Sashe 50
Mar'adams Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
shaukin son shi ya zarce har cikin kunnenta yana hura mata iskar bakinsa wani irin zillo tayi jin wani sabon dadi daya ziyarci sansar jikinta dan dole ta natsu tana amsar sako ." murmushi yayi ganin yadda ta natsu tana amsar sakonsa jikinta na narkewa bud'e idanunta tayi da kyar ta kallesa da idanunta da suka sauya kalar bacci da shaawar daya saukar mata ,shi kuwa babu abinda yake aika mata dashi sai murmushinsa mai matukar burgeta da birketa mata lisafi "na cigaba ne? ya fad'a yana shafa kitson kanta hade da kissing din wuyanta nan take tsigar jikinta suka mike yabi jikinta da ido yana kallon yadda tsigar jikinta suka mike ya kai hannu yana shafawa a hankali yana sake kashe mata sansar jiki ."me yasa tsigar jikinki ya tashi ?tai shiru ta kasa bashi amsa tambayar da yayi mata,kallonsa da wasaninsa na matukar birkita mata lissafi har ma ta manta da kanta kuma ta lura ya fahimci haka shiyasa yake mata wasu abubuwa da zasu sake dilmiyar daita cikin tafkin soyayyarsa "maryama! ya kira sunanta da wata rikitacciyar murya da duk sanda yayita yana cikin kololuwar bukatuwa "ki barni nayi romance dinki please babu abinda zan miki iyakata romancing kawai a'a wallahi dashi ka yaudareni "ta fad'a da sauri ya fad'ad'a mur mushinsa har fararen jerarrun hakoransa suka bayyana yana sake yamutsa tafin hannunta cikin wani irin salo saboda hannunta dake kife cikin nashi hannu ". "dole kayi murmushi tunda kasan gaskiya na fad'a yaudarata zaka.."saurin hade bakinsu yayi tare da matsota sosai yana kokarin zuge zip din gaban rigarta ta rike masa hannu gam amman yaki sakar mata baki sannan yaki cire hannunsa itama ta kasa dauke hannunta a saman nashi wani irin kissing yake mata mai fitar da mutun daga haiyacinsa duk da tana jin sakonnin da yake aiko mata amman zuciyarta gbdy ta cika da tsoro kar yayi mata irin na shekaranjiya zuciyarta wani irin bugawa yake da karfi shi kuwa sai faman tsotsar bakinta yake yana lumshe tsumammun idanunsa sonta da son kasancewa tare daita yayiwa rayuwarsa yawa ."ya dauki lokaci yana sarrafa bakinta ganin yadda take girgiza masa kai tana kwalla ya zare bakinsa a natse zuciyarsa na cike da matsanancin soyayyarta ,sauke numfashi yayi da karfi itama haka sai dai ita sai data had'a masa da harara sannna ta janye jikinta byn ta dauke kwallar idanunta ". da alamun baki son na barki lafiya bakisan wannan hawayen da hararar nan da wannan 'bata ran da kike yi zai iya tunzurani na kwance dinki jikinki ba ? to me nayi kuma "bakiyi komai ba amman dan allah karki sakar min fuskarki da jikinki zan baki mamaki" ya karasa maganar yana sakar mata murmushin mugunta kallon kyakkyawan fuskarsa tayi tasan zai iya aikata fiyye da abubuwan da yayi mata a yanzu." ta cigaba da kallonsa har ya tashi ya nufi bathroom yana kallonta itama kallonsa take ya kashe mata idonsa d'aya yana sakar mata murmushi "komai yayi kyau yake masa haka kawai ta shagaltu da kallonsa anya kuwa zata iya rabuwa dashi "wayyo ni allah son bawan nan naka ya fara min yawan da bazan iya rabuwa dashi ba ,Allah mai yasa kai jarabeni da son shi "?da sauri tace "Allah na tuba Allah ka kawo min mafuta arayuwata."domin ta gano maganarta kuskure ne ta zauna shiru tana tunanin yan'uwansa dan matsalar mahaifiyarsa mai sauki ce akan matsalar yan'uwansa." ******* Washegari kamar jiya adamcy shi yayi mata komai cike da so da kulawa bayan ya gama ya tsaya yana daddana wayarsa ,alert ta gani ya shigo waayrta na 300 million a natse ta d'ago kanta ta kallesa tana neman Karin bayani ahankali ya kashe mata idonsa d'aya yana cizan lip's dinsa ya karaso kusa daita ya riko hannunta yana sakar mata murmushi yace mata"wannan shine tukuicin farincikin da kika sani shiru tayi tana kallonsa zuciyarta na wani irin rawa "zai fita zuwa gidanmu dake cbm estate akwai kayanki dasu umma zasu kai miki can bazan dade ba yayi kising dinta "ki kular min da kanki "!kasa magana tayi har sanda ya mike tana zaune rike da waayrta tana kallonsa "me zatayi da wad'an makudan kudaden ?shiru tayi tana lissafa abubuwa rayuwa kenan wato idan Allah ya soka da jin dadi babu wanda ya isa ya hana."bayan fitar adamcy da d'an jimawa su aunty khadija suka shigo gidan suka shiga bangaren mami bayan sun gaisa suka fito suka hauro saman adamcy cike da isa ,basu iske maryama a parlour'n ba alokacin tana kwance a d'akinta tana waya da subai'a, sam bata ji motsin shigo warsu ba sakamakon tv dake aiki a d'akin kamar daga sama taga an banko cikin d'akin babu ko sallama." wata irin zabura tayi ta mike tsaye jikinta na rawa da sauri ta katse wayar da take tace "sannuku da .."da hannu aunty khadija ta dakatar daita tana wurga mata mugun kallo "dole ki baje wa mutane tunda babu jin dadi a house anzo an samu abinda ba'a saba samu a gidan uwani da ubale ba "maryama ta sunkuyar da kanta kasa tana k'okarin gaishesu "kul kika sake kika gaishe mu !"tai tsit jikinta na bari da fargaban abinda zai biyo baya yau ,sai dai bazaka gane hakan a zahiri ba saboda aro dakiyar da tayi ta sanyawa jikinta sai dai zuciyarta ban da dukan tara tara babu abinda take ,ta d'ago kanta ahankali tana kallon bayansu ko Allah zai jeho mata adamcy." "Makira wato ke har kin isa ki yi watsi da abinda muka kawoki kiyi ?"maryama tai shiru zuciyarta cike da matsanancin tsoro "sai da muka ja kunne ki da gargadi mai karfi akan adamcy amman dan jaraba irin naki sai da kika sakar masa jikinki yayi yadda yake so ." Shiru tayi tana kallonsu fuskarta da bayyana ne mamaki ,ya'akayi suka san abinda ya faru a tsakninsu "ke ga jaka ,ballagaza, jarabbabiya banza ko cikakken kwana biyu bakiyi a gidan ba har kin sadaukar masa da kanki "aunty kuyi hakuri wallahi ba laifina bane abun ne yafi kar...tass tass !!"kake jin aunty khadija ta d'auketa da wani gigitaccen mari har biyu ajere tana nunata da d'an yatsan hannunta" idan kika sake ce min ba laifinki bane sai shake miki wuya na kashe ki kuma idan na kasheki na kashe banza dan babu abinda za'ayi "tsit maryama tayi duk da azabar radadi da kumatunta yake "kisani kwanaki kad'an suka rage miki acikin gidan nan karki kuskura na tako gidan nan akanki duk yadda zakiyi kiyi amman ki tabbatar da baki kara second d'aya akan waadin da muka baki ba idan kuma kika kuskuren kika sabawa umarninmu kisani rayuwarki data iyayenki zaki jefa a cikin halaka domin kuwa zan sa a tarwatsa rayuwarku " sai loakcin taji sauakr hawaye suna gangaro mata "zaman lafiyarki ki gaugauta yin abinda ya kawoki ki tattara ki kama gabanki dan zamu iya aikata komai domin babu abinda muke bukata daga gareki face ki fita arayuwar adamcy kuma acikin d'an lokacin nan kinji ko baki ji ba ?"ahankali ta gyad'a mata kai tace "naji ". "Kin samawa kanki lafiya !"inji cewar aunty shahida ai bazata bar gidan nan ba sai na wankewa shegiya mara dan kar bayan ta tafi abiyo mu da bakar yad'iya" good! inji cewar aunty khadija tun yanzu ki fara had'a kayanki ki ajiye abakin kofa dan nan yafi dacewa dake zagi kam babu wanda basu mata ba da gargadi da dunguri kafin kace me tunin yanayinta ya sauya idanunwanta sunyi tulu tulu sannan suka kama hanaya suka wuce ."ahankali ta zauna dafe da kuncinta hawaye na zubo mata tunanin take ta Ina zata fara"? bayan taci kukanta ta koshi ta zuba tagumi tana tunanin mafuta dan dole ta nemawa kanta mafuta kafin su illata mata rayuwa "jajurcewa zama dashi zatayi ko kuma rabuwa dashi?tambayar data jefawa kyakkwan kwakwaluwarta kenan" tafiyar ki itace mafi alkhairi arayuwarki kwakwaluwarta ta bata amsar tambayar data aika mata ." Tana nan zaune har adamcy ya dawo kallo d'aya yayi mata ya fahimci akwai abinda ke damunta ya janyota jikinsa ya rungumeta yana sunbatarta yana tamabayarta, tace babu komai "yasan abinda zata fad'a kenan dan haka ya zareta ajikinsa ya tsura wa fuskarta ido yana karewa fuskarta kallo gabad'aya ta canza har cikin kwayar idanunta kukan me kikayi ?" tayi shiru wani abu aka miki?"ya sake tambayarta still dai shiru tayi idanunta na cika da kwalla "shiru yayi kafin ahankali yace "su wa suka shigo da bana nan ?shiru tayi tana tunanin abinda zata fad'a masa "su khadija sun zo ne? "kai tsaye ta fashe masa da kuka tare da had'e hannuwanta duka rokonsa take son yi ya sauwake mata sai dai ta kasa sarrafa harshenta dan tana mutuwar son shi haka zalika tana son rayuwar iyayenta da ace matsalar a iya kanta zata tsaya da babu abinda zai hana bata sadaukar masa da rayuwarta ba tana kallonsa ya ciro wayarsa yana duba cameroring gidan daya saita a wayarsa." Wani irin tsareta yayi da idanunshi yana kallon fuskarta ji yayi kamar alokcin khadija tai mata marin ,nan take kwayar idanunshi suka canza zuciyarsa ta dinga tuttukin bakinciki .yadda ya tsareta da idanunshi yayi matukar bata tsoro shi kuwa kallonta ya cigaba da yi yana jin zallar bakin ciki na ratsa shi ,bazai iya cigaba da danne wannan matsalar ba gara ayita ta kare dan bazai d'auki cima iyalinsa zarafi ko barazana ba wata irin zabura taga yayi ya mike tsaye tai saurin riko hannunsa jikinta na rawa "Ina kuma zaka ?wani kallo yayi mata mai firgitarwa wanda yasa ta sakar masa hannu da sauri ."fuuuuuu ya fice daga d'akin ta yunkura da kyar ta biyo bayansa sai dai a parlour'n ta tsaya tana Kai kawo ."kai tsaye d'akin da hajiya zulfa'u take ya shiga yana wani irin huci ya isketa tana zuge zip din akwatinta yanayin yadda ta gansa yasa tace lafiya ?"Ina son ki bar tafiyar nan a yau ?meke faruwa ka fa san tun jiya ya kamata na wuce ?ta kallesa tana neman karin bayani "nasani akwai gagarumar matsalar dake faruwa acikin gidan nan "subhanallah !"Allah ya rabamu da matsala "matsalar akansu shahida da khadija kuma Ina son ayi maganar kina nan idan ba haka ba zanyi abinda ran kowa zai 'baci koma ya raba zumunci