← Book details Mar'adams Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 23 OF 94

Sashe 23

Mar'adams Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

yake gani tun ada bare a yanzu daya fahimci makiyin mryama ne ."cikin minti goma habib ya dawo yace "zasu iya biyosa." ahankali suka biyosa cikin natsatsen takunsu yayinda subai'a ta cigaba da kwantar ma maryama da hankali ."subai'a na rufe bakinta maryama taji wata irin fad'uwar gaba from know where ya dirar mata aiko nan take jikinta ya d'auki rawa kuma adaidai lokacin su adamcy sukai sallama umma dake zaune tare da wasu kawayenta dasu aunty fatima da aunty hassana da sauran yan'uwa suka had'a baki wajen amsa sallmarsu tare da basu izinin shigowa ahankali suka fara kokarin shigowa d'aya bayan d'aya inda maryama ta runtse idanunta gam tana sake jin fad'uwar gaba mara misaltuwa ."ahankali suka k'arasa shigowa murmushi ta wadata a fusko kinsu kana ganinsu kasan naira ta zauna wa kowannensu sanye suke cikin manya kaya masu kyau da tsada, umma tana murmushi tace "maraba sannunku da zuwa !"suka zauna akan manya tabarmu da'aka shimfida masu a natse sukai gaishe umma ta kallesa tana cewa "ya aka ji da taro ,to Allah sanya alkhairi Allah yasa albarka suka amsa da ameen ahankali kawayen maryama suka fito daga cikin d'aki daman jiran shigowar abokan ango suke duk suka ja suka tsaya bayan sunyi gaisuwa kowacce na sake kame kanta ko zata samu shiga ." umma ta kalli aunty fatima tace "ga fa surukin naku nan adamu" ta fad'a tana nuna shi ,adamu ga yayar mahaifin maryama sunanta hajiya fatima uwarsu d'aya ubansu d'aya ita kuma wannan nasan ka saba ganinta a gidan nan itace tagwacin mahaifin maryama d'aya bayan d'aya ta nuna masa yayyen mahaifin maryama kar azo daga baya suce su basu san shi ba ko suce ba'a nuna masa su ba ."ai ko nan take suka hau washe masa baki da fara'a adamcy da abokansa suka gaishesu suka amasa suna masu addua tare da fatan alkhairi hayaniyar yan'uwa ne yake tashi sama sama a parlour'n wanda kai tsaye yake iso wa zuwa d'akin da maryama ke kwance ." ahankali maryma ta yunkura dan ta zauna amman still jikinta babu kwari dan ma sai jikin ya sake d'aukar rawa alamar tana jin sanyi sosai muryarta a sanyaye tace "subai'a rufeni da bargo can "na shiga uku maryama ko dai zamu sake komawa kemis ne a sake miki allura ?"girgiza mata Kai tayi alamun "a'a sai dai jikinta na sake d'aukar sanyi janyo bargon tayi ta rufeta sannan ta mike ta nufo parlour'n domin ta sanar wa umma halin da'ake ciki turus tayi sakamakon ganin abokan ango zaune ana gaisawa ."a natse ta k'arasa cikin sauran kawaye ta tsaya tare da gaishesu gabad'aya, sannan ta gaishe da amar " "E D amar Ina kwana ya akaji da taro ?"yace "lafiya!" ya fad'a atakaice batare daya kalli Inda take tsaye ba dan shima kamar adamcy ne bai fiyye kalle kallen mata ba ,umma ta dubi subai tace"subai ga tuwon d'aurin auren can acikin kula ga su yusura da surayya ku samu yara a fitar masu dashi bakin titi subai'a ta amsa da "to !tare da kai bakinta daidai kunnen umma ta mata rad'a nan take umma ta kalleta a d'an rikice tace "subuhanallah ba dai har yanzu jikin na mryama yaki dadi ba ?"tayi maganar cike da damuwa ." adamcy naji hakan yaji wani irin fad'uwar gaba daman zuciyarsa sai faman aikin baza idanu take taga ta inda abincin ruhinta zata bullo cike da matsanancin tashin hankali ya tsura ma umma tsumammun idanunshi yana kallonta kamar Itace maryamar fuskarsa da alamun yana son yaji karin bayani"."wallahi adamu maryama ce tun shekaranjiya bata jin dadi shine fa har yau, kuma jiya sai da'akayi mata allura"ya salam!ya furta sai dai bai tambayi meke damunta ba dan zuciyarsa ta rigada ta sanar masa zallar damuwarsa ce ." kuwa habib tunin ya dangana da d'akin yayinda mr ata ya d'an yi Jim dan so yake ya tashi ya nufi hanayar d'akin da ya ga habib ya nufa, yunkurin mikewa tsaye yayi Wanda hakan ya bawa sauran abokansa damar mikewa suna cewa "Allah ya bawa amarya lafiya suka nufi kofar fita daga d'akin adaidai lokacin habib ya dawo da sauri yana cewa umma "jikin heartbeat fa yayi tsananin sai rawar sanyi take ." adamcy dake tsaye yace"umma ko za'a kai ta hospital ne ?"bari muje muga yanayin jikin nata tukun idan da yuwuwar akaita sai akaita dan nasan ba komai ke damunta ba sai fargaban auren ,suka nufi hanyar d'akin yayinda kawayen amarya suka bi bayan angwane ."hankali suka shiga d'akin yaya sadam shigarsu ke da wuya idanunshi ya sauka akan makeken hoton yaya sadam dake manne da bangon d'akin nan take yaji wani irin aransa kamar an watsa mata wuta a zuciyarsa dan yana da mugun mahaukaci kishi akanta kishi irin wanda zai iya illata mutun shiyasa a koda yaushe yake kokarin danne cewar wani ya ta'ba mallakarta domin ta haka ne kawai zai samu natsuwa daita sai dai ayanzu ya tsinci kanshi da jin zafi da matsanancin kishi fiyye da duk kishinta da yake ji akanta ." "duk ta rasa d'akin da zata shiga sai na tsohon mijinta ?"kar dai ma damuwar da yake tunanin akanshi ce ta zamo akan sadam ce ai kuwa daya shiga ukunsa ."dogon tsaki yaja acikin ransa ya d'auke idanunshi ya k'arasa inda take kwance ya tsura mata kwayar idanunshi kamar ranar ya fara ganinta, ita kuwa banda rawar sanyi babu abinda jikinta yake yayinda zuciyarta ke bugun tara tara sakamakon jin tsayuwarsa da kuma sanyayyen kamshin turarensa daya mamaye d'akin ya k'araso gabanta ya tsaya yana cigaba da kallonta kafin ahankali ya kai hannunsa ya yaye mayafin data rufe fuskarta dashi wanda yasa ta d'an bud'e idanunta da suka gama canza kala ta tsura masa cikin shigar dake jikinsa lumshe idanunta tayi lokacin d'aya ta kawar da kanta gefe ba dan tsoro ba sai dan kwarjinin dake garesa a cikin kwayar Idanunta kallonsa kawai na haddasa mata jin faduwar gaba da wasu sauye sauye ajikinta ."babu mr ata ya Kai hannunsa ya shafa gefen fuskarta zuwa wuyanta ." saurin runtse idanunshi yayi sakamakon zafin daya ziyarci laulausan tafin hannunsa ya motsa labbansa yana cewa "umma ko zan samu ruwa da k'aramin towel?"da sauri tace "eh! subai'a muje ki kar'bo ki kawo masa" ta fad'a tare da juyawa ta nufi kofa fita da sauri ."subai da habib suka bi bayanta kyawar idanunshi kyam suna kanta yana mata wani irin kallo mai sanyi da tsuma zuciya wanda hakan ya sake jefa maryama cikin tsananin fargaba "me kuma zai yi da ruwa da towel ?"tayiwa kanta tambayr da babu mai bata amsa sai shi "Allah kar ma yayi kuskuren cewa zai ta'ba mata jiki dan daga zuwansa zai wani cr akawo ruwa da towel "cikin mintuna da basu wuce goma ba subai'a ta dawo d'akin ta ajiye masa roban ruwan da towel akan k'aramin table din dake ajiye a gefensa cike da girmamawa tace "sir gashi ."da kai ya amsa mata sannan ta juya ta fice daga d'akin ta fita nemo yaran da zasu kai kulolin abinci bakin titi ." ahankali ya k'arasa ya maida kofar ya rufe tare da saka sakata ya dawo inda take kwance ya cire babbar rigarsa ya ajiye a gefe duk idanunta na runtse sai dai jikinta da zuciyarta karkarwa suke sakamakon idanunshi dake yawo ajikinta ya kai hannunsa ya balle links din dake makale da hannunsa tare da nad'e hannun rigarsa sama sanana ya zauna a kusa daita ta wani sake kam kame jikinta waje da'ya tana karkarwa ,shiru yayi yana kallonta kafin ahankali ya zame banrgon da take kwance ciki ,gabad'aya ya tarairayota zuwa jikinsa ya fara da rungumeta"ya subhanallah .." ya furta a natse yana sake had'eta da jikinsa jin diran dukiyar fulaninta akan lafiyayyen qirjinsa yasa shi saurin dauke numfashi tare da hadiye wani yawu ,d'an zareta yayi ya tsura mata tsumammun idanunshi yana kallon face dinta ." ahankali d'ankwalin kanta ya zame gashin kanta daya sha gyara ya bayyana ya kai hancinsa yana shinshinawa wani irin sanyyayen ajiyar zuciya ya dinga saukewa sakamakon jin kamshin da gashin ke fitarwa ahankali ya sake maidaita jikinsa yana sake Jin dumin jikinta da kuma sayayyun brest dinta a faffadan k'irjinsa uwa uba gamshin jikinta dana kanta duk sun had'e gurin d'aya ya runtse idanunsa yana jin wani irin yanayi mai wuyar misaltuwa a gaba daya ilahirin jikinsa duk wani kafa na gashi dake kwance ajikinsa sai da suka mike tsaye yrrrrrrrr ." "my princess!"ya kira sunanta da wani irin sanyayyiyar muryar a kasalance wacce bata ta'ba saninsa dashi ba sai yau ." tana jinsa tayi shiru tana sauke numfashi da kyar tare da kokarin kwace jikinta sai dai jikinta babu kwari ga wannan faffad'an k'irjin nasa d'aya had'e ta dashi ahankali ta sake jin sautin muryarsa "tunanin tsohon mijinki ya hanaki samun natsuwa da kwanciyar hankali shiyasa kika shigo d'akinsa ko?"runtse idanunta tayi tana jin wani iri yayinda numfashinta ya dinga sauka sama sama "bazan hanaki tunaninsa ba dan duk yadda kike son shi bazaki iya dawo dashi wannan duniyar ba bare ki cigaba da rayuwa dashi ya rage naki ki ciresa aranki gabad'aya ko kuma ki cigaba da wahalar da kanki akan matacce "ya k'arasa maganar yana kai hannunsa bayan rigarta." Gigitar maganarsa tasa har yayi kasa da zip din rigarta bata sani ba ,kai tsaye ya zare rigar nonon dake makale da kirjinta ya ajiye a gefensa sannan zame rigarta ya kwantar daita akan katifa tare da zuba mata tsumammun idanunshi yana kallon tsayayyun brest dinta a zahiri gasu nan kamar ba'a ta'ba kai hannu kansu ba bare akai ga tsotsansu,Idanunshi dake kanta ya farga daita halin da take ciki tai karfin halin kai hannuwanta ta kare kirjinta tana sake runtse idanunta." shiru yayi yana jin kamar ya cire hannuwanta ya cigaba da kallonsu idan da hali ma ya kamosu ya tsotsa ko kad'an ne kafin suzo garesa yayi massaging dinsu son ransa ,amman yasan muddin yayi kuskuren yin haka anan sai sunyi mummunar tashin hankali daita ,gara ya hadiye abinda yaji akanta har sanda za'a kawo masa ita anjima " Sai dai jijiyarsa ta kasa hakuri sai harbawa take da sauri sauri ,bai san dalili ba baya jin jijiyarsa na harbawa akan kowace mace sai ita ko jin muryarta
Chapter 23 · 0% Book details