Sashe 56
Mar'adams Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ba mami ta fito ta gansu makale da juna ,wani sabon mamaki ya kamata aiko ta dinga binsu da idanu kamar taga wasu sabbin halitta tana kallo adamcy ya sake matseta a jikinsa ya kamo fuskata ya tsura mata tsumammun idanunsa cike da shaukin sonta yace "i love you my princess zan iya mutuwa akanki,tun ban sameki a zahiri ba kika sabar min da rayuwa dake ko bacci bana iyawa sai da tunaninki "ya fad'a yana sak shigewa jikinta ya riko kugunta yana shafa jigidar jikinta ya tura kansa wuyanta yana shinshinawa yana sakar mata kiss a wuya yana sauke mata numfashi bakinsa a cikin kunnenta ." ahankali tace "nima ai ina sonka"wani sanyi dadi yaji ya mamayesa har sai da tsigar jikinsa suka mike ,ya sauke numfashi yana hura mata iskar bakinsa yana kiran sunanta cikin wani salo" gaba d'aya ya kashe mata jiki har ta manta inda suke "Ina sonki !"tace nima haka tana jikinsa ya cigaba da tafiya daita har suka fice mami na tsaye tana kallonsu ,suka koma sama makale da juna suka zauna suna kallon labarai yana rud'a mata jiki idan ya isheta da naci tasa masa kuka ." da daddare ta tube ta shiga wanka tana cikin wanka ya fad'o mata ."tana ganinsa ta had'e fuska kamar an aiko mata da sakon mutuwa tana rufe kirjinta shima had'e fuska yayi kamar yadda tayi yana cire kayan jikinsa ya shiga bathtube din ya zauna kamar yadda tayi ya janyota jikinsa "bari nayi miki wanka "ance maka ban iya wanka ba ne ?"nasan kin iya mana amman nawa special ne "babu wani speacial wayo kawai zaka min "wani wayo zan miki bayan da wayonki kawai wanka zan miki "yayi maganar fuskarsa a had'e ta natsu tana jinsa yana mata wanka lokacin daya kawo kan breast dinta nan yanayin wanka ya sauya ya fara wasa da kan nipples dinta dawowa tayi kamar wata sokuwa sai daya gama rud'a mata jiki sannan sukai wanka ya nad'ota a towel ya d'auko cak sai kan gado ya ajiyeta yana wasa da jikinta kafin ahankali ya kai wa breast dinta cafka yana sha kamar wani mayunwaci ." "inna lillahi ita kam ta shiga uku da salon sa mutun kamar wani maye ." hankali ya dinga ruda ta da salon sa, tana biye masa itama da nata wanda ya kara rikita sa, ta kai harshenta kunensa tana wasa dashi tana masa tafiyar tsutsa har wani vibration yake ji ajikinsa , yayinda bakin sa ke kan nipples dinta yana sha, gabad'aya yanayinsu ya canza dan gabad'aya ta jike jagab ahankali ya cire bakinsa akan nipples dinta ya tsura mata ido gabad'aya yanayinta ya sauya hatta kwayar idanunta sun canza kala sai wani lumshe suke." "ya rab !".shine abinda maryama take furtawa a kasan makoshinta sannan ta gyara kwanciyar tana janyo towel zuwa jikinta ta rufe tare da juya masa baya ,bayanta yabi da kallo bombom dinta sun baje inda shep din hips dinta suka fito sosai kallon second goma yayi mata sannan ya d'an durkusa ya kai hannunsa ya kamo lafiyayyar kafarta yana kallo , bayan ya gama kallo taji yana shafar tsakiyar tafin kafarta tare da cewa"woww Ina son tafin kafar nan ga kyau ga taushi ". wani irin fellings taji yana taso mata yana bin kowacce jijiya dake aiki ajikjnta ."ahankali sai taji ya dora bakinsa yana lasar cikin kafarta idanunta ta runtse da karfi tana kankame iikinta yayinda jikinta ke wani irin kyarma tace "wayyo Allahna!! na shiga uku"hakan bai sa ya sakar mata kafar ba ya cigaba lasa wanda hakan ke sak haddasawa jikinta jin tsananin sha'awa towel din ya zare towel ya kwanta a bayanta ya lullubesu da bargo yana kai bakinsa daidai wuyanta ya manna mata kiss wani irin yarrrrr taji a gabad'aya ilahirin jikinta "Ina sonki my princess karki yarda a rabamu idan aka rabu zaki rasani ko kina son ki rasani ?"ya fad'a yana mai cigaba da hura mata iskar bakinsa a kunneta ta juyo gabad'aya ta fuskancesa tana sauke numfashi da kyar "me kake tunanin zai rabu bayan ka gama maganin matsalar ?banga abinda zai sa na rabu da kai ba sai dai mutuwa ".ya lumshe idanunshi yana murza kugunta yana goge mata k'irjinsa ya tura kansa wuyanta yana shinshinawa yana sakar mata kiss a wuya yana sauke mata numfashi bakinsa a cikin kunnenta ." ******* A yau ne aunty ta tashi da tsananin son zuwa gurin iyayenta tunda abubuwa sun fara mata sauki dan a yanzu babu abinda take da muradi kamar ta d'aura kwayar idanunta akan mahaifi yarta da mahaifinta dama yan'uwanta hakurinta a yau kam ya kare ta k'udiri niyar dole ne ta samu lokaci acikin satin taje garesu dan zcyarta ta hanata sakat acikin kwanakin bata samun isashen bacci da zarar ta runtse idanunta su take gani suna kuka suna rokan ta dawo garesu sunyi kewarta ,shiru tayi a zaune da take acikin d'akin ta tare da runtse idanuwanta saukar d'umin ruwa taji sun fara gangarowa kan kuncinta wanda take da tabbacin hawaye ne ,itama tana matukar jin kewarsu kullum bugun zuciyarta dasu take tafiya nan take ta yanke shawaran ta samu umma suyi magana tana son zuwa ta gansu kafin su tare a sabon gidansu dan haka ta yunkura ta mike tsaye tana goge hawayenta.cike da sanyin jiki take taku har ta fito ta nufi bangaren umma a parlour ta iske umma zaune tana kallon arewa 24 mur yarta a sanyaye tayi sallama "assalamu alaikum!"umma ta waigo zuwa bakin kofar ganinta yasa ta fad'a da fuskarta da fara'a tare da amsa sallamar da tai "wa alaikums salam!" ahankali aunty ta karaso ta zauna a kusa daita ." Yayinda gabad'aya umma ta tattara hankalinta akanta tana dubanta a tsanake kafin ahankali aunty ta fara magana "umma Ina son zuwa gidan mu !wani naunauyen ajiyar zuciya umma ta sauke tana furta "Alhamdulillah adduar da na dade Ina miki kenan ,bilkisu ki godewa Allah da zuciyarki ta fad'a miki gasky kuma kika kar'bi gaskiyar data fad'a miki dan fushi da iyaye babu inda zai kai ki ,ki misalta hakan akanki yadda kika d'auki cikin ya'yanki kika haifesu kuma kike sonsu ace sun gujeki iyayenki na sonki barin ma mahaifinki .""Umma nima Ina son babana ina son babana!!"nayi kewarsa da yawa umma ." Allah ya bamu ikon kyautatawa iyayenmu kuma na gode sosai da kwarin gwiwar da kike bani akan iyayena most especially mahaifiyata ni kaina idan na zauna sai nace mahaifiyata ta min ba daidai ba."amman mahaifina bai min komai ba ,itama datai min komai tayi min taci banza idan ban koma ga iyayena ba karshe suzo su mutu batare dana samu albarkarsu ba. duk fa wanda zai sa maka albarka ba kamar nasu ba na gode sosai da kwarin gwiawar da kike bani akan mahaifiyata duk da ta min abubuwa amman bazan biye tata ba saboda ita uwace na gode sosai umma Allah ya biya mana bukatunmu na alkhairi ta k'arasa maganar muryarta na rawa." Muryarta na rawa ta cigaba da magana "na gode sosai kuma na godewa Allah daya bani yar'uwa ta gari wacce take fad'a min gaskiya take d'aurani akan hanya dan a wannan zamanin babu kishin sauri irin ki ,ba'a rasa wa amman baku da yawa kishin saurin da zata rikeka da ya'yanka amana batare data cutar dasu ba sai anyi bincike mai kyau kafin a samu shiyasa kullum nake godewa Allah da kasancewarki acikin zuriar hussein ." aunty tayi shiru tana goge hawayenta kafin ahankali ta numfasa kana ta cigaba da magana " kullum maganarki naje ga iyayena na tausaya masu,bilkisu kiyi hakuri da rayuwa kiso yan' uwanki da iyayenki ki tausaya masu kullum kina bani courage akan iyayena da yan'uwana ." ta k'arasa maganar tana kuka mai ta'ba zuciya "Alhamdulillah yau kin fad'a kalmar dana ji dadi shekara nawa ?"kusan shekara a shirin da wani abu ina dragging dake amman yau kin fad'a min kalmar data min dadi Alhamdulillah hajiya rahma mahaifiyarki ce kije gareta kuma ki kyautata mata ,kiyi hakuri daita idan baki bita ba zaki bi uwar wasu gara kiyiwa uwarki biyayya babu wanda ya isa yayi miki gadara akan iyayenki kema haifarki sukai kije ki nemi albarka iyayenki bazaki ta'be ba Allah kuma ya saka miki da alkhairi ta k'arasa maganar itama kmr zatayi kuka ". kiyi hakuri ki daina kuka haka ki gode wa Allah da zuciyarki ta amshi gasky nasan tsakanin uwa da d'a sai Allah kin shiga hakin iyayenki sosai dan hakinki ne ki nemesu ko basu nemeki ba amman Alhamdulillah tunda yanzu hankalinki ya koma garesu dan iyaye sun wuce ayi wasa dasu kuma har karshen numfashinki zasu kasance acikin zuciyarki ."na gode sosai umma Allah ya bar zumunci, Allah ya saka da alkhairi Allah yasa mu dace duniya da lahira Allah ya hanamu kuka da bakinciki duniya da lahira Allah barmu tare Allah ya bamu hakuri da juriya akansu ." "Yanzu yaushe zaki "!?in sha allahu cikin satin nan zani amman zan so ki min rakiya dan na sha gwada zuwa ni kad'ai bana iya shiga gidanmu saboda tsananin tsoro dan sai nake jin kamar bazasu kar'beni ba "umma ta dafa kafadanta tace "Zasu kar'beki kuwa da sauri domin shekara a shirin da hud'u ba wasa bace kowani irin zuciya garesu wallahi sun yafe miki kuma suna mamarin sake d'aura kwayar idanunsu akanki in sha allahu zan rakaki kinga kin koma adaidai kenan kema Allah yayi miki arzikin da suke miki kwada yinsa daman kuma shi arziki idan bakayi ba ka haifa to fa baka ta'ba cire rai da samunsa ,kinga da zarar kin dawo sai mu fara shirin tarewa a sabon gidanmu dan ko jiya adamu yayi min maganar tarewarmu Ina ganin ya dace mu fara shiri ba sai ya sake tuntu'bata da maganar ba ." "haka ne sai ki saka mana rana da zarar mun dawo daga gidanmu sai mu tare,da wannan tautaunawar suka kawo karshen zance suka shiga wata sun jima suna tautauna har aka kira sallah laasar aunty ta mike ta koma bangarenta cike da d'auki son ganin ahlinta da daddare habib na cin abinci take fad'a masa jibi in sha allahu zata gidansu taga iyayenta ai nan take ya had'e fuska ya bar cin abincin da yake tare da cewa "me kuma zakije