikin lokaci d'aya umma tace"bilkisu kama min ita dan Allah su aunty suka kama maryama suka fito zuwa parlour daita "kai tsaye umma tace subai'a ta sake zuwa ta kira doctor sannan ta sake kira adamcy yace mata gashin nan zuwa yana kan hanya sannan tace ayi d'akin sadam da maryama saboda hayaniyar yan'uwa tafiyar minti talatin ce ta kawosa unguwarsu adaidai lokacin da'aka zo da doctor yana zuwa ya soma duddubata tare da bata taimakon gaggawa umma ta dubi doctor hankalinta a tashe tace " doctor me ke damunta ne ?doctor yace " gasky damuwace tayi mata yawa idan bata bi ahankali ba hawan jini zai iya jamata dan zuciyarta na bugawa very fast a yanzu "amman inshallahu idan ta kwantar da hankalinta ta cire damuwa zata dawo daidai ." Agaugauce adamcy ya shigo yana shigowa d'akin mutane suka d'an ragu har aunty ,sanyayyen kamshin turarensa ta soma juyowa mai matukar sanyi da kwantar da ahankali ta d'an lumshe idanunta duk da doctor na tsaye akanta amman tasan shine ya shigo ,aranta tace "sarkin naci sai daya zo "ita wallahi gidansu ne bata son zuwa bare taga fuskar mahaifiyarsa, ita da za'a fasa kaita gidansu Allah da zata samu natsuwa d'aga balain da take hangowa kanta ."ahankali ya karaso kusa da umma idanunshi na kan fuskar maryama dake kwance ya tsaya yana tamabayar umma yana yin jikin nata taja numfashi sannan tace da sauki zamu ce dan baka ji yadda jikinta ya dau zafi ba kamar garwashin wuta ."idanunshi ya sake tsura mata tana kwance akan bed din sadam an lullubeta da bargo wanda yaji aransa bangon rufarsa ne .shr yayi tare da zuba mata tsumammun idanun shi yana jin wani zallar kishi na taso masa tun daga tsakitar kanshi har zuwa yatsun kafafunsa "kenna da yace ta bar d'akin ki tayi "shi dai ya shiga uku Allah ya had'a shi da gamonsa yarinya bata jin maganarsa haka ." taku d'aya zuwa biyu yayi yaja ya sake tsayawa sannan ya dubi inda umma ke tsaye cikin tsananin damuwa "me doctor yace yana damu nta ?" "Cewa yayi damuwa ce idan bata cire ba tana daf da kamuwa da ciwon hawan jini?." Nan take doctor din still ya sake mashi bayani kmr dai yadda yayiwa umma , ahankali ya sake maida idanushin kanta yana cigaba da kallonta na sau babu adadi yayinda sosai kamshin turarensa ke sake kai kawo a hancinta tare da farmakan zuciyarta."gabad'aya kamshin turarensa ya susuta mata duk wata ga'ba dake aiki a sansar jikinta .jikinta da zuciyata suka d'auki rawa wani zazzabi mai zafi yayi nasarar sake rufeta sakamakon idanushi dake yawo a gangar jikinta . Da sauri doctor ya sake nufowa zuwa inda take"adamcy yasa hannu ya dakatar dashi alamun kada ya karasa gareta dan wani abu yaji yana taso masa sanda doctor ke masa bayanin abinda ke damunta,tamkar ya auna doctor din waje dan takaicin abinda ke cin zuciyarsa." ganin haka yasa doctor din yace "a samo ruwa da towel a goge mata jiki dashi dan d'azu daya dubata yaji yadda jikinta ya dau zafi, muryarsa a tsarke yace " okay !" doctor yace "bari na kawo mata magani ya fita cikin sauri ."doctor na fita daga d'akin a ranta tace" doctor dama kabar maganinka dan maganinka ba zai ta'ba min maganin damuwar da nake ciki ba ."damuwata tafi karfin magani da duk wata kulawa da za'a bani dan ni kadai nasan abinda ke cin raina wanda tun daga cikin kasan zuciyata nake jin yana taso min ,tare da haddasa min jin tsoro da faduwar gaba mai tsananin ". Tsaye yake yana kallonta kamar bai ta'ba ganinta ko dan baya gajiya da kallonta bai sani ba ahankali ya tura hanuwan shi duka cikin aljihun wandonsa ganin yanayinsa yasa kawayen aunty suka fice daga d'akin sai dai zuciyarsu fesss dan sun fahimci diyarsu tayi saar samun nagar taccen mijin mai sonta da tausayinta ." ahankali ya soma takowa zuwa bakin gadon yayinda tsumammun idanushi suke kanta,cikin sanyi jiki ya yaye bargon da aka lullube mata jiki dashi, idanunshi fes akan fuskarta dake lumshe ta sake fita haiyacinta fuskarta tayi fayat sannan km ta kara rame wa sosai fiyye ganin da yayi mata d'azu ." ahankali ya d'aura hannushi a saman goshinta . jin yadda goshinta ya dau zafi sosai da yadda take fidda numfashi sama sama zafin dake jikinta ya ratsa tafin hannushi sosai wanda bai san sanda tausayinta ya sake lullube shi ba dan yasan duk tsoron su khadija ne da sweetheart dinsa ke dawainiya daita abinda bata sani ba duk runtse duk wuya bazai ta'ba barin wani acikinsu yaci zarafinta ba mutun d'aya ce zata takata ya d'aga sweet heart itama kuma idan yaga abu zai yi yawa zai d'auki mataki ahankali ya juyo tsaitin subai'a yace"ko zan samu ruwa ?ai da wani mugun sauri ta fice daga d'akin "inna lillahi wa inna ilaihi rajiun shine abinda maryma ta fara furta cikin tsananin firgici ita dai tashi ga uku bata son ya goge mata jiki dan ba alkhairi bane a wajenta ."subai'a bata fi minti uku ba sai gata ta dawo da ruwan a hanunta jikinta na rawa....." "Inna lillahi !" ta sake maimai tawa ya karbi robar ruwan a hannu subai'a,gabadaya suka sukai k'ok'arin fita daga dakin har umma maryama ta motsa lip's dinta tana kiran sunan umma sai dai rashin karfin da jikinta bai dashi yasa muryata bata fito ba bare umma ta ji kiran da take mata dan tuni har sun fita sun kullo masu dakin ,cikin sanyi jiki ya tashi ya dawo gabanta yanzu kam jikinsa sanye da wata shada ce milk colour da hula dark blue babu abinda ke tashi a d'akin sai kamshin turarensa ita kam tun kayan safe ne sanye ajikjnta Ina taga natsuwar sauya wasu kayan ?."ahankali ya cire hular kanshi ya ajiye a gefe sannan yasa hannushi duka ya tattarota zuwa jikinsa kamar d'azu da safe yaja zip din rigarta kasa yana kokarin zare rigar jikinta,take jikinta ya sake d'aukar kyarma gabanta ya cigaba da fad'uwa tsoron abinda zai mata suka karu suka cika mata zuciyarta a filli tace "wai dole sai kai ne zaka goge min jiki saboda Allah ?" Fuskarsa a had'e yace "da wa kike son ya goge miki?" yayi mata tamabayar yana sake had'e fuska "wayyo Allah na shiga uku dan Allah karka cire min ri.."ai kafin ta k'arasa maganar har ya cire mata kayan jikinta tsab har bra dinta ta saura daga ita sai zani iya cibiya ,sannan ya d'aurata a saman cinyarsa" ya juyo daita suna facing juna "ai kema da alamun kinfi bukatar haka idan ba haka ba ki warke atattaraki akawo min ke gabad'aya nayi miki mai gabad'aya na raba zuciyarki da wannnna tsoron kowa ya huta ."jin abinda ya fad'a yasa ta runtse idanunta gam tana jiran taji ruwa ajikinta amman sai taji shr... ahankali ta d'an bud'e idanunta yana zaune shiru idanunshi kyam akan kirjinta yana karewa albarkatun kirjita Kallo baya jin zai gaji da kallonsu dan tun safe daya fara d'aura idanunshi akan su ya rasa gane kanshi da gindinshi minti minti yake jin abun na zuwa kwakwaluwarsa ." ahankali ta maida idanunta ta rufe dan tsananin frigici da tsoro data tsinci kanta ya dauko towel din ya matse sannan ya soma goge mata saman jikinta zuwa kirjinta da fuskarta , sosai ya sake dimaucewa da ganin halitatta kirjinta ,hakan yasa yafi goge mata gurin a tare suka dinga sauke ajiyar zuciya suna jin wani irin yanayi shi kam yasan me yake ji tsananin fellings ne yake taso masa ya d'auki minti shabiyar yana goge mata jiki can yaji ana knocking din dakin yayi sauri ya mayar mata da rigarta sannan ya bada izinin shigowa.doctor ne ya shigo da ledar magunguna ahannushi yace "abata abinci taci tukun tasha maganin. byn tafiyar doctor adamcy ya kira umma yace "halan bata ci abinci ba tun safe ba ?"ai Adamu maryama bata jin magana yanzu tun safe nake binta ina ganin rabonta da abinci tun shekaranjiya bayan damuwar dake damunta wallahi har da rashin son cin abinci ." "kullum sai nayi mata fad'a rashin cin abinci amma wani lokaci har haushina take ji na fad'a mata bazata yi lafiya ba idan bata son cin abinci akwai cututtuka dayawa dake damunta sanadi yyar kin cin abinci ko dan lafiyarka ma ai Kaci abinci ban san wanda ya gaya mata ana iya rayuwa babu abinci ba wallahi wani lokaci tana bani mamaki shiyasa gashin nan bata da wani kwari saboda bata cin abinci bayan tasan abincin is very important ajikin d'an adam." umma akawo mata ruwan tea ta fara dashi sannna akawo abinci umma ta juya ta fita ." ahankali maryama ta kallesa tana zabga masa harara "ni tea din ya ishe.."shiiiiii ya d'aura yatsan hannunsa akan lip's dinta "kin shigo rayuwata din ne zaki yi wasa da abinci although nima ba mai cin abinci too much bane amman na fiki bakisan akwai amfanin da abinci yake ajikin mutun ba ?" ta lumshe masa shayyun idanunta tana jin yadda son shi ke bin jinin jikinta "shi abinci ba wai kawai daka cisa zaka fitar dashi ba aa akwai carbohydrates acikinsa yana da amafani