Sashe 33
Mar'adams Part 4 Complete Hausa Novel · about 3 min read
dan har ya fara dauting aransa anya kuwa tasan namiji !"idan kuwa tasan nmj take jin tsoro haka lallai ta sha mutukar wuya a hannun tsohon mijinta bayan minti goma ta sake yunkurawa daga jikinsa ta mike tsaye shima ya mike ganin ta nufi d'ayan d'akin yayi hanzarin cafko tsintsiyar hannunta yana cewa "babu wani d'aki da zaki kwana dabam tare zamu kwana ya manneta ajikinsa ya shige daita dakinsa Bayan sun shiga ya shiga bathroom daita ya d'auki roban mouth wash mai suna listerine nightly reset ya kurkure bakinsa dashi itama ya bata tayi kamar yadda yayi suka fito a natse ya soma cire mata kayan jikinta ".dan Allah ka bar min kayana na kwana dashi " zaki sa na canza ra'ayina akanki yanzu ,kamar yadda kika sani bana son mutsu kiyi abinda nake bukata kawai ki kwanta lafiya tana ji tana gani ya rabata da komai na jikinta sai bra da pant ta saura dashi shima dan ta kwakwa me jikinta taki yarda ne ya barta ya kwantar daita dan ta huta ." ta kwanta a takure tana mai kwakume jiknta guri daya ta runtse idanunta amman ba da niyyar yin bacci ba dan bata jin zata iya runtsa idanunta acikin wannan daren mai tattare da garari agurinta ".shima ya cire komai na jikinsa ya saura daga shi sai boxcer ya canza wutar d'akin zuwa mara haske ya kwanta abayanta ya janyota jikinsa ya d'aura hannusa a ruwan cikinta fuskarsa daidai wuyanta yana sauke mata numfashinsa inda take jikinta ya kama rawa tamkar mazari,ya cigaba da shafa ruwan cikinta bata hanashi ba amman by the time din daya balle bra dinta yana k'ok'arin kai hannunsa qirjinta dan har ya fara murza kan nipples dinta tayi sauri ta matsa daga jikinsa tana haki wata irin fixgota yayi mata da karfi ya juyo daita suka fuskanci juna tare da exchanging numfashi juna zumboro masa karamin bakinta tayi tare da yi masa wani kallo daya sake rikitashi ."kin dai san dole ina tsananin bukatarki ki d'an taimaka min na samu natsuwa dake iya natsuwa ne kawai bazan yi komai ba "girgiza masa kai tayi alamu aa"wallahi ni tsoro nake ji bakace bazaka min komai ba". ta k'arasa maganar tana fashewa da kuka ."janyota jikinsa yayi tare da yi mata wata irin matsa da sai data saki karar mai sauti ". " tunda baza kiji magana ba na canza ra'ayina zan yi komai dake a yanzu a wuce gurin "wata irin zabura yaga tayi ta fixge daga jikinsa tare da had'e hannuwanta waje d'aya muryarta na rawa ta soma rokonsa "dan..." d'an girman Allah karka yi wallahi tsoro nake ji ban ta'ba yi ba kuma naji ance ana shan wahala ..." Mmn sudais MAR'ADAMS