← Book details Mar'adams Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 94

Sashe 10

Mar'adams Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

hannu tare suka jero hannunsu cikin juna har haraban wajen inda masu tsaronsa ke tsaye aka bud e masa murfin mota ya shiga ya zauna suka bar wajen cike da jiniya d aya daga cikin wayoyinsa ya lalubo ya soma neman layin maryama dan duk abinda yake tana makale aransa sai dai numberta bata shiga yayi shiru can ya shiga what s app yayi mata salam kusan minti biyu ya sake dubawa yaga bai yi mark biyu ba kuma babu hoton mahaifinta dake makale a dp hakan yasa ya fahimci tayi blooking dinsa ne ya cika da mamakinta wato itama fushi zatayi dashi alhalin shi ko saukowa bai yi ba take ya bada umarnin a wuce dashi unguwarsu yaji dalilin da yasa tayi blooking dinsa . Umma wacce ta tsinci kanta da matsanancin ciwon kai sakamakon matsalar data kunno masu ta Kira maryama wacce itama kanta ke ciwo tun safe dan marin da mr ata yayi mata ba iya idanunta ya ta ba ba har gefen kanta ya taba ta shigo da kyar umma tace maryama duba kan table din can ko akwai sauran maganin ciwon kai nan ki miko min na sha kaina ciwo yake sannu umma nima wallahi kaina ciwo yake ashsha maryama to duba sai mu sha ta fad a alokcin da maryama ta k arasa gaban table din ta tsaya tana duba maganin tace umma babu amman bari naje ta siyo magani a kemis na dawo da kyar umma tace to maryama ! bayan ta fito daga kemis ne taga motocin mr ata a parke a gefen titi an bud e masa bayan mota yana kokarin fitowa sukai four eyes dashi ido cikin ido suke kallon juna sam batayi tunanin dawowarsa ayau ba da wani mugun sauri ta d auke idanunta ta nufi hanayr gida bayanta ya biyo. sai dai ya nemeta ya rasa da alamun wata hanyar tabi acikin kananun lungunan dake lugunsu sai dai ya cigaba da takowa a natse har ya k araso cikin haraban gidansu ya tsaya tare da tura hannunsa d aya cikin aljihunsa yayinda d ayan hannunsa ke rike da waya yana neman layin umma . Bayan ta bawa umma magani taji karar wayar umma ta d auki wayar tana dubawa babu suna kuma bata san number ba dan haka ta d aga tun daga d aga wayar ta gane mr ata ne cikin sanyayyiyar muryarsa mai cike da girmamawa yayi gaisuwa umma barka da rana ? a tunaninsa umma ce shiru tayi tana sauke numfashi da karfi yace okay kece kika d auki wayar to ki fito Ina cikin gidanku ni yanzu Ina da abubuwan yi saboda haka ayi min hakuri zuwa wani lokaci fatan ka gane ? ta fad a tana kokarin ajiye wayar yace karki ajiye wayar wallahi idan kika ki saurarata zan shigo kai tsaye goshinta ta dafe ita dai ta had u da gamonta babu yadda ta iya ta fito zuwa haraban gidansu a tsaye ta iskesa ya d aga kanshi sama yana kallon sararin samaniya har ta iso ta tsaya kusa dashi bai dawo da kanshi ba duk da sallamar datayi shiru tayi tana kallonsa shigrsa tai mata kyau matuka wato dai shi din gwanin iya ado ne duk Kayan daya saka sai ya kar bi jikinsa ahankali ya dawo da kwayar idanunshi kanta ya sauka adaidai inda ya mareta wani iri yaji a gabad aya ilahirin jikinsa kusan minti goma yana kallon waje sosai yaji babu dadi aransa dan har jini ya d an kwanta acikin idon banzo da niyyar baki hakuri ba ammna ganin idanunki haka yasa naji babu dadi acikin raina kiyi hakuri fatan zaki yafe min ? Da kayi me kake bada hakuri ? ai ka tsaya kawai a raayinka na farko tunda bakayi niyyar bada hakuri ba tana gama fad ar haka ta juya ta nufi bangaren umma tana ji yana kiranta amman tai masa banza sai dai tausayi da qaunarsa ya sake mamaye zuciyarta d akin umma ta koma tai mata sannu yauwa maryama kin kuwa sha maganin ? dan nasanki da rashin son shan magani ban sha ba amman zan sha ayya maryama ciwo baya warkewa sai da shan magani ki d aure ki sha kinji zan sha ne bari naje naci abinci sai nazo na sha . ta fad a haka ne dan umma ta barta . ta fito zuwa parlour n tana gama fitowa kawai ganin mutun tayi zaune sai da gabanta yayi wata irin mummunar fad uwa amman bata nuna ba balle ya gane taji fad uwar gaba akanshi yallabai ya haka zaka shigo babu neman izini ? ban san abinda hakan yake nufi ba ya bata amsa da haka yana furzar da iska kaga yallabai ka tashi ka kama gabanka tunda kaga nayi blooking dinka ta koina ya kamata ka fahimci na yanke duk wata halaka dake tsakaninmu,ni na kawo ka gidan nan nace zan aureka to na fasa kika kawo ni ko na kawo kaina ? duk wanda ka kace daidai ne a wajena dan bazan iya wannan auren ba tun kafin ayi an fara da mari Ina ga anyi aure sai dai duka ni maryama bana sonka na fasa auren shi wancan alkawarin da kika d aukar masu fa ? na fasa ? ta fad a da karfi sai bayan data fad a ta fahimci kamar ta tafka kuskure a maganarta okay that s god da kika fasa . ya fad a yana tsareta da tsumammun idanunshi kallonsa tayi a natse tana son tuna abinda ya fad a da amsar daaya bata . tana can dogon tunanin kawai taga mutun a gabanta da sauri taja baya zata gudu ya fixgota ya dawo daita gabansa ya tsareta da tsumammun idanunshi babu shiri ta sunkuyar da kanta ago ki kalleni maryama ki fad a min cewar kin daina son ni adam tariq abdullah . ta d ago ahankali suka had a ido ya lumshe mata tsumammun idanunshi wanda yasa taji duk gashin dake kwance ajikinta sai da suka mike tayi saurin sunkuyar da kanta idan har da gaske kin daina sona ki tsaya zan miki wani abu wanda zai tabbatar min da lallai da gaske kin daina sona meye shi ?ta tambaya a gigice ago ki kalleni sai naji dadin yi miki abinda zan tabbatar da gaskiyar maganrki in kuwa har na gane gaskiyar cewar kin daina sona zan barki har abada go ahead?! ta fad a tana mai d ago da kyakkwar fuskarta me zata ga mr ata zaiyi sai gani tayi ya kamo kumatunta da hannunwasa duka ya had e bakinsu waje . Mmn sudais MAR'ADAMS BOOK 4 *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH AREWABOOKS USERNAME AYSHAABAGUDO bismillahirrahmanirrahim Wannan littafin na kudi ne mai bukatar karantashi byn na kammalashi zai biya 1000 ta wannan account number din 1438775094 Aishat abdullahi access idan an tura sai a turawa wannan 09136918331 alert domin tabbatar da an tura domin sauraron littafaina a tuntubi chaneel dina (Hausa bakwai ) a YouTube. Page 4 Wani irin kissing yake mata mai tsananin rikitarwa domin kuwa ya had'e lip's dinta da hakoranta waje d'aya yana sarrafawa nan take maryama ta rud'e ta rikice da sauri ta kai hannuwanta duka kan nashi ta tattara iya karfinta ta kwace fuskarta da bakinta"sir kana da hankali kuwa ?"ta fad'a tana wani irin huci tamkar wacce tayi gudun tsere yayinda idanuwa nta suka cika da ruwan hawaye ."what !"?ya furta a d'an rikice fuskarsa d'auke da tsananin mamaki "tare da girmamawa sir gsky baka da mutunci na sake maimaita abinda yasa ka kusan illata min ido ,"acikin gidanmu kuma acikin bangaren umma haka kawai ka biyoni har gida a parlour'n umma fa, kuma ma umma tana ciki babu mamaki ma ta ganmu ,imagine ace ta fito ta ganmu alokcin da kake kissing dina ?". "wai ma ya ka d'aukeni?"koda nake bazawara ance maka ni irin wad'an nan zawaranwan ne masu zubar da mutuncin kansu ?"nasan kaina nasan mutuncin kaina, ba kuma zan biye maka da sunan zaka aureni na zubar da mutuncina ba "sau nawa zan fad'a maka cewar banason hannun ka yana kaiwa jikina ?"aikin bazan kawai mutun sai jaraban son ta'ba jikin mutun."ta k'arasa maganarta zuciyar na wani irin bugawa da k'arfin gaske sakamakon maganganun datai masa amfani dasu ." ahankali ya rage girman idanunshi yana kallonta cike da tsantsar mamaki "wato dai wasa wasa itama bata jin magana jiya jiya nan yayi mata hukunci akan wannan kalmar amman still gashi ta sake maimaitawa har ma tayi k'ari akan na jiya idan yaso yayi mata duk abinda zai mata gasky yayi saken daya bari maryama ta raina shi dayawa ji yayi kamar ya sake kara mata wasu maruka dan da alamun na jiya bai shigeta ba sai dai a yadda yake kallon gefen idanunta yana kara mata idanunta zai ta'bu idan ma bai tashi aiki ba .yalalbai ni banason haka dan Allah ka daina dan kana shiga rayuwata dan wlh ban saba da irin wannan rayuwar ba ." "shine dalilin da yasa zaki kirani da kalmar mahaukaci kuma mara mutunci ?".yayi mata tamabayr yana tsareta da tsumammun idanunshi "I'm very sorry sir amman dan Allah ka daina ta'ba min jiki banaso "tayi maganar kmr zatai kuka ."ahankali ya gyad'a kanshi still idanunshi na kanta kafin d'aga baya wani kyakkwan murmushi ya bayyana akan kyakkwar fuskarsa nan take wani irin tsoro mai tsananin ya shigeta wanda yasa babu shiri ta juya zata shige ciki taji ya kira sunanta cikin wata irin murya." cak taja ta tsaya batare data juyo ba shima bai ce ta juyo ba yana tsaye yana kallon bayanta ita da kanta ta juyo ta kallesa zuciyarta na wani irin bugawa da sauri sauri har lokacin fuskarsa na d'auke da murmushin data misalta shi dana mugunta "dan Allah ne kad'ai yasan me zai aikata akanta bayan wannan murmushin ,dan wannan murmushin nashi gara ace had'e fuskarsa yayi zata fi fahimtar irin mummunar hukuncin da zai mata ."daga sunanta daya Kira bai sake cewa komai ba ya juya Cike da natsuwa yayi taku uku ya k'arasa inda kujeru suke ya zauna tare da d'aga kwayar idanunshi sama yana kallon celling parlour'n nasu." wani iri taji a gabad'aya ilahirin jikinta,sosai taji babu dadi tare da rashin kyauta wa, kallonsa ta cigaba dayi
Chapter 10 · 0% Book details