← Book details Mar'adams Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 32 OF 94

Sashe 32

Mar'adams Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

tanada ba sai ni na kasa tanada mata ?" amar yayi murmu shi yana cewa "Allah dana san wannan iskanci zaka min da ban dawo ba "ko yanzu zaka iya tafiya please "ya fad'a yana kokarin juyawa amar da riko hannunsa ." "yana ga kana rawar jiki ne ? dan allah adamcy ka tausayata ma yarinyar kaji abokina " yayi mgnr muryarsa a raunane Kmr zai yi kuka adamcy ya kasa cewa komai illa kallonsa da yake ko kanwarsa ce maryama sai haka "ban san dalili ba wallahi tausayi take bani ko dan ina mata kallon yarinya ce "nima tana bani tausayi amar amman idan na tuna ta ta'ba auren har ma tasan menene aure sai naji tausayin ya tafi "duk da haka fa ,ka kalleta ka kalli kanka kai ma kasan ko ta ta'ba aure sai taji jiki "shikenan naji nima bani da niyyar aikata komai daita har gurin motarsa ya adamcy ya rakashi ya shiga yana sake mika masa hannu sukai sallama yana tsaye har sai daya ga wucewarsa sannan ya dawo ciki ya d'auki ledodin da amar ya kawo masa ya nufi sama ." Zaune amar yake acikin mota yana mai jin tsananin tausayin maryama acikin ransa yarinya ce wacce idanunta basu bud'e akan komai ba gashi yau zata kwana da jajurtaccen namiji wanda yake da kwarewa agurin iya sarrafa mace ." yasan haka ne alokcin da suke karatu a uk iri n matan dake makale masa,idan kaga anzo neman wani acikinsu to shine duk irin wulakancin da yake masu amman haka suke makale masa daga fararen fata har bakake dan iya surar jikinsa ma kad'ai ya isa mata su makance akanshi bayan adamcy ya shigo parlour'n bai ganta ba ya biyota d'akin tana tsaye ta sake lullu'be jikinta da lifaya tana gabatar da sallah zama yayi yana kare mata kallo har ta idar ta d'aga hannuwanta sama tana addua wanda yasan har dashi acikin adduar kafin a hankali ya matso sosai kusa daita ta shafa tayi kasa da kanta ta sunkuyar tana wasa da yatsun hannuwanta ,murmushi yayi yana cewa "bafa zamuyi haka dake ba amaryata ."ya karasa maganar yana yin baya da lifayan dake nad'e da jikinta ".aiko nan take ta narke masa fuskar nan nata data kara tsirancewa ,ya sake matsota kamar zai shige mata cikin jiki "amaryata babu zance wasa kinyi mutukar yin kyau na ban alajabi taso muje kiga yadda kikayi kyau a mirrow ."ya karasa mgnr cikin zolaya ". taki motsawa dan gbdy a tsorace take dashi da kallon da yake mata dan wannan kallon ya sha bambam da sauran kallon daya saba mata ta sake sunkuyar da kanta tana kallon farantata "tashi muyi sallah "ai nayi sallah !"tayi mgnr tana takure jikinta guri d'aya "wacce sallah kikayi ?" Ya tambayeta yana tsareta da tsumammun idanunshi "magrib da ishai har ma da shafa'i da wutiri. tayi maganar zuciyarta na wani irin tsinkewa "ai nasan kinyi yanzu sallar ma'aurata zamuyi domin nunawa allah farincikinmu da godiya agaresa daya nuna mana wannan rana ." ya fad'a yana riko tafin hannunta ." ahankali ya mikar daita tsaye madadin ya shiga bayi yayi tashi alwala sai ya tsaidaita gaban madubi ya tsaya a bayanta yana kare mata kallo tsab ."ahankali ya zuro hannuwansa ta west dinta ya zagaye ruwan cikinta yana shafawa tare da d'aura kanshi a kafad'arta yana sauke zazzafan numfashi ahankali ta dinga Jin saukar hucin numshinsa a wuyanta wanda ya haddasawa jikinta jin wani irin yanayi mai wuyar misaltuwa." Ahankali ta d'ago shayayyun idanunta dake kwance da ruwan hawaye karaf idanunsu ya tsarke cikin juna ahankali ya cigaba da shafa cikinta yana kallonta ta cikin mirrow "kyawunki ko makiyi bai isa ya kusheki ba sai dai yayi ta hassada dan kina da tsananin kyau sosai my princess "ya fada yana cigaba da kallonta ta cikin mirrow har lokacin ta kasa d'auke idanunta Itama kallon tsab take masa shima yayi matsefar kyau cikin shadda dake jikinsa yadda ya zuba mata idanuwanshi ko kiftawa baya son yi yasa kunyarsa ta kamata ya sake motsata sosai gbdy ta gama gano abinda ke dawainiya dashi dan haka tsoronta ya sake fitowa fili dan kallo d'aya za'a mata a gane a matukar tsorace take ta d'an soma kokarin janye jikinta a nashi taji ya riko hannunta ya nufi bathroom din dake manne da d'akin."turjewa tayi tana cewa "Ina da alwala fa !"ya kalleta a tsanake kafin ahankali yace "ki sake wata dan wannan alwalar ta dade da lalacewa."Allah ina da alwala !"tayi maganar a shagwa'be ." "Bari na duba na gani !"ya soma k'ok'arin tura hannusa cikin zanita tayi saurin dafe masa hannu jikinta na kirma "ki bari na duba domin na tabbatar da kina da alwala ko babu "haba dai kai ma ni dai dan Allah ka bari "bai yi magana ba ya kara makaleta suka shiga bayin basu jima ba suka sake fitowa tare makale da juna ta k'arasa inda taga extra pray mat ta shimfida mashi ya matsota sosai kamar zai shige jikinta ya gyara mata lifayarta yayi kissing din foring head dinta yana sannan ya jasu sallah .byn sun idar ya rike kanta yayi musu addua zaman lafiya da samun zuria na gari a zuciyarsa kuma ya kara da yiwa sweetheart dinsa adduar Allah ya sausauta mata abinda take ji akan maryama domin yana son ta bar jin haushinta sannan ta dawo asalin sweet heart dinsa daya sani mai son mutane da kyakkwan mu'amula "ya karashe adduar tare da janyota jikinsa ya rungumeta tsam yana sauke wani wahalallalen numfashi ." wani sanyi ya ratsashi da bai ta'ba jin irinsa ba duk da ba wannan bane karo na farko daya rungume mace ajikinsa amman wannnan na halal ne mai tarin natsuwa ."ahankali ya dinga sauke ajiyar zuciya yana shafata yana jin wani zazzafan feeling dinta nabin kowane gaba na jikinsa .kokarin zare jikinta tayi saboda rashin sabo, duk jikinta yayi sanyi kamar wacce bata da laka ya mike tsaye yana shafa fuskarta" wai ya naga kina dari dari dani ne ki saki jikinki duk da akwai sharad'i a yau din amman babu abinda zan miki my princess muje kici kazar amarcinki " . da sauri ta girgiza masa kai alamun bata ci," "a'a !my princess kar muyi haka dake mana ya riko hannunta basu tsaya akoina ba sai a parlour ya zaunar daita akan daddumar dake tsakiyar parlour'n ,ya shiga kitchen ya d'auko cup's da plet ya dawo ya janyo farar ledar da amar ya kawo masa ya bude gasashirya kaza wacce taji kayan hadi ,sai kamshi ke tashi ya daura akan plet da driks ya zauna a gabanta suna fuskarta juna ya d'auko cinyar kazar ya kai bakinta taki amsa gabanta sai wani irin faduwa yake ". sosai ya kwantar da murya yace "ki tamakeni kici nasan kina tattare da yunwa idan baki ci ba nima da yunwar zan kwana kuma yunwar nake ji a duniya byn soyayyar sweetheart naki ne ya biyo baya ina matukar qaunarki my princess bata san sanda ta d'ago ta kallesa da shayayyun idanunta ba duk da ba wannan bane karo na farko daya furta mata da bakinsa amman duk lokacin da zataji kalmar sai taji wani irin tausayinsa ya tsarga mata har taji rashin kyautawar da zatayi masa ta hanyar rabuwa dashi".tsumammun idanunshi ya lumshe mata yana jin wani abu na tsarga masa akoina a sansar jikinsa har ga Allah yana son ya daga mata kafa na yau amman dukkanin alamu sun nuna bazai iya kyaleta ba ." irin kallon da yake mata Kmr zai cinyeta yasa kukan shagwaba ya kufce mata nan take ya rikice ya shiga bata hakuri da rarrashi.shi kansa bai san dalilin kukan nata ba ya janyota jikinsa ya kwantar daita a daidai saitin zuciyarsa yana shinshina jikinta dake fidda da kamshin amarci ". "please ki daina kuka nan yana mugun d'aga min hankali da Kinsan yadda nake jin zugin zubar hawayenki da kin tausaya min "meke sakaki kuka ne ?ya tambayeta yana d'aura ha'barsa akanta yana sauke naunayen ajiyar zuciya muryarta a raunane tace "kana ta kallonta ni gbdy tsoro ma kake bani da wannan kallon naka " murmushi ya subuce masa "ki bari idanuwana su kalli abinda suka dade suna muradin kasancewa dashi ,ta d'age masa kafad'a kamar yadda yara kanana kan yi "ki yarda dani babu abinda zan miki na janye sharad'ina ki kwantar da hanka linki babu abinda adamcy zai miki kici kazar amarcinki ki koshi ki kwanta ki huta adamcy yasan kin gaji da yawa bazai miki komai ba shima agajiye yake yana magana yana shafa mata sansar jiki har zuwa qirjinta da tsigar rarrarshi wanda babu abinda hakan ya haddasawa ajikinta sai tsuma ."dan tuni tsigar jikinta sun gama mikwa amman duk da haka ta d'an ji natsuwar zuciya domin ta yarda dashi tunda yace bazai mata komai ba ba zaiyi bane ". ahankali ya zare ta ajikinsa sai dai kwayar idanunshi na kanta ya kasa daina kallonta ya d'auko cinyar kaza ya kai bakinta ta bud'e bakinta da kyar cikin tsananin jin kunyarsa ta amsa yana mata hira mai cike da natsuwa hakan yasa ta saki jiki ta cigaba da amsa sannu a hankali ya dinga bata tana ci yana ci har ta kawar da kanta alamun ta ko shi ya tsiyaya driks a cup ya kai bakinta shima kafin ta sha sai daya yita rarraahi .ta tsuke karamin bakinta da yake jin idan ya sake kamashi bakaramin wahala zai sha ba ,"tashi na rage miki kayan jikinki dan kiji dadin yin bacci kai ta girgiza masa tana mikewa tsaye ta nufi kofar d'akin ya fizgota ta zubo jikinsa gbdy dukiyar fulani ya sauka a fuskarsa yayi saurin lumshe idanunshi yana sauke numfashi ,bai tsaya wata wata ba ya kai bakinsa tare da zaro harshensa yana lasar saman dukiyar fulanin wani yrrrrr taji ya tsarga a gbdy ilahirin jikinta ". Bakinsa ya Kai daidai kunnenta "ina kuma zaki tafi ki bar mijinki "zan shiga wancan d'akin na kwanta ne "ta fad'a tana nuna masa d'ayan d'akin dake gefen nasa "okay but ki bari abinda kika ci ya d'an fad'a miki sai ki kwanta?kukan shagwaba tasa masa tana girgiza masa kai,duk yadda yayi daita taki sai ma ta kara sakar masa kuka aransa yace yana da aiki
Chapter 32 · 0% Book details