← Book details Mar'adams Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 87 OF 94

Sashe 87

Mar'adams Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

danuwnku bai sa Kun saurarawa yarinyar nan ba ya dace kuji kunyar cewar ku iyaye ne kuma ya kamata kuji tsoron Allah, sannan Ku tuna cewar yana sama yana kallonku,wani irin rudun duniya ne ya ke kwasarku haka?shin bakwa jin tsoron ranar da rayukanku zasu bar gangar jikin ku ne?yanzu idan mutuwa tazo ta daukeku acikin wannna halin fa me zaku fad'awa ubangiji ?ta Jera musu wannan ambayoyin tana sauke numfashi da kyar tamkar wadda ke dauke da ciwon Asthma ."wani kallon galala aunty khadija ke jifanta dashi wanda yafi kama da na rainin hankali sannan ta gyara tsayu warta tana zabga mata harara "ni dai wallahil azim babu ruwana kuma wallahi duk wacce tayi yun kurin cutar da yarinyar nan zan fad'a wa yaya ."tana gama fad'ar haka ta juya ta sak komawa bangaren mami suka biyota da sauri "ai ko baki ce zaki fad'a masa mun san zaki fad'a amman wallahi muddin maganar ta fito zaki ga tsiya dan sai kinyi danasani domin bazaki fita ciki ba yadda muke yi komai dake haka ko kina cikin wannan ko bakya ciki kamar kina ciki ne inji cewar aunty shahida zabiba bata sake furta komai ba ta d'auki Jakarta ta fito fuuuuu ta bar gida ."ahankali tafisu ta shigo parlour'n bakinta d'auke da sallama maryama ta yunkura ta zauna still jikinta na rawa alamar tana jin sanyi sosai tace tafisu meke faruwa ne a gidan nan yau naji hayaniya tayi yawa ?"tace yaran hajiya mami ne bansan abinda ya had'asu ba sai dai da alamun abu ne mai girma sai dai muce Allah ya kyauta maryama tace "ameen ta koma ta kwanta tana tunnain aranta ." washegari Karfe biyar daidai na yammacin ranar adamcy ya dawo sai dai tun kafin ya biyo jirgi yake kiranta bata daga ba aiko yaji hankalinsa ya tashi yana shiga d'akin ya isketa kwance akan gado tana sharar bacci yayinda tafisu take zaune a gefenta da girmamawa ta mike tsaye tana masa sannu da zuwa bai kalli inda take ba ya k'arasa ya hau gadon tafisu na ganin haka tayi waje da sauri ,ya janyota jikinsa gabadaya ya rungumeta tare da matseta ajikinsa ahankali ta bud'e idanunta tajita ajikinsa wani irin yanayi taji ajikinta."gabadaya tsigar jikinta suka mike numfashinta sai daya nemi ya dauke saboda rungumar da yayi mata, tasa hannu ta toshe hancinta da bakinta saboda sabon kamshin turaren daya kai wa hancinta ziyara "i really miss you dadina "kokarin zame jikinta take daga nashi yayinda shi kuma yaki sakinta ya sake mata wani kyakkyawan riko cikin dauke war numfashi tace "dan Allah kayi hakuri ka rabu dani haka kasan bani da lafiya fa tayi mgnr kmr zatayi kuka sake matseta yayi nan fa ta soma yunkurin amai ajikinsa kafin kace me ta fara kwara masa amai ajiki bai katseta ba har sai data gama ya auketa cak zuwa bayi ya taimaka mata ta wanke jikinta ya dawo daita daki yana kallonta ". " wai har yanzu jikin ne?"kai kawai ta gyada masa alamun "eh !amman shine baki fada min ba bari na kira doctor ta duba min ke ta kalleshi a kaikace sannan tace "barni kawai zan ji sauki amman kamar ka canza turaren da kake amfani dashi ? "yayi shiru yana nazarinta yana tunani tabbas yayi amfani da wani turare dabam da wani abikinsa abraham yace masa yana da kyau "shine ya sakaki amai?ta gyad'a masa kai alamun "eh !"ya cigaba da kallonta tare da miko mata hannu nsa ta girgiza masa kai alamu bazatazo ba d'an bud'e idanunshi yayi tare da fixgo hannunta ta dawo jikinsa"kiyi hakuri ban san turaren zai cutar min dake ba da banyi amfani dashi ba bazan sake amfani da turaren ba hakan yayi miki shiru tayi bata ce masa komai ba ta cigaba da kwanciya ajikinsa tana sauke numfashi." "ni masoyinki ne na gaskiya, ina da yak'inin nafi kowa sanki maryama bazan so nayi abinda zai cutar dake ba I m sorry "to ni me kaji nace da kake ta faman bani hakuri ko nace kayi min laifi ne ?" tai mgn kamar zata sakar masa kuka suna makale da juna sai can yamma ya riko tafin hannunta cikin nashi ya tsarke yace suje kasa ta d'an mike jikinta bata masa mutsu ba suka sauko zuwa kasa ya zaunar daita akan kujera yasa masu aiki suka kawo mata Kayan fruit iya wanda mai ciki zata iya ci da kanshi ya dinga bata cikin haka Maryam ta fito daga bangaren mami cak ta tsaya tare da zuba masu ido tana kallonsa duk ya wani dawo tamkar bawa agaban maryama ."nan take idanunta suka cika da ruwan hawaye wani dogon ajiyar zuciya ta dinga saki har ana iya ganin yadda jijiyon makogoronta suke mikewa saboda tsananin zafi da zuciyarta take hankalinta bai tashi ba sai data ga ya kwantar daita a saman cinyarsa yana shafa cikinta cikin tsananin kad'uwa jikinta ya Kama rawa shi kuwa adamcy da bai ma san da zamanta da rayuwarta acikin gidan ba."sak kwantar da kai da murya yayi sosai luf luf dashi yana fad'a wa maryama kalamai masu sanyi da kwantar da hankalin" Ina sanki fiye da son da nake wa kaina ,kece burin zuciya ta ki kalli cikin idanuna babu abinda zaki gani face tarin soyayyarki dake neman illatani, yadda kika bani jan ragamar rayuwarki a tafin hannuna ni kuma nayi miki alk'awarin bazaki tab'a yin nadamar yin rayuwa dani ba, ya k'arasa maganar yana had'e tazarar datai saura atsakaninsu cikin salon d'aukar hankali ya lumshe idanunshi da goga kumatunshi a saman fuskarta muryarshi can k'asan makoshi wanda sai kayi da gaske sannna zaka iya fahimtar abinda yake fad'a"an halicci ruhina da soyayyar ki maryama a kullum burina mu mutu tare bana son na barki wani ya aureki kuma banason rabuwa dake ."hawayen dake gangarowa a saman kuncinta yasa harshenshi yana d'auke mata su,ahankali ta lumshe idanuwanta hawayen na sake gangaro wa, ta sallama mishi kanta tasan bata da zab'i bata da wani abunyi daya wuce ta mika masa rayuwarta gabad'a ya kuma ta rigada tayi haka amamn tana jin tausayinsa soyayyar da yake mata tayi yawa kuma ko tace ya rage haushinta yake ji tana jin yadda yake sake shigewa jikinta yana manne mata, cikin salo ya had'e bakinsu ya soma sucking din lips d'inta while yana tura mata harshenshi cikin bakinta ai da sauri maryam ta juya ta koma tana haki zuciyarta na wani irin mugun bugawa da karfin gaske " wani irin deep kiss adamcy yake yi mata mai rikita kwakwalwa da hargitsa lissafi ya manta da inda suke dayake a hannu yake cikin k'ank'anin lokaci ya rikice ya birkice ya d'imauce,ya soma fitar da nisha akai-akai kamar wanda yayi gasar tseren gudu, tana jin yadda yake wasa da sassan jikinta amma babu yadda zatayi,jin zai zame rigar jikinta domin ya kai hannu saman boobs d'inta a fili ta fitar da wahalallan numfashi tace "ka bari mana ko ka manta inda muke ne ?"bai tsaya ya sake jin mai zata sake cewa ba ,cak ya d'auke ta yayi sama daita tun daga parlour'n ya soma rabata da kayan jikinta daga ita sai pant ya hau saman bed da ita, sosai yake romancing d'inta a gaggauce, saboda yadda ya k'agu bai tsaya yin long romance ba, ya jefa kwallosa a raga, sakaka ta sakar mishi jikinta aiko yayi yadda yake so daita sosai ta bashi had'in kai kusan a tare suka yi releasing, ya kwanta saman ruwan cikinta yana mayar da numfashi yana kissing sansar jikinta ita kam ta soma zuba masa raki bayanta ciwo mararta ciwo ya tsaya yana kallonta yana murmushi "okay bayan kin gama Jin dadin zaki fara complain?allah da gaske nake Jin abinda ta fad'a ya sauka akanta ya soma massaging din jikinta ." ******* Bayan wata uku da sati d'aya wanda cikin maryama yake da daidai wannan kwanaki dan zuwa watan gaba za'a fara mata awo duk wani gata da Kuluwa adamcy yana bata kuma babu ruwansa ko a gaban waye haka zai makaleta yana bata kulawa wanda kusan ita take janye jikinta idan taga idanun mami amman idan a gaban maryam ne ko yan'uwansa sakar masa jiki take yayi yadda yake so daita babu abinda zata ce wa Allah sai godiya daya mata arziki da samun miji kamarsa mutumin daya kasance miskili amman yanzu akanta bakinsa ya d'an bud'e kullum kalmarsa dadina Ina sonki maryama Ina sonki me kike son nayi miki shiyasa kyautatawarta bazata gushe ba agaresa daga shi har mahaifiyarsa haka ma yan' uwansa a yanzu tana barinsu dan sbd darajarsa sai dai kullum tunaninta yaushe ne zasu bar gidan saboda kalu balin da take fuskanta daga yan'uwansa dan a yanzu ma zaune take tana shafa kuncinta inda tasha mari daga aunty khadija kan abinda bai kai ya kawo ba kawai dan ta d'auki khaira ."tana zaune shiru dafe da kuncinta ya karaso ya tsaya kusa daita sai dai bata san da dawowarsa ba bare shigowarsa d'akin ahankali ya zauna kusa daita ya janyota jikinsa wanda yayi sanadiyyar data dawo haiyacinta ta sauke wani wahalallen numfashi tana dubansa "sannu da zuwa yaushe ka dawo ?"kayi hakuri ban san ka shigo ba bari naje na kawo mata lemu ko ruwa ka sha ta fad'a zata mike ya dawo daita jikinsa ya tsura mata idanunshi yana kallonta kafin ahankali ya motsa bakinsa "menene yake damunki ne na dade tsaye acikin d'akin nan kina tunani tai shiru tana sak zurfafa tunaninta tana Shafa kuncinta "fad'a min me ya faru ne "uhm babu komai ta fad'a tana karyar da kai kallon natsuwa yayi mata ."Amman ya naga kamar kuncinki yayi ja ?" nace maka babu komai d'azu ne na zame a bayi na buge kaina bayan shi babu wani abu da yake damuna bugewar dai da nayi ce ta k'arasa maganr tana yatsuna fuska "akwai alamu bakya fad'ar gasky ya d'auki wayarsa yana daddanawa ita kuma ta had'e hannuwanta waje d'aya ta dafe ha'barta dashi jin shirunsa yayi yawa ta cire hannunta ta d'an leko cikin wayarsa "sarkin bincike bincike me kake binciko wa?. yace "nothing !ya fad'a yana d'auke fuskar wayar tace da gaske yace "uhm yana cigaba da ganin duk abinda ya faru a gidan bacin ransa ya niku sai dai bai nuna a
Chapter 87 · 0% Book details